Sashe 12
Turken Gida Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na faɗa ina zubar ƙwalla da sauri ya fizge bakin shi, yana kallona na buɗe baki na yi magana ya damƙe bakina ya shiga sumbata na da karfi da karfi lokaci ɗaya yana sabule min rigar barcin da ke jikina.
Sumbatata yake yi da zafi zafi tun ina tamke bakina har dai na saki na ba da kai bori ya hau. Bai saki bakina ba sai da ya kai ni kwance bayan ya raba ni da rigar jikina.
Ina haki ya na haki, ya dakata ya na kallona. Ya yi wurgi da gajeren wandon da ya cire daga jikinsa. Ni da shi naked muna kallon duka jikin mu abin da ba mu taɓa yi ba in za mu ribaci juna sai a cikin duhu ba mu taɓa kaɗaicewa da juna cikin haske irin na yau ba.
"Ni za ki faɗa ma kin tsufa Sadiya? Ni na ɓare ki a leda kina ƴ'ar yarinyar ki. Ni ma ke kika ɓare ni a leda ina saurayina. Sadiya ko wajen babu danshin ruwa ni Yusuf zan da dasasa shi har sai na ɓulɓulo da wannan danshin"
Ina shirin mgana ya saka nauyin ƙirjinsa ya danne ni. Lokaci ɗaya ya na haɗe nipples ɗin sa da nonuwana. Har tsakiyar kaina na ji abin ban dawo hayyacina ba na ji ya ƙara kama bakina, komai da zafi zafi yake yi mini alamun yau in na shiga hannu sai na gane ba ni da wayau. Ai ko na gane domin da gaske ya ke ko ba danshi sai da ya ɓulɓulo da wannan danshi na yi ta zubar ruwa. Ranar ba in da Yallabai ba lashe a jikina ba hauka ne kawai ban yi ba amma har ihu sai da ya sakani, kusan fa famshe duk kwanakin sa ya yi, da ya sauka muna gama sauke numfashi sai ya sake damƙo ni da na fara masa magiya sai ya ce ai na ce wajen babu danshi to danshi ya ke so ya ɓulɓulo mini da shi.
Da hasken wutar lantarki muka yi komai yana kallona ina kallon shi ni da na ji nauyi sai na runtse idanuwana muka daina haɗa ido da shi bai ƙyale ni ba sai da ya ce na yarda ban tsufa ba? Na yarda ko mun tsufa za mu iya samo wannan danshin ruwan na ce masa na amince sannan ya sarara mini sai da na yi gashi. Dukkan mu sai da muka tsarkake jikinmu muka saka wasu kayan barcin muka koma muka kwanta maƙale da juna. Zuciya ta yi sanyi duk haushin da nake ji a kan Yallabai ya tafi ban ma san in da fushin na wa ya je ba, amma na danganta haka da yadda ya fahimci ya yi laifi kuma ya ba ni dama na yi magana ya ba ni haƙuri.
Barci muka yi cikin salama makale da juna wanda mun daÉ—e rabon mu da wannan yanayin.
Ko bayan sallar asuba sai da Yallaɓai ya sake biyo danshin nan ta bakin shi, bayan mun gama ne muna sauke numfashi ba mu ma tsarkake jikin mu ba a lokacin kaina na saman hannunsa na hagu da ya rumgumo ni da shi.
"Yallaɓai."
"Uhm"
"Ranar da na je kaduna."
"Uhm"
Ya sake faÉ—a kamar mai jin barci.
"Na samu miscarriage"
"Uhm"
Sai kuma na ga da sauri ya mike zaune har ya na wancalar da kaina sai kuma ya saka hannu ya ta da ni zaune ina mai danne kafaÉ—una da duka hannayen shi guda biyu.
"Me kika ce"?
Ina murmushi na ce" Na ce na samu ɓari a kaduna. Cikin wata ɗaya ne ni kaina ban san dashi ba sai da ya fita."
Ƙura minI ido ya yi kafin ya ce" Da gaske kike yi Sadiya?
Ya faÉ—a da wani irin murna a muryansa.
Sai na gyaɗa masa kai alamun haka ne sai kawai ya rumgumeni ƙamƙam yana faɗin.
"Alhamdulillah."
"Ka ji abin da na ce da kyau Yallabai?
Na faɗa ina tantama in ya fahimci na ce ɓari na yi.
Sai da ya saki rumgumar da ya yi mini ya na kallona sannan ya riƙe hannayena yana dariya ya ce" Na ji da kyau. Kin yi barin ciki ko Sadiya?
Sai na gyaɗa masa kai sai kawai ya ce" Ina farincikine ne a ƙalla dai ina da yaƙinin za ki sake haihuwa zan sake ganin ki ɗauke da cikina Sadiya"
Murnan da ya yi ta ba ni mamaki ban taɓa tunanin zai yi murnan in na ƙara samun ciki ba.
"Na yi kewar laulayin ki. Fushin ki in kina da ciki na yi kewar ganin kumbararun kafafuwanki. Na yi kewar ganin cikin ki ya turo Sadiya. Ina kewar ganin kina shayar da Baby everything da kika sani ina kewar shi a tare da ke"
Hawaye suka cika min ƙwarmin idanuwana.
"A Æ™alla yanzu zan ta saka hop. Sannan zan Æ™ara dakewa ko?Â
Ya ƙarishe faɗa yana mai shafa jikina.
Shi murna kawai yake yi.
"Kai ba ka jimamin rashin cikin da muka yi?
