Sashe 71
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana fita mota ya nufa ya dauki abincin da ya siyo ya shiga gida ya ajiye takardan a parlor ya karasa dakin da Samha take, ajiye mata ledan yyi ganin idonta biyu yace "Na ga baki yi girki ba, ga abinci" ko rufe baki bai yi ba tace "Am full" ya kalleta snn ya dau abincin ya fita, sai da yayi isha yyi wanka snn ya ci abinci, yana gamawa ya jawo laptop ya fara duba mata assignments din, ba shi ya gama ba sai kusan sha daya da rabi, ya kashe system dinsa ya ajiye takardun a kai snn ya nufi daki, har xai shiga nasa dakin sai kuma ya juya ya bude nata, xaune ya ganta can karshen gado ta jinginar da kanta jikin gadon idonta lumshe, ya isa kusa da ita ya xauna yana kallonta, wani tausayinta da sonta ya dinga ji har cikin ransa, ya hura mata iska a fuska yace "Baby ba ki kwanta ba?" Bude ido tayi ya tsura ma idanuwan nata da yyi ja nasa idon, a hankali yace "You cried Samha, what's wrong" bata ce masa komai ba, ya lumshe ido yace "Toh ya kike son in maki Wife, kince baki son ina taba ki, am avoiding that, then what's it again" hawaye ne ya shiga sakko mata tace "Noo, u re avoiding me because i didn't give u my self, dama ba saboda Allah kake sona ba sha'awata kawai kake ba sona kke ba" tana fadin hakan ta fashe da kuka.
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
65.....
Ido ya xuba mata yana kallo, sai kuma yyi murmushi yace "Is that what you re thinking?" Ko kallonsa bata yi ba, ya langwabar da kai yace "Alryt idan Allah ya yrda na daina daga ynxu, xan yi ta kallon ki kmr photo kmr ynda na fara daga jiya, but bna son wnn koke koken da kike yi pls" sai a snn ta kallesa tace "Toh kuma ni bna son interaction din ka da mata" ya d'an bude ido yace "Mata kuma, wace macen kika ga ina interacting da?" Tace "Ka fi ni sani ai" murmushi yyi yace "Toh ae dole in dinga interacting da mata baby, have you forgotten am a Doctor?" Tace "Ae ba a clinic nace ba" shafa kai yyi yana murmushi yace "Toh ba gwara ko ma a ina ne in yi interacting da su ba ko Allah xae ban warce xan aura da baxata dinga hanani taba ta ba Dear, or do i look like a waliyyi to you?" Wani kallo take masa kafin ta mike ya rikota yace "Ina kuma xaki baby" bata fuska tayi ya lumshe ido ya jawota jikinsa ya rungume yace "Am sorry, i just can't Samha, baki da tausayi, i tried my best na ganin banyi disfiguring din ki ba throughout our stay together, ba kowa ne xai iya yin haka ba amma ke duk baki ga haka ba, i don't knw ko jan aji kike min, dear baki san wahalan da na sha na ganin ban bata ki ba, pls allow me show you hw i love you" lamo tayi jikinsa, ya kai bakinsa kunnenta yace "Plss" girgixa masa kai tayi tace "Some other day..." Murmushi yyi yace "Ohk den..." Daga haka ta janye jikinta tayi kwanciyarta, ya mike ya kashe wutan dakin
ya dawo ya kwanta shi ma.
Washegari da asuba yana dawowa masallaci ya shiga bedroom dinsa, kafin karfe shidda da rabi ya fito parlor har ya shirya, ya xauna ya bude laptop, daga kitchen ta fito ta gaishesa yana duba assignment din fatima da yyi jiya ba tare da ya kalleta ba yace "Morning wife, har kin tashi" tabe baki tayi ta koma kitchen sai a snn ya daga kai, bayan minti goma ta fito rike da flask da cup ta karaso gabansa ta durkusa ta ajiye, yace "What's that?" Ko kallonsa bata yi ba ta mike ta koma kitchen ta dauko tray mai dauke da irish da kwai sai bread ta ajiye gabansa ta dau cup ta fara hada shayin, yace "Alryt just coffee" mikewa tayi ta koma kitchen ta dauko coffee powder, danna bell din parlon aka yi ta kallesa kafin ta mike ta isa kofar ta bude, fatima ce tsaye tana sanye da hijab har kasa sai hand bag dake rataye shoulder dinta tace "Morning doctor na ciki?" Kallonta kawai Samha take, can ta juya ta koma ta durkusa ta ci gaba da abinda take, mikewa Abuturrab yyi ya dau fullscaps din ya nufi kofa, gaishesa fatima tayi yace "How you" daga haka ya mika mata yace "You rewrite it if you wish..." Kallon diagrams din da yyi mata drawing kawai take, ta kallesa tace "You draw fine" daga kafada yyi yace "Sometimes" tayi murmushi tace "Am grateful MD" yace "Say not...
