Sashe 97
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Da yamma Abba da kansa ya tafi gidansu Samha, mai gadi ya kira masa Abban samha don yana gida shima, lkci daya Abban Samha ya ganesa, suka gaisa, Abba yace "Dafatan ka gane ni...." Abban Samha yace "Kwarai kuwa" Abba yace "Maa sha Allah, magana nake son muyi ta fahimta Mr???" Abban Samha yace "David." Abba yace "Alryt Mr David, yar ka ta dawo gida koh" kallonsa kawai Mr David ke yi, can yace "I don't get the question" Abba yace "I want to know if ur daughter is back home" Mr David yace "Noo, amma ai xa ku fi mu sanin ko ta dawo ko bata dawo ba, ba d'an ka ne ya tafi da ita ba, kuma ya aureta" Muryar Mahaifiyar Samha suka ji a kansu tana ma kallon Col sama.da kasa tace "Ehen, Oga Soldier how may we help you kun dawo min da yarinya ta ne ko yaya?" Mikewa Col yyi yace "Ae yar taku bata gun d'a na kuma, shine na xo to find out ko ta dawo maku ne...." Daga haka ya mike yace "I leave you both in peace" da gudu tace "Ban gane basa tare ba malam..." Col ya juyo ya kalleta yace "Ba sai kin gane ba, but just know that my boy is back alone" daga nan bai kuma saurarenta ba ya fice, ta dinga juya maganan a kai wai his son is back, toh ita samanthan fah, kallon Mr David tayi kafin ta wuce ciki da sauri, shi kam komawa yyi ya xauna ya dau wayarsa ya shiga kiran layin Abuturrab, amma har ya katse ba a dauka ba, Rachael ta fito da dankwali daure kanta ba tare da tace ma mai gidan nata komai ba ta nufi gate, gidansu Abuturrab ta wuce, dai dai lkcn da Ummi da Hajiya Mariya suka iso gidan, kallon Ummi tayi tace "Kin ga mahaifiyar yarinyar can" Ummi dake ta kallon Rachael dake tsaye soldiers din bakin gate basu bar ta ta shiga ba, Hajiya Mariya ta fito sannan Ummi suka nufi gate din, Rachael na ganin Hajiya Mariya tace "Yauwa ji nayi wai tantirin d'an ku ya dawo ashe, to ina ya baro min 'ya ta?" Hajiya Mariya tace "Ehh toh, xa mu iya komawa asibiti ki tambayesa" Ta hade gira tace "In je asibiti in tambayesa kuma, asibiti ya koma rayuwa?" Hajiya Mariya tace "Kwarai" Ummi dai sai kallon Rachael take, Rachael tace "Toh ae sai mu je, don wnn karan idan na yrda shegiya nake, ba soldier ba, idan ma mala'ika ne ubansa ba yrda xan ba" Ummi tace "Subhanallah, Madam bai kai ga haka ba" A tsawa ce Rachael tace "To God who made me ya kai haka" Daga nan ta nufi mota fuu, Hajiya Mariya ta kalli Ummi tace "Hajiya mu je kawai" Daga haka suka bi ta, Tana biye da su a baya bayan sun isa asibitin fuskar nan nata a murtuke har suka iso ward din da Abuturrab yake, Shariff ne ke ta kwantar masa da hankali, shi kam ya jingina da bango idonsa lumshe har lkcn xuciyarsa bai bar xugin da yake ba, wani lkcn kuma yaji gabansa yyi mugun faduwa, Maganganun Ummi ne yyi tasiri kansa har ya d'an samu nutsuwa amma ya kasa cewa komai har sannan, Mami kuma na xaune kusa da shi tare da su Ramla dake kallonsa cike da tausayi, Rachael na fadowa ward din ta nufesa tana kare ma ruwan dake hannunsa kallo tace "Where is my daughter???" Bude ido yyi yana kallonta bai iya yace komai ba, ta iso gabansa sosai, a fusace tace "Nace ina 'ya ta" lkci daya idanuwansa suka kada a hankali ya dinga kai hannunsa kirjinsa, Dr Shariff ya mike yace "Madam don Allah ki bar nan, ba ki ganin condition dinsa ne....." Tsawa tayi masa tace "Bbu inda xanje ya fito min da Samantha, ya xa ayi ya dawo shi kadai batun ba shi kadai ya tafi ba, ina ya baro min 'ya ta kashe min ita yyi ko sayar da ita" tana kai wa nan ta fashe da kuka sosai tana tafa hannu tace "Ohh jesus what have i done to deserve this, gashi ya dawo bbu 'ya ta, kila ma ya kasheta ne, kila mutuwa tayi" tana kai wa nn Abuturrab ya tuge alluran hannunsa ya sakko daga kan gadon xai fita dakin, Shariff ya rikosa, wani kara da ya tsorata Rachael yyi ya tura Shariff xai fita da sauri Ummi ta rikosa tace "Are you on ur right senses Aliyu, baka da hankali ne, baka ga halin da kke ciki ba, ina xaka??" Tun jiya sai a lkcn hawaye ya shiga sakko masa ya rungumeta cikin raunin Murya yace "Mami ban san halin da take ciki ba, ban san inda ta tafi ba, you know her condition Mami, i can't take this any longer ji nake kamar xuciyata xata buga, it's hurting me" jansa tayi ta xaunar da shi kan kujera cike da tausayinsa take "Na fa ce xa a ganta boy, kai ba musulmi bane, me yasa baxa ka sa dangana a xuciyarka ba, in shaa Allah duk inda take tana lafiya kuma xata dawo gare mu" Rachael dai sai kallonsu take uwa idanuwan nn xa su yi magana, can dai ta fice bata xame ko ina ba sai gun Priest.
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
86____87
Rachael na xaune parlon preist din har ya sallami b'akin dake tare da shi, ta mike ta dawo kujerar dake gefen tasa tace "Na gaishe ka father" Yace "You re blessed Rachael" tace "Amen father" ta d'an marairace tace "Akan maganar 'ya ta ne na taho gare ka, shi dan iskan da ya gudu da ita ya dawo jiya amma ban da ita, ban gane ma'anar hakan ba Father" Bai ce komai ba na kusan minti biyar, sai kuma ya mike ya shiga wani daki dake parlorn, Rachael ta gyara xama tana jiran fitowarsa, gaba daya hankalinta ya gama tashi, to ina Samantha tayi?
Bayan kusan minti goma ya fito ya xauna yace "Rachael Addu'an da aka yi bai yi tasiri kan yaron ba gaskiya, wanda hakan na nufin shi ma iyayensa basu bar sa haka ba, sai dai kuma a kan ita 'yar taki addu'ar ya fada, she is the one making the man's life miserable, kuma a yanxu duk son nan da take masa bbu shi, wnn shine dalilin ma da ta bar sa tayi wucewarta" Rachael ta dafe kirji tace "Toh ina tayi father?
Shi fa yanxu haka yana asibiti tare da iyayensa yana jinya, wai jinyar rashinta uwa shi ya haifa min ita, to amma ba wai damuna wnn yyi ba, babbar damuwata ina Samantha tayi?" Priest din yace "I can't say Madam Rachael, sai dai kuma ga wani labari mara dadin ji...." Bai kai aya ba ta sakko kan kujerar tace "Na me father?" Yace " 'yar ki ta bar Christianity, ta bar addinin gaskiya" Mikewa Rachael tayi, tayi wani uban k'ara tace "God forbid, it's not my daughter's portion, Samantha ta bar addininmu?
Ta koma wani addinin?