← Book details Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 123

Sashe 20

Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Dago kanta yyi yace "Have I ever attempted having sex with you?" Kauda kanta tayi ta hade rai bata ce komai ba, yace "Alryt then, but you can't just call me a fornicator without me having sex with you, don haka let me make it happen sai ki ji ddin kirana da haka...." Daga haka ya kama hannunta xuwa bedroom, sosai ta tsorata ta dinga turasa tana tirjewa hade da cewa "Ni ka bude min kofa in fita, let me out immediately...." Daukarta yayi cak ta kankamesa a rikice tana cewa "plsss let me out.." Bai tsaya ba sai da ya shiga bedroom ya rufe kofar da key ya direta kan gado, da yake shidda na yamma ya kusa bedroom din yyi duhu don duk curtains a sauke suke, rigar sa ya cire yana kallonta, ta mike da sauri ya kuma mayar da ita ta fasa ihu ya hau gadon ya rufe bakinta, ya cire dankwalin kanta, gashinta me yawa na daure tayi dough da shi, ta cire hannunsa a bakinta cike da tashin hankali tace "Don Allah kayi hakuri ka rufa min asiri" ya kai bakinsa kunnenta yace "You called me an adulterer???" Ta fashe da kuka tace "Noo amm sorryyy....

I didn't mean it" Hannu ya kai bayanta a hankali ya xuge zip din doguwar rigar jikinta hade da 6alle bra dinta, rikicewa tayi ta rike hannunsa cikin kuka tace "Pls let me, ka yi hakuri pls..." Yana kkrin cire rigar yace "After all you are not a virgin" xaro ido tayi tace "I swear ni ba yar iska bace" fixgota yayi lkci daya idonsa ya kada yace "Ke ba yar iska bace?

Salahai ne ke xuwa Club dama?" Kasa ce masa komai tayi hawaye na sakko mata har da sheshsheka, lkci daya ya sauke rigar gaba daya har xuwa waist dinta, kankamesa tayi ko ina na jikinta na rawa tace "Don Allah ka rufa min asiri, ni ban taba ba....." Lumshe ido yayi jin bare body dinta a jikinsa, ya kai bakinsa wuyarta cikin sanyayyan murya yace "I won't, because i...

I love you" jin tayi shiru ya dago kanta a hankali, da sauri ta rufe idonta, ya kai lips dinsa kan eyelid dinta snn a hankali ya xuge mata zip dinta, sauka take son yi daga kan gadon ya rikota taki barin su hada ido ya maido ta kan gadon yace "I promise I won't kiss you again tunda ba kya so, don't ever ignore me again plss, missed you" sai a sannan ta dago manyan idonta ta kallesa, ya langwabar da kai yace "Pls dear" sauke idonta tayi kasa, ya dau ribbon dinta da ya fadi ya tufke mata gashinta snn ya dau dankwalinta ya mika mata, a hankali ta sa hannu ta karba, mikewa yayi ya kunna bulb din dakin, ya koma kusa da ita ya kamo hannunta yana murmushi yace " _Girl I have a question to ask you today....._" Dago kai tayi ta kallesa ya wara mata ido yana murza long fingers dinta yace " _Will you marry me even though I met you today_" kallonsa ta tsaya yi ko kiftawa babu, yayi murmushi ya daura forehead dinsa a nata cikin sanyin murya yace " _All she said...

You don't even know my father, o de mo mi rara....

You don't know my mother, ofe fi mi s'aya, can you pay my pride price it's just a million dollar!

Easy o jeje take it slow oh, ko le to yen my darling jeje, easy o jeje take it slow oh, omo la fe fe ra moto, easy o jeje take it slow oh, will you take it easy I dey on prada....

Easy o jeje take it slow oh...._" Xaro ido tayi tana kallonsa, ya wara ido yana kallonta, tace "kana jin Yoruba dama?" Murmushi yayi yace let me finish, ta tallabi chin dinta tace "Ohk ohk" jingina yayi jikinta hade da lumshe ido yace " _Girl I have just one thing to tell you again, is it me or this love lo yan me were, ahh!

I don't even know ur father, mi ode mo ile won oh....

