Sashe 91
Ruwa Cikin Cokali Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"A yadda na fahimta yawancinsu ba su da uzuri, sannan duk daren daɗewa suna manta halacci, kuma su babu ruwansu da daɗewar da mace ta yi tare da su da sadaukarwa da taimakonsu da ta yi a rayuwa, haka kawai wani namijin sai ki ga an ce sun kwashe shekaru da matarsa tun ba shi da komai tun suna gidan haya, wani ma ko aikin yi ba shi da shi, sai ya fita ya nemo za a samu a ci watarana ma a haƙura idan bai samo ba, wani kuma matar ce za ta ciru ta ƙullu ta ciyar da gidan wata rana, wata ma bashi za ta ci, wata kuma ta haka jarinta da take juyawa zai salwanta a wajen taimaka masa, amma daga ya samu dama sai ya manta da duk abubuwan da suka faru a baya, sai ki ga bai mata halacci ba, sai ki ga tukucin da zai mata shi ne rabuwa da ita sai ya sake ta, ya auri wata ya ci gaba da rayuwa da waccan ɗin wacce ta zo ta samr shi cikin arziƙinsa wacce ba ta san wahalarsa ba amma ita za ta ji daɗin ita wacce ta sha wahalar sai ki ba ba ta da darajar da za ta zauna a gidan nasa ma mai ɗan mutunci shi ne wanda zai zauna da matar bai sake ta ba, amma dai wata duj da tana gidan sai ki ga wulaƙanci yana biyowa baya" Cewar Sadiya tana hawaye.
Mama ta ce
"Eh maganrki tana kan hanya Sadiya duk da ba duka aka taru aka zama É—aya ba"
Sadiya tw ce
"Ni ma ai wasu na ce Mama, dimin wasu sun san halacci wani ba ya taɓa mantawa da halaccin, wani yana darajawa da mutunta matar ko da a ce ya auri wata matar to fa ya san darajar waccan da suka sha wahalar tare"
Mama ta ce
"Ai wasu mazan sai addu,a domin wani namijin a ya riƙe alƙawari amma mafi yawanci ƴa mace ta fi yin halaccia a kan ɗa namiji, mace ta fi riƙe alƙawari duk da su ma mazan akwai masu tsananin riƙe alƙawari"
Sadiya ta ce
"Mai ya sa?"
Mama ta ce
"Saboda za ki ga ƴa mace ko mijinta ne ba shi da lafiya wato duk tsananin jinya za ta zauna ta kula da shi, sannn ko da nakasa ya samu sai ki ga ta ƙarar da ƙuruciyarta wajen kula da shi, babu ruwanta da sai ta je ta auti wani ta ci gaba da rayuwa da wanin, amma ita kuma macen idan bata da lafiya ko zazzaɓi ne ya yi tsananin sai dai a kaita gidansu iyayenta su yi jinya, idan ta warke sai ta dawo gidan mijin"
Sadiya ta ce
"Kenan lafiyarta ce a bar amfana?"
Mama ta ce
"A,a ina faÉ—a miki yawancin abin da yake faruwa amma akwai wasu mazan da suke kula da matansu fiye da tunaninki" Ajiyar zuciya Sadiya ta sauke amma dai ta ji É—acin sakin da Baba ya yi wa Mama Habiba.
Ko kiran magriba ba a yi ba ya ringa ƙwala mata kira yana faɗin ta ɗakko Kalifa su zo su tafi gida.
ZALIKA
Tana karkarea take kallon kwalin duk ta diririce tunanin ta ya tsaya cak sai faman haɗo tunanin take amma hakan ya gagara, ta ma rasa abin da za ta shirya don ta kare kanta don ta ji ƙwaƙwalwar ta da kuma yanayin da jikinta ya nuna suna neman ƙin bata haɗin kan da zai taimake ta, domin ganin ta kawar da zarginta a kan wannan mummunar ranar da za ta fallasa asirin da take ɓoyewa, duk da ta san saɓon ubangiji ne sanna duk lokacin da za ta aiwatar da saɓon ta manta cewa shi wanda ya haramta hakan hakan yana ganinta, kuma duk abin da ka ɓoyewa wani mutum ba za ka ɓoyewa Allah ba, haka kuma duk wani abu da kake ɓoyewa don kar mutane su sani akwai ranar da ubangiji zai tona maka asiri duk daren daɗewa kuwa sai an sani!.
Maganar da Mumy ta yi ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin da ta kai ziyara na ɗan daƙiƙu, da kuma zillon da zuciyarta take yi ta ji Mamy ta ce
"Zalika ki amsa min da bakin ki cewa mene ne wannan? " Mamy da gabaɗaya hawaye take kwaranyowa daga idanunta ta faɗa cike da tsananin damuwa Allah ne kaɗai ya san damuwa da firgicin da yake cikin ranta, sai take jin anya duk iya uƙubar da take ciki dangane da zaman aurenta ta taɓa jin raɗaɗin baƙinciki irin wannan ba, sai yau take jin makamancin raɗaɗin da uwa take ji dangane da abin da ya samu budurcin ƴarta, ta sha ji a rediyo ta sha ji a social media ana labarin an yi fyaɗe ga wasu ƴaƴan wasu ma ba ƴanmata ba ne wasu yara ne ƙanana masu ƙarancin shekaru amma ake samunwwasu mararsa imanin suna raba su da mutuncinsu, ashe haka kowace uwa take jin wannan raɗaɗin? Ta san da ciwo amma bata zaci ciwon har ya kai haka ba, ciwo ne mai tafe da rashin nutsuqar zuciya, duk da nata ciwon ya sha bamban da sauran ciqukan da sauran iyayen mata suke ji domin su sauran fyaɗe ne wato abu ne da ya faru da su ba da amincewar su ba, amma nata fa?
