Sashe 2
Turken Gida Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amina ta É—aga min kai kafin ta ce" E nan kika kwana tare da ni da safen nan ne na koma gida na yo abin karyawa sannan na taho miki da wasu kaya."
Ta mike ta na nuna min kayan sawan ta da ta zo min da shi ganin pant da pad a cikin kayan ya sa na gasgata zargina.
"Me ya same ni? Me ya sa na ke zubar da jini?
Sai ta dawo kusa da ni again ta sake zama ta na faɗin" Ya Sadiya ɓari kika yi fa?
Ƙura mata ido na yi ba tare da na yi mgana ba sai ta riƙe hannuna guda ɗaya ta na faɗin.
" Wallahi Ya Sadiya. Na ce ashe ciki gare ki ban sani ba?
"Nima ban san da shi ba Amina."
Na faɗa wasu hawaye masu zafin da ban da taruwan su ba suka kece mini. Hawayen baƙin ciki. Hawayen takaici, hawayen nadama da dana sanin da na biye ma Yallaɓai ya yi sanadiyar na rasa wani abu mai muhimmaci da na daɗe ina neman tsawon shekaru goma na cikin rayuwar da ubangiji ya ba ni.
"Wallahi Ya Sadiya kin zubar da jini shi ya sa likitan ya ce ki riƙa shan ko cin a baben ƙarin jini."
"Wata nawa ne cikin?
Na faÉ—a ina kallonta cikin kuka. Sai a lokacin ita ta farga ma kuka na ke yi da sauri ta dafa kafaÉ—ata lokaci É—aya ta na faÉ—in.
"Ƙarami ne likitan ya ce sati huɗu bai ma gama cika ba ƙila shi ya sa ma ba ki san da shi ba "
Wasu hawayen ne suka ƙara ke ce min ban sani ba. Ban taɓa kawo ma kaina ciki gare ni ba, ko da period ɗina ya tsallake min wata ban yi tunanin haka ba, sanin daman ya na yi min haka sai dai ban saka lissafin da cewa tun da na sha mganin lokacin al'ada ya gyaru ba kawai sai na yi tunanin ya dawo da yi min wasan da ya fara min a baya ne. Ashe ashe ciki ne Allah ya ba ni bayan na fidda rai da yaƙinin zan sake haihuwa. Ban san ina kuka har da shessheƙa ba sai da na ji Amina na bubbuga bayana ta na mai faɗin.
"Ki daina kuka Ya Sadiya. In sha Allahu Allah zai kawo wani da gaggawa. Allah kuma ma ya taimaka cikin ya fita duka ba su yi miki ma wankin ciki ba."
Amina na kallah itama ni ta ke kallo kawai sai na fashe da kuka mai sauti na kwantar da kaina a saman cinyarta ina kuka ina ma tana lallashina amma har muryanta ta fara rawa.
"Ni kaina Ya Sadiya sai da na yi ƙwalla da aka ce ciki ne da ke amma kin samu ɓari. Na ce Allah sarki Ya Sadiya abin da ta daɗe ta na nema ga shi ta samu amma Ubangiji ya yi ikon shi. Ki yi haƙuri za ki samu wani da ikon Allah."
Ba wani Ubangiji da ya yi ikon shi. Yallabai ne ya yi sanadiyar da na rasa ɗana gudun jinina. Domin shi ne ya saka ni cikin cikin baƙin cikin da har ya yi sanadiyar ɓarin cikina. Cikin da na shafe tsawon shekaru goma ina fafutukan samun sa sai ga shi ya samu ɗin amma tun kafin na ma san da wanzuwar shi ya bi rariya. Kuka na ke yi da ƙarfi da dukkan zuciya ta. Kukan rasa gudan jinina. Kukan baƙin ciki da wani kullutun abu da ya tokre min a ƙirji na jin wani irin haushin Yallaɓai da ban taɓa jin irin shi ba sai yau.
Na yi kuka sosai kukan rasa gudan jinina. Lallashin Amina bai sa zuciya ta ta yi sanyi, sai da na yi kuka sannan na ɗan ji sanyi sanyi amma wannan taɓon da Yallabai ya saka min ba na jin zan iya mantawa. Idanuwana sun yi jajir sun tasa saboda kuka Amina faɗi ta ke yi Allah zai ba ni wani na daina kuka jin ta kawai na ke yo. Ko na samu wani ba shi zai goge taɓon na samu kafin shi kuma ya zuɓe ba, kuma ba shi zai taɓa goge taɓon sanadiyar baƙin ciki Yallabai na rasa abu mafi soyuwa gare ni a karon farko ba.
Da ƙyar Amina ta lallasheni na ci abinci fanten doya da hanta na ci na ɗora da maltina sai na ji na fara samun ƙarfin jiki na komawa na yi na kwanta ina kukan zucci sai ga Likita ya shigo duba ni ya yi min tambayoyi na amsa masa cikin raunin zuciya. Ledan ruwa ya sake rubutamin sannan ya umarci Nurse ɗin da suke tare ta mai da ruwan da ya rage da aka cire da safe ya ida sa shiga jikina.
"Madam kin samu misscarrge so za mu riƙe ki a nan kwana uku saboda jikin ki ya samu karfi. Hop za ki bamu haɗin kai ki riƙa cin abinci saboda kina bukatar jini sosai."
Sai na gyaɗa masa kai, sai ya jinjina min kai shima kafin ya ce. "Good. Allah ya ƙara lafiya."
