Sashe 108
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A can gidan Mr David kuwa yau kwana biyu knn Rachael ke fama da ciwon kan dake sa ta fita hayyacinta idan ta fara shi, duk asibitin da xa su bbu sauki sai don kansa yake tafiya, da yake ta kwana biyu bata yi ciwon ba sai take jin sa kamar sabo, abincin da mai aikin gidan ta girka Mr David ya kai mata har daki, tana durkushe bakin gado Bible a kusa da ita, ta rataye rosary a wuya, ya ajiye xai fita, cikin sanyin murya tace "Yanxu da Samantha tana kusa dani ciwon nn baxae kada ni haka ba, for heaven sake sai yaushe 'ya ta zata dawo garen, yaushe ne wnn rana da xan ga samantha" tana magana ne zar tausayi idon nn cike da kwalla, ya dawo dakin ya xauna jin tausayin matar tasa, glass din idonsa ya cire yace "Ke ce Rachael fadan ki ya fi karfin ki, nasan Samantha na son xuwa gun ki amma tana tsoro" Kallonsa take tace "Ya baxa ta ji tsoro ba bayan ta cuce ni, haka kawai ta mayar da ni barren din karfi da yaji kamar ban taba haihuwa ba, yanxu sai dai in ga wasu da 'ya ya ni bani da, ta fiffita namiji a kai na" tana kai wa nn ta fashe da kuka sosai, shiru yyi yana kallonta, can yace "Yanxu da xa ki ga samantha tsakanin ki da Allah ya xa ki yi Rachael" mikewa tayi tana share hawayen idonta tace "I know it, nasani dama, David ka san inda Samantha take shi yasa baka damu ba, nasan kai da kanuwarka kun san komai, kun san inda 'ya ta take, munafurtata kawai kuke" ta fashe da matsanancin kuka tace "Me nayi maku David da xa ku bar ni da kadaicin 'ya ta haka, ita ma fa Maryam Uwa ce, idan yar ta tayi mata haka xata ji dadi, tsawon lkcn nn kun san inda ya ta take ku ka bar ni ina yawo duniya nemanta, what have i done to deserve dis" Girgixa kai yyi yace "Haukan ki ne yafi karfin ki shi yasa bbu wanda ya damu ya nuna maki yasan inda take, ina ce kwanaki cewa kika yi kasheta xaki yi da xata shigo hannun ki, toh ko nasan inda 'ya ta take wnn furucin naki xai sa in fito in gaya maki" a fusace tace "Kai baka san baraxana ba david, kaza ce da xan kasheta, ko wani ya dau min cikinta yyi wahala ya haifar min ita da xan kasheta" yace "Better, Samantha tana nn lfya kuma ita ma tana kewar ki tare da tagawayenta maxa" rikosa tayi a rikice tace "A ina take David?" Yace "Tana nn lafiya dai" ta fashe da kuka sosai tace "Amma kuma baxan ji inda take ba koh, sbda ni ba xuciya ce a kirjina ba koh, sbda ba ni na haifeta ba koh," xaunar da ita yyi gefen gado yace "You make me a promise that you will act smartly idan na kai ki inda samantha take, ki min alkawarin baxa ki yi abinda bai dace ba a can...." Share hawayen idonta ta shiga yi da sauri tace "Na ji David" yace "A'a ba kin ji ba, cewa nayi ki min alkawari" tace "Nayi alkawarin" yace "Good, ki ci abinci sai ki shirya in kai ki inda take" mikewa tayi da sauri tace "Am full, kuma a shirye nake dankwali kawai xan daura" duk ynda ya so ta ci abinci kin ci tayi, yace to ta jira a idar da magrib, ana idarwa kuwa suka bar gidan a motarsa suka taho gidansu Abuturrab, kallon gidan kawai take da shock, yace "Kin dai yi alkawari Rachael" daga haka ya fito ta bi bayansa da sauri, number Maryam ya kira yace mata yana waje ta fito, ba a dau lkci ba sai ga ta, ba karamin kidimewa tayi ba ganin Rachael, ita ko tana tsaye idon nn cike da hawaye, Maryam ta kasa cewa komai duk jikinta yyi sanyi, Mr David yace "Ki shiga da ita ciki ta ga Samantha" a hankali tace "Toh" daga haka ta shiga ciki Rachael ta bi bayanta, Mr David ya koma cikin motarsa, suna shigowa parlor Hajiya Mariya dake ta gyare gyare ta dinga kallonsu kuma ko ba a gaya mata ba ta san wacece don ta taba ganinta, xaunawa Rachael tayi tana kare ma parlon kallo, Anty Maryam na kallon Hajiya Mariya tace "Hajiya mahaifiyar Samha kenan" Hajiya Mariya tayi karfin halin ce mata sannu da xuwa, Anty Maryam kuma ta wuce sama, Abuturrab ne ya shigo parlorn tare da Sadeeq, still yyi yana kallon Rachael da mamaki, ita ko kallo daya tayi masa ta dauke kai, Sadeeq kansa sai da yayi jim ganinta, da kyar Abuturrab ya karasa parlorn ya xauna yace "Ina yini?" bata kallesa ba bare ta amsa gaisuwarsa, ya kalli Sadeeq da ya wuce sama abun sa, can ya mike ya bi bayansa, Noor da har ta fara baccin gajiya ta saka Hijab suka fito tare da Anty Maryam da ta dau Ahmad, Ilham kuma ta dau Abbakar, bata san dai da wanda xa su gaisa ba amma ta fara gajiya da fitowa, a corridor suka hadu da Abuturrab, ya gaida Anty Maryam tayi masa sannu da xuwa, kallon Noor da ta ki dago kanta yyi sai ma wucewa gaba da tayi ta bar su a gun.
*Haske writers asso*
Mumy's, Anty's, Uncles....
Lil Haiydar is grateful for the wishes, Allah bar xumunci.
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
95.....
Anty Maryam tace "Did you greet her?
I mean her mum?" Abuturrab ya gyada kai yace "Na gaishe ta" bata kuma cewa komai ba ta bi bayan Noor da har ta sauka kasa, a hankali Noor ke tafiya tana kallon wacce ke xaune kan kujera tayi backing dinta, haka kawai gabanta ya shiga faduwa sosai, can ta daga kai ta kalli Hajiya Mariya dake tsaye parlon, sunkuyar da kai tayi ta karaso cikin parlon, kasa motsi tayi inda take tsaye bayan sun yi ido hudu da mum dinta, ta rufe bakinta kar ta saki ihun dake shirin fitowa bakinta, lkci daya hawaye ya cika idonta, ta karasa da gudu ta fada jikinta ta rungumeta ta fashe da kuka sosai cikin rawar murya tace "Mumy..." Rachael dake ta mata wani kallo ta turata gefe tace "Ja can munafuka duk tsawon lkcn nn baki san inda nake bane xa ki fashe da kukan munafurci, ni kika so kashewa ko?
Toh God of Abraham ya fi ki, ina nn ban mutu ba" sai kuma ta fashe da kuka sosai tace "Yanxu Rebecca namiji kika xaba a kai na koh?
Kika dau namiji uba sbda hankalin ki ragagge ne koh Samantha?" Noor ta kuma fashewa da kuka sosai tace "Forgive me mum, don Allah ki yafe min" buga bakinta tayi tace "Shut up, in kin ga na yafe maki to Jehovah ma ya yafe maki ne, don ba ni kadai kika yaudara ba har shi" Anty Maryam dake tsaye kansu dai bata ce komai ba, a hankali ta jiye mata Ahmad dake hannunta a cinyarta, Rachael ta hadiya sauran fitinar dake shirin fitowa bakinta tana kallon yaron, Ilham ma dake tsaye gefe sai kallon ikon Allah take ta karaso ta ajiye mata Abbakar shi ma a jikinta, Rachael dai sai kallon kyawawan yaran take, tuni dama Maryam ta bar parlon sai Hajiya Mariya dake tsaye da ilham, can Rachael ta goge hawayen idonta tace "Eh toh da yake duk abinda jehovah ya rubuta sai ya faru, wnn abun da ya same ni rubutattce ne, kuma ni na gode ma Allah da na iya jure wnn bak'ar faith din" Daukar Ahmad tayi ta rufe ido tace "You are blessed in jesus name...." Hajiya Mariya ta yo waje da ido haka ma Ilham, ta ajiye yaron ta dau dan uwansa shi ma ta fadi masa haka, snn ta fara masu addu'a idonta rufe dai dai shigowar Col parlon, tsaye yyi yana kallonsu, can yyi murmushi yana gyada kai ya wuce sama, ita dai Noor na xaune gefe ta kasa dago kanta, Rachael tayi addu'a me isarta ta kare adduar da cewa "You are all covered with d blood of jesus my babies" snn ta bude idon ta hade rai tace "Tashi dauko mun kayansu mu wuce gida," Kallonta kawai Noor take ta kasa cewa komai, can ta juya a hankali kalli Hajiya Mariya dake ta kallon ikon Allah, tuni Rachael ta mike tana rike da yaran tace "Wai ba kya ji na ne" Noor kamar xata yi kuka tace "Mum...." dungurinta Rachael tayi tace "Baxa ki tashi ba sai na mare ki" Hajiya Mariya tace "Amma Madam kinga baxai yiwu su fita ba ynxu jego fa take, ina xa ku cikin sanyin nn" wani kallo ta watsa ma Hajiya Mariya tace "Sai aka ce maki a kafa muke?
Wato ku kadai ne masu mota koh?" Daga haka ta kuma yi ma Noor tsawa tace "Tashi nace, ba ma sai kin dauko kaya ba ynxun nn sai david ya fita ya siyo masu" Ilham ta juya ta wuce sama don kiran Mami, Sai ga Mami da frnds dinta biyu da Ummi sun sauko parlon, Mami na kallonta tace "Ina yini" ba tare da Rachael ta kalleta ba tace "Lafiya qlau" Ae da ta sake yi ma Noor wani tsawa bata san lkcn da ta mike tsaye ba a tsorace, fuskarta a tsuke tace "Fita mu je nace ko nan din gidan uban ki ne" Frnd din Mami Hajiya Rahina dake tsaye tace "Amma kuma Madam ae gidan Uban yaran hannun ki ne" a dakile Rachael ta dinga kallonta tace "So?
Idan gidan ubansu ne sai aka yi yaya?