Nata abu ne ba tsautsayi ba hasali ma alamomi da dama sun tabbatar mata da cewa tata Æ´ar da amincewarta tun da ga shi har tana yawo da maganin tsarin iyali wanda bai dace a ganshi a wajen macen da bata da aure ba sai dai mace mai aure!.
Zalika tana jin tashin hankali ta yi ƙoƙarin dannewa tare da saita kanta don hakan ya bata damar linke mahaifiyarta ma,ana domin ta faɗa mata abubuwan da zai sa ta yarda da ita abin da ake kira wasa da hankali da tunani
Cikin sanyin murya ta ce
"Mamy mene ne ya sa za ki zubar da hawayenki a kan abin da ba gaskiya ba? Mai ya sa za ki shiga tashin hankali a kan abin da zargi ne? Wannan abubuwan fa gbaÉ—ay zargi ne sannan yanayin yadda kika tunkareni da maganar ya sa na shiga cikin ruÉ—u" Mamy wani sashe na zuciyarta yana mata albishir da cewa duk abin da ta sanya a zuciyarta ba haka ba ne shaiÉ—an ne yake mata linzami, shi kuma wani sashen yana faÉ—a mata cewa Zalika rainin hankali take mata sannan ta yi hakan ne don ta yi wasa da hankalin ta.
Durƙusawa Zalika ta yi ta saka hannuwanta biyu ta dafe gwiwar Mamy ta yi raurau da idanunta ta ce
"Mamy ni ce fa Zalikar ki da kika yarda da ni, ni ce fa wacce kika bani tarbiya kika kula da motsina da dukkan komai na, a kan mai zan ci amanar wannan abubuwan da kika min a rayuwa? " Ta faÉ—a tana runtse idanunta hawaye suka zubo wani yana bin wani. Mamy kawai kallon fuskarta take ta rasa ma matakin da za ta saka wannan al,marin, amma dai ta dakatar da zucuyarta zuwa lokacin da za ta ji abin da za ta faÉ—a mata duk da zuciyarta tana gargaÉ—inta a kan kar ta yarda, don yanzu Zalika ta goge mata hadda ta sanya tana jin tsoronta.
Ta ci gaba da faÉ—jn
"Mamy akwai wata abokiyar karatuna matar aure ce sunanta Fatima Abdulƙadir to ita ce ta saka maganin nan a jakata ta manta da shi, ni kuma abin da ya sa na tsorata da kika nuna min saboda na san zai yi wuya ki fahjmce ni, amma dai ina kyakkyawan zato a kanki mahaifiyata na san ko da duniya za ta zargeni a kan aikata wani abu marar kyau, ke kaɗai ce za ki shaide ni yanzu Mamy idan baki bani shaida mai kyau ba waye zai miki shaidar Zalikar ki?" Ta faɗa tana ɗago kai ta saka idanunta da suke zubar hawaye ta saka a cikin na Mamy da take yi wa Zalika kallon da take son gane iya gaskiyarta.
Jin Mamy ba ta ce komai ba sai Zalika ta fahimci kalamanra suna tasiri a wajen Mamy duk da ba ta gama gansuwa cewa Mamyn za ta yarda da abin da take faÉ—a É—in.
Ta ci gaba da faÉ—in
"Tana tafiya da maganin ne school saboda time ɗin shan maganin nata lokacin muna makaranta ne, ba ta so lokacin ya wuce ya zamana sai ta dawo daga makaranta za ta sha, shi ya sa take zuwa da shi tana ɓalla tana sha, yau da ta ɓalla shi ne ta saka a jakata lokacin muna sauri za mu shiga lacture ni kuma da muka fito sai na manta ita ɗin ma ina ga mantawar ta yi"
MAMAN AFRAH
09025576222
*RUWA CIKIN COKALI*
(Ya ishi mai hankali wanka)
NA
MAMAN AFRAH
. *Daga marubuciyar*
*Ci* *ma zaune, malamin* *bogi, ƙazamin* *miji* *Bonono, ruɓaɓɓiyar igiya, ƴan adaidaita sahu, ƙara'in inna delu, jalli* *joga, Beelal, ƴar zaman wanka, ungozoma* *da* *sauransu*
*09025576222*
BOOK 1
PAGE 2ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
MEENAL
Ihu take da iya ƙarfin ta tana ɗaga hannu kamar makauniya neman ɗauki take don a ƙwace kuɗin nan duk da ba halaliyarta na ne wato ba da guminta ta tara ba. Momi kuwa sai juyi take a tsakiyar hanyar gabaɗaya jikinta ya yi busu-busu da ƙasa ita ihun ma ba ta iyayi sosai saboda nauyin da bakinta ya mata.
Su duka kuka suke jina-jina domin sun doku sosai sai dai son zuciya bai bari kowacce daga cikinsu ta fahimci cewa alhakin wacce aka sacewa kuÉ—in ba ne da ta tara da gumin ta. Meenal tana yin wani juyi ta ce
"Momi sun gudu da kuɗin wayyo na shiga ukuna" Momi maimakon ta furta wata kalma kawai sai ta ɗaga hannuwa biyu tana kaɗawa tana yi wa Meenal zancen bebaye, wani takaici ne ya ƙara rufe Meenal ɗin ta ce