Sashe 33
Ruwa Cikin Cokali Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk haÉ—e haÉ—en da aka musu amma Aliya don ta fi Jidda sai da ta samo wami group na wata mai siyar da supplement mai suna mom farhan ta saya wani haÉ—i na combo wanda ta ga an rubuta a jikin set É—in kamar haka Hajia indai mgnr emergency ne toh wanan shine kankat
Indai matsalar ki rashin niima da matsi ne toh ki siya wnn combo din zaki gode min, ina masu cewa sun sha magani har sun gaji basu taba sanin ya dadin se yake ba toh dan ALLAH ki gwada wannan combo din, ai Aliya tana ganin haka ta kwafi no admin ɗin kamar haka 0814 153 5308 ta mata magana ta turawa mom farhan hoton combo ɗin ta faɗa mata kuɗin ta tura mata aika aika mata ta ɓoye don ma kar Jidda ta gani.
An yi biki an sha kyau amma Aliya saboda baƙin hali duk wanda suka zo ƴan makarantar su sai ta faɗa musu cewa ai Jidda riƙw ta ake yi a gidansu ita ba uwarsu ɗaya ba ba ubansu ɗaya ba, amma a bayan idanun Jiddar take faɗa.
A masallacin unguwar aka yi walima ranar yini da yamma inda aka cika aka ɗakko malama juwairiyya ta yi wa,azi a kan biyayyar gidan aure, sai magriba aka tashi, duk da Aliya ta so Abba ya bari an yi bidi,a a bikin amma ina, don kafin ma a tafi walimar an sha hotunan amare da angwaye da kuma abokai da ƙawaye. Aliya tana ganin ta fi Jidda yin kyau amma dai kowa da irin nasa kyan.
Amare sun shirya tsaf sai ƙamshi suke, sun shirya cikin fararen laffaya mai goldin ɗin flowers sun yi kyau har sun gaji, Abba ya musu nasiha a kan biyayya da kauda kai a kan komai mutum ya ji kamar bai ji ba ya gani kamar bai gani ba. Umma sai hawaye take sharewa na rabuwa da yaran a fili amma a baɗini kukan rabuwa da Aliya take yi, sanna kuma tana kukan takaicin Jidda za ta tafi gidan jin daɗi da hutu.
Kasim ya kawo mutoci guda huÉ—u a inda motocin É—aukan Jidda sun fi ashirin motoci ne na alfarma, sannan Abba ya ce a tare za a tafi idan aka kai É—aya sai a wuce a kai É—aya. Jama,a sun shiga motoci inda mota É—aya aka saka amare a ciki sai iyaye guda biyu don amaren ne a tsakiya, Jidda tana kukan rabuwa da gidan a gefe É—aya tana kukan tunano iyayenta musamman da ta kalli gidan da suka rayu da mahaifanta amma kuma yanzu gashi za ta tafi É—akin miji ba tare da suna duniyar ba rayuwa kenan.
Motoci sun miƙa a kan titi suna tafiya a laye inda amare suke ta kuka abinsu. Gidan Jidda aka nufa inda yake unguwar GRA a ƙofar wani tanfatsetsan gida motocin suka fara tsayawa horn ɗin da aka saki a kusan tare-tare shi ne ya ankarar da Aliya da take zaune ta haɗa kai da gwiwa tana kuka wanda ya zama kuka biyu na rabuwa da Umma da na baƙincikin Jidda. Matan cikin motar ƴar uwar Umma da Abba ne suka haɗa baki wajen faɗin
"Kai jama'a wannan gida tamfatsi, tamkar ba a nigeri,a ba wannan ai shi ne aljannar duniya!". Aliya wacce maganar ta su ta saka ta faɗuwar gaba mai ƙarfi bata san lokacin da ta ɗago da kanta ba, don wannan furucin ya tabbatar mata gidan Jidda aka fara zuwa, domin ta san da gidanta ne ba za a faɗi haka ba, ɗago kan da za ta yi ya yi daidai da wangale get da mai gadin ya yi, motocin suka fara shigewa ciki a jere, a inda Aliya da ta ɗago ta sauke a kan wani haɗaɗɗan gida na masu aji kuma masu hannu da shuni, wanda ko ita bata taɓa tunin za ta shiga ba bare wata Jidda baƙa mummmuna!.
