Sashe 103
Turken Gida Part 3 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Muka kalli juna muna mirmishi.
Ni na taya shi ya shafa mai ya saka jallabiya baka muka fita falo, a kasan cafet ya ce mu zauna nan muka ba je muna cin tuwo muna tuna rayuwar amarcin mu muna dariya.
Ya shayar da ni kunun aya nima na shayar da shi.
Ya zaunar da ni a kan cinyarsa ya ba ni kaza a baki nima na ba shi, bayan mun gama na kwashe komai na kai kitchen na gyara falon muka je tiolet muka wanke baki.
Na cire dankwali na bar masa gashin tunda yana so shima daga shi sai gajeren wando ya cire jallabiyan muka kashe hasken falon sai na tibi muka makale juna muna kallo muna kuma sumbatar juna.
"Sadiya ta."
"Uhm"
Na amsa ina kwance a kirjinsa.
"Na gode'
"Na gode."
"Godiyar ta mene ne?
"Da kika zama ni na zama ke. Da kika yi ta hakuri da duk wani gwagwamaya har tarihin mu ya kawo yau. Na gode da zamowarki TUKEN GIDANA. na tabbata ban yi turken banza ba. Kin kasance mai karfon da duk matar da na auro a kan togacin ki za ta kafa na ta igiyan. Na gode a jiya da shekaranjiya na gode a yau na kuma gode miki a gobe."
"Kai ne turkena Yallaɓai na."
Na amsa masa ina mirmishi sai ya É—ago ni ya fara sumbatata nima sai na tallabe shi.
Na tsawon mintina muka saki juna muna ma yar da numfashi.
"Sadiya ta "
"Uhm"
"Har yanzu dai ruwa na mganin dauda."
Ina mirmishi na ce" Yana yi sosai ma."
Na faɗa ina shafa kirjinsa zuwa kasan maran shi hannuna ya riƙe jikinsa na rawa.
"Sadiya. Ta"
Uhm"
  "Yau zan shanye ki ne fa."
"Nima zan shanye ka."
Na faɗa cikin wani yanayi, a wannan daran a saman wannan kujeran Yallaɓai ya biga half time ɗin shi sannan muka ranka ya ciki ya buga roud ɗin shi da kyau. Ba mu muka yi barci ba sai biyun dare da asuba bayan ya dawo sai da ya ƙara saka muka yi facal-facal da ruwa. Ya kwanta barcin safe na fita na je na duba yara da kwana sai na tsaya na yi masa abin karyawa na yi wanka har Sadi direba ya tafi da yara makaranta Yallaɓai saboda gajiya bai fito ba.
Na koma shashen shi domin na tashe shi ina shiga bedroom na ga baya nan na ɗauka ma yana tiolet ne ina jiyowa na gan shi a bayan ƙofa sai ya fara takowa gabana yana yi mini mirmishi.
"Yallaɓai ka sake biya mini Umra ne?
Na faÉ—a ina mirmishi har hakorin makkan da na sanya yana bayyana.
"Assalamu alaikun farincikina!
gani na zo gun mai haskaka raina !"
Na kwashe da dariya ganin Yallaɓai ya dage yana yi mini waƙa.
"Yallaɓai yau ka zama romie ne?
'"kar ki manta ke ce kaÉ—ai abin faharina."
Ya faÉ—a yana mai É—aga hannuna yana juyi da ni ina ta dariya dariyan farinciki da muradi mai girma.
"SADIYA KAR KI SAKE DA NI KO WATA RANA,...!"
Ya faÉ—a yana mai sumbatar goshina.
Shigewa jikinsa na yi ina mai ƙamƙame shi.
"Ba zan bar ka ba ko wata rana Yallaɓai ko mutuwa ce ta bari sai mun tsufa sai ta ɗauke mu a tare."
"in sha Allahu."
"Ina son ki Halimatuna."
"Ina son ka Yusuf É—ina."
Sai na dago kaina na ɗage kafafuwana na tallaɓo kan shi na fara sumbatar shi, shi kuma sai ya riƙe keyata ya juyar da ni ya haɗa ni da jikin ƙofa ya fara mayar mini da martanin gayyatata da zafi zafi.
"ALHAMDULILLAH*
_ALHAMDULILLAH KARSHEN LABARIN TURKEN GIDA, ABIN DA NA RUBUTA NA DAIDAI ALLAH YA BA NI LADAN TARE DA KU GABAƊAYA. KUSKUREN CIKI ALLAH YA YAFE MINI, KU YI HAƘURI WATAƘILA, NA KARKACE TA WANI BANGAREN. KUN SAN ƊAN ADAM AJIZI NE, TARA NA KE BAN CIKA GOMA BA, NA GODE BISA JIMARIN BIBIYATA, NA GODE BI SA MARTABAWANKU, NA GODE BISA GIRMAMAWANKU, NA GODE BISA YARDA DA AMINCEWARKU GA RUBUTUNA, NA GODE UBANGIJI YA YI MA RAYUWARKU ALBARKA ALLAH YA BIYA KU, YA KUMA HAƊA MU A ALJANNA. NA GODE SOSAI._
*SAI MUN SAKE HAÆŠUWA A WANI SABON LABARIN IN RAN MU YA KAI. NA GODE*
*Janafty*
20 March 2025.
SUN/09/2025.