Kin yi dayan?" Ta gyada kai tace "Ummi ta min" yace "Good" godiya ta kuma yi masa tace "Ina da lectures 7, see yah" daga haka ta juya ta wuce ya rufe kofar, komawa yyi yana murmushi ya xauna ya karasa hada coffee dinsa, sai karfe bakwai ya mike ya rufe laptop dinsa ya wuce dakinta, kwance ya sameta ya rungume hannayensa yace "Why did you make an uncomplete coffee for me nd left?" Ko kallonsa bata yi ba, yace "Aiit, am off to work baby" daga haka ya fita, tana jin fitar mota ta fashe da kuka.
Yanda ya fita haka ya dawo ya tarar da gidan da yamma, ko mamaki bai yi ba ya wuce daki yayi wanka ya canxa xuwa kananun kaya snn ya fito ya shiga dakinta, tana xaune hannunta rike da glass din hollandia drink ya xauna bakin gadon yace "Yau wife din hutu take kenan?" Bata ce komai ba yace "Toh ina yini?" Dauke kai tayi, yace "Tohhh har da axumin magana kenan" mikewa yyi yace "Aitt, let me go get something to eat am famished" daga haka ya fita daga dakin, a xuciyarsa kuwa tunanin ynda xai yi maganinta cikin ruwan sanyi yake.
Take away biyu yyi masu ya ajiye mata nata a parlor ya shiga daki da nasa, sai kusan karfe biyar ya ji ta fita parlor yyi murmushi yana ci gaba da kallonsa a system, ana kiran magrib ya fita, gani yyi an gyara parlon ya tabe baki ya fita, bai dawo gidan ba sai bayan isha, kitchen ya shiga ya dauko glass cups biyu yyi xamansa a parlor, ya dau fura da nono mai sanyi da ya siyo ya xuba a cups din biyu, mikewa yyi ya shiga kitchen ya dau wani cup din ya xuba ruwa kadan a ciki, ya ciro satchet din pill a aljihunsa ya bude biyu ya xuba a ruwan ya mayar da pill din aljihu, yana tsaye har maganin ya narke ya dau spoon ya juya ya bar kitchen din, a glass cup daya ya juye ya sa cokalin ya juya ya mayar da furan gefe ya koma kitchen ya wanke spoon din ya ajiye ya dawo parlor, sai da ya shanye nasa gaba daya snn ya dau wanda ya xuba pills din a ciki yayi d'an murmushi ya nufi dakinta, tana xaune gaban mirror daure da towel alamar daga wanka ta fito tana packing gashin kanta, ajiye cup din yyi ya xauna bakin gado yace "Baby yau duk kin share ni ko, baki damu da na ci abinci ba ko ban ci ba, is that fair?" Ba tare da ta kallesa ba tace "I thought warce kake yi ma assignment at midnyt ta kawo maka ai" yace "Uhm ae ba matata ce ita ba da xata kawo min abinci" tace "Toh sai ta xama mana ta dinga kawo maka" yace "May be soon....
Nasan ita baxata dinga bari na da yunwa ba ina fita siyan take away" kallonsa tayi, ya wara mata ido ya mike ya isa gabanta mikewa tayi da sauri ya rikota yace "When i say you, i mean you baby, kullum son ki karuwa yake a raina duk da sabbin walakancin da kika tsiro ynxu wife..." Kamar xata yi kuka tace "Ko dai kai ne ke min wlknci" yace "A'a baby, ni da kike bari da yunwa, you re starving me...." Turo baki tayi tace "Kwanan nn ae ko nace me xan dafa ce min kake you are full, i thought you r always full ai" murmushi yyi ya karasa gun cup din furan da ya ajiye ya dauko ya ajiye mata gaban mirror yace "Alryt ga fura da nono, it's chill, naga ko na siyo maki abincin ma ba ci kike ba..." Daga haka ya juya ya nufi kofa yace "Let me take my bath" Yana fita ta karasa press dinta ta fiddo kayan baccin da xata sa, sai da ta gama shiryawa ta saka net a kanta ta daura xani snn ta nufi gado ta kwanta, mikewa tayi ganin furan da ya ajiye mata ta dau cup din don bai shiga ranta ba, beside ita ba ma'abociyar son fura da nono bace, bathroom ta shiga ta xubda rabi kar dai yace bata sha ba snn ta fito ta wuce parlor roban furan ta gani ajiye parlor ta karasa ta durkusa ta dauka taga da saura a ciki, ta bude ta juye snn ta shiga kitchen ta wanke cup din ta ajiye ta wuce daki ta kwanta, sai kusan karfe goma Abuturrab ya fito parlor yana sanye da pyjamas dinsa ya xauna ya bude laptop, sauran furan dake ajiye ya dauka ya bude ya fara sha, bai shanye gaba daya ba ya ajiye ya ci gaba da abinda yake, bayan kusan minti goma ya juya a hankali yana kallon furan.
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
66.....