Sashe 63
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kai ne d'an wajen Col Ishaq koh?" Sadeeq yayi kasa da kai ya gaisheta ta amsa har lkcn murmushi dauke fuskarta, can ta kalli Abuturrab tace "Aliyu daga ina ku ke?" Ya d'an shafa kai a hankali yace "Kaduna Mum" dawowa tayi kusa da shi ta xauna da damuwa tace "Aliyu ina yarinyar take?" Yace "Mum tana kaduna" Shiru tayi tana kallonsa, can ta mike ta nufi fridge ta dauko masu ruwa da drink ta ajiye masu, kamar Abuturrab jira yake ya dau exotic drink din ya bude ya kai baki ya sha iya wanda xai sha ya ajiye sauran, Hajiya Mariya sai kallonsa take, jingina yyi jikinta cikin sanyin murya yace "Mum Mamina fa?" Hajiya Mariya ltayi shiru har sai da ya kalleta snn tace "Tana gida Aliyu, fushi take da kai..." da sauri yace "Plss ki kirata ta xo nan momma, i came because of her...." Ta girgixa kai tace "I don't think xata yrda ta xo, beside i guess Abban ka na gida yanxu haka" da damuwa yace "Plss Mum ki lallaba min ita ta xo in ganta ko xan ji dadi" Hajiya Mariya bata ce komai ba, can tace "Toh ita yarinyar gun wa ka bar ta?" Yace "Sun hadu da aunt dinta" Hajiya Mariya ta buda ido tace "Haba, sai aka yi ya kenan?" Ya langwabar da kai yace "Musulma ce aunt din, Mijinta kuma ya bani shawarar aurenta kawai, daxu aka daura auren ma..." mikewa Hajiya Mariya tayi tana kallonsa da mamaki tace "Aliyuu" A sanyaye yace "I have no option mum, and...
I love her, shi yasa na taho gun mami i shud ask for forgiveness, i know i wronged you all, but ba laifina bane Mumy" rike kansa yyi ya lumshe ido, Hajiya Mariya bata kuma cewa komai ba ya sakko kasa a hankali on his kneels yace "Pls ki kira min ita mum..." Hajiya Mariya ta xauna gefen kujera tayi tagumi bata ce komai ba, Sadeeq ya lumshe ido ya bude yace "Mumy plsss ayi hakuri for the sake of islam..." Bata kuma cewa komai ba ta mike ta nufi daki, Sadeeq ya kallesa yace "Chill Guy xata kira mana ita in shaa Allah" Hajiya Mariya na isa bedroom dinta ta dau wayarta ta xauna gefen gado tayi dialing number yayarta ta kai wayar kunne, Mami dake dakin Abban Abuturrab tana gyara masa press dinsa shi kuma yana xaune dakin kan resting chair idonsa sanye da glass yana duba newspaper din ranan da bai samu ya duba ba, kallon wayarta dake ajiye gefen gado tayi jin yana ring, ta isa gun wayar ta dauka, ganin Mariya ce ta daga ta kai kunne hadde da sallama, daga daya bangaren Hajiya Mariya tace "Ina yini yaya?" Mami tace "Lafiya Mariya ya gidan?" Hajiya Mariya tace "Alhmdllh, ya su Ramla?" Mami tace "Lafiya lau su ke, sun je Saloon" Hajiya Mariya ta d'an yi shiru har sai da Mami tace "Hello!" Snn a hankali tace "Yaya Aliyu na nan gida na, idan Col bai gida ki daure ki taho don Allah" Mami bata san lkcn da ta xauna gefen gado ba lkci daya duk tayi sanyi ta kasa cewa komai, Abba dai kallonta kawai yake ta gefen idonsa dake cikin glass yana lura da ita, Jin shirun da Mami tayi yasa cikin sanyin murya Hajiya Mariya tace "Kinyi shiru yaya" Mami ta saci kallon Abba da yayi saurin dauke idonsa ya mayar kan newspaper din hannunsa, Katse wayar tayi ta ajiye, a hankali tace "Ba jin ki nake ba Mariya" mikewa tayi ta ci gaba da abinda take sai dai da ganinta kasan hankalinta bai ma kan abinda take, kallonta kawai Abba yake ta glass, Hajiya Mariya ta kalli wayarta jin yayarta ta katse, duk jikinta yyi sanyi ta kuma dialing number, juyowa Mami tayi da sauri jin karan wayar kuma, suka hada ido da Abba ta karasa ta dauka ta kai kunne tace "Mariya ba jin ki nake ba ki bari anjima ki kira, the network is fluctuating" daga haka ta katse wayar ta ci gaba da abinda take, tana gamawa ta dau wayarta tace "Yallabai bari in je a fara shirin girkin Dinner!" Ba tare da ya kalleta ba yace "Ok" daga haka ta nufi kofa ya bi ta da ido har ta fita.
