← Book details Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 105

Sashe 1

Sarki Sameer Book 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry WordDocument 0Table Data Normal [15/11, 10:50 pm] #yaya Azeema#: SARKI SAMEER (DA ZAFI ZAFI) By xeemat...love *BOOK* 3 *BARKAN MU DA SHIGOWA SARKI SAMEER KASHI NA UKU, WANDA NAKE FATAN ALLAH YABANI IKON KAMMALA SHI LAFIYA KUMA NAKE FATAN YAKASANCE NA ARSHE,* *_Typing........ _____Bata arasa ba yakai mata wata uwar sha a awuya yana ta fitar da numfashi idonsa sun ka a sunyi ja yama kasa magana ya sha eta kawai, ita kuma tana ta faman kakari zatayi amai tana arin watar kanta, amma ina arfin su ba aya ba, bai sake taba saida yaga ta daina numfashi sannan yasake ta, tafi luuuu ta fa i a asa mataciyyyya........ ___cike da acin rai zuciyar sa kamar zata fito waje ya tsugunna agaban ta tare da kara hannun sa akan hancinta yaji bata numfashi mi ewa yayi tsaye yana yarfa hannun yana neman mafita can wata dabara ta fa o masa tunkan mutane su riskesa aciki gwara yayi takansa ta yanda babu wanda zai tuhumesa, da sauri ya cicci eta ya orata aka fa arsa ya nufi bedroom inta akan gado ya shinfi eta sannan ya fito daga akin cikin hanzarin har yana tuntu e wajen tafiya, cak yaja ya tsaya tare da daskarewa agurin jinsa da ganin sa da numfashin sa suka fara yi masa barazanar aukewa subar gangar jikinsa, ba komai bane ya haddasa masa wannan aukewar ta wucin gadi face tozali da yayi da Meer tsaye da waya a hannun sa alamar video yake aukar sa, A hankali Meer ya shiga takawa zuwa inda ya ame agun, Saida yaje ab dashi sannan ya tsaya agabansa yana kallon wayar idon sa da suka canza kala zuwa na tashin hankali, Videon ya kunna masa tare da nuna masa shi, videon tunda ga lo acin da matar ta fito tana tafa hannun ne har lo acin datake fa a masa maganganun da lo acin da ya tashi ya sha eta harta dena numfashi sannan ya sake ta ta fa i a asa, tundaga farko dai har zuwa arshe, babu abun da bai fito ba daga wayar, Yana kaiwa arshe Meer ya kashe wayar tare da sakata a aljihu yana binsa da kallo tundaga sama har asa,Saida yagana are masa kallo sannan yace finally ko ba ace komai ba duk wanda yaga videon zai samu amsar sa dan haka yanzu sai ka jira hukunci biyu baya ga wancen da ake zarginka da shi yanzu kuma ka ara da kisan kai gaskiya ka burgeni da ka iya aikata haka kai in ka kasance me fuska biyu kana nuna kai babu abun da kasani kai na Allah ashe kaine ungurumin munafikin to maza ina sauraron ka fa a min ta yanda akai kuka koreta daga gidan kuma ka gaya min waye da waye yake da hannu aciki kafa a min tun muna shaida juna kafin inyi maka yaren da zakagane kuma magana ta bazu taje kunnen kowa, kuma da kanka nake son kaje ka fa awa mutane kisan kan da kayi da hannun ka ka kashe matar ka, ar bakin Waziri sai kawai ya kwashe da dariya kamar zararre haka yadinga ti ar dariyar sa saida yayi me isarsa sai kuma ya ara ha e rai tare da canza fuska, ta koma ba wani alamun tsoro atattare dashi ya shiga zagaya Meer yana karka a kai sannan ya dawo gabansa yace "Wow! wow!! wow!! lalle aramin zaki ya girma yaro wazon ka ya matu ar burgeni saidai fa ka makaro kai atunanin ka wannan abun da ka auka kasamu hujja akaina kenan hhhhhh abun ma abun dariya kasani tun lo acin da ka ajiye wayar na ganka kai ka isa kamin wayo masu iya magana sukan ce abun da babba ya hango yaro ko ya taka dutsen dala bazai hango ba, kaina ba irin naka bane nayi wasa da walwarkane ta hanyar ara toshe maka lissafi, Dakatawa yayi da maganar sai kuma ya ara fashewa da dariya, yace "nafi arfin kakanka bare kuma uban ka hartakai ga kai aramin yen yen kai harka isa kasa kani a fargaba baka isa naji tsoron kaba, yaushe kazo duniyar yaushe aka haifeka bari ingaya maka tun ranar da kukazo kallo aya nayi maka nagama karantar ka kuma nasan dole zaka zo gurina, ka anyi ari wajen ganoni da wuri harka fara tuhuma ta to tuhumar ka gaskiya ce ina da hannu tsudum tsudum acikin lamarin nan duk da nima ina da uban gidana, labarin da nabaka duk aryane sannan hasashen ka yayi daidai, fulani bata da masaniya akai warai kuwa da ita muke aiki wajen aiwatar da koman mu ni da kaina naje nasa akayi duk abun da akayi ta amince aka saka mata cikin arya da masaniyar mu anta da ta auko yazo gidan nan ita kanta bata sani ba, kai arewa ma tana haihuwa mu muka juyar mata da mahaifa ta yanda baza ta ta a haihuwa ba ita kuma munyi iya arin mahaifar tata ta i juyuwa shiyasa muka shirya muka fitar da ita daga cikin gidan daga ita har