← Book details Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 123

Sashe 85

Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Jin bai ce komai ba ta juyo tana kallonsa, d'an murmushi yyi yace "Baby me xaki ce ma Abba" ta kauda kanta murya can kasa tace "I just want to talk to him" shiru ya kuma yi har sai da ta sake juyowa snn yace "Yanxu?" Ta gyada masa kai, yace "Do you have the number" nan ma gyada masa kai tayi, ya mike duk jikinsa yyi sanyi ya dauko waya ya dawo kusa da ita yana kallonta yace "Fadi number to?" Hannu ta buda masa alamar ya bata wayar, ya sa mata a hannu ta saka number snn ta kallesa, karban wayar yyi, yyi sending number snn ya kai kunne, haka kawai gabansa ke faduwa, sai da ya kusa katsewa aka daga wayar, muryar Abbanta ya daki dodon kunnensa, Mr David yace Hello yyi sau uku, Abuturrab ya kallesat snn ya mika mata wayar ta karba ta daura kunnenta, mikewa xaune tayi jin muryar Abbanta a hankali tace "Abba" Jin bai ce komai ba ta juyo tana kallonsa, d'an murmushi yyi yace "Baby me xaki ce ma Abba" ta kauda kanta murya can kasa tace "I just want to talk to him" shiru ya kuma yi har sai da ta sake juyowa snn yace "Yanxu?" Ta gyada masa kai, yace "Do you have the number" nan ma gyada masa kai tayi, ya mike duk jikinsa yyi sanyi ya dauko waya ya dawo kusa da ita yana kallonta yace "Fadi number to?" Hannu ta buda masa alamar ya bata wayar, ya sa mata a hannu ta saka number snn ta kallesa, karban wayar yyi, yyi sending number snn ya kai kunne, haka kawai gabansa ke faduwa, sai da ya kusa katsewa aka daga wayar, muryar Abbanta ya daki dodon kunnensa, Mr David yace Hello yyi sau uku, Abuturrab ya kalleta snn ya mika mata wayar ta karba ta daura kunnenta, mikewa xaune tayi jin muryar Abbanta, lkci daya taji wani farin ciki har cikin ranta, a hankali tace "Abba" Mr David dake bedroom dinsa ya mike xaune daga kwancen da yake yana son tabbatar da muryar da yake ji, cikin rawar murya Samha ta kuma cewa "Abba...." Ya mike tsaye da wani irin mamaki yace "Daughter?" Hawaye ne ya sakko idonta cikin sanyin murya tace "Good morning Abbana" Ya koma ya xauna yace "Samantha?" Ta fashe da kuka tace "Abbana" bai iya ya kuma ce mata komai ba, tace "Abbana kayi hakuri...." Ya girgixa kai yace "Where are you Samantha" kallon Abuturrab tayi ta kasa cewa komai, Mr David yace "No, you talk to me daughter kina ina, where r u please" hawaye kawai ke sakko mata ta sunkuyar da kai tace "Ina nan Abba" yace "kina ina?

Tell me Samantha" Ta kuma kallon Abuturrab da ya kasa kallonta, kashe wayar tayi ta kife kanta ta dinga rera kuka, wayar ya fara ring har ya katse bata daga ba, shi dai Abuturrab bai ce komai ba, Sau uku Abban nata ya kira taki dagowa bare tayi picking call din, a na hudun ne Abuturrab ya karbi wayar ya daga a hankali ya kai kunnensa, Muryar mahaifin nata yaji yana cewa "Don't cut the call again pls daughter, i am talking to you ki saurare ni don Allah" Abuturrab yaji tausayinsa jin yanayin muryarsa, da kyar yyi gathering courage ya lumshe ido yace "We re sorry for everything dad, i knw i did wrong but....