Mami na isa dakinta ta kulle kofa ta shiga kiran kanwar tata, Hajiya Mariya dake xuba ma su Aliyu abinci ta mike ta dau wayarta jin ringing, tana ganin yayarta ce ta daga da sauri ta nufi daki, Mami tace "Mariya kika ce Aliyu na gidan ki?" Tace "Ehh yaya, ki daure ki taho don Allah...." Mami tayi shiru, sai kuma cikin sanyin murya tace "Col na gida" Hajiya Mariya ta buda ido tace "Toh to ki bari kar ki xo yaya, ko xuwa gobe sai ki samu inda kika ce masa xa ki, nasan xa su kwana ne ma" Mami da taji kamar ko yanxu Aliyu na iya disappear kuma ta girgixa kai da sauri tace "Xan san yanda na fito Mariya..." Daga haka ta katse wayar, rasa abun yi tayi, ta kusa minti biyar a tsaye kafin ta fita, dakin mai gidan nata ta nufa ta gansa tsaye kusa da window waya kare kunnensa,
Bai cire wayar ba sae dai ba magana yake ba har ta karaso tace "Yallabai na mance ban gaya maka nama ya kare ba balle a kawo wani, ynxu ko wanda xa ayi amfani da ma bbu" Ya katse wayar kunnensa yace "Toh yanxu ya xa ayi?" Tace "Fita xan yi da mota kawai in siyo wanda xa ayi amfani da, tunda yaran basa nan kuma driver na can tare da su" Abba ya daga kafada yace "If that's ok by you, ga Atm can, sai ki siyo har na amfanin gobe, idan ya so xuwa jibi sae a kawo maku" Tace "Toh shknn, ko xa mu je tare?" Girgixa kai yyi yace "Xan yi bak'i, ki dai siyo min Ginger powder for tea" tace "Alryt" daga haka ta nufi kofa, yace "Atm card din fah" ba tare da ta kallesa ba tace "Akwai cash hannuna" bin ta yyi da ido har ta fita dakin, Makullin mota kawai ta dauka a dakin ta bayan ta saka hijab ta fita ta dau mota ta bar gidan, ta window Abba ke kallonta har ta kure masa, d'an murmushi Abba yyi ya sake curtain din.
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By Khaleesat Haiydar
58.....
A hankali Mami ke driving din, gaba daya ta rasa dalilin da yasa hankalinta ya ki kwanciya tun da ta bar gida, parking tayi ta kafa ma steering ido kamar me naxari, but it's very unusual tace ma Col xata fita lkci daya ya bar ta, sannan shi mutum ne da bai son sae abu ya kare a gaya masa sae gashi yau ko canza fuska bai yi ba, girgixa kai tayi ta dau wayarta ta shiga kiran Hajiya Mariya, tana dauka cikin sanyin murya tace "Mariya, ina tunanin Col ya gano ni, tun da na fito gida hankalina ya ki kwanciya kuma yasan kin kira ni, Aliyu ya bar gidan ki, but make him promise baxai tafi ba, don Allah kar ya tafi" Hajiya Mariya da hankalinta ya tashi ita ma tace "Toh yaya nasan baxae tafi ba baku hadu ba...." Daga haka ta katse wayar ta fito parlor da sauri tana kallon Abuturrab tace "Aliyu, Mami ta kira yanxu, it seems Abba ya gano kiran da nayi mata, you two have to leave now immediately...." Ko rufe baki bata yi ba Abuturrab ya mike kamar wanda aka tsikara haka ma Sadeeq, Hajiya Mariya tace "Amma don Allah don Annabi Aliyu kar ku wuce, make that promise to me son!" Cap dinsa ya dauka yace "Baxan tafi ban ga Mami ba ae, xa mu yi waya mum" daga haka ya ja hannun Sadeeq suka fice, ta bi su da ido a sanyaye, Abuturrab bai yrda sun bi main road ba suka canxa hanya daga shi har Sadeeq din a dar suke, basu xarce ko ina ba sae wani local hotel.
Mami na kiran Hajiya Mariya dama kasuwa kawai ta wuce ta siya abinda xata siya, bata yi mamakin rashin ganin mai gidan nata a gida ba, da yake su Ramla sun dawo su ta hada da girkin tunda masu girkin basa nan ta wuce dakinta kawai.