Sashe 25
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Washegari friday yana xaune office yana danne dannen laptop, tun xuwan sa hospital bbu patient din da yayi attending ma, aka kwankwasa kofarsa ya bada izinin shigowa wata nurse ta shigo rike da file ta ajiye gabansa tace "Xaka duba patient sir" yace "Ohk" ba tare da ya dago ba, ta juya ta fita ba a dau lkci ba ta dawo tare da wani mutumi da baxai wuce shekaru arba'in da bakwai ba, fari ne dogo da ganinsa ka ga bafulatani sbda kyansa, kallon mutumin Abuturrab yake har ya karaso ya xauna, suka gaisa Abuturrab ya bude file dinsa ya duba sunansa ya ga Mr David, kallonsa ya kuma yi sannan ya fara masa tambayoyi yana rubuce rubuce a white sheet dake cikin file din, sai da ya gama yayi gwaje gwajensa sannan ya koma ya zauna yace "Sir kana bukatan hutu sosai sbda bp dinka...." Mutumin yace "Toh xa a kiyaye, magunguna kawai nake so doctor" Abuturrab yayi murmushi yace "Da dai ka bari a hada da allura...." mutumin yace "No xan yi tafiya ne in 3 dayz" Abuturrab yace "Why not ka bari sai ka gama karban medication dinka, u need rest sir" mutumin ya girgixa kai yace "Tafiyar is urgent" Abutuurab yace "Ohk ba Abuja kake ba?" Mutumin yace "Nan nake" Abuturrab na son tambayarsa anguwar da yake amma ya rasa ta ya, bell ya danna don alerting din nurse, Mutumin yace "yanxun ma don family doc dina bai garin ne shi yasa na taho asibiti" Abuturrab ya dake yace "Ohk, wani anguwar kake?" Mutumin ya kallesa ya fada masa, Abuturrab yace "Ohk, nima anguwar nake kuwa, if you don't mind idan na dawo ltr sai in karasa in baka injections din, xan ma iya dinga xuwa can gidan ina baka medication din har ya kare, but that is if you are okay by that" mutumin yace "Alryt, am greatful Dr, ga digit dina sai ka kira ni" karban complimentary card dinsa yayi, ya kalli nurse din dake tsaye ya mika mata file din yace "Drugs only" daga haka Mr David ya mike yayi masa godiya ya fita, Abuturrab ya lumshe ido hade da murmushi murya can kasa yace "Samha's father!"
Abuturrab na dawowa daga mosque da magrib ya dau mota ya tafi pharmacy ya siya drugs da allurai, ya jima xaune a motarsa bayan yayi parking a kofar gidansu Samantha, can ya dau wayarsa ya ciro complimentary card din da Mr David ya basa ya kwashe numbers din yayi dialing, sai da ya kusa katsewa ya dauka, mancewa Abuturrab yayi yace "Assalamu alaikum" daga daya bangaren Mr David yace "Yes, who's on the line?" Abuturrab ya ce "Ohh sorry, it's Doctor Aliyu...