Ganin gidan ya sa hankalinta ya tashi irin tsaruwarsa da yadda wasu kyawawa fitilu suka masa ƙawanya, tana ganin hakan ta cikin laffyar da ta lulluɓa ita kanta bata san lokacin da ta cire lulluɓin ba, babu zato da tsammani ƴan cikin motar suka ji ta ce
"Wayyo Allah na shiga uku!!!".
MAMAN AFRAH
09025576222
https://chat.whatsapp.com/DNhoKsIb9qP8PlVQdpQ4BW?mode=ems_copy_c
*RUWA CIKIN COKALI*
(Ya ishi mai hankali wanka)
NA
MAMAN AFRAH
. *Daga marubuciyar*
*Ci* *ma zaune, malamin* *bogi, ƙazamin* *miji* *Bonono, ruɓaɓɓiyar igiya, ƴan adaidaita sahu, ƙara'in inna delu, jalli* *joga, Beelal, ƴar zaman wanka, ungozoma* *da* *sauransu*
*09025576222*
BOOK 1
PAGE 1ï¸2ï¸âƒ£
*SADIYA*
Tun da ta zauna take ambaton innalillahi wa inna ilaihi raji'un, tashin hankalinta ruɓanya yake idan tana tuna cewa Nasir ba ya son haihuwa kuma ko ɗazu yana nannagon ta , sannan tun yanzu tana ita kaɗai da ɗa guda ɗaya yana nuna gajiyawa da ɗaukan ɗawainiyarta bare kuma aka ce ta sake haihuwa, mutumin da yake batun ta kama sana,a don take tallafawa a cikin gidan bayan kuma ko ciyarwa ƙauro yake sai abin sa ya ga dama zai bayar.
Hannu ta É—aga idanunta yana zubar da hawaye ta ce
"Ya Allah kai kake bayarwa, kuma kai ne kake hanawa, wasu bayinka suna neman haihuwa baka basu ba, ina godiya da ka bani kuma ka ƙara min, ya Allah bam gajiya da kyauta da ƙarin da ka min ba,ya rabbi ka sassauto da zuciyar Naasir kar ya wulaƙantani a kan cikin nan" Tana gama faɗar hakan ta koma ta jingina da jikin kujera tana ta saƙa da warwara kan cewar ta sanar da shi ko kuma ta ƙyale shi, idan ra sanar da shi ba tira za ta yi daga matsalarsa ba sannan idan ta ƙyale ɗin ma akwai ranar ƙin dillanci tun da shi ciki ɗan duba ne duk daren daɗewa, zai bayyana kansa!.
Bayan kwana biyu bata faɗa masa ba, tana nan tana ta nuƙu-nuƙun sanar da shi tana tsoron abin da zai biyo baya, saboda haka ko yana gidan idan ta ji amai yana yunƙuro mata sai ta yi ta dannewa tana addu'ar Allah rufa mata asiri kar ya gane, saboda idan ya sani a ɗaya za a yi biyu ko dai ya sake ta ko kuma ya ringa ƙuntata mata a cikin gidan. Bayan sati guda da sanin tana ɗauke da ciki har lokacin Nasir bai san wainar da take toyawa ba, ita kaɗai ta san tana da ciki sai kuma ƙawarta, amma duk wani laulayi da take fama da shi dannewa take duk ta yi baƙi ta rame. A wata ranar alhamis ne bayan ya fita dama yau bata ga ya yi shirin fita kasuwa ba, zuwa can sai ta ji daga windown ta da yake ta waje ana cewa daga nan za a ajiye bulo, da siminti ta yi mamakin masu ajiyewar don bata ji muryar Nasir ba hakan ya bata tabbacin ko dai wasu ne suka kawo ajiya.
