Sashe 73
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yana ganin ta xauna yace "Mami, it was successful...." Ummi tace "Maa sha Allah" ba tare da ya bari sun hada ido ba yace "Dr Mubarack came afterward" mikewa tayi tace "Alryt it's good" daga haka ta nufi kofa ya bi ta da kallo yana son yi mata godiya amma ya kasa, sae da ta fita ya mike ya shiga daki, kwance ya ganta tana bacci, ya xauna gefenta yana kallonta, hannu ya daura forehead dinta a hankali ya ji jikinta ba xafi, wani sabon sonta yake ji har cikin ransa, yyi murmushi tuna incident din jiya, ya kasa daina mamakin ynda lamarin ya faru, is it that xuwa tayi ta juye masa furan da ya bata, ya kai fuskarsa nata ya lumshe ido murya can kasa yace "I will always love you my wife" pecking dinta yyi ya gyara mata dogon gashinta, a hankali ya yaye bargon jikinta, yar riga ce iya gwiwa jikinta ya daga rigar, motsi ta fara yi ya sauke rigar da sauri, ta juya masa baya ta ci gaba da baccinta, ya kusa minti goma yana kallonta, dubata yake son yi amma bai san ta yaya ba don bai son ta tashi, can ya mike ya shiga bathroom. yana shiryawa a dakinsa bayan ya fito wanka aka danna bell, ya karasa buttoning din shirt dinsa snn ya fita parlor, Mai aikin Ummi ce tsaye da breakfast a hannunta ta gaishesa ya bata hanya ya amsa gaisuwarta ta shiga ta ajiye break din snn ta fita, ya xauna parlon yyi danne dannensa a laptop snn ya hada shayi, yana gama shan shayin ya jinginar da kansa jikin kujera ya lumshe ido moment dinsu jiya ya dinga dawo masa, murmushi yayi underneath his breathe yace "She's kinda different" kiran sllhn Zuhur ya sa shi bude ido a hankali, bayan minti biyar ya mike ya nufi dakinta, xaune ya ganta a kasa ta jinginar da kanta jikin gado, ta daga ka suna hada ido tayi saurin kawar da kanta, ya karasa gabanta a sanyaye ganin hawaye idonta ya durkusa gabanta yana kallonta, bata bari sun hada ido ba amma da ganinta kasan a tsorace take, sae wasa da yatsunta har lkcn hawaye na sakko mata, sae duk ya ji tausayinta deep down him, cikin sanyin murya yace "Am.... am sorry Samha...
Forgive me plss." Bata dago kanta ba har lkcn, hannu ya kai shoulders dinta ta ja baya da sauri ta fashe da kuka sosai, yyi shiru yana kallonta, ta hade kai da gwiwa ta dinga rerawa, dafe kansa yyi ya lumshe ido, can ya dago a hankali ya mike ya isa dab da ita xai dagota tsaye, ta fara turasa tana cewa "Plss ka bar ni, baxan iya ba" ya xaunar da ita gefen gado da damuwa yace "Believe me wife, kinsan if i was on my senses baxan maki haka ba, i won't hurt my wife this much, i will never hurt you, don Allah kiyi hakuri ki yafe min, it wasn't intentional plsss" kuka kawae take, rungumeta yyi ya lumshe ido cikin sanyin murya yace "Ina son ki Samha, i can't just come to you like that....
I won't hurt you knowingly" bata ce komai ba sae kukan da take, ya dago kanta ta ki bude ido, yace "Tell me ina ke maki ciwo yanxu plss" bata bude idon ba bare tace komai, ya langwabar da kai yace "Plss ki gaya min wife" kafarta ta nuna masa a hankali har lkcn idonta a rufe, ya lumshe ido ya daura hannu gashinta yace "Xai daina very soon, me xa ki ci?" Ta girgixa masa kai kawai, yace "A'a you have to eat sai ki sha magani....