an nata, tundaga kan ubanka har kan anin ubanka, saboda ba maso aya daga cikin jinin Muhammad yayi mulki agidan nan munfiso masarautar tazama mara gata da galihu ai ta mugunta acikin ta shiyasa muka ora wani daban daga waje wannan duk shirin mune, bana jin tsoron ka shiyasa nagaya maka duk wannan batun kuma ko ka fa awa wasu babu me yarda dakai ko sauraron kama baza ayi ba indai ba warar hujja zaka samu ba ta fatar bakidai baka isa anyar da dakai ba, hmmm yaro man kaza baka san waye niba shiyasa kayi gigin shigowa gonata shawara da zan baka shine kayi gaggawar zare hannuka akan binciken nan dakake shirin yi abun da zaifi maka sau i ma shine da zaku tattara inaku inaku kubar masarautar nan gaba ayan ku hakan sai yafi muku sau i dan bazaku ta a yin nasara akan mu ba kuma mulki bazai ta a dawo wa hannun kuba na rantse da Allah jinin Muhammad bazai ta a mulkar garin nan ba, aya bayan aya sai mun ara atar daku atan da har abada kuma bazaku sake dawowa ba da afafun ku zaku bar cikin gidan nan gaba ayan ku, Tunda yafara magana Meer yake binsa da kallo ko ka an akalaman sa babu wanda ya tsoratar dashi saima zugasa da yayi zai ara sake datse damtse wajen yin nasara akansu shi a tunanin sa bazai kamu ba shiyasa ya zauna ta zube masa abun dake cikin sa wannan kwa babban ganganci ne sai ya nuna masa zamani ya canza duk arfin kansa zai nuna masa nasa ya ninka nasa sau ari shima akaran kansa bazai tona masa asiri yanzu ba sai yafara sanya masa tsoran sa sai ya haddasa masa tsoro da furgici sai yasa daidai da second ata tunanin sa yake cike da tashin hankali daga yau yagama farin ciki arayuwar sa ta ruwan sanyi zai ladaftar dashi yabashi kashi, Gyara tsayiwar sa yayi sannan shima ya ora da cewa, lalle ne tsohon banza kayi ari naji duka baya nanka kamar yanda kace saida warar hujja za akama ka to ina mai tabbatar maka nan bada jimawa ba zan samo ta kuma wannan videon da na auka dole shima hujja ce taya zaka kare kanka dashi idan mutane suka gani, Waziri yayi wani irin murmushi irin yaro kenan kana wasa dani sannan shima ya gyara tsayiyuwa yace "wannan videon da kanka zaka gogesa domin baida wani amfani agurin ka bare kuma gurin wasu wannan abun da ka auka, ka auka kamar film kagani domin shirine bawai gaskiya ba ka an na nuna maka daga cikin juyar da kai dazanyi ta hanyoyi da dama, Kai atunanin ka zan kashe matata da kaina wannan ai ganganci ne to wannan ka an kagani gaba ayan mu kanmu a ha e yake aduk lo acin da abu yafaru da aya atake wani zai kawo masa taimako ta wata hanyar daban, da bamuyi haka ba yanda ka ajiye mana waya anan da zamu ora da wata maganar ne daban ta yanda zaka samu hujja amma sai muka ankare da shirin da kayi sai mukayi maka wasan kwaikwayo, Ni matata bata mutu ba kuma ba sha ar mutuwa nayi mata ba, shiru tayi sannan ya aga murya yace "Indota" Yana fa a kuwa saiga matar da yakai aki ta fito tana sakin wani shu'umin murmushi tare da taku ai har ta araso gurin Meer tace yaro ya kaga shirin namu Allah sarki har kaban tausayi aradun Allah, nima dai shawara ta agareka shine ka cire hannun ka aciki in bahaka ba zaka saka kanka cikin tashin hankali a kowace rana sai munsan yaka cikin tashin hankali, tagget in na farko akan zamu fara da mahaifiyar ka sai kuma mahaifinka sai kuma mtsww kodan ma bashi da amfani gaya maka sauran kawaidai sai ka kasance cikin shiri da basu kariya idan zaka iya duk wanda yaci tuwo damu miya ya shamu, zamu barka cikin hayyacin ka tayanda zamu fi jin da in tarwatsa maka walwar ka, tayanda ko ance ga mulki ka hau da bakinka zaka ce bakaso dan nasan idan muka tsaya wasa kaine sarki saidai bazamu ta a barin hakan ta faru ba, wannan al awarin ungiya ne, kamar yanda ya fa a maka sai mun ara tarwatsaku aya bayan aya sai munsa kunyi nadamar dawowa sai kungwammace dama kun araci rayuwar ku a inda kuke sai kunji dama baku san su waye muba, sanin mu masifa ne, lo acin da take wannan maganar waziri kuma yabar wajen ya shige aki bai da e ba kuma ya fito, hannu wansa abaya yana jinjina kai, Meer da ta aici da mamakin kalaman ta suka isheshi tana cikin maganar cike da acin rai jijiyoyin wuyan sa har sunyi ra au ra au dasu idanun sa sunfara canza kala, tana cikin maganar baisan lo acin da ta kwashe ta da wani irin rikitaccen mari ba tare da kai mata sha a awuyan ta ya ha ata da jikin bango, jikin sa duk sai rawa yake tunda yaji sun ambatar masa iyaye hankalin sa yafara gushewa idanun sa suna neman su afe saboda wani tsabar ta aici da ba in ciki
Chapter 1 · 0% Book details