Sashe 16
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kasa sukuni Abuturrab yayi, duk ya tuna abinda ya faru sai ya ji haushin kansa, mikewa yayi daga kwancen da yake misalin tara saura ya fita, ya d'an yi xuke xukensa ya dau motarsa ya fita, gidansu Saudat ya nufa, har ya mance rabonsa da ita, yana parking kofar gidansu ya sa mai gadi yayi masa sallama da ita, bayan kusan minti goma ta fito, ya dinga kallonta har ta karaso babu yabo bbu fallasa ta rungume hannayenta tana kallonsa, yayi murmushi yace "Kin mance ni kwana biyu" wani kallo tayi masa tace "Dole kace haka, tunda kun bata da sabuwar budurwar ka shine ka yo guna yau" yace "Haka kika ce" tace "Eh mana..." Ya tabe baki yace "Toh shknn, will you escort me" wani kallo ta kuma jefa masa tace "Ga mara mafadi ko, dama abinda ya kawo ka knn na sani, in rakaka dabar ku, to baxan je ba" yace "Seems kin fara gajiya da ni Saudat, naga alama you want breakup...." Tace "Toh meye maraban dambe da fada, da wannan sharenin da kake for months ae gwara ma breakup din....".
Yace "Alryt.....
Good you told me that" daga haka ya shige motarsa ya kara gaba, sosai ya ji ransa ya baci ya koma gida yayi kwanciyarsa.
Washegari Tuesday throughout bai ga Samantha ba, duk da xaman da ya dinga yi waje bayan ya dawo aiki, laraba ma ta xo ta wuce bai ganta ba, wasa wasa har Friday, ya rasa dalilin da yasa ya damu haka, ko abinci sai ya tilasta kansa yake ci, he just can't say how much he missed her, misalin hudu na yamma ya kasa daurewa ya dau hanyar gidansu, can gaba da gate dinsu ya tsaya jikin flowern gidansu kamar me jiran wani, bude gate din aka yi Mum dinta ta fito suka yi ido hudu, har ta dauke kai ta kuma juyowa ta kallesa, shi ko ya fara danne dannen waya, Komawa ciki matar tayi ta fito tare da mai gadi tace "Habu wannan fa?" Mai gadin ya kallesa ya karasa Inda yake yace "Malam kana neman wani ne" Abuturrab ya kallesa yace "Ehh abokina nake jira a can gidan" ya fadi hakan yana nuna wani gida, matar tace "Toh ae ba wajen jira bane nn, jikin gidan mutane kake, ka kara gaba kadan malam" Kallonta kawae Abuturrab yake, ta hade rai tace "Ko flawan uban ka ne kke kallo na haka" bude gate aka yi duk suka juya, Samantha ta fito rike da jakar uwar tata, tana sanye da Doguwar riga amma na atamfa ta yafa yellow veil kallan atamfar a kanta, Ido hudu suka yi da shi ta kasa motsi Inda take, Cike da masifa uwar tace "Kai ni fa na fi ka hauka bani da kyau, before the count of 5 get out from this premises, it's my husband's not ur father's" Abuturrab yace "Kiyi hakuri Mama ya ma ce min ba nan bane can gaba ne" daga haka ya kalli Samantha cikin ido snn ya juya ya bar wajen, ta bi sa da kallo uwar ta fixgo hannunta tana cewa "Mahaukaci kai"
Ilham ta warce hannunta daga rikon da Khaleesat tayi mata tace "Meye ne baxa ki iya gaya min parlor ba sai kin jawo ni nan" Khaleesat tace "It's about ya Abuu, and bana son Sis Ramla ta ji, I know she might tell Mami...." Ilham tace "What about him?" Khaleesat tace "That boys qtr he is staying is doing him more harm then good, kin san me na gani ranan?" Ilham tace "Meye kika ga" khaleesat ta bata fuska tace "I saw a lady in his bedroom...." Ilham tayi shiru sai kuma a hankali tace "I don't know what yaya Abu is turning to now" kamar xata yi kuka ta kare maganan, Khaleesat tace "Ke ma kin taba ganin ta koh?" Ilham ta gyada kai tace "Ehh, but warce kika gani ya take?" Khaleesat tace "Tall, fair, slim, sai kyan dan maciji" Ilham tace "Yess ita ce...." khaleesat ta dafe kanta tace "Toh ya xa muyi yanxu?" Ilham na gyada ksi tace "nasan maganin yar iskan, kuma fa arniya ce ba ma musulma ba" khaleesat ta xaro ido tace "What?" Kamar xata yi kuka tace "Me yasa ya Abu ke haka...." Kwafa ilham tayi tace "I know what to do" daga haka ta fita Khaleesat ta bi ta tana cewa "Toh me xa mu yi" washegari Saturday bayan azahar Abuturrab ya tafi gun aiki, su kuma su Ilham da khaleesat na ta kai komo part dinsa tun safe don ko islamiyya basu je ba duk suna jiran ganin xuwan Samantha amma har dare shiru, Ranan lahadi yana cikin bedroom su kuma suna xaune daga balcony dinsa, Khaleesat na neat din table cloth duk don kada ya xargi komai idan ya fito ya gansu, shi kam ko sanin suna gun bai yi ba, Ilham ce ta fara jin motsin gate ta mike da sauri haka ma khaleesat, a hankali ta turo gate din ta shigo sae dai bata bar kusa da gate din ba, suka labe jikin pillar suna kallonta, Abaya ce jikinta ta daura bakin dankwalin a kanta, hannunta rike da bible, jira suka dinga yi ta karaso amma bata karaso ba, sae jujjuya bible din hannunta take kamar Mara gaskiya tana kalle kalle, gani suka yi ta juya a hankali xata fita, ilham tace "Keeeee" cak ta tsaya sai kuma ta juyo da sauri tana kallonsu, duk suka fito suna mata wani matsiyacin kallo, ilham tace "In tambaye ki mana, nan kin ga yayi Kama da club?" Shiru Samantha tayi tana kallonta, khaleesat ta mata tsawa tace "Ke kurma ce xaki dinga kallonmu haka, idan baki fadi me ke kawo ki gidan nan ba sai mun yi maki shegen duka" Sauke idonta tayi bata ce masu komai ba, Ilham ta fincikota tace "Are you daft, ki fadi me ke kawo ki gidan nan kar mu maki shegen duka" hawaye ne ya cika idonta cikin rawar murya tace "Assignment yake taya ni....." Khaleesat kmr xata yi kuka ta dungureta tace "Assignment din uwarki, kina dai xuwa koya ma yayanmu iskanci koh?
Ance maki prostitute ne shi kamar ki...." Xaro ido Samantha tayi tace "Ni ba prostitute bace...." Ilham tace "Karya kike, you are a prostitute...." Ta fashe da kuka tace "Am not a prostitute believe me...." Shakota khaleesat tayi a fusace tace "Wllh wllh daga yau kika sake xuwa kusa da gate din gidan nan sae mun cire maki hakora, kina xuwa kina lalata mana yaya, arniya kawai" sosai Samantha take kuka cikin raunin murya tace "Ni ba arniya bace, I have my religion, I am a Christian...." Ilham tace "Toh suwaye Christians din idan ba arnaye ba, ke katuwar arniya ce......" Bude kofa aka yi duk suka juya da sauri, kallon mamaki yake masu gaba daya, Khaleesat ta saketa da sauri, ya karaso a tsawace yace "Meye haka?" Khaleesat da ilham suka xumburo baki, ita kuwa Samantha banda kuka babu abinda take, duk ya rikice ya kuma yi masu wani mugun tsawa yace "Meye haka nace?" Ilham ta murguda baki tace "Warning muke yanka mata ta bar xuwa....." Hannu ya kai xai dalla mata mari ta bar gun a guje khaleesat ta bi bayanta, da sauri ya bi Samantha da har ta bude gate, ya rikota ta fashe da kuka tana son kwace kanta, ya ki saketa yace "No plss kiyi hakuri frnd, listen to me...." Cikin kuka tace "They called me a prostitute....." Lkci daya idonsa ya kada ya ma rasa abinda xae ce mata kawae ya jawota jikinsa yace "You are not dear....." Ganin yanda take kuka ya ja ta xuwa parlor, ya fi minti ashirin yana aikin lallashinta, ya lura tana da rauni sosai, ta maimaita an kirata prostitute ya fi sau biyar, da kyar ya samu tayi shiru yana rungume da ita, a hankali tace "And ni ba arniya bace, I have my religion, I am a Christian" shiru yayi bai ce komai ba, sun fi wani minti goma a haka snn ta xame jikinta a hankali ta mike ta kallesa tana goge fuskarta, mikewa yayi shi ma ya kamo hannunta yace "Plss am sorry on behalf of those stupid gals, I promise to teach dem a lesson" girgixa kai tayi tace "Ni basu min komai ba" daga haka tayi ficewarta a parlorn.