Sashe 90
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kamar xata yi kuka tace "Toh ba sai yayi ta kula mutane ba...." Anty Maryam tace "Su waye mutanen?" Dauke kai tayi ta ki cewa komai, Anty Maryam tace "But don't forget his profession, kin ga kuwa ae shi na mutane ne Samantha, beside where in d bible aka ce kar a dinga kula mutane?" Tace "Toh Anty fa sai yarinyar ta dinga xuwa nan tana kawo masa assignment yana yi...." Anty Maryam tace "Wace yarinya ce?" Tace "Our neighbor mana" shiru Anty Maryam tayi kafin tace "Da ya san su ne?" Tace "I don't know for him" murmushi Anty Maryam tayi tace "Ke dai dama har da guntun masifar ki" Samha bata kuma cewa komai ba, Anty Maryam tace "Kun yi waya da Abban ki ashe" dawowa kusa da ita tayi da sauri tace "Eh Anty, kuma yace xai xo, yaushe ne xai xo?" Anty Maryam tace "Xai xo amma ba yanxu ba daughter" Samha tace "Sbda me Anty? ina son in gansa" lkci daya hawaye ya cika idonta, Anty Maryam ta dafa shoulder dinta tana yar dariya tace "Xai xo mana, may be to see his grandchild, kinga that's the right time ma koh?" Tuni Samha ta sunkuyar da kai, Anty Maryam tace "Ko ba haka Daughter?" Turo baki tayi ta mike ta kwanta kan gado, Anty Maryam tace "Idan bacci xa ki yi ki tashi ki tafi gun mijin ki" ba tare da ta kalleta ba tace "Ni a nan nake kwana Anty" Washegari Anty Maryam na idar da sllh bata koma bacci ba, tayi wanka snn ta fito parlor, xaune ta tadda Aliyu laptop gabansa, yana ganinta ya katse abinda yake yi ya gaisheta tace "An tashi lfya?" Yace "Alhmdllh Anty" xaunawa parlon tayi yace "Anty amma sati xa kiyi mana koh" tace "Gobe xa mu juya in sha Allah Aliyu, ae an yi xumunci" yace "Anty gobe fa kika ce" tayi murmushi tace "Toh na bar yara gida ai" yace "Kince gun grannies dinsu suke ai" tayi dariya tace "Ehh duk da haka, amma ae tunda mun ga waje xa mu dawo wani lkcn" yace "Toh Allah yasa Anty" tace "Aliyu har ynxu baka ka making effort na ganin ka ja ra'ayin samantha koh" kallonta yake jin abinda tace, can dai yace "Anty bana son taga am forcing her into it" Anty Maryam ta girgixa kai tace "Noo it's nt by forcing her, actions dinka xai dinga jan ra'ayinta mana, infact ba actions kadai ba, time to time yana da kyau ka dinga fada mata do's nd don't's din addinin ka, ka dinga nuna mata islam is nothing but peace, ka nuna mata muhimmancin addinin ka" jin yyi shiru ta ci gaba tace "Misali kana sllh a kan lkci, kana karatun qur'an lkci lkci a inda take, infact u make it ur normal routine, u re educated Aliyu ba sai na gaya maka wa ennan abubuwan ba, a k'ashi dari nasan Samantha ta san meye musulunci k'ashi 40, ai ta xauna da ni, har sllh tana yi idan tana gu na, islamiyya ma kullum tana xuwa sai dai ranan da babu, Idan ka kula ba wai tayo xurfi a Christianity din bane, uwarta ce ke tusa mata ta karfi, yeah Abbanta is a Christian amma sai in ce maka shi church din ma ba xuwa yake ba, xai dai yi karatun littafinsu a gida idan yana ra'ayi...." Abuturrab ya sauke ajiyar xuciya a hankali yace "Haka ne Anty, am nt making any effort into making her fall for islam don kwanki ita da kanta tace tana son in sa ta islamiyya daga baya kuma tace baxa ta je ba, kuma Anty hakan baxai yiwu ba ynxu sbda condition dinta....she's totally changed" Anty Maryam tayi murmushi tace "Sai hakuri, kuma naji ddin da ka fahimci cewar abinda take ynxu ba halinta bane kuma ba yin kanta bane, ban mancewa haka uwarta tayi tana da cikinta don lkcn ina wajensu, ka ci gaba da hakuri har Allah ya raba su lfya" yace "Toh Anty, nagode" tana murmushi tace "Na tambayeta ko akwai abinda kke yi that's contrary to her religion tace eh" xaro ido yayi yace "Me tace ina yi Anty?" Dariya Anty tayi tace "Cewa tayi kana kula mutane" bai san lkcn da yyi dariyar ba shi ma, yace "Anty kinsan kishin Samha yyi yawa, she's making me get frightened with her type of jealousy, kinga just yarinyar neighbor dinmu ce fa wani time din ta kan kawo assignment in duba mata, kuma mum dinta ce ta ban aiki clinic dinsu, so i just can't say No, ban san ynda xan dinga avoiding yin assignment din ba.....
