Sashe 18
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta fito daga wanka knn bayan ta dawo daga 3rd paper dinta, tana tsaye gaban mirror tana goge dogon gashinta don karkashin shower tayi wankan kuma bata rufe gashin ba, vibration din waya taji ta koma gun gado ta dau wayar, d'agawa tayi ta kai kunne hade da langwabar da kai, daga daya bangaren yace "How was the paper?" tace "Uhm yayi sauki...." Yace "Upon the runs?" Wara ido tayi tace "No, ni ban Karba ba" yace "Alryt, me kike yi yanxu?" Tace "Wanka nayi...." Ya d'an yi shiru sannan yace "Ohk, kin ci abinci?" Ta girgixa kai tace "Nobody is at home, yanxu xan girka" yace "Me xa ki dafa?" Ta yi shiru kamar me naxari sannan tace "Kila in dafa indomie" yace "Uhm nima xan ci" ta xaro ido sai kuma tayi dariya tace "Indomie din?" Yace "Yeah, am very hungry, no body is at home here also" tace "Eyya, kuma baka iya girki ba koh?" Yace "Eh mana, but gashi xa ki yi mana ae" murmushi tayi tace "Da gaske zaka ci?" Yace "Ehh mana am jet serious..." Shiru ta d'an yi sai kuma tace "Ohk, toh wa xai karbar maka?" Yace "Oh baxa ki kawo min ba" shiru tayi sai kuma tace "A'a ka dai xo ka karba" yace "Toh shknn just leave it" tace "Ka fasa ci?" A takaice yace "Ehh" tace "Ohk toh" katse wayar yayi, tayi murmushi, ta karasa goge jikinta ta shafa lotion ta fito da abayar ta red and black ta sa, ta daure kanta da dankwali ta feshe turare ta fita, irish ta shiga ferewa cikin kankanin lkci ta gama ta soya, snn tayi sauce din hanta, tuni kamshi ya bade gidan ta xuba su a warmer ta tsaftace kitchen din ta fito, abincin ta dauka ta fita ta kulle gidan don tasan sae bayan isha mumy xata dawo daga service, tun fitowarta gate dinsu gabanta ke faduwa tunawa da su Ilham da tayi, amma cewa da yayi babu kowa gidan yasa hankalinta ya d'an kwanta, ba karamin karfin hali tayi na tura gate ba ta shiga bayan ta isa gidan, a hankali ta rufe gate din, ta nufi kofar parlor da sauri, ta murda kamar me tsoron handle din ta shiga snn ta rufe, kwance ta gansa kan doguwar kujera singlet da short nicker kadai ne jikinsa, k'in karasawa tayi ta ajiye abincin hannunta tana kirkiran murmushi tace "Uhm gashi na kawo ma, xan wuce...." Mikewa xaune yayi yana kallonta, can ya mike ya isa Inda take, ta sunkuyar da kai kamar munafuka, ya fi minti daya yana kallonta, snn a hankali ya kai hannu ya tsinke Rosary din wuyarta, ta dago da sauri mamaki dauke fuskarta tana kallonsa sai dai ta kasa cewa komai, ganin yanda ya tsareta da brown eyes dinsa still yasa ta sauke idonta a hankali, dago kanta yayi xae yi magana suna hada ido ya kasa cewa komai, da sauri ta sake sunkuyar da kanta ta juya xata bar wajen, ya jawota xuwa jikinsa murya can kasa yace "I....i missed you" kasa cewa komai tayi, ya hade fingers dinta da nasa hakan yasa ta dago a hankali, lumshe ido yayi ya daura warm lips dinsa a forehead dinta, da sauri ta rufe idonta, a hankali ya dinga gangarowa da bakinsa har kan hancinta sannan lips dinta, lkci daya ta rike breathe dinta, ya jinginar da ita jikin kofa ya lumshe ido ya hade bakinsu, bai saketa ba har sae da yayi me isarsa, ko ina na jikinta 6ari yake, yana xame bakinsa daga nata kuwa ta juya da sauri ta fice, bin bayanta yayi da rinannun idonsa ya datse gate din, hawaye ne ya cika idonta tana kallonsa tace "Ka bude min kofa" hannunta xai kama ta koma baya da sauri, xai matsa kusa da ita ta fasa wani ihu da yaji har tsakiyar kansa, bai san lkcn da ya bata hanya ta fita ba.
Washegari Abuturrab na xaune parlon Abbansa, fuskarsa ba walwala yana sauraren yakumbo, can dai ya d'aga kai ya kalli Abba ya ga kallonsa yake, sauke kansa yayi, a fusace yakumbo tace "Ya xaka min shiru Ina maka magana Aliyu...." Ya gyara xama yace "Naji Umma, sai dai ni bana son auren xumunci...." Mikewa tayi tace "Ae ko ya xama dole ka so auren xumunci tunda ka kasa fidda mace ka aura....
