Sashe 76
Ruwa Cikin Cokali Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"In ke biyan kuÉ—in wuta saboda ina sana,ar firjin, shin nauyina ne na biya kuÉ—in nepa, duk abubuwan sa nake É—aukan É—awainiyar su wanda Allah bai wajabta mini ba har da witar nepa kuma? Shin baka san ko da a ce mace za ta tara kuÉ—in duniya misali a ce tana da miliyan É—ari mijinta yana da dubu É—ari shi ne zai É—auki É—awainiyar ta Allah bai wajabta mata É—aukan É—awainiyar kanta ba ko da ta fi mijin kuÉ—i sai dai idan ita ta ga dama bisa kyautatawa... Katse mata hanzari ya yi da faÉ—in
"Dalla dakata malama wa,azi za ki mini? Wa ya ce ana buƙatar kuɗinki, ko an ce miki an lura ma da wannan taro sisin da kike samuto ke kika ɗauki wannan kuɗi ki riƙe babu mai neman komai a wajenki, sanann tun da baki da abin faɗa ni zan tafi" Ya faɗa yana juyawa ya fice daga ɗakin, Sadiya sai ta jiyo muryar Meenal tana faɗin
"Baka dai amince a mayar mata da wutar ba?" Sadiya da sauri ta fito tsakar gidan ta gansu tana zuwa ta ce
"Bai yarda ba ya ce sai ina biyan kuɗin nepa hankalinki ya kwanta?" Kawai sai ta ƙyalƙyale da dariya har da tafa hannu ta ce
"Wannan ai tsakaninku ne kun fi kusa baki da haƙori ke ai uwar gida saraitat mata ce" Ta faɗa da gatse Sadiya ta kalle ta ta ce
"Sau da dama ko in ce a koyaushe ana maimaita karin maganar CIWON ƳA MACE NA ƳA MACE NE, sai dai duk wannan furucin a baki ne kawai domin kiwa a zahiri CIWON ƳA MACE BA NA ƳA MACE BA NE saboda mata mu ne matsalar kanmu da kanmu, da a ce kowacce mace za ta yi tunani da dogon nazari a rayuwa da bata zama sanadin zubar hawayen ƴar uwarta mace ba, idan miji ne mace ƴar uwarki ce za ta yi sanadin samar da rashin zaman lafiya a tsakaninku, ko da kuwa ke baki tare mata komai ba, idan ƴaƴa ne duk da su babi ruwansu a kishin da take amma sai wata ta gurmata musu rayuwa ta kore ki daga gidan bayan ta yi silar fitarki sannan ba za ta riƙe miki ƴaƴan ba. Idan saurayi ne yake son ya auri wata macen da yake so uwarsa ce za ta yi uwa da makarɓiya ta hana wannan auren ba don koɓai ba sai don ita take iko da shi ko da ta bari an yj sai ta dawo ta sakawa matar ɗan nata ido mai ya mata mai yake mata. Idan namijin ne ƴar uqarsa ko mahaifiyarsa tana gani yana wulaakanta matarsa maimakon a bashi shawara ya daina a nuna masa muhimmancin iyali a,a sai dai a aara rura wutar kawai saboda ƴar wani ce ta kowane fanni mata mu ne matsalar kanmu da kanmu. Idan saurayi da vudurwa ne suke soyayya ata ce za ta yi ƙoƙarin janye hankalinsa ya koma gareta ya zaman ta yaudari waccan ta shiga halin ƙunci ko da kuwa ita wacce ta yi wwacen saurayin ba aurensa za ta yi ba...
Meenal ce ta yi sanadin dakatar da Sadiya daga maganar ta hanyar ɗaga mata hannu Sadiya ta yi shiru duk da tana faɗar maganar ne daga ƙasan zuciyarta, domin kuwa ta san tabbas kaso tamanjn cikin ɗari ƴa mace ita take silar assasuwar faruwar qasu abubuwa domin ita shaida ce gashi nan tana ganin yadda mahaifiyar Nasir ta tsane ta sanann suke take zuga ɗan nata duk da sun san yana tauye ta amma ba za ta tsawatar ba sai dai ma ta ƙara nuna masa hanyar sa zai musguna mata, haka zalika su Husna su ma mata ne kuma suna mantawa watarana su ma za su je gidan auren basa tunanin a musu abin da suke yi mata domin faɗar ma,aiki S.A.W ma ne kama tudinu tudan duk abin sa ka yi sai an maka, haka zalika gashi nan abin sa Meenal ta mata duk da bata taka ta zubar mata ba amma ta zo tana zuga mijin a kan ya tauye mata haƙƙin ta.
Meenal tana kallonta ta ce
"Wannan damuwarki ne ke ya shafa ni bai shafe nj ba, ni idan zuciyata ta yi fess bani da damuwa a wajen miji zuciyar uban kowa ta yi baƙiƙƙirin" Tana faɗar hakan ta buga cinya ta juya ta nufi ɓangarenta Nasir ta take mata baya ko waiwayen Sadiyar bai yi ba, tana juyowa ta ga Kalifa a tsaye a bayanra ta ƙirƙiri murmushin yaƙe ta kama hannunsa suka koma ɗaki tana tunanin wannan abubuwan da ake mata ba komai ba ne domin ta san watarana sai labari sannan wani lokacin sai take ji a jikinta kamar idan da sauran numfashin ta za ta yi farinciki watarana!.
