Sashe 87
Turken Gida Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nene dai ba ta bar gidan ba sai da ta yi musu sulhu. Kwana biyu kamar an samu canji. Rabi'atun ma na nuna mata ta riƙa bin Gimbiyae har ɗaki tana gaisheta. To na ga tana shiga, amma fa kishi Gimbiya take yi da ita kamar hauka kishin da take yi da ni ne ya koma kan Rabi'atu tun da ta ga Yallabai a gaban mu ma yana nuna mata rawan jiki.
Rigima ta lafa sama da wata ɗaya kawai a wani dare muna kwance da Yallaɓai yake faɗa mini ya siya ma Rabi'atu mota saboda zirga-zirgan makaranta cikin satin nan za a kawo motar. Kamar zan yi masa mgana na ce ya manta da Gimbiya! Domin ko kwanaki ta yi masa mganar ya sauya mata mota ko ciko ne ya yi mata ta saida tata ta siya wata ya ce sai zuwa gaba.
Kar yace ina baƙin ciki ya sa ban ce komai ba. Mun yi maagana da kwana biyu mota ta iso, Musbahu ya tuƙo ta ya kawo ta gidan Corolla ce Gimbiya ta ɗauka motarta ce har ta fara murna sai gogan ya ce na Rabi'atu ne.
Gimbiya ta cika ta yi fam Rabi'atu ta yi ta santin mota tana murna nima dai na fito na gani na taya murna lafiya lau muka kwanta da mota amma ko da garin Allah ya waye gabaÉ—aya an yi ma gilashen motar nan rugu rugu.
*TKGB3020A*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/LgZezgwmkmy8ZCuNsHiNxX
Assalamu Alaikum Fanmily, mun fara saro muku kayan Kitchen ko wani nau'i, duk abin da kuke bukata na gyaran Kitchen ɗin Amarya da uwargida duk za ku same su a JANAFTY KITCHEN ITEMS, kayan mu masu kyau ne da inganci sannan za ku same su akan rahusa, muna aikawa da kayanmu ko'ina a falin Nigerian nan. Domin karin bayani ku tuntuɓe mu ta waɗannan lambobin kamar haka.
09069067488.
+234 706 234 9732
Muna maraba da masu siya ɗaya ko sari🥰
Ni dai har ga Allah bayan fitan Yallaɓai masallaci na ji kamar ƙaran fashewar abu amma sai ban mayar da kai ba tunani kunnuwa ba su jiyo mini sautin daidai ba. Ashe ko acikin gidan ne tun da Yallaɓai ya ce har ya fita sallar asuba motar na nan lafiya ba abin da ya same ta. Kenan bayan fitan shi ne koma me ya faru ya faru ɗin.
"Innalillahi ko jifa aka yi ne daga waje Yallabai?
Na faɗa ina riƙe baki saboda duk mun fito haraba har da su Baby gabaɗaya ana ta jimami amma Gimbiya ba ta ko buɗe ƙofar shashenta ba.
"Wani jifa? Wannan aikin da gangan ne, da kuma niyya aka yi shi an fasa gilashin gaba an fasa gilashin window just imaging fa Sadiya"
Ya faÉ—a yana zagaye motar yana dubawa, Rabi'atu ta yi tsaye da hijabi ta kasa magana wannan shi ne ta ga samu ta kuma ga rashi.
"To waye ya yi wannan aikin?
"Ko waye ma za mu sani yanzu."
. Yallaɓai ya nufi wajen Megadi Yumna ce ke zillo daga hannuna ya ce kar na sauke ta saboda gilasan da ke watse a wajen.
Mu dai muna tsaye da ni da Rabi'atu da Baby ina riƙe da Yumna muna jajantawa Baby faɗi take yi" Za a iya gyara motar Anty Rabi'atu kar ki damu."
Nima ganin ta damu ina ta ce mata kar ta damu za a ce a saka wasu gilasan ba damuwa ba ce ni fa har tunani na yi ko tsawa ce sai na tuba ba damuna muke ba, amma ban taba kawo ma kaina Gimbiya ce ta aikata wannan É—anyen hukuncin ba.
Muna nan tsaye sai gani kawai muka yi Yallaɓai ya dawo daga wajen megadi a fusace kamar zaki ya zo ya wuce mu ina ts kiran shi amma bai saurareni ba. Kofar shashen Gimbiya ya fara bugawa kamar mahaukaci yana kiran sunanta da tsawa abin da ban taɓa ji ba, ina jin ko ita Rabi'atu ba ta taɓa jin muryan sa cikin fushi haka ba.
"Saudatu!. Saudatu! Saudatu!"
Haka yake kiranta lokaci ɗaya yana buga ƙofa kamar zai balla na ruɗe na biyo shi ina faɗin" Subhanallah lafiya Yallaɓai?
Ko kallo na bai yi ba sai ma ya matsa baya kaɗan ya fara tokarin ƙofar da ƙafarsa.
"Haba Yallaɓai wai miye haka ne?
Na faɗa ina ƙoƙarin rike shi ya fizge jikinshi yana ce mini na matsa baya.
"Æalla Æ™ofar kuma za ka yi?
"E ina ruwan ki? In ma na ɓalla ma ba gidana ba ne?
Hake ya ce mini a tsawa ce sai na yi shuru kawai na kasa mgana ina kallon shi.
"Ki koma baya in ba za ki yi zama yar kallo ki koma bangaren ki "
Na sake yunƙurin mgana ya kira sunana a tsawace kafin ya ce" Kar ki sake yi mini mgana."