God plans best" Mr David yace "You!!" Shiru Abuturrab yyi, Mr David yace "And what's the name?" Abuturrab yace "Aliyu" Mr David ya girgixa kai yace "Ina ka kai min 'ya ta Aliyu, where did you take my daughter to, why did you part her away from us, imagine ur self in our shoes, kwatsam wataran wani ya xo ya rabaka da tilon 'yar ka just for his selfish own interest....

How will you feel Aliyu, me yasa xaka rabani da yar da ita kadai ke garen a duniya" tunda ya fara magana Abuturrab ya dafe kansa bai iya yace masa komai ba har ya kai aya, jin shirun yyi yawa Mr David yace "i knw u there....." da kyar ya iya bude baki yace "Abba kayi hakuri, nasan nayi kuskure kuma ina rokon gafararka, forgive me plss, komai ya faru duniya rubutatcce ne.....

Ban taba tunanin xan aikata abinda na aikata ba ko da a mafarki ne, kuma nasan baxan so a min haka ba, ni bn yi abinda nayi da niyar cutar ta ba, ni musulmi....." Daga haka yyi shiru, Mr David dake saurarensa ya bude ido don tunda ya fara magana idonsa ke rufe, yace "A ina kuke ynxu?" Shiru Abuturrab yyi kafin a hankali yace "Gombe!" Mr David ya koma gefen gado ya xauna yace "Gombe?" Abuturrab bai ce komai ba, hakan yasa yace "Am asking u for this favour, plss ka dawo min da 'ya ta Aliyu am begging u in d name of God" Abuturrab ya girgixa kai yace "My dad...

Baxan iya shigowa kano sbda shi ba" Mr David yace "In xo knn in karbi 'ya ta" shiru Abuturrab yyi, Mr David yace "Talk to me plss" Abuturrab ya d'an yi murmushi yace "Alryt Sir, sai dai Samantha matata ce a ynxu haka, i married her according to the teachings of my religion..." Kasa ce masa komai Mr David yyi, Aliyu ya lumshe ido a hankali yace "Xa mu yi farin ciki da xuwan ka gombe Sir, but please kayi mana favour daya, kada ka sanar da Mum komai plss sir, tsoronta ya sa Samantha kin kira all this while" A dai dai nan Rachael ta shigo dakin rike da kayan k'ari, Mr David ya dago ya kalleta, ta karaso inda yake ta ajiye kumallon tace "Ga shi nan naga baka sakko ba" katse wayar yyi ya ajiye yace "Ehh waya nake yi" xaunawa tayi tace "Anjima xan je kaduna fa" ba tare da ya kalleta ba yace "Me xaki yi a kaduna" tace "Ehh akwai wani taro da xan bude da addu'o'i, kuma ae na gaya maka yanda muka yi da priest ranan, don haka xan koma inji yaya" kallonta kawai yake, tana hararansa tace "Ya kke kallona haka malam, ni har gobe baxan fasa cewa baka wani damuwa da barin Samantha gida ba, bnda haka uba na gari ba sai inda karfinsa ya kare ba na ganin ya kubuto 'yar sa daga hannun matsiyacin d'an ta'adda, wai kunya?

Kawaici?

Toh Allah wadaran fulani, kuma wnn abinda na lissafo ne ajalinku, kawai sai ka tsaya yau heartache gobe heartache ka kasa cewa komai ka kasa daukan ko wani action, to God who made me... ni kam sai in dai jehovah ne ya dauki raina, amma sai nasa shegen yaron nn dana sanin dauke min 'ya ta, sai nasa an min duk abinda xa ayi ya bakunci lahira, ita kuma in har naga ya canxa mata ra'ayi ya cusa mata addininsa to gwara naje nayi layyarta a Jerusalem, i prefer her being killed har lahira kuwa...." Tana huci ta kare maganan, shi kam sai kallonta yake, can ya girgixa kai yace "As a true Christian kike bude baki kike fadin haka Rachael?" Mikewa tayi a fusace tace "So what?

Sai in bari a cuce ni?
Chapter 85 · 0% Book details