Washe gari ko da ta tashi wayarta ma babu caji don yanzu ta saya wata wayar ba waccan wacce take amfani da ita ba ce, ko da safe da ta tashi suka yi kiciɓis da Nasir a tsakat gidan zai je kicin ɗaukan abu, bayan su Husna sun zo sun yi break fast Meenal ta tsakura musu kamar kullum sun tafi, ta bi bayansa ta tsaya a ƙofar kicin ɗin ganin bai fito ba sai ta shiga ta ce
"Ina kwana"
Ya amsa da lafiya" A taƙaice
Ta ce
"Dama ina so in tambaye ka nawa ne kuÉ—in nepar da za a mayar mini ka san ina siyar da abu ba na son kasuwar ta tsaya" Kamar ba zai furta komai ba ya juyo ya ce
"To sai mai idan kasuwar ta tsaya? Ba taƙamarki kina samun kuɗi ba ke ma har kin yi bakin da kike kallon tsabar idanuna kina faɗa mini son ranki, to ki sani mayar da nepa ba yanzu ba ko da kuɗin naki sai kin gane muhimmancin wutar sannan da kike batun kasuwa shin kayan sanyin da kike siyarwa su kaɗai ne sana,arki? Ita kuma Meenal da bata siyar da komai fa? " Yana zuwa nan ya raɓa ta gefenta zai wuce sai ta tare hanyar a daidai nan Meenal da ta ji shiru bai dawo ba daga ɗaukan kofi da ƙaramar wuƙar cokali ta biyo shi, tana kwala masa kira kamar wani ɗanta, yana daga kicin ɗin ya amsa yana faɗin
"Gani nan fa" Ita kuma dama tun da ta fito ta ji dirin maganar Sadiyar a kicin shi ne dalilin da ya sa ta ƙarasa domin ta yi alƙarin ta ringa yi wa Sadiya kissa da kisisina har sai ta fitar da ita daga gidan don tana so take watayawa a gidan samarinta na banza suke zuwa suna ɗaukanta sannan ma idan ya tafi kasuwa Nasir tana kawo su gidan suna holewa abinsu. Kicin ɗin ta ƙarasa Sadiya ta juyo ta kalle ta sanye take da wasu kayan bacci masu net riga ce mai siririn hannu kuma ko ciniyarta bata rufe ba, sai ƙaramin wandon rigar wanda kaɗan ya fi panta kanta babu ɗankunne kallo ɗaya Sadiya ta mata ta ɗauke kai saboda bai ma dace Meenal ta fito a haka ba idan shi mijinta ne ita duk da tana mace bai dace ta ganta a wannan shigar ba, uwa uba wannan idan gidan yarana ne zai ɓata tarbuyar yara domin ta ga sau tari sai namiji ya ƙara aure idan amaryar ta je gidan ta tarar da yara amma hakan ba ya hana ta saka kaya masu fitar da tsiraici a ganinta maijinta take yi wa kwalliya bayan kuma yaran suna ankare da komai, wasu ma hatta wata runguma da sumbata sai su yi wa mijin a gaban yaran wannan ba daidai ba ne yana ɓata tarbiya, su kuma mazan suna ganin ana yi ne don a faranta musu sai ya zamana basa ma iya yin kataɓus wajen hanawa ko dai don jin daɗinsu ko kuma don tsoron zuciyar amaren.
Tana zuwa ta kama tsantsa ta ce
"Wato ma cin amanata ake a kicinta" Cike da diriricewa Nasir ya ce
"Amana kuma Meenal wace irjn cin amana"
Tana ƙirƙiro ƙwallar kissa tare da yin muryar kuka ta ce
"Daga ɗakko kofi da wuƙa za a yanka biredi shikenan ka ƙi dawowa ashe dai kuna kicin kuna cin amanata bayan ka san girkina ne" Sadiya kawai baki ta dantse da haƙori ita da ba a ma shiga ɗakinta mai ta ce sai ita ce har take da bakin magana bakin maganar ma sharri ne.
Baki ya buÉ—e zai yi magana ta tari numfashinsa tw ce
"Tun da na taho daga windown kicin na hangoku rungume da juna" Da sauri ya juya ya kalli Sadiya nufinsa Sadiya ta furta wani abu ma,ana ta musanta zargin da Meenal ɗin take yi sai ka ce ita ba matarsa ba ce. Ganin Sadiya ta kauda kai gefe bata ce komai ba sai ta shiga rantse rantse yana cewa ko yatsan Sadiya bai taɓa ba.
Meenal ta ce
"Wallahi ba zan yarda ba tun da dai haka ne sai dai ka kira a mata kicin ɗin langa-langa ni ta kwashe kayanta ta bar mini wannan kicin ɗin tun da dai idan ka shiga kicin bin bayanka take kuna cin haƙƙina" Ta faɗa tana sanya hannu ta rufe fuska tare da rushewa da wani kuka kamar an faɗa mata mutuwa. Cike da son ganin ya lallashe ta da gudun ɓacin ranta ya ce
"Shikenan an gama yau za a buga mata kicin É—in langa -langan sai ta bar miki wannan É—in hakan ya miki" Kai ta gyaÉ—a tana share hawayen da ta kirkira. Sadiya da sauri ta kalle shi jin furucinsa tana kanne ido tsabar mamaki kafin ta furta wani abu ta ji Meenal ta ce
"Ka ga daman kicin É—in langa-langa ya fi dacewa da ita tun da a gawayi take girki ni kuma da nake amfani da cooker gas wannnn ne ya fi dacewa da ni"Ta faÉ—a tana fakar idonsa ta yi wa Sadiya gwalo tare da mata wani kallo mai alamta mu zuba mu gani.
Kallon Sadiya ya yi ya ce