I don't know your mother mo de fe fi e s'aya, can't pay ur price oh, don't even have one dollar ah....

Easy o jeje take it slow oh, ko le to yen my darling jeje, easy o jeje take it slow, omo la fe fe ra moto, easy o jeje take it slow, will you take it easy I dey on prada....

Easy o jeje take it slow ohh...._" Murmushi tayi ta mike ya riko hannunta yace "No comment" tace "Ohk kayi kokari...." Bata fuska yayi yace "I mean you did not reply my song" ta buda ido tace "Buh I said it's nyc...." Yace "Uhm it came from the bottom of my heart..." Tace "na tafi" daga haka ta nufi kofa yace "Ohk, I won't kiss you again plss, don't quite the frnd ship" ta kallesa tace "Sure?" Mikewa yayi tana ganin haka ta karasa kofa da gudu ta murda taji a rufe, jawota yayi jikinsa ta baya yace "Yeah sure!" Kasa cewa komai tayi don ji tayi kamar da electric ya hade jikinta, bude kofar yayi yace "Ina za ki?" Kin cewa komai tayi, ya juyo da ita suna facing juna, yana kallon kwayar idonta yace "Ina za ki nace?" Sauke idonta tayi a hankali tace "Mumy ta aikeni gidan frnd dinta...." Yace "Let me drop you" tace "A'a an fara kiran sllh" kama hannunta yayi suka fita parlor, ya dau makullin motarsa ya ja ta xuwa gun mota, gidan bbu wani nisa tace ya ajiyeta d'an nesa da gate din, hakan yyi yace tayi sauri yana jiranta, kai kawai ta gyada masa ya bi ta da kallo har ta shiga gidan.

Ba a dau lkci ba ta fito ya bude mata motar ta shiga, kallonsa tayi cikin sanyin murya yace "Welcm...." Jan motar yayi ya dau hanyar gidansu, yace "Kun gama waec din ne?" Ta girgixa kai tace "Mun kusa." Bata bari ya tsaya kusa da gidansu ba yana parking ta bude motar ta fice hade da daga masa hannu, murmushi yayi ta juya ta nufi gate dinsu.

Washegari sai gashi ta biyo hanyar xata Church, fita yake da niyar yi xuwa gun wanin abokinsa amma ba da mota ba, yana ganinta ya fasa, ita ko ta gaishesa xata wuce ya sha gabanta yace "Ina za ki?" Tace "Church" ya d'an tabe baki yace "During waec din ma baxa ki tsaya kiyi karatu ba?" Tace "Mumy ce tace sai naje, beside nayi karatu tun safe" ya d'an bata fuska yace "ohk but am very hungry, nobody at home to give me food"
*Haske writers asso*
I heart you all my fans
*Noorul Huda*
16.....

Yar dariya tayi tace "Then ka tafi eatry mana!" Yace "No, not when I have a sweet girl that's very good cook!" Ta xaro ido tace "Who?" Yace "Youu" daga haka ya kama hannunta ya ja ta zuwa gidan, tana bata rai haka ta shiga daura masa girkin garnished spaghetti, cikin mintinan da basu wuce ashirin ba ta gama suka dawo parlor, duk yanda ya so da ita ta ci kin ci tayi shi kuma ya kulle kofa ya ki barin ta ta fita, ganin yanda ta hade rai yayi murmushi yana cin spagh dinsa yace "Tell me a story...." Bata ko kallesa ba tace "Bn iya ba" jawota yayi kusa da shi yace "Baxa ki bar gidan nn ba knn yau" kin cewa komai tayi, ya lumshe ido ya bude yace "Ohk tell me more about Jesus!" Kallonsa tayi da sauri sai kuma tace "Tarihinsa?" Ya gyada mata kai, gyara xama tayi tana kallonsa tace "Ohk I will" Yace "Yauwa am all ears" ta rufe ido tace "Long time ago in Bethlehem, so the holy bible said, Mary's boy child Jesus Christ was born on Christmas day, even the angels testified that a king was born...." Murmushi yyi yace "No.... da Hausa xa ki min and you are not giving me in details, how was he born, where was he born, da dai sauransu" ta wara ido tace "Ohk Ohk...
Chapter 20 · 0% Book details