You remember?" Mr david yayi shiru, can yace "Ohh Doctor how you?" Abutturab yace "Am fine, am at ur premises, at the gate" Mr David yace "Ohk, you can come in...." Abuturrab yace "Alryt!" Daga haka ya katse wayar ya bude motar ya fito ya nufi gate ya bude ya shiga, gaisawa suka yi da mai gadi, mai gadin ya tambayesa wanda yake nema yace mai gidan ya kuma sanar da shi he's a doctor, har kofar da xai sada shi da main parlor din gidan mai gadin ya kai sa, mai aikin gidan ce ta
bude kofar, ta gaida Abuturrab ya amsa ya shiga parlon yace "Ki yi ma mai gidan magana, you tell him his doctor is around" sama ta nufa ta bar sa nn tsaye yana kare ma makeken parlon da ya tsaru da kayan alatu, ba a dau lkci ba ta dawo tace "Yace ka tafi dakinsa" yace "ohk" kitchen ta wuce shi kuma ya wuce sama da sauri ya juyo tunawa da yayi bai san bedroom din ba ya ga har ta shige kitchen, kamar me tsoron staircases din haka ya dinga taka su har ya isa sama ya tsaya yana bin corridor din rooms din da kallo, bude wani kofa aka yi samantha ta fito sanye da mini skirt fari sai vest hannunta rike da system, still tayi inda take tana kallonsa da mamaki kuma a tsorace, ya wara mata manyan idanuwansa yana murmushin sa mai kyau yace "Sweetheart!" Bude kofa aka yi Dad dinta ya fito, da sauri ta juya ta koma cikin daki, Abuturrab yace "Good evening sir" Murmushi dauke fuskarsa yace "Welcome Doctor, shigo" bin bayansa Abuturrab yayi suka shiga dakinsa, bbu 6ata lkci cikin minti sha biyar Abuturrab yayi abinda ya kawo sa, Mr David ya dauko dubu ashirin a take ya basa, yana shafa kai yace "No sir, sae na gama treatment din" Mr David yace "Alryt, na gode kwarai, a ina kake a nan anguwar?" Abuturrab yace "Just few houses away bbu nisa" hannu Mr David ya basa ya kuma yi masa godiya yace "Yaushe xa ka xo gobe don xan fita" Abuturrab yace "May be da yamma idan na dawo daga gun aiki" Mr David yace "Alryt, xaka taho ma Daughter na da Malaria drugs" Abuturrab yace "How old is she?
Tayi test ne?" Girgixa kai yayi yace "No, ba ayi test ba, but i guess it's malaria, she's 19...." Abuturrab yace "Ohk, tana kusa ne?" Mr David yace "Yes, bari in kirata" daga haka ya fita, bayan yan mintuna ya dawo dakin, bai jima da shigowa ba Samantha ta shigo, wannan karan sanye take da doguwar riga, bata bari sun hada ido da Abuturrab dake ta kallonta ba, Mr David yace "Gata" Abuturrab yace "Sannu...." Satan kallonsa tayi tace "Ina yini" yace "Lafiya, how are you feeling, i mean ina ke maki ciwo?" Ba tare da ta kallesa ba still tana fidgeting fingers dinta tace "Ciwon kai!" Yace "Just ciwon kai?" Shiru tayi sai kuma tace "Ina amai kuma" yace "Amma kina cin abinci?" Sai a sannan ta daga kai ta kallesa suka yi ido hudu, kasa daina kallonta yayi ganin yanda ta rame, ta sunkuyar da kanta da sauri, shima ya dauke kai yace "Me yasa ba ku je asibiti ba sir?" Mr David yace "Ta ki yarda babu yanda uwarta bata yi su je ba ta ki" Abuturrab yace "Ohk xan kawo mata magani gobe, but still ya kamata ayi test" Mr David yace "Alryt thank you doctor ko gobe sai ayi test din...." Sallama Abuturrab yayi masa ya ya kuma kallonta ita ma kallonsa take ya nufi kofa ya fita, Blessing na parlor har ya kai kofar fita ya juyo ya ciro biro aljihinsa da takarda yayi rubutu ya ciro kudi ya hada snn ya karasa kusa da ita yace "Hello, plss ki ba Samantha, plss" kallonsa tayi ta kalli kudin sannan ta karba tace "Toh xan bata" fita yayi yana tunanin anya hakan da yayi ya kamata don bai ma san halin yarinyar ba, yana isa gida ya xauna parlor ya jinginar da kai jikin kujera ya lumshe ido.
Samantha na xaune daki tayi shiru tana tunanin yanda Abbanta yasan Abuturrab blessing ta shigo tace "Sister Rebecca, the doctor gave me this to give you, ya hada har da kudi ya ban" da sauri Samantha ta karba tace "Ohk ohk, don't say anything about it blessing" kudin ta mika mata Samantha tace "A'a tafi da shi" tana fita Samantha ta bude takardar ta karanta content din "Plss plss ki xo gida yanxu am waiting, don't ignore dear"
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
20.....