Sashe 94
Turken Gida Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na fada ina danne abin da ke ta so mini, yarinyar da Yallaɓai ya ce kwana take yi da zazzaɓi ne haka shi ya sa da man ya ce ita ba za ta je Rano ba ni da man na yi masa mgana ne kar daga baya ya ce an ware ta tun da yanzu ba ya so wani abu ya same ta. Washegari su kaɗai muka bar ma gida da yara kaf muka tafi ya ba mu mota Sadi ya kwashe mu, su kuma su Hauwa suna motar gidan Mimisco har da su Anty Bahijja aka yi tafiyar da Mubeenan Musbahu da tsohon ciki har ina ta faɗa na ce kamar dole ta zauna a gida mana tun da cikin ta ya tsufa.
Can muka yini sai dare, Amma mun je gidan Marwa an haÉ—u ana ta hiran duniya mun haÉ—u da Sameena ta ce mini gobe ma za ta koma tana dariya ta ce ya ta gan mu da mutuniyar nima ina dariya na ce ta ji wuya ne ta dawo muka haÉ—a kai don Allah, Sameena na ta dariya ina ta ya ta. Sai bayan isha'i muka koma gida muna mota Jidda ta kirani tana faÉ—a mini wai Abban su ya kirata ya ce in sun samu break ta zo gida ta duba Anty Rabi:atu ba ta da lafiya sosai.
Kamar Jidda ce Yallabai na rufe ta da faÉ—a ta in da na ke shiga ba ta nan na ke fita ba.
"Ko hutu kuka samu ki tafi gidan Ya Hamza ma ji kin kamo hanya kin dawo sai na ci uban ki Jidda. Saboda kawai duba Rabi'atu sai ya ce ki bar karatun ki taho! Gaskiya Yallabai ya fara samun matsala."
Ita dai da ba ta san mafari ba hakuri ta ba ni ta ce wai ta faÉ—a masa suna ma test ne, bayan mun gama wayar na kalli Gimbiya ina faÉ—in" Kin ji mijin ki ko Gimbiya?
Ta yi uhm kafin ta ce" Wallahi ni dai ina tunanin ba haka nan ta bar sa. Ba ki ganin yadda ya ke fita hayyaci a kanta ne?
Wai Jidda ta zo dawo makaranta kawai saboda ta duba yar gold? Da wani abun ne ya taso tsaye zai yi ya ce ba za ta zo ba amma da ya ke yar gold ce ya ce a zo a duba ta mana."
Ni takaici ma ya hana ni mgana, ko da muka isa gidan yana bangarenta shi dai ya zo ya yi mana bangajiya ban da ita ni Gimbiya ta ma ce mini ko gaisuwa ba ta yi mata ba da a ce da ne zan yi mata mgana yanzu ko kiɗa ya sauya shi ya sa rawa ma ya sauya. Shi kuma gogan bai nuna mata abin da ya kamata ba. Yadda bai nuna mini ya kira Jidda ba nima ban nuna masa na ji aikin da ya yi ba. Sai da kan shi ya zo yana ce mini Jidda ta so ta zo gida amma tace suna test a raina na ce ta so ko ka so, ya na neman ya riƙa kashe ma Baby karatu saboda matarsa kawai sai ya ce ta zauna ta yi ma Rabi'a girki ne ga an yi sau ɗaya sau biyu ana uku na ce ba zai yuyu ba.
"Ba zai yuyu ba kika ce Sadiya?
Ya faɗa da safiyar lahadi sun shirya Sadi na jiran su zai kai su Tahfiz wai Baby ta zauna ta je bangaren Rabi'atu ta yi mata shara sannan ta tambayeta abin da take so ta dafa mata yarinya ta ce hadda za ta je tana bita yau amma ya ce ta haƙura ai jiya ta je.
"E gaskiya ba ta yuyuwa ka kashe ma yarinya karatu kawai saboda bukatar matarka. Yallabai ta É—auko wata daga can garin su ko ka samo mata wacce za ta kula da ita fakat kenan."
Sai ya kasa mgana ni ko na yi masa mai gabaÉ—aya sai na ce" Kuma ni ban ga aikin da zai gagareta ba ai ba ta ciwo tun da ta iya ji da hidimarka to za ta iya ji da hidimar kanta da gidan ta ma"
Tun da ya ji na faɗi haka ya kiyayi tsayar mini da karatun yarinya ban san ko maganar da na yi masa ba ne, ko da man sun tsara hakan sai ga wata yarinya an kawo kamar za ta ɗan girmi Baby ƙanwar Antyn ce ta yi candy aka kawo ta taimaka ma Rabi'atun ta bakin Gimbiya ta ce da man akwai wacce za ta taimaka man aka bar shi yana ta faman wahala. Tun da ga lokacin kowa ya samu lafiya ta warke tun da yanzu laulayin ya bi jiki amma tun da makira ce a ko da yaushe nuna masa take yi tana cikin ciwo saboda ya lalace a kanta.