Kayi xaton Umar so yake nuna maka da ya bar ka kake ta shashancin ka kaki ajiye iyali, ni ban taba ganin irin haka ba, wai xamani ya xo yanxu sai ka ga d'a namiji yana xaune gidan iyayensa yaki aure wae sae ana tilasta shi sai kace ba ribar sa bace, kai baka san gata ake maka ba koh?" A takaice yace "A bani yan kwanaki xan xabi matar aure, bani da ra'ayin na xumunci..." Tabe baki tayi tace "Ae shknn fitsararre, amma ka sani in dai bata da qualities din xama surkar mu wllh sai dai ka mutu, auren xumunci ba fashi..." Bai ce komai ba sai dai da ganinsa kasan he's boiling from inside, mikewa yayi ya dake yace "Toh shknn" tace "Ehe, kuma sati uku na baka...." Bai tanka ta ba yayi ficewarsa, ta kalli Abba tace "kasan me yasa nake son ganin Aliyu yayi aure Umar?" Abba ya kalleta yace "A'a yaya" ta koma ta xauna tace "Saboda 'yan adawar mu, masu maka gorin rashin 'ya 'ya maza, in sha Allahu sai Ali ya cika maka gida da jikoki maza....." Abba ya girgixa kai hade da murmshi bai ce komai ba sanin ba kowa take nufi ba banda 'yan ubansu...." Yakumbo yaya ce ga mahaifin Abuturrab don daga ita sai shi, kuma ta basa shekara daddaya har tara, su uku ne gun iyayensu, sai yan uba rututu, autarsu Maryam tana aure a Cairo, iyayensu gaba daya sun rasu tun kafin Maryam ta cika shekaru shidda yakumbo kuma tayi aure lkcn, bayan rasuwar mahaifansu ta maido da kannin nata gabanta duk da ba wani karfi gare mijinta ba a lkcn ga kuma 'ya yanta maza biyu sanin idan ta bar su gun kishiyar uwarsu wahala xa su sha, don hatta iyayensu ba wasu masu shi bane, ita kuma stepmum din tasu bbu laifi tana da abun hannunta don iyayenta suna da rufin asiri, ita kuma 'ya 'yanta takwas da kakansu Abuturrab, bata damu da 'ya yan mijin nata ba haka suka ta xama gidan yayarsu yakumbo (Fatima) har xuwa lkcn da kowa ya kama gabansa, 'ya yan yakumbo biyar duk maza sai autar ta Sumayya, manyan maxanta biyu duk sun yi aure, sae na ukun yanxu da take son a hada aurensa da na Abuturrab, Maryam kuma 'ya yanta uku, 'yan biyu maza sai autar ta khadija, sosai yakumbo tayi fafutuka kan makarantar Mahaifin Abuturrab don lkcn yana shekarsa ta biyu a jami'a Abbansu ya rasu don Mahaifiyarsu ta riga sa rasuwa, cikin ikon Allah Abban Abuturrab na gama karatun ya tafi NDA da taimakon mijin yayar tasa, bayan shekara daya ya samu aiki as a militant duk ta damesa sai da yayi aure, ya auri Mami (Hajarah) bafulatana kuma marainiya kamarsa, sun kuma hadu ne lkcn da yake service a Adamawa, bai shekara biyu da fara aiki ba Mami ta haifo masa d'an sa na fari Abuturrab a wnn shekaran kuma Allah yayi ma Mijin yakumbo rasuwa a hatsarin mota, sosai Abban Abuturrab yake kula da yayar tasa duk da 'ya yan ta duk sun riga sa fara aiki, promotions sosai ya dinga samu gun aiki sbda iliminsa da kwazo, sai gashi kafin shekara biyar ya xama babban soja Wanda hakan ya d'aga hankalin step members dinsu, Mami bata sake haihuwa ba sai Abuturrab na da shekara tara ta haifi Ramla a lkcn kuma Maryam ma ta haifi yan biyunta maza, autarta kuma sa'ar khaleesat ce, Yakumbo mace ce mai fada da isa ga masifa shi yasa ko kadan basa shiri da Abuturrab, kwata kwata bai son xuwanta gidansu, gashi duk abinda tace da Abba shi xae yi, baya taba tsallake magananta, iyakar biyayyar da xai ma mahaifiyarsu yake mata, a fusace ya shiga bedroom din Mami ta bi sa da ido har ya xauna, ganin ya ki cewa komai Mami tace "Ya aka yi?" Kamar xai mata kuka yace "Mami wai meyasa yakumbo take ma mutane haka ne, ni fa wllh tana cin darajar Abba da wataran sai munyi dauki ba dadi da ita...." Ta hararesa tace "Toh ka je yanxun ma kuyi mana tunda ka isa...." Marairaice mata yayi yace "Ba haka Mami ba ji fa wai maganan auren xumunci take min, kuma nasan kila tace da fitsararrun yaran yaya Khabir koh yaya Munnir xata hada ni, (Manyan mazan yakumbo)" Mami ta tabe baki tace "Wannan kuma kai ya dama....
Da baka tsaya ruwan ido ba ae da yanxu kayi auren ka, toh wai ina ya matan da kake bani a waya muke gaisawa?" Dariya yayi yace "Kai Mami ba wani ruwan ido fah, wa ennan kuma ae ba sonsu nake ba, kawayena ne kawai" ta tabe baki tace "Toh me kawaye, ae kuma sai kasan yanda xa ka yi" Mikewa yayi yace "Ke Mami baki taba neman min solution sai dai ki yi ta fito da faults dina, any way xan tafi gun Momma na anjima nasan she will surely find a way out for me" daga haka ya fita ta bisa da kallo tana murmushi.
*Haske Writers asso*
*Noorul Huda*
14......