Let me get you something now" yana saketa ta koma ta kwanta a hankali, ya mike ya fita daga dakin, sae da ya fara sllh a masallaci snn ya siyo mata gasasshen kaji da fresh milk sai take away na fried rice, yana shigowa compound mai aikin Ummi ta nufesa da leda hannunta ta mika masa tace "Wai Madam tace a kai maka" karba yyi ya wuce, yana shiga parlor ya bude ledan yaga magunguna ne da allura ya wuce daki, ya ajiye abincin hannunsa ya xauna gefenta yace "Ta shi dear ki ci abincin sai ki sha magani" bai jira cewarta ba ya dagota, haka ya sa ta gaba tana cin abincin da kyar, duk wani tausayinta ya dinga ji har ransa, gashi taki barin su hada ido, bai yi tunanin xata ma kula sa ba so soon bare ta ci abinda xae bata, sai kallonta yake ganin har ta fada sai idanuwanta da suka fito, lips dinta yyi ja sosai, tura abincin tayi ta jinginar da kanta da gado yace "Noo ki kara kadan plss baby" bata ce komai ba ya dau spoon din ya debi abincin ya kai mata baki ta kauda kai a hankali, da kyar ya lallabata ta sha milk din sai dai duk taki yrda su hada ido har lkcn, ya fara hada alluran bayan ya bata maganin ta sha, yace "Injection baby" kamar xata yi kuka tace "Baxan iya ba" yace "A'a xa ki iya mana dear, it's just two, baxan yi da xafi ba" daga haka ya daga ta yi rub da ciki kan gado yyi mata allurorin, ya dawo gefenta yana kallonta ganin yanda ta runtse ido yace "Sorry wife" juyar da kanta tayi xuwa daya side din, ya d'an yi murmushi ya jinginar da kansa da gado yana kallonta.
Da daddare a bedroom dinta ya hada ruwan xafi a bayi, ya fito yana yace "Baby, you need hot water don kafar ya daina" a karon farko knn da ta kallesa da sauri tace "Ummi ta min daxu" a tsorace tayi maganar, yace "Tun safe ne ai" ta mike xaune ta fashe da kuka don bata mance ynda ta ji daxu ba tace "A'a ni bna so, ya daina min tun daxu" ya langwabar da kai yace "Toh bari in kirata ta maki dama ita ce tace xata xo nace ta bar shi" kuka sosai take tace "Toh ae ta min da safe" ya dagota yace "Ae ruwan fa ba xafi mu je ki taba, it's just lukewarm water" sae da ta sa ya salance ruwan gaba daya yana biye mata snn ta yrda ta cire kayan jikinta, kmr warce ta tuna abu tayi kasa da sauri tace "Ae xan iya da kaina" yace durkusa shi ma kusa da ita yana kallonta yace "What are u hiding?" Dauke kanta tayi tace "What am suppose to hide" dariya ta basa, yace "Aiitt bari dai in kira mamin kawai, ita ae u won't hide anything frm her" mikewa tayi da sauri, ya mike shi ma yana danne dariyarsa, da kansa ya karasa cire mata kayan, sai ta tsiri rufe ido, yana murmushi yasa ta shiga ruwan, da kansa ya wanketa, har lkcn idonta a rufe yake, ya kai bakinsa a hankali kusa da nata, da sauri ta bude ido jin saukar numfashinsa a fuskarta, ya lumshe ido ya shiga kissing dinta hannunsa a gashinta, kasa hanasa tayi sai kallon dogon hancinsa take, ya bude idanuwansa a hankali suka hada ido, da sauri ta rufe nata idon, ya xame bakinsa a hankali ya daura kan wuyarta, turasa tayi kmr xata yi kuka, ya mike da lumsassun idanuwansa ya dau towel ya mika mata yana kallonta, karba tayi ta mike ta daura har lkcn bai daina kallonta ba, ji tayi kawai ya dauketa sun fita bayin, ya xaunar da ita gefen gado ya durkusa gabanta ya kamo hannunta yana murxawa a hankali yace "Am proud of you wife..." Ko kallonsa bata yi ba, ya mike ya xauna gefen gadon ya kai bakinsa kunnenta yace "You made me feel complete yesterday...." Barin wajen tayi ta hade rai, yyi yar dariya ya mike ya fito mata da rigar bacci da undies, duk ynda ya so ta bari ya sa mata bata yrda ba, sai ya koma gefe ya xauna yana kallonta with passion, danna bell aka yi ya mike ya fita, fatima ce bakin kofar hannunta rike da warmer, ta d'an yi murmushi tace "Good evening" juyawa yyi ya bar gun ya nufi cikin parlor yace "Evening" bin sa tayi da kallo sai kuma ta bi bayan tace "Ummi told me she's sick, ga shi tace a kawo mata" ya nuna mata center table yace "Drop it da sauki" ajiyewa tayi ta kallesa tace "Can...
I see her" bedroom ya nuna mata, ta d'an yi jim, da kmr ta fita kawai sai kuma ta nufi dakin, tsaye ta sameta, Samha ta juya tana kallonta, "ya jikin?" Cewar fatima tana kallonta ita ma, Dauke kai tayi tace "Na ji sauki ai" juyawa fatima tayi ta fice daga dakin ba tare da ta kallesa ba tayi kofar fita tace "Good nyt" yace "Nyt" mikewa yayi ya wuce daki.
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
68.....