Ko me xan ce ma Samha baxa ta taba fahimtata ba, mamakin kishinta nake" Anty Maryam ta girgixa kai tace "Toh Allah ya kyauta ka dai bi ta a hankali har ta sauka lfya, tsabar jaraba ne ke damunta, though ba halinta bane, kishi kuma gado shi tayi gun Uwarta" yayi murmushi yace "Haka ne Anty" sai kusan karfe tara Anty ta shiga kitchen don girka breakfast duk da Abuturrab yyi niyyar fita ya siyo ta hanasa, Hajiya Samha kam tana ta bacci daki da Ihsan, kafin karfe goma Anty Maryam ta gama komai, ta tsaftace kitchen din snn ta fito.
Da rana Abuturrab ya fita ya yo masu take away na lunch, Anty Maryam na ba Ihsaan abincin ta kalli Samha dake shan gari tace "Daughter ki bar garin nn haka ki ci shinkafa" ta girgixa kai tace "A'a Anty" Anty Maryam tace "Kina ji na?" Kallonta Samha tayi, tace "Daga yanxu ki dinga sllh ba sai ance kiyi ba" Shiru tayi kafin tace "Toh Anty" Anty Maryam tace "A ko da yaushe fa ba wai idan kinyi zhur baxa ki yi Asr ba" tayi murmushi tace "Toh xan na yi Anty" Anty Maryam tace "Yauwa my daughter, don kinyi addinin kakan ki ae ba laifi bane" Murmushi Samha ta kuma yi bata ce komai ba, Anty Maryam tace "Ko baki sha'awar addinin?" Nan ma murmushi tayi bata ce komai ba, Anty Maryam tace "C'mon talk to me" yar dariya tayi tace "Ina yi mana Anty, kema kinsan i love sallat, kuma akwai time din da doctor ya karanta mani wani verse a bible da yake ce min jesus christ acted like Muslims do, he fall with his face to ground when praying, nd truely Matthew 26:29 said 'Going a little further, jesus fell with his face to the ground and prayed....
And i knw till date d Coptic Christians nd the jews in the holy land still pray d way Jesus did" Anty Maryam tayi murmushi tace "Am happy u kept this at the back of ur mind, amma yaushe ya karanta maki verse din?" Tace "Ya dade fa, ae da yana yawan kawo min verse kawai dainawa yyi" Anty Maryam tace "Do you believe in prophet Muhammad Pbuh?" Samha tayi shiru bata ce komai ba, Anty Maryam tace "You remember this verse 16:5-8....
'for if i go not away, the comforter will not come unto you, but if i depart, i will send him unto you, and when he comes, he will reprove d world of sin and approve righteousness nd judgement...." Kallonta kawai Samha take, Anty Maryam tace "Who is this comforter?" A hankali tace "The Holy spirit" dariya Anty Maryam tayi tace "Holy spirit ne xai yi reproving world yyi approving righteousness nd judgment?
Da can ance maki bbu holy spirit din, Jesus Pbuh was referring to prophet Muhammad S.a.w, an san gaskiyan ake dannewa" ita dai Samha bata ce komai ba, Anty Maryam tace "Doctor din bai taba maki tarihin Prophet Muhammad ba?" Girgixa kai Samha tayi, tace "Toh ki ce ya baki tarihin" a hankali Samha tace "Toh" Sallama Abuturrab yyi ya shigo dakin bayan Anty ta amsa ya durkusa yana wasa da Ihsaan yace "Anty pls xa mu je gun neighbour dinmu ku gaisa, the woman is very kind, nd she's a frnd to my mum" Anty tace "Allah sarki, to bari mu je" mikewa yyi ya dau abincin Ihsan ya daga ta suka fita parlor, Samha ta turo baki, Anty Maryam tace "Toh what's the pouting about kuma ynxu" tace "Ko kallona fa bai yi ba" dariya Anty Maryam tayi tace "To ai ba wajen ki ya xo ba, ya kalle ki kuma yyi laifi tun da naga masifa tsabagenta kike ji da fitina ynxu" Mikewa tayi ta haye kan gado, Anty Maryam ta tabe baki ta mike ta dau hijab din ta ta nufi kofa tace "Aiki ya samu masu shi" daga haka ta fita, Da fara'a Ummi ta tarbi Anty Maryam ta sa Usaina ta kawo mata drinks ta dau Ihsaan tana tambayarta ya take, sun d'an taba hira kafin Anty Maryam suka fita parlorn da Abuturrab ta bar ihsaan.