Mubeena ta haihu amma aiki aka yi mata da nagudan ya taso mata ni Musbahu ya kira uku na dare na ce ya zo gida ya ɗaukeni tun da ba zan iya driving ba. Yallaɓai na ɗakin Gimbiya a waya na kira shi sai ga shi ya fito, da man ina haraba ina jiran Musbahu yana zuwa bayan sun gaisa kawai ya ɗauke ni muka tafi, muna asibitin har safe ba ta haihu ba kan yaro ya jirkice suka ce aiki za a yi mata Musbahu ya saka hannu. Bawan Allah duk ya ruɗe sai da Adnan ya zo yana bashi baki. Da safen Yallaɓai ya zo shi ya biya ma kudin aikin da aka yi mata an samu nasaran fito mata da yaron ta namiji ƙato mai kama da uban shi. Ba ni na koma gida ba sai da na ga ta farfaɗo y'anuwanta sun zo suna ta mini godiya domin ni ce na tsaya a tare da ita har ta samu kanta na ce ba komai Musbahu da Mubeena sun ɗaukeni da daraja shi ya sa nima nake daraja duk abin da ya shafe su. tun da kuma aka yi haihuwar bana zaune kullum sai na je asibitin kwanan ta huɗu suka koma gida to can ma gidan haka nake sintiri , suna an ɗaga sai sati biyu kan lokacin maijego ta ji sauki. Y'anuwanta sun ce za su dauketa bayan suna da Musbabu ya nemi shawara ta na ce ya barta ta je gidan kamar gobe ne.
An yi suna yarinya ta ci sunan Hajiya iya Hafsat. Musbahu ya yi ƙoƙari ya yi abin da kowani uba zai yi raguna biyu aka yanka mata Ya Usman ya siya ragunan sunan. Mun sha suna har Nafisan katsina ta zo da Safiiya ni da man mune yan gaba gaba Gimbiya da wuri ta zo har yara da suka dawo makaranta na saka Sadi ya kawo su, Amaryan Yallaɓai sai yamma ta zo daga makaranta saboda kuma tuƙo kanta ta yi ba ta yi dare ba da dokar megidan ban da tukin dare. Wannan kan gaskiya ne daga ni har Gimbiya in muka fita da mota muka kai dare ba mu dawo ba haka zai yi ta kira yana mana faɗa. An yi suna lafiya an watse bayan suna da kwana huɗu yanuwanta suka ɗauketa zuwa gida sai dai ya riƙa zuwa yana ganin ta.
Ni dai na yi mata atamfa da kayan Baby iya karfina. Sai da ta gama wanka za ta dawo ne Musbahu ya zo da kanshi ya ke faɗa mini abin arzikin da Yallaɓai ya yi masa ni ban ma sani ba cewa ya yi ya tashi daga gidan shi ya yi ƙarami ya bashi gidan da na taso ya zauna a ciki ya bar masa na wajen na shi sai ya saka haya a ciki. Kai na yi masa murna kuma na san Yallaɓai ya yi haka saboda ni, domin ko kwanaki da ya ce zai saka haya magiya na fara yi masa ina son gidan nan bana so na ga an bama wani can bare gwara na gida.
Da na yi ma Yallaɓai godiya hararata ya yi kafin ya ce" To ya zan yi? Gidan nan ji kike yi da shi kamar me. In na ce zan siyar ki ji haushina in na ce haya ma kice aa. Shi ya sa sai na yi tunanin gwara na ba ma Musbahu shi sai ya bar mini na shi, tun da na ga in shi ne zaki ji daɗi yaron ɗakin ki ne"
Ina ta dariya ban yi magana ba wai zan ji daɗi yaron ɗaki na ne kuma na ji daɗi sosai. An je an yi ma gidan fenti da gyare-gyare Mubeena ta dawo, ta kuma zo har gida ta yi mini yini ita da Anna(Hafsat) daga baya nima na je gidan na da wuri sai na ke ganin kamar zan waiwaiya na gan ni ina shiga ina fita a gidan wasu shuɗaɗdun al'amura ba za su taɓa shuɗewa ba, saboda a gidan nan abubuwa da dama sun faru sai dai godiya tun da yanzu mun samu cigaba ne.
Kowa ya ji labari sai ya yi ma Musbahu murna tun da ya samu cigaba gidan shi kuma Yallaɓai ya saka yan haya.
An gama gyara shashen Yallabai falo ɗaya ne da bedroom uku. Ni har mamaki yawan bedroom ɗin na yi da na tambaye shi cewa ya yi ba ruwana na jira mana na gani. Sai na kama bakina. Ya yi shirin shi har kayan funitures ya siya ya gyara bangaren shi tas kuma kowani ɗaki ya saka gado, wato dai wulaƙanci Yallaɓai ya ƙaro ashe wai kowacce ranar girkinta da ɗakinta in kin fita ki rufe ranar da kike da miji ki zo ki gyara ku kwana da miji in kin fita kina da key dinki ki rufe.
Ranar da ya ta ramu yana faɗa mana na kasa haƙuri sai da na yi dariya.
"Na zama abin dariya ne?