Daga nan ya fice tare da zugan Nurse ɗin da ke bayan shi takardan da ya rubuta Amina ta karɓa itama ta bi bayan su da cewa bari ta je ta siyo. Ba daɗewa ga shi ta dawo da kwali a hannunta a jikin kwalin ne na ga sunan asibitin GARKUWA HOSPITAL.
Amina ta daÉ—e a tare da ni sannan ta ce min za ta koma gida ta yi girki sannan ta taho min da ruwan zafin da zan yi wanka.
"To."
Na amsa mata da farko sannan na ce" Ina su Yumna?
"Suna makaranta. Jiya da babansu suka kwana da safe ma shi ya yi musu shirin makaranta."
Sai na yi mirmishi ban yi mgana ba.
Ta haÉ—a kayan da za ta koma da su sannan ta yi min sallama ta ce sai anjuma za ta dawo.
"To sai an juma É—in."
Ta faɗa ta na rike hannuna mara ƙanula.
"Sai anjuma."
Na faÉ—a a hankali ina jin kamar barci na son É—auka ta.
Har ta kama hanyar fita sai ta dawo da sauri ta na faÉ—in.
"Laa kin ga na manta ga wayarki "
Ta faɗa lokaci ɗaya ta na fiddo wayata daga jakarta ta miƙa min na saka hannuna mai lafiya na karɓa ina juyata cikin mamaki sannan ina kallon Amina.
"A cikin jakar ki na gani shi ne na saka miki ita chaji. In kina bukatar wani abu ki kirani shi ya sa na taho miki da ita. Ko in za ki kira Baban su Jidda ki faÉ—a mai halin da ake ciki."
"Ba zan faÉ—a masa ba."
Na bata amsa da sauri sai ta tsaya ta na kallona cikin nazari.
"Ba shi ba, har can mutanen gidan kar ki sake ki faÉ—a ma kowa ko da sun kira ki."
"To me ya sa?
"Haka nan kawai ai na ji sauƙi ba buƙatar a tashi hankali kowa."
Na faÉ—a ina kallonta.
"To ko Yallaɓai ba za ki kira ba?
Wannan karon kai na girgiza mata alamun a'a sai ta zakuÉ—a kafaÉ—a kafin ta ce shikenan kayan hannunta ta duka ta É—auka sannan ta yi min sallama ta fice daga É—akin na bi ta da kallo sai da ta ficen sannan na danna gefen wayar haske ta kawo. 12:30pm na rana ne agogon wayar ya nuna ita Amina ta É—auka rashin chaji ne ya sa wayar ta mutu ba ta san ni na kashe ta da kaina ba tun jiya É—in nan ba wanda ya kirani.
Wanda na ke tunanin ya kiran kuma ni na san ba zai kira din ba kamar zan sake kashe wayar sai kuma na fasa na bar ta a kunne bayan na tura ta ƙasan filon da na ke kwance.
Kamar a jikin ƙarin ruwan an yi min allura barci ban daɗe ba barci ya tafi da ni mai nauyi sosai wanda har ina jin nauyin sa a yadda jikina ya saki gabaɗaya ko ɗan ya tsana na kasa ɗagawa saboda nauyin barcin da ya kwasheni.
*****
Kwana huÉ—u na yi a asibiti sannan a ka sallame ni. Kuma duka abin da a ka kashe na asibitin nan Dr ya biya ga shi asibitin na kuÉ—i ne amma haka suka yi ta É—awainiya da ni.
Na ji sauƙi kuma na samu ƙarfin jiki amma dai na ɗan yi rama, sannan likita ya yi ta jadaddamin na riƙa cin abincin da zai ƙara min jini, sannan na riƙa cin abinci da ganye da wake sannan na yi ta shan maltina da madara. Sannan suka rubutamin mugungunar da zan rika sha na wanke mara ko da sauran wani jini ko datti sannan na ɗan yi complain ɗin ciwon mara shima sun rubuta min mgani. Kuma a nan asibitin muka siya mganin kafin mu koma gida.
Gidan Amina na sake komawa ina ta jin nauyin ma Dr cikin ikon Allah kwana biyu da sallamoni daga asibiti ya tafi Seminar lagos sai na ɗan samu sakewa duk da ni ina ɗakin Amina ne tare da Yunma ita kuma ta na ɗakin Megidan tare da Sumayya da Yasir.
Tafiyar Dr ya sa sai na ɗan saki jikina har ina fitowa falo. Sati ɗaya jini ya ɗauke min na yi wankan tsarki na fara ibada ta, kuma duk wannan tsawon lokaci Yallaɓai bai neme ni ba nima kuma ban neme sa ba sannan da gayya na bar waya ta a kunne domin na fahimci zurfin yadda na zama mara amfani a rayuwar Yusuf gabaɗaya sai ga shi na gani. Sama da kwana takwas na bar gida bai taɓa kirana dai-dai da rana ɗaya ya ji ya lafiyata ba. Har Musbahu ya kirani domin Mubeena ya tura gidana ta dawo ta ce ba na nan sai da ya kirani ne na ce masa ina kaduna, kai tsaye ya ce ba su maganar da Tafida ba a raina na ce daman ai ba zai yi ba.
Ina da kwana goma a Kaduna Munnira ta kira wayata da yamma ta ce ga ta a kofar gidana ta na bugawa kamar ba kowa.
"Ina Kaduna Munnira."
Ina jin yadda ta maimaita kadunan cikin mamaki kafin ta ce.
"Topha. Me ya faru? Aminar ba ta da lafiya ne?