Sashe 76
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajiya Mariya na ganin sun iso gombe kawai ta sallami drivern ta basa dubu 30, sai dubu goma kudin motar da xae mayar da shi kano, daga nn ta karbi driving din, Abuturrab ya dinga yi mata kwatance a waya, da yake tana yawan xuwa gombe don nn yan uwan mijinta suke, gane wajen bai mata wahala ba, ko da wasa su ilham basu kawo da wanda take wayan ba, Ilham tace "Mum wai ina xa mu, i thought yola xa mu at the 1st place...." Hajiya Mariya tace "Toh ki sauka ki tafi yolan" dariya tayi tace "A'a ni fa bn ce haka ba Mum" Khaleesat dai sae ture turen baki take, dai dai number gidan da Abuturrab yace ta tsaya ta tsaya tayi horn, mai gadi ya bude gate din, yana tsaye kusa da balcony ta shigo da motar, Ilham ta juya a hankali ta kalli Khaleesat ganin wanda ke tsaye compound din gidan, wani k'ara khaleesat ta saki tana son bude motar tace "Yayanmuu...." Hajiya Mariya bata gama parking ba ta bude masu motar kawai suka fice gaba daya, Buda hannayensa yyi ya lumshe idonsa suka nufesa da gudu, lkci daya suka fada jikinsa ya rungumesu, duk suka fashe da kuka, Ilham tace "Why did you leave us ya Abuu, me yasa ka tafi ka bar mu" lips dinsa ya daura a forehead dinta yace "Ban bar ku ba Lil sisters," ta kuma saka wani kukan tace "We missed u yayanmu, don Allah ka xo mu koma gida plss" share hawayen idonta yayi yana murmushi yace "Toh ba gashi kun gan ni ba ilham" kallon khaleesat yyi, ta fashe da kukaz ya ja hancinta yana murmushi yace "Kuna son nima in fara kukan ne" Duk wnn abun Samha na tsaye balcony tana kallonsu, duk jikinta yyi sanyi ta kasa karasowa, janye kannin nasa yyi jikinsa ganin small mum dinsa tsaye tana kallonsu tana murmushi, ya karasa inda take ya rungumeta yace "Welcome sweet mum" shafa kansa tayi tace "Thanks Son" daga Ilham har Khaleesat kallon Samha dake tsaye balcony kawai suke, ta sunkuyar da kanta tana wasa da yatsunta, can ta sakko a hankali ta nufo su, har ta iso inda suke idonsu na kanta, da kyar tana murmushin dole tace "Sannun ku da xuwa" Khaleesat ta juya mata baya, Ilham kadai tace "Thanks" ita ma ta juya, sosai jikinta yyi sanyi, ganin sun hada ido da Hajiya Mariya ta karasa inda take jikinta duk a mace, ta d'an risina tace "Sannu da xuwa mum" jawota Hajiya Mariya tayi ta rungumeta tace "Thanks Daughter, da fatan mun same ku lfya?" Juyawa Abuturrab yyi ya nufi sisters dinsa ya kama hannunsu ya nufi ciki da su, Ita kuma Samha suka taho tare da Hajiya Mariya dake rike da hannunta, har kasa samha ta durkusa ta gaida Hajiya Mariya bayan sun shiga ciki, ta amsa mata da fara'arta, kallonsu Ilham dake gefen yayansu tayi ta gaishesu su ma, Ilham tace "Lafiya" khaleesat kam ko kallon inda take bata yi ba, Hajiya Mariya bata ji ddin hakan ba sai dai bata ce komai ba, Shi kansa Abuturrab har cikin ransa yaji hakan da suka yi mata, sai dai shi ma bai nuna ba, ita kam mikewa tayi a sanyaye ta kawo masu ruwa da Exotic drinks ta ajiye masu, Hajiya Mariya ta diba ruwan ta sha tana kallonsu ilham tace "Baxa ku sha ruwan ba" bata jira cewarsu ba ta mike tana kallon Samha tace "Daughter xan yi sllh" mikewa Samha tayi ta kai ta har bedroom dinta ta nuna mata bathroom, Abuturrab ya dibar ma kannin nasa drink din da kansa ya basu suka karba, yace "Me yasa Ramla bata biyo ku ba?" Khaleesat tace "Mami tace ita ta tsaya, we never knew we were coming to see you brother" marairaice masa tayi kamar xata yi kuka tace "Don Allah don annabi yayanmu mu tafi gida tare we all missed you, more especially mami" daga haka ta fashe da kuka, ya rungumeta yace "Xan dawo sis but ba yanxu ba, am still nt ready for the punishment...." Ilham ma ta saka kukan tace "We so much miss you ya Abuu..." Rungumeta yyi ita ma yana murmushi yace "Toh ba gashi kun gan ni ba"
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
70.....