Tsawa ya yi mini sai da na yi baya Yunma ta tsorata ta fashe da kuka ai sai na yi gefe ina maimaita innalilllahi a ƙasan raina ina tunanin meke faruwa ne? Ganin ni kaina an yi mini tsawa ya sa Rabi'atu ma ba ta matso kusa ba, balle Baby da ta maƙale a bayanta jikinta na rawa.
Duk wannan bugun da hayaniyar Gimbiya na ji ba ta buɗe ba, har ta window ya je yana kiran sunanta sai da ta ga dama sannan ta buɗe bayan har handle ɗin kofar sai da Yallaɓai ya kar ya shi wajen jan shi, ta fito daga ita sai rigar barci doguwa a cikinta da hula mai raga raga ta fa gan mu duk tsaye ga uban gayya na huci kamar zaki amma duk ba ta sha jinin jikinta ba.
"Topha! Lafiya na ga an taru a ƙofar bangarena?
Ta fada tana mai kallon mu É—aya bayan É—aya.
Mamaki ya hana ni magana shi kuma Yallaɓai ban san dalilin ba ina tunanin shima dai mamakin ne sai cije baki yake yi alamun yana ƙoƙarin sarrafa ɓacin ran shi ganin haka yasa na yi saurin tare ta da cewa.
"Ke yanzu duk ba ki ji abin da ke faruwa ba?
"Ban ji ba me ya faru?
Ta faÉ—a cikin halin ko in kula.
Motar na nuna mata ina faÉ—in" Motar Rabi'atu ne muka wayi gari an yi mata haka'
Sai ta wani kama baki kamar na mamaki da firgici kafin ta ce" Subhanallah garin ya ya haka ya faru?
"Shi ne ake son sani yanzu"
Na bata amsa sai na ga ta wata dariya ta ce" Ikon Allah! To ko aljanu ne suka yi haka?
"Aljanu ko ke da kanki?
Yallabai ya katse mata mgana a fusace, sai na kalle shi jin abin da yace ita ko sai ta ware ido kafin ta ce" Ni kuma?
"E ke"
Ya faɗa yana takawa kusa da ita ƙokarin kare rabin jikinta take yi da ƙofar ya saka ƙafa ya tokari ƙofar ta buɗe sai ta yi baya da sauri tana faɗin" Ban gane ba daga ganin abu sai kawai ka ce ni ce na yi? Ina ruwana?
Ta faÉ—a cikin rashin kunyar da ta saba da shi a kwana biyun nan.
"Saboda ke É—in ce mai muguwar zuciya a gidan na."
Ya faÉ—a yana mai kallonta kamar ya jawota ya fara dukanta a yanayin shi.
"Oho dai kai ne mai mugun zuciya wallahi. Ban da rashin adalci tun yaushe na ke bin ka da ka saiya mini mota amma kaƙi shi ne ko kunya za ka siyo ma matarka mota ni ba ka siya mini ba! Hakan da ka yi adalci ne? Wallahi kai ne ba ka da zuciya mai kyau kuma duk cutata da ka yi saboda wannan yarinya Allah na sama."
"Bum!!"
Ya saka hannu ya buge mata baki kafin ta karisa magana sai da na ji tsoro ganin abin da ban taɓa gani ba. Yallaɓai na kai hannun shi jikin mace.
"Tun kafin Megadi ya tabbatar mini da ke ce da man naa ji a zuciya ke ce kika yi haka? Ni za ki yi ma asara saboda shegen kishin ki na banza da wofi?
"Wallshi da man na ce sai dai kowa ya rasa"
Ta sake faÉ—a har tana rantsuwa sai a lokacin na gama fahimtar komai wato dai Gimbiya ce ta yi wannan ta'asan.
"Ba ka yi adalci ba sai ka siyo biyu in kana so a zauna lafiya ko ka fara siya mini bayan an kwana biyu sai ka siya mata amma ko kunya ba ka ji ba ka je ita ka siya mata ni kuma ko oho? Wallahi ba ka isa ba in dai ina gani ba wanda ya isa ya yi mini rashin adalci ban yi magana ba."
"An yi miki rashin adalci ki yi duk abin da za ki yi"
Ya faÉ—a a fusace kafin ya ce" Kuma wallshi ki sani ba ni kika yi ma asara ma kanki kika yi mawa. Sai kin biya duk abin da kika bannatar kin ji ma na rantse."
"Wallahi ba zan biya ba. Rashin adalcin ka ya jawo maka asara "
.
Ta faɗa har tana rikr kugu ina so na shiga na yi magana amma ina tsoron kar ya haɗa da ni amma hayaniyarsu ta fara yawa ga su Khalipa har sun fito suna tsaye sannan ita bakin ta yaƙi yin shuru shima haka tana fada yana faɗa.
Ganin haka yasa na ce ma Baby ta tattara yaran su koma shashena. Rabiatu ma da na duk ta tsorata na ce su shige ciki sai da na samu sun shige ciki sannan na koma wajen su Gimbiya abin har ta kai ga tana kiran shi Azzalumi kuma sai Allah ya kama shi.
"Alhamdulillah na ji ni azzalumi kuma kin ga ba za ki cigaba da zama da mai zalunci ba. Zo ki fice mini daga gidana Saudatu wallahi nima na gaji da zama dake."
Jin haka yasa na yi zaraf na shige tsakaninsu ina faɗin" Haba Yallaɓai."
"Ta zo ta fice mini dags gida na ce ko!
Ya sake maimaitawa, ita kuma jin haka sai jikinta ya yi sanyi ta fashe da kuka.
"Ni yau kake kora a gidan ka Yusuf?