Sashe 2
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana gama parking a space din da aka tanadar don yin hakan a gidan ya bude mota ya fito, kalle kalle ya dinga yi kafin ya xaga xuwa gun shan iskan dake gidan ya ciro kwalin cigarette a aljihunsa da lighter ya ciro stick daya ya kunna mata wuta