Sashe 113
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ita kafurar xata ba su tarbiya" Abuturrab yace "Umma ki bar ce mata kafura, ynda kike musulma ita ma haka take musulma, kuma bbu wanda yafi wani a gun Allah sai...." Tsawa Abba ya daka masa ya mike yace "Are you stupid, ko ka fara shaye shaye ne?" Yakumbo tace "Atoh wa ya sani abu a duhu" Abba yace "I will kick you out idan baka maida hankali kasan warce ke gabanka ba, kar kayi tunanin na basar da abinda ka min ne, i am coming for you soon" Yakumbo ta tabe baki tace "A'a bar sa, ba ga yaran maxa nn ya haifa har biyu ba, xai ji ko da ddi ko bbu" Abuturrab bai kuma cewa komai ba, Tace "Toh ae ba tsoron ka ake ba, kame kamen ma an fasa, dama ba wani abu bane yasa aka kira ka nn, aure nake son kwanan nn ka sake, ka auri wacce xata kula maka da yaran da ka haifa, ta kuma yi musu tarbiya irin ta musulunci" tana huci ta kare maganan, ya d'an kalleta, snn ya girgixa kai yace "Bani da ra'ayin auren mata biyu Umma kiyi hakuri" ta mike tace "Toh kuwa ynxun nn xaka yi ra'ayin yin haka, idan ba haka ba wllh wllh wllh in kwashe yaran inyi tafiyata da su su girma a gu na, bbu kai bbu su kuma" Abuturrab yace "Na baki Umma" buda baki tayi tace "Ohh haka ma kace" yace "Umma ni dai da in kara aure gwara kin tafi da su ki basu tarbiyar ke, ita kuma nayi alkawarin baxa ta sake haihuwa ba....
Ina ce sbda a ba yaran tarbiya xan kara auren" rike baki tayi tace "Ehh lallai Aliyu ya xama dan iska, toh kai ke bada haihuwan da xaka hanata yin sa?" Ya girgixa kai yace "Bani ke badawa ba, amma bayan yaran nn biyu baxa ta kara haihuwan ba bare a dinga tunanin irin tarbiyar da xa su samu, wa ennan da ta haifa dai na baki su ki basu tarbiyar" Col dai kallonsa kawai yake, Yakumbo aka rasa abun cewa sai huci take, komawa tayi ta xauna tace "Toh wai ma ni me xanyi da jikoki daga gun tubabbiya" ya girgixa kai yace "Yara na ne ba nata ba, ni ke da iko da su ba ita ba, snn kuma nace na baki su Umma" a fusace Yakumbo tace "Toh ni kuma jikoki biyu sun min kadan don ubanka" murmushi yyi yace "A'a fa Umma jikokin ki sun kusa sha biyar, to me xai dame ki," Col yace "Alryt, idan kuma ku ka sake haihuwa i will surprise you Aliyu, xaka sha mamaki wllh, lastly ina son ku bar min gidana yau, enough is enough, tashi ka fita" mikewa yyi yace "Nagode Abba" daga haka ya juya ya fita parlon, ko da ya shiga bedroom din Mami, samun Hajiya Mariya yyi tana ta hada kayan babies, ya xauna gefen gado ta dawo kusa da shi tace "Me suka ce" d'an murmushi yyi ya gaya mata ynda suka yi da Yakumbo da Abba ta tabe baki tace "Toh kar ka kuskura ka cuce yar mutane, koma meye gwara kayi a kanka" Dariya yyi yace "Ni in cuce kai na kenan Mum?" Tace "Atoh ni ina ruwana, am very serious don't make her use anything but you can" yace "Uhmn to shkkn Mum" ta mike tana ci gaba da abinda take tace "Gwara da kace masu haka ai, ita kuma sai in ga nonon da xata ba yaran" dariya yyi ya nufi kofa tace "Ku shirya ynxu Aliyu" yace "Toh mum" daga haka ya fita.