Bayan kamar awa guda ta ji ƙaran babbar mota, motar bata tsaya a ko ina ba sai ta ji ƙaran tsayawarta a ƙofar gidan, motar yashi ce don haka tana ji aka juye yashin motar ta tafi. Muryoyin mutane ta ji sai kuma ta ji muryar Nasir yana cewa su kwaɓa yashin da siminti sai kuma ta ji an turo ƙofa wasu matasa suka yi sallama sai ta ji Nasir tana cewa su shigo da shi, tana ɗaga labule ta ga bulo ne suke ta shigowa da shi, hakan ya bata tabbacin ginin ɗaya part ɗin ne za a tada da alama auren nasa ne ya kusa.
Bai sanar da ita cewa za a yi aiki ba, don haka sai take saka hijabi idan za ta fito tsakar gidan, haka ma,aikata suka fara aikin ƙarasa ginin nan tuƙuru ita dai babu wanda ya ce mata ita ma kuma bata ce ba.
Cikin sati ɗaya aka gama komai na ɓangaren, an saka ƙofofi an yi fenty hatta wuta an ja ɓangaren, da yake har da ɗakin Nasir ɗin mai bayi a ciki, ɗayan kuma ciki da falo ne da banɗaki a ciki. Ita dai bata ce komai ba tana ganin ikon Allah.
Ranar wata juma'a da safe tana zaune haka kawai ta ji tana jin amai ta yi iya ƙoƙarinta na ta dakatar amma abin ya ci tura, haka ya sa ta fita da sauri ta shiga sheƙa aman, kamar an jefo Naair sai ganinsa ta yi ko riga babu ya zo ya tsaya yana wani zazzare idanu ko aman bai tsaya mata ba ya buɗe baki cikin hargowa ya ce
"Wai aman mene ne kike yi bayan lafiyar ki ƙalau?" Tambayar ta kiɗima ta haɗe da ruɗa mata ciki don ta ji tsoro sosai don da alama ko ya fahimci wani abu dangane da ita. Sai da aman ya tsagaita mata ta wanke bakinta da fuskarta a famfon wajen duk ta galabaita a daidai lokacin ne ya sake jefo mata wata tambayar tamkar zai hau ta da duka.
"Sadiya na ce aman uban mene ne kike yi?" Idanu ta ɗaga tana kallonsa ƙirjinta yana dokawa da ƙarfi, ta san dai ko da a ce cikin ne ai ya san ba a waje ta samo ba, tun da sh ne maijinta kuma shi ne mai yawan buƙata kullum abu ɗaya, sannan ai ita ba za ta hana ubangiji ikonsa ba.
Bakinta ne ya yi nauyi tana tunanin ta ina za ta fara, kafin ta samu ƙarfin gwiwar amsa masa, don a ganinta baƙin alƙalami ya bushe, kawai ya kamata ta sanar da shi in ma yankata zai yi to gwara ta faɗa ta fita daga zulumin da take kwana take tashi da shi tamkar wacce ta yi cikin shege!.
A hargitse ya ce
"Idan baki faÉ—a min ba wallahi na lahira sai ya fiki jin daÉ—i in har ya yi aiki mai kyau!" Cike da karkarwar baki ta ce
"Lafiyata ƙala...Tun kafin ta ƙarasa faɗa ya katse mata hanzari da faɗin
"Yanzu ba lafiyarki nake tambaya ba aman mene ne?" Kamar zuciyarta za ta fasa ƙirjinta ta fito haka ta ji ganin yadda yake zare ido, a take ta fara tunanin cewa dama haka wasu matan suke fuskanta idan mazajensu basa son haihuwa? Kuma ya kasance macen ta samu ciki haka suke shiga fargaba da tashin hankali?.
Maganarsa ta katse mata tunanin inda ya ce