Sai sannan ya ɗan sauya fuska kafin ya ce" Na yi jimami sosai amma me ya fitar da shi? Wannan tafiyar da kika yi ranki a ɓace ko?
Ban ba shi amsa ya saka hannuna ya ɗan mari kan shi yana faɗin" Ni ne ko ? Ni ne ko? Sai kuma ya koma ya kwanta a kan cinyata ta wajen cibiyata ya na faɗin" Ni ne na ɓata ma Umma rai, laifina ne da ya sa muka rasa gudan jinnin mu. Sadiya ki yafe mini"
Ya faÉ—a lokaci É—aya ya na rungumo cikina zuwa kuguna.
Sai na shafa kan shi cikin tattausan lafazi na ce" Ba laifinka ba ne daman can Allah ya yi ba mai zama ba ne."
"Kuma Allah zai ba mu wani ka ji ko?
Sai ya ɗago ya na kallona kafin na gyaɗa masa ina faɗin" In sha Allahu. Kar ka damu.'
Sai ya sake komawa ya kwantar da kansa a cinyata yana faÉ—in" In sha Allahu ma ya bi cikin danshin ya shige.
"Me?
Na tambaya ina kallon shi.
Cikina ya shafa kafin ma ya yi magana na samu amsana sai na samu kaina da amsa wa da Allah ya sa. Duƙawa na yi da kaina na sumbaci goshin sa.
"Ina ƙaunarki Sadiya ta."
"Nima haka."
"Kema me?
"Ina sonka Yallaɓai na."
Na faɗa ina yi masa murmishi, shima kallona ya ke yi cike da so da ƙauna.
Muna wannan kwanciyar ta soyayya na zayyane masa abin da ya faru a Kaduna da kwanakin da na yi a gadon asibiti.
"Ban ji daÉ—i da ba ni na wahala da ke ba."
"Haka Allah ya so."
"Allah ya saka ma Amina da mijinta da alheri."
"Amin Amin."
*****
Shike nan faɗa ya ƙare tsakanina da Yallaɓai ni da na ce ko na yafe masa ba zan manta ba sai gashi tuni na manta na kama mijina gam mun fi ma baya ɗinkewa da nuna ma juna soyayya. Jidda kam ta na lura da mun shirya ranar har tsiya ta yi mini da ta ga na kira mai ƙunshi har gida ta na yi mini buɗe bakin yarinyar sai ce mini ta yi.
"Su Umma manya an gama fushi da Abba kuma yanzu an dawo ana yi masa kwalliya."
Da na balla mata harara sannan na rakata da daƙuwa sai ta shige ɗaki tana mini dariya. Da Yallaɓai ya dawo sai da na faɗa masa shima dariyan ya yi ta yi kafin ya ce" Ahto da gaskiyan uwata an gama min yanga da jan Aji an ga dai ba wani sai ni an dawo mini."
Da ya faɗi haka sai da na maka masa filon da ke hannuna ina kunƙuni ina cewa zan dai yi maneji da shi, shi ko ya ce ko yanzu ya tashi ƙara aure zai samu budurwa ni kuma in na samu tsoho ma na gode Allah domin duk ya gama suɗe danshin haka na yi ta maka masa filo amma bai yi shuru ba sai da ya ƙarisa ai ko ya daku da filon kujera.
Amina ma sai da ta yi mini shaƙiyanci daga ta kira muna waya ina faɗin Yallaɓai ma ya ce a yi musu godiya ita da Dr.
Sai cewa ta yi" Ya Sadiya wai kin yafe ma Yallaɓan ne da har kika bashi labarin kin samu ɓari?
"To ya na iya Amina. Ya yi ta bani haƙuri sannan ya ce sharrin sheɗan ne shi ya sa na haƙura."
Sai kawai Amina ta fara mini dariya.
"Nan fa kika ce har abada ba za ki manta da abin da ya yi miki ba."
Cikin masifa na ce" Ai ban ce na manta ba na dai ce na yafe masa. Kuma kowa ai yana kuskure ko?
Ganin ta mai da ni mahaukaciya ya sa na kashe wayata ina masifa. Ni kaina ina mamakin yadda duk yadda na kai ga ƙullatan Yallaɓai da ya zo ya lallasheni ya ba ni haƙuri shike nan sai na ji na haƙura sannan na manta da komai mun cigaba da rayuwarmu kamar komai bai faru ba.
Ganin mun shirya ya sa na ce ya dawo mini da ɗana Khalipa. Ya na jin haka washe gari sai ga Gimbiyar ya kwaso mini ita da yaran gabaɗaya. Nan suka yi mini yini, har dare muna tare ranar kuma Yallabai ya na gidana ne daddare muna falon Yallaɓai yaran kuma suna falon su sai ga Baby ta zo kawo min ƙaran Khalipa wai yana mini tsalle saman kujera.
"Ƙyale shi Baby shima gidan su ne ki bar shi ya shaƙata"
Yallabai ya gano mgana na tusa masa ita kums sai ta miƙe tana faɗin don ya na gidan su ai ba za a bar shi ya yi ɓarna ba. Da motar ta ta zo bayan isha'i ta tuka kanta da yara suka koma gida Khalipa da na ce a bar mini shi ta ce jibi za su tafi Rano ganin kamar ba ta son barin na shi ya sa sai na ƙyaleta Yallaɓai kuma na ji amma bai yi mgana ba.
Sai da muka yi shirin kwanciya sannan Yallabai ya yi maganar akan maganar da na yi É—azu a kan Khalipa.
"Laa Allah ni ba da wata munafa na yi mganar ba."
"Uhm to shike nan tun da kin ce haka."