Samha ta fito parlorn tana kallonsu a hankali tace "Baxa ku yi sllhn ba ku?" Khaleesat ta juya ta kalleta a takaice tace "Idan xa mu yi ae xa mu tashi" Abuturrab ya kalli kanwartasa sai dai bai ce komai ba, juyawa Samha tayi tace "Toh" snn ta bar wajen ta nufi kitchen, abinci ta shiga daukowa tana ajiye masu a parlor, ta dauko har da plates, spoons da cups, rasa ynda xata ce masu ga abinci tayi, tana nn durkushe har kusan minti uku a wajen, gaba daya hankalinsu na kan wayar Ilham dake hannun Abuturrab ko me suke kallo, fitowar Hajiya Mariya yasa ta mike tsaye, tana xaunawa kuwa tace "Mumy ga abinci" Hajiya Mariya tace "Toh sannu daughter, Allah yayi albarka" sai a snn duk suka kallota, komawa tayi ta duka ta bude warmer din abincin, ta dibar ma Hajiya Mariya, snn ta kalli su Khaleesat tace "In xuba maku ko xa ku xuba da kanku?" Dauke kai khaleesat tayi ta mayar da hankalinta kan waya, Ilham tace "No thanks" rufe warmer din tayi, ta xuba ma Hajiya Mariya miyan a waje daban, ta dibar mata coslow, duk ta kai mata gabanta har da drinks din, ta dago da kyar tace "Mumy akwai tuwo...." Hajiya Mariya tace "Bari in ci shinkafar tunda kin xuba" kai kawai ta gyada mata ta mike a hankali xata wuce daki taji khaleesat na cewa "Yaya ni take away nake so" Hajiya Mariya tace "Take away kuma?" Tace "Eh" Abuturrab yace "Ba ga abinci ba leesat" girgixa kai tayi tace "I prefer may be chips nd sauce" d'aga kafada yyi yace "Ohk" Ilham tace "Ni kuma jollof rice with plantain nake so" Hajiya Mariya tace "Allah xan yi maganin ku idan baku shiga hankalinku ba...." Abuturrab yace "Mum ki bari in siyo masu abinda suke so mana" Wani kallo ta watsa masa ya mike yana murmushi, Samha ta karasa shiga dakinta ta kwanta kan gado, hawaye taji na sakko mata ta dinga gogewa amma yaki tsayawa kawai ta hade kanta da pillow tayi kukan ko xata ji dadi, bude kofar dakin aka yi, yana tsaye daga bakin kofa yace "Dear ina Atm card dina?" Ba tare da ta dago ba ta nuna masa jakarta, ya karasa gun jakar ya bude ya dauka yace "I will be right back" daga haka ya fita, ta kuma fashewa da kuka, Yana isa parlor su Ilham suka ce xa su bi sa yace duk su je, sai bayan kusan minti talatin suka dawo gidan, duk suka wuce ciki da ledoji a hannunsu, shi kuma ya nufi part din Ummi, tana parlor ya sameta bayan ya gaisheta yace "Mami sun iso, i came to check ko kina nn ne, so i can bring my mum here" tace "Noo su da suka sha hanya, don't worry xan shigo yanxu" yace "Toh shknn Mami sai kin shigo" daga haka ya bar parlon, Xaune ya tadda su Ilham har sun fara cin abincin su, Hajiya Mariya kuma na waya, ya karasa bedroom din Samha, ganinta kwance ya isa kusa da ita yace "Baby bacci kika yi" rufe idonta tayi da sauri, ya leka fuskarta yace "Baby ki koma bedroom dina so as my mum will rest here, su Ilham kuma sai su yi amfani da other room din" bata bude ido ba bare ta ce masa komai, ya juya ya fita, mikewa tayi bayan kusan minti goma ta kuma gyara gadon, ta kunna burnern turare ta dau abinda xata bukata ta fita daga dakin ta koma other room din jin sa da kanninsa a bedroom din nasa da yace.
Ba a dau lkci ba Ummi ta shigo parlon, kallon Hajiya Mariya ta dinga yi har ta xauna snn suka gaisa da fara'a har lkcn bata daina kallonta ba tace "Wllh gani nake kamar na san ki" Hajiya Mariya tayi dariya tace "Anya kuwa" Ummi tace "Ehh wllh, kamar mun taba haduwa shekara daya knn a Umrah" Hajiya Mariya tace "Kuma gashi bn yi Umra shekarar da ta wuce ba" Ummi tace "Ikon Allah....
Ae kam kuna kama sosai ita wancan sunan mu daya ma" Hajiya Mariya tace "Ya sunan?" Ummi tace "Hajarah" Dariya Hajiya Mariya tayi tace "Ahaf, to kilan yayata ce, Mahaifiyar Aliyu" Ummi ta bude baki tace "Mahaifiyar Aliyu, ae har gobe muna gaisawa da ita a waya muna chatting" Hajiya Mariya tace "in ga number nata" Ummi ta fiddo number a wayarta dake hannunta ta mika ma Hajiya Mariya, dariya sosai Hajiya Mariya tayi tace "Wllh ita ce, yayata ce uwar mu daya ubanmu daya, ita ce kuma ta haifi Aliyu" Ummi da mamaki ya cikata tace "Ikon Allah, Allah mai girma, kuma wllh ranan da na fara ganin Aliyu ita ce ta fado min ganin suna kama, sae dai bn kawo komai a rai ba...." Hajiya Mariya ta kira Abuturrab ya fito ganin Ummi yace "Har kin shigo Mami" Ummi sai kallonsa take tana murmushi, Hajiya Mariya tace "Kaga ashe tasan Mami ma sun hadu a Umra last year" kallon Ummi yayi ya xauna kusa da ita yace "Da gaske Mami, you know my mum" Ummi ta girgixa kai tace "Amma ko baka yi halin mum dinka ba Aliyu, matar so gentle, kai kuma you re nt" dariya yayi yace "What a coincidence, you have the name of my mum shi yasa nake ce maki Mami don haka nake kiranta" Ummi tace "It's nyc staying with my son all this while" ta kalli Hajiya Mariya dake ta dariya tace "Sai dai fa Aliyu bai ji...." Hajiya Mariya tace "Ae mu xa mu baki wnn lbrin" Mikewa yyi alamar bai son xancen ya bar masu parlon da sauri.