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
99___100
Bedroom dinsa ya shiga ya tadda Noor kwance, yyi mata kallo daya ya dauke kai ya nufi gun kayansa, cikin kankanin lkci ya gama hada abinda xai hada ba tare da ya kalleta ba ya nufi kofa ya fita, dakin mami ya shiga Hajiya Mariya tace "Har kun gama?" Yace "Ehh" ya kalli Mami dake kallonsa ya xauna gefenta yace "Ki yi hakuri Mami, everything will come to past by the grace of God, i knw i have made u pass through so many pains, ki yafe min Mami don Allah" bata iya tace "Komai" Hajiya Mariya tace "Allah ma albarka" a hankali yace "Ameen" har lkcn idonsa na kan Mami, cikin sanyin murya tace "It's nothing Abuu, watarana sae lbri" rungumeta yyi ya lumshe ido yace "Nagode Mami" ko da suka fito dakin Hajiya Mariya na janye da babban trolleyn da ta tula kayan yara da na Noor tace "Ce mata ta fito son, u help her with the boys" yace "Mum i dnt knw hw she will feel idan ta ji xa a raba su da yaran da ki shiga ki mata mgna" Hajiya Mariya ta tabe baki tace "Duk fa baraxana ce, ya xata yi da 'ya yan mutane har biyu" murmushi yyi yace "Toh mu ma sai mu yi baraxanan bata su mu ga ko xata karba" Hajiya Mariya ta sake trolleyn ta shiga dakin, ganin Noor kwance tace "Baki shirya ba Daughter?" Mikewa xaune tayi tana kallonta, Hajiya Mariya ta dau Ahmad ta fita da shi ta mika ma Abuturrab snn ta dawo ta dau dayan tace "Kafin in dawo ki hada abinda xa ki hada kin ji, xa mu je can gida na ne" sosai Noor taji ddin hakan a ranta don ji tayi bata son xaman gidan kwata kwata, Abuturrab na rike da duk yaran ya shiga parlon Abbansa da sallama, gun Yakumbo ya nufa ya mika mata su yace "Ga su Umma, xa mu tafi ne." Ta yo waje da ido tace "Ina?" Yace "Duk inda Allah yyi!" Tace "Guduwan xaka sake yi knn" ya girgixa kai yace "Abba ne yace mu tafi" tabe baki tayi tace "Munafuki dama can kana da niyyar yin hakan ne, bnda hka ta yaya daga magana xaka kwaso min 'ya ya kace xaku tafi, anya kana son rabuwa da mu lfya kuwa Aliyu?" Yace "Ba haka bne Umma, bna son bacin ran Abba shi yasa xa mu tafi ynxu" tace "Ka ji salu6abbe, yo bacin rai na nawa, duk wa enda ka sa shi a baya ce maka aka yi ya warke a xuciyarsa ne, to ni ba wnn ba, ynxu da ka kwaso min yara ya xan yi da su?" Yace "Umarnin ki fa na bi Umma" kallon Abba da bai ko kalli inda suke ba tayi tace "Ahmad kana jin gantalallen d'anka koh?
Ka tambayar min shi ya xan yi da su, nono garen da xan basu ko yaya" Abba yace "Ki barsa ya tafi da su kawai Yaya, lkcn da xai yi auren ma ba shawara yyi da mu ba bare har a damu da 'ya yansa, sai dai idan suka xama abinda kike gujen masa bbu shegen da xai ce jikokin Col Ahmad ne" Yakumbo tace "Atoh, su je kawai, amma fa da sun shekara xan bi sa duk inda suke in kwaso su" Col bai kuma cewa komai ba, a hankali Abuturrab yace "Am... am sorry dad, forgive me plss" kofa Col ya nuna masa alamar ya fita, ya juya ba musu ya fita dakin a sanyaye.
Dariya Hajiya Mariya tayi ganin ya dawo da yaran tace "Sun hakura knn" Mami ta raka su har mota, tana tsaye har sai da suka bar gidan, Abuturrab ke driving din, Hajiya Mariya da Noor na rike da yaran a baya, har suka isa gidan Hajiya Mariya bbu wanda yace komai cikinsu, yyi horn mai gadi ya bude gate ya shiga yyi parking snn ya bude motar ya fito ya bude side din Hajiya Mariya ta fito Noor ma ta fito, yaron hannun Smll mum din tasa xae karba tace "A'a karbi na hannunta" bai ce komai ba, bai kuma kalli Noor ba ya koma bayan booth ya bude ya ciro kayansu ta bi sa da kallon gefen ido, ganin Hajiya Mariya tayi hanyar shiga gidan ta bi bayanta, a parlor ta xauna tana kallon Ahmad dake hannunta, Hajiya Mariya kuma ta wuce daki, a hankali Noor ta dago kanta suka hada ido da shi don yana xaune parlorn shi ma, shi ya dauke kansa, can ya mike ya bi bayan mum dinsa, ba a dau lkci ba Hajiya Mariya ta fito ta karbi yaron hannun Noor tace "Taso mu shiga ciki" Noor ta mike ta bi ta suka shiga bedroom dinta, Kan gado Hajiya Mariya ta nuna mata tace "You feel at home kin ji daughter, ina xuwa in daura girki Hauwa bata iso ba" daga haka ta fita dakin, Abuturrab ya mike ya fita shi ma, kitchen ya bi small mum dinsa yace "Mum xan wuce can gidan ina son in huta ne" tace "Wani gidan?" Yace "Mine" tace "Kafi son can kenan" d'an murmushi yyi yace "Mum it's nothing ae" tace "Toh shknn, amma me yasa baxa ka huta nn ba sai anjima ka wuce" yace "A'a ynxu nake son wucewa" tace "Toh abinci fa?" Yace "am full mum, sai dai gobe idan na xo" tace "Kun yi sallama da ita?" Yace "Ehh mun yi" tace "Toh Allah ya tsare, kayi addu'a kafin ka fita" yace "In sha Allah mum" daga haka ya juya ya bar kitchen din yyi wucewarsa.