← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 105

Sashe 88

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 4 min read

part in dan su daman basu da bakin cewa akan wanna maganar duk abun da suka yanke daidai ne agurin su, Abuu ma ni ewa yayi yace "to nimade babu abun da zance, masu so sai ku saketa, nima nayi nan, ya tashi ya tafi cike da jin da in rashin sakin da ba ayi ba, yaude Meer ya faranta masa, Duk sun fice sun bar su Maama da jin kunya, Maama tasan halin Meer tunda yayi hakafa to sai ta Allah saidai suyi ha uri ko su lalla asa, Gurin ya rage daga Maama sa Dadda da Papa, sai Ameesha da tunda taji abun da Meer yace kukan nata ya tsaya cak, sai hawaye kawai dake sauko mata, Papa ne yace to Allah ya kyauta ke kiyi ha uri yanzu ki tashi kije kawai a san yanda za ayi daga baya, kinji ko, yana fa a shima ya tashi ya tafi, Suma duk mi ewa sukayi da niyar gobe kawai sai suyi mata nasiha su mayar da ita cen tunda bazai sake taba, Tun daga wannan rana babu wanda ya sake maganar kuma har sati ya kusan zagayowa, Ameesha kam inbanda zaman aki ba inda take zuwa saboda sun gama exam in su, ga shi Azeema ma ta tafi gida, Sai ta an faki ido ta tabbatar bazata ha u dashi ba, sannan take fitowa shima tana fitowa zata ara komawa, su Maama na sane da ita amma babu wanda ya kulata, sun bata zuwa nan da wani lo acinne, Shima a angaren Meer ma bai ara bi takan ta ba hasalima harha a kayan sa yake zai tafi asar sa yamen, kuma baya tunanin ma zai dawo nan kusa, dan zaiyi wani muhimmin abu, Bayan satin su uku da faruwar abun....., yagama shirya komai saida ya fito ma yace zaiyi tafiya akace masa matar saba, yace ai ba da ewa zaiyi ba, ita kuma karatu zatayi da ya tafi da ita, Ba yanda aka iya dashi anaji ana gani ya tafiyar sa, ko neman inda take beyi ba, Tunda ya tafi Ameesha ta samu freedom dan ji take ma kamar babu wani aure akan ta, har gwada kiran Bossay take amma baya agawa danshi tun ranar bai ara zuwa gidan ba, kuma aranar da ya tafi ma saida aka kwantar dashi a asibiti kusan sati yayi a asibiti, kafin ya an samu lafiya, saboda yanda ya wallafa rai akanta da tunanin ta, har ciwon zuciya ne yakama sa, tunda ya ha u da ita bai ta a tunanin zai rasa taba, tun ranar da yaganta ya fara sonta kuma yake hasaso musu rayuwar kasancewa da juna, shima a can in har yanzu baya zuwa ko ina, kullum yana gida, duk yazama wani iri ga rama da yayi da duhu saboda yawan sakawa kansa damuwa, Ameesha tun tana kiransa har ta daina ta fara fawwalawa Allah, satin Meer aya, su Ameesha suka samu admission a Bez University dake Abuja, da yar aka bar Ameesha zata tafi, dan cewa akayi saidai ta canza tayi nata ana amma ta dage da ro o da magiya, sai akace saidai ta kira mijin ta idan ya amince sai taje idan kuma bai amince ba sai ta ha ura, Babu yanda ta iya dole ta rufe ido ta kirasa da sabuwar wayar da Maama taba ta, saida yagama yi mata rainin hankali sannan ya amsa sallamar, daga nan ta gaya masa abun dake tafe da ita, dan rashin mutun sai kawai yace mata zamana kike, ko nace miki inzakiyi abu sai kin tambaye ni, yana fa ar haka ya kashe, kamar tayi kuka haka ta danne ba in cikin, taje tace ya amince, Nan suka fara shirye shiryen tafiya, acikin sati aya ka gama shirya, komai har hostel in da zasu zauna, an tanadar musu, kasancewar Abu yayi zaman Abuja kuma yasan mutane da yawa yana da alfarma, sai hakan ba basu wahala ba, suka samu komai cikin anan lo aci, Ranar Lahadi aka tafi akai kaisu, su su biyar, Ameesha, Azeema, Sumayya, sai twins Amra da Hamra, Sumayya da Azeema suma da yar Sam da Shettima suka bari, suka tafi dan su a tsarin su suna gama level 1, za a aura musu aure, lo aci aya, a hakan ma saida su momma suka saka baki, sannan suka ha ura, amma sunce ana dawowa za a aura auren, Koda aka tashi kaisu ma tare dasu aka tafi, kowanne ya auki tasa budurwar suka ce a mota zasu tafi, su kuma su Ameesha suka shiga wata motar tare da Dadda da Maama, suka tafi, saida suka kaisu sukayi sallama dasu, sannan suka juyo gida, tundaga kan hanya suka fara missing in juna,
Chapter 88 · 0% Book details