Sashe 82
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Sai sha daya suka isa gida yana gama parking ya bude booth snn ya fito ita ma ta fito, ya xaga ya bude bayan booth din yana kallon jakar kayan dake ciki da cooler ya dau coolern ya mika mata, snn ya fiddo jakar ya rufe booth din yana kallonta yace "Still crying?" Dauke kanta tayi, yayi murmushi yace "Toh mu je ciki in lallashe ki" gaba tayi ta bar sa a gun, tana shiga parlor ta ajiye coolern hannunta ta wuce daki ta fada kan gado ta ci gaba da kukanta, a dakinsa ya ajiye jakar snn ya shiga inda take ya kwanta gefenta ya jinginar da kansa da nata yace "So dai kike in lallashe ki ko baby, ohk then" mikewa xaune yayi ya dagota ya fara kissing dinta, tun tana son kwace kanta har ta gaji ta hakura, ae ko ya lallasheta yanda ya kamata, sai kuma ta 6uge da kukan shagwaba daga shagwaban kuma sai bacci, jin xa'a tada sllhn zhur yasa shi mikewa don har ya fara bacci shi ma, ya shiga bathroom yyi wanka ya dauro alwala ya fito, ya gabatar da sllhn a daki don har an idar masallaci, bayan ya idar ya koma yyi kwanciyarsa.
Sai kusan karfe uku Samha ta farka ta kalli agogo snn ta kallesa, a hankali ta kai hannu fuskarsa, ya bude ido a hankali tace "You've nt prayed zhur" jawota yyi jikinsa ya lumshe ido yace "Nayi mana baby, amma kinsa nayi missing jam'i" ta buda ido tace "Ni kuma" yace "Ehh mana, u made me left this world" rufa fuskarta tayi a kirjinsa, yyi murmushi yana shafa dogon gashinta, can ta xame jikinta yaki saketa yace "Ina xa ki?" Tace "Wanka" saketa yyi yace "Toh muje in maki" Wani kallo tayi masa ta fice daga dakin da sauri, dariya yyi yace "What is she still hiding?"
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By Khaleesat Haiydar
75.....
Da daddare suna bedroom ta dauko box din da Hajiya Mariya ta bata ta mika masa tace "Mum ta bani wnn" karba yyi ya bude ya wara ido yace "Ehen, nine knn ba a ba komai ba, a gold for you!" Tayi murmushi tace "Kaga ta fi so na" ya langwabar da kai yace "Gashi nn naga alama" daukan dankunne daya yyi ya cire mata na kunnenta ya sa mata, ya cire dayan ma yasa yace "Uhmm you're glittering" lumshe ido tayi, yyi pecking dinta yace "I love you wife" a hankali ta kwanta jikinsa cikin sanyin murya tace "I love you more"
3wks ltr.
Abuturrab na bedroom misalin karfe tara da rabi, fitowarsa daga wanka knn yana shiryawa da yake saturday ne sai yamma yake fita gun aiki, k'auri ya dinga ji ya juya yana kalle kalle sai kuma ya ajiye hair brush din hannunsa ya fita da sauri, yana shiga kitchen din ya ganta xaune kasa ta jingina da bango tana bacci, ya kalli irish din dake cikin mai har ya fara baki ya kashe gas din, durkusawa yyi gabanta yana kallonta, can ya kamo hannunta ya sauke idanuwansa kansu, a hankali ta bude idonta, ya tsura ma idanunta ido, murya can kasa tace "Doctor....