Sashe 87
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Are you getting me?" tace "Of course Noo, you re fast" yayi shiru yana kallonta, tace "i want you to teach me nt lecture" yace "But this is teaching nt lecturing madam" ta girgixa kai tace "Noo, ko in gwada maka ynda ake teaching?" Ya ajiye pen yace "Toh nuna min" sai a snn ta kallesa suka hada ido tun da ta shigo parlon, sauke idonsa yyi ta jawo takardan kusa da ita, nan tafara masa bayanin abinda yake mata, yayi shiru yana sauraronta, yyi mamakin bayanin da take with experience, fiye da ma ynda yake mata, ya girgixa kai yace "Dama kin iya kika kawo min?" Ta dago ta kallesa tace "Not at all, ynxun nn da ka fara min na gane...." Ya gyada kai bai ce komai ba, tayi murmushi tace "where you thinking I'm that dull?" Bai tanka ta ba, ta tabe baki tace "Toh ko kai baxa ka gwada min kkri a field dina ba..." Murmushin da bai shirya yi ba yyi yace "Really?" Bata kuma kallonsa ba, yace "What's ur point lst semester?" Tace "4.8 upward shi ne point dina tunda na fara karatu" dariya sosai ya dinga yi har da rike kai, ita kam sai kallonsa take, Mikewa xaune Samha tayi, dama tun shigowar fatima ta baxa kunnuwa tana saurarensu, ta cire bargon jikinta ta sauka kan gadon, har ta mance rabon da ta iya tsayawa ba tare da ta ga jiri ba, yau kam bata ji jiri ba, ta fice daga dakin, haba yana hangota dariyar ya makale a throat dinsa, bata ko kallesu ba ta nufi kitchen, sai ka rantse lafiyarta lau, Fatima dai ta gefen ido ta bi ta da kallo, shi kam mamaki ne ya ishesa don har ya mance rabon da ta taka har ta fito parlor da kanta, ya dai yi karfin halin jawo takardun ya ci gaba da koya ma Fatima, Tsaye Samha tayi kitchen duk ta rasa me ke mata dadi, taji xuciyarta na mata wani xafi, can kmr warce ta tuna abu ta juya ta isa gun da jarkan manja yake ta dauka, ta dawo ta dau pan ta xuba a ciki, ta kunna gas ta daura kai, ta dauki albasa da wuka ta yanyanka albasan ta xuba cikin man ta kara gas din sosai, ta ja gefe ta tsaya, kan kace me manjan ya fara soyuwa hayaki ya cika ko ina, ko gyaran murya bata yi ba ita da ke tsaye cikin hayakin, sai da taga man yana hayaki ssai ta juya ta fice, kofar parlor ta wuce, fatima dai ta fara gyaran murya tana rurrrufe ido jin hayakin na choking dinta, shi kam bin ta yyi da kallo ta kulle kofar da makulli ta cire makullin ta wuce daki, lkci daya fatimata fara tari sosai ta sauko daga kan kujera, ya mike da sauri shima jin hayakin, ya kalli kitchen yaga ta nn yake fitowa ya karasa da sauri ya shiga ciki, da kyar ya karasa gun gas din don shi ma har ya fara tarin sosai ya kashe gas din ya sauke pan din kai, ya fito, durkushe yaga fatima numfashinta na neman seize, ya karasa da sauri yana furta inalillahi ya dagota saketa yyi ya isa kofa ya murda ya ji sa a rufe, dawowa yyi ya sake daga ta yyi cikin spare room da ita ya rufe kofar sbda hayakin kar ya shigo, yana xaunar da ita ya sake fita, dakin Samha ya shiga ya ganta kwance ta lullube ya cire bargon yace "Me kike soyawa a kitchen Wife?" Ta kallesa a takaice tace "Manja!" yace "Me xa kiyi da shi?" Ta mike xaune tace "Sha xan yi" rasa abinda xae ce mata yyi, ta koma ta kwanta ta juya masa baya, kwantar da murya yyi yace "Toh bani makullin in bude mata ta tafi baby, kinga Asthman ta ya tashi" juyowa tayi ta sake mikewa xaune ta watsa masa wani kallon da ya sa hanjin sa kadawa, cikin daga murya tace "Baxan bayar ba, uwar me ya shigo da ita gidan???
Kai ka sa ta a boko ko kayi mata kama da lecturer?" K'asa cewa komai yayi ya dinga kallonta yana mamakin inda ta samu strength din masifa haka, yarinyar da da kyar take bude baki tayi magana, xama ma sai ya dagata take iya yi, ta mike tsaye tana huci tace "Toh nace baxan bayar da makullin ba ko baka ji ba?" juyawa yyi bai ce komai ba ya nufi kofa, ta murguda baki tace "Next time idan ance ta shigo gidan mutane unnecessarily baxata sake ba" daga haka ta koma ta kwanta.
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
79.....
Bedroom dinsa ya koma ya fara duba spare key, yana gani ya dauka ya fita parlor ya bude kofar snn ya koma dakin da fatima take, har dai lkcn numfashinta bai dawo dai dai ba sai dai ba kamar daxu ba, ya isa kusa da ita yace "Sorry pls, ta mance you re asthmatic ne she wouldn't have done that" daga haka ya mika mata hannu ya dagata yace "May be later xan xo in karasa maki, or you talk to Mami" bata ko kallesa ba ta sa mayafin jikinta ta rufe hancinta ta fita dakin ya bi bayanta, takardunta ta kwasa a parlon ta nufi kofa yana biye da ita a baya, tana fita parlon yace "Sai kiyi amfani da inhaler idan kin shiga gida" ba tare da ta kallesa ba tace "Thanks" tayi gaba abunta, ya juya ya koma ciki ya rufe kofar snn ya wuce dakin Samha, kwance ya sameta ya rungume hannayensa yana kallonta, can ya girgixa kai yace "Toh tashi ki shirya mu tafi asibiti tun da kin samu strength" bata juya ba bare tace komai, ya isa kusa da ita ya xauna yace "Kin ji Baby" tace "Ni ba iyawa xan yi ba" dariya ta basa, ya dai yi murmushi kawai yace "Kamar ya baby?" Tace "Ina jin jiri" ya wara ido yace "Toh daxu da kika fito baki ji ba knn?" Mikewa tayi ta daure fuska tana kallonsa tace "Ehh" ya kwantar da murya yace "A'a ba fada bane wife, daure ki shirya mu je a duba mana babynmu" wani kallo ta masa ta koma ta kwanta.
Ya mike ya fiddo mata da kaya, da kyar ya lallabata ta shirya yana taimaka mata, sai bayan da ta huta don ce masa tayi ta gaji snn ya kama hannunta suka fita yana rike da makullin mota, yana bude mata mota ta shiga ta rufe tana mayar da numfashi, shi dariya ma take basa, ya xaga ya shiga maxaunin driver yyi warming motar snn suka bar gidan.
Sai bayan azahar suka dawo gida daga clinic din, nan parlor ta kwanta yace "Baby da ki daure sai ki karasa ciki mana" juya kanta tayi bata kulasa ba, yace "Uhm!
Toh Allah baki hakuri" Daga haka ya dau makullin mota da takardan scan din ya shiga bedroom dinsa, yana tsaye gaban mirror ya sake warware takardan hannunsa, murmushi yyi yace "Babies...." Ajiye takardan yyi ya juya ya koma parlor, har ta fara bacci ya sameta, a hankali ya dagota da niyar kai ta daki ta bude ido, da sauri yace "Baby you re nt comfortable here kar wuyan ki yyi ciwo" Mikewa xaune tayi tace "Xan iya da kai na" ya saketa ta mike ta yi hanyar daki kmr warce iska xai kade ta fadi, underneath his breathe yace "Is it the pregnancy that's making her furious all the time" tana isa kofar dakinta ta duka, ya mike ganin haka, tana ganin ya nufo ta ta mike ta bude kofar ta shige ta rufe, dariya ta basa ba kadan ba ya koma ya xauna yace "Xaki neme ni anjima ai" Washegari da safe tana gama amai tace masa ita gari take son sha, ya d'an bude ido yace "Gari kuma baby" ta kwanta tace "Ehh" kallonta yake ya ma rasa abinda xai ce mata, can dai yace "Toh ina xa mu samo gari da sassafen nn" hannu ta buda masa alamar bata sani ba, yace "Toh baby ki bari da rana sai in nemo maki kinga ynxu it's too early" bata ce komai ba, yace "Toh me kuma xaki ci?" A takaice tace "Nothing" ya kafa mata ido, can ya mike ya shiga daki ya dau makullin mota ya fita nemo gari, sai kusan karfe goma ya dawo, yana parking Ummi na fitowa xata clinic, ya karasa ya gaisheta tace "Morning, ya mai jiki?
Hope she's improving" Yace "Ehh Mami da sauki," tace "Toh kun yi scan ma kuwa?" Yace "Jiya muka je clinic" tace "Maa sha Allah, Allah ya kara mata lfya" yace "Ameen Mami, Allah ya tsare hanya" tace "Ameen boy," daga haka ta shiga mota, ya juya ya bar gun, bacci ya tadda Samha take, ya ajiye garin ya durkusa kusa da ita yace "Baby to gashi na samo maki..." Ganin kmr baccinta yyi nisa ya kyaleta ya fita dakin.