Sashe 19
Ruwa Cikin Cokali Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bata tantance ba ta ji saurin maganarsa cikin tashin hankali yana cewa
"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un"
Bata san dalili ba sai ta ji zuciyarta babu daÉ—i ta ji duk ta damu da yanayin sa ya shiga bata san lokacin da ta ce
"Da wasa fa nake maka na amince" Daga ita har shi dariya ce ta ƙwace musu.
Sun daɗe suna hira kamar sun saba daga bisani ta ce masa aiki take saboda ta ga abin nasa ba na ƙare ba ne, wayar ta ajiye ta fita ta ƙarasa tuƙa tuwon, sai bayan ta kallama aikin ta yi wanka ta zo ta ɗauki wayar ta yi saving no da IB tana ta maimaita hirarsu a zuciyarta.
Washe gari tun da asubar fari Aliya ta ishe ta da cewa saura sati guda a kawo mata kayan saka rana, amma Jidda ta yi kamar vata ji ba daga ƙarshe ta ce Allah sanya alkairi amma sai Aliya ta ce baƙin ciki take. Ita kuwa ko da Abba ya sake tambayarta sai ta ce za ta turo wanda zai gaishe shi ya ce za a aiko suna shiri ne daga haka Abban bai sake tambayarta ba.
Bini-bini waya da Ibrahim da Jidda har dai ta kai ta kawo yana zuwa hirar tsakanin magriba da isha, a hakan Aliya ta sha yanka masa magana wai laila ta ƙiya an koma caca. Ranar da ya zo ma kayan gwanjon ya sako abinsa, bayan Jidda ta koma gida Aliya take cewa wai wannan mai zuwa wajen nata matsiyaci ne.
*BAYAN SATI GUDA*
Ana ƙoƙarin kawo kayan saka ranar Aliya sai gobe, sai Ibrahim ya sanar da Jidda cewa zai aiko in ta amince duk da basu daɗe da haɗuwa ba, ita kuma ta yarda da shi ta yaba da halayyarsa don haka ta amince cewa ya aika a samu Abban nasu, lokacin da ya sanar da su Mummy cewa ya samu wacce yake so sun yi matuƙar mamaki sun yi murna ƙwarai . Daga haka ne ma ya samu damar saka kayan gwanjonnsa babu ɓoye-ɓoye ya ce saboda yana son ya auri mai sonsa da gaskiya ne ba wai don dukiya ba, basu san cewa yana amfani da kayan va ne saboda ita wacce yake so ɗin kuɗin basa gabanta.
Ya fahimci Jidda tana son ss duk sa ya san nasa son ya linka nata. Bai san dalilin da ya kore mata ƙuduri da burin auren kyakkyawa ba.
Tun da yake zuwa ko biyar bai taɓa bata ba, ko da Ibrahim ya sanar da ita za a je gaisuwar iyaye ta faɗawa Umma a kan ta sanar da Abba saboda tana jin kunya Umma ta ce
"Shi ma dai wannan zai kwasawa kansa jangwam, ko don talaka ne ai dama talaka ya saba da wahala" Jidda bata ji daÉ—in maganar ba amma babu yadda za ta yi.
MAMAN AFRAH
09025576222
[10/18, 9:27 AM] MOM MASHKR & AFRAH: https://chat.whatsapp.com/C12RFYqXnWf36AhjVZWDw4?mode=ems_copy_t
*RUWA CIKIN COKALI*
(Ya ishi mai hankali wanka)
NA
MAMAN AFRAH
. *Daga marubuciyar*
*Ci* *ma zaune, malamin* *bogi, ƙazamin* *miji* *Bonono, ruɓaɓɓiyar igiya, ƴan adaidaita sahu, ƙara'in inna delu, jalli* *joga, Beelal, ƴar zaman wanka, ungozoma* *da* *sauransu*
*09025576222*
BOOK 1
PAGE 8ï¸âƒ£
*SADIYA*
Tana yin sallar asuba ta fita ta hura gawayi ya kama ta ɗora ruwan zafi, tuwon masara ta tuƙa wanda Nasir ya bata garin ta yi miya ta gama ta ɗora ruwan ɗumi ta dawo ta fara gyaran falon, lokacin ƙarfe bakwai da arba'in. Bayan ta kammala lokacin Nasir ya taso ya shiga wanka ya shiga bedroom ɗin zai shirya lokacin tana gyaran gado yana kawo kai ya ce
"Sadiya warin mene ne a É—akin nan? Yanzu da girmanki kike sakarwa mutane tusa a É—aki gabaÉ—aya É—aki ya É—umi da wari?" Ya faÉ—a yana saka hannu ya toshe hanci yana mata wani kallo. ÆŠagowa ta yi daga sunkuyen da ta yi tana totsa zanin gadon sai lokacin ita ma ta ji É—akin ya haÉ—e da wari cike da ladabi ta ce
"Haba Abban Kalifa tun da nake a gidan nan ka taɓa jin warin tusata?" Bata bashi damar magana ba ta ɗora da faɗin
"Wannan ba halayyata ba ce gaskiya sai dai ko Kalifa ne ya yi" Bai amsa mata ba ya ɗauki kayansa a drower ya ɗauki man shafawa ya fita falo a daidai nan Kalifa da ya yi juyi ya tashi zaune sai ta ji warin ya tsananta hakan ya sa ta fara tunanin ko kashi ya yi, net ɗin ta cire tana dubawa kuwa sai ta ga kashi ya yi gabaɗaya kashin har ya ɓata shimfiɗar, Kalifa ya ce
"Momma ruwa" Ta ce
"To Kalifa kalli kashin da ka yi duk ka mata shimfiɗa wannan kashin haƙorin naka da yake baka wahala ne ya dawo maka" Ta faɗa tana ɗago shi ta fito da shi, suna zuwa falo tana dab da fita a zuciye Nasir ya ce
"Sadiya mene ne wanann wai? Mai ya sa kike son shiga rayuwata kike hanani sukuni, kin cika ɗaki da wari na fito falo sannan kin kawo min wari falo" Ranta ne ya sosu da furucin sa tana riƙe da yaron ta ce
"Shin ni na yi kashin?" Tambayar da ta masa sai ya ga ta raina masa hankali hakan ya sa ya ƙara ƙufula, ganin bai ce komai ba sai ta juya ta saka silifas ɗinta ta kai Kalifan waje ta tsayar da shi, dawowa ta yi ta kwashe shimfiɗar ganin kashin bai taɓa katifar ba sai ta fito da kayan waje, wankewa Kalifan ta yi ta juye ruwan zafin da ta ɗora ta masa wanka tas. Kayan ta wanke ta shanya kafin ta ɗakko Kalifan suka dawo ɗaki turaren tsinke ta kunna duk da zuwa lokacin ma warin ya fita dama saboda kashin haƙori yana da wari ne, kaya ta sakawa Kalifan sai kuwa ya fito falon wajen uban yana ƴar dariyarsu ta yara ya je gaban Nasir da yake danna waya ya ce
"Abba" Nasir bai amsa ba fitowar Sadiya sai ta ga Kalifan yana tsaye a gaban Nasir É—in ne ya É—ora hannunsa a kan gwiwar Nasir É—in.
Kalifa ya sake cewa
"Abba" Maimakon ya amsa sai ya É—ago daga dannar wayar da yake ya ce
"Sadiya ni kika cewa wai ke kika yi kashin?" Sadiya da take tsaye ta zauna a kujera ta ce
"Wannan maganar da ta wuce mene ne na dawo da ita?"
Nasir ya ce
"Ban da shashanci da rashin sanin ciwon kai a ce yaro yake kashi a kwance wannan ai sangarta ce, ke ce baki koya masa ba amma sauran mata da suke da tarbiya ai suna koyawa Æ´aÆ´ansu abubuwa" Baki sake take kallonsa kamar ba za ta ce komai ba sai kuma ta ce
"Yanzu yaro ɗan shekara biyu ne za a ce wai ba a koya masa tarbiyar kashi a kwance ba, shin kana ganin yana kashi a kwance idan ba na jinya ba, wanna fa kashin haƙori ne, kuma ko da a ce akwai famfas a jikinsa kashin zai iya fitowa saboda wani lokacin ko famfas ba ya riƙe shi, wai don Allah Nasir mai na maka a rayuwa? Mai ya sa koyaushe cikin neman laifukana kake don ka hukuntani, komai na yi ban iya ba, mai ya sa ban taɓa birgeka a rayuwa ba duk abin da zan yi kuwa... Wani dogon tsaki da ya ja ne ya sa ta maƙale sauran kalamanta, ga haushin bai yi wa Kalifa magana ba sai ta ce
"Kalifa zo nan" Juyowa Kalifan ya yi ya kalle ta amma bai je ba ya sake buga gwiwar uban ya ce
"Abba" Ajiye wayar Nasir ya yi ya kama hannun Kalifan duka biyu ya ce
"Na'am Kalifa" Wani irin washe baki Kalifan ya yi da alama ya ji daÉ—in hakan. Sadiya kuwa sai ta ji sanyi a ranta ganin walwala a fuskar yaron ta.
Nasir ya ce
"Kalifa kai da jiya ka tafi ka barni, ka tafi gidan kakanka wuni kuma ya koro ku" Ya faɗa yana dariya, sosai Kalifan yake dariya da alama ya ɗauka wata kalma mau daɗi ce abinka da yaro, Sadiya kuma sai yanzu ta gane cewa ya yi haka ne don ya baƙanta mata zuciya, kuma cin fuska ne yake mata kai ta sunkuyar sai Nasir ɗin ya ce
"Maza je a zuba maka tuwo" Yana ta dariya ya juya zuwa wajen Sadiya, ɗago kai ta yi ta kalli Nasir ya sakar mata wani murmushin gefen baki tare da ɗaukan wayarsa ya cigaba da dannawa, ta rasa mai ya sa Nasir in dai zai ga walwala a fuskarta sai ya san yadda ya yi ya daƙusar da ita, ya fi so ko yaushe ta kasance cikin ƙunci.
Fita ta yi ta zubo musu tuwo ta ajiyewa Nasir, shi ma Kalifan ta ajiye masa har zai zauna ta ce
"Baka cewa Abbanka ina kwana ba"
Da sauri ya masa yana washe baki ya ce
"Abba nawana(Ina kwana)" Amsa masa ya yi ya koma ya fara cin tuwon bayan ta sa ya yi bismilla da bata fita a bakin ba.Bayan ya gama ci ta wanke masa hannu suna shirin juyowa zuwa ɗaki sai kawai ta ji ƙaran kashi sai ganinsa ta yi kamar ruwa yana biyowa ta ƙasan wandon sai Kalifa ya ce
"Momma foo" Haka ta cire masa ta wanke masa ta ɗora shi, wandon ta wanke ta wanke masa ta ɗauke foo ɗin tana taɓa jikinsa ta ji zafi sosai zazzaɓi ya rufe shi, haka ta ɗakko shi ta dawo da shi ta saka masa wandon ta kwantar da shi.
Nasir da ya gama zai fita kasuwa ta kalle shi ta ce
"Ina son zan kai Kalifa asibi... Tun bata ƙarasa ba ya ce
"Sadiya baki san wahalar da maza suke sha ba a wajen neman kuÉ—i ko? Wato daga yaro ya yi kashi sai ki ce wai za ki kai shi asibiti to ni bani da kuÉ—i idan kuma har kinnga sai kun kai shi ga hanya nan ba zan hana ki ba, amma naira biyar tawa ba za ta yi kuka ba"
Kamar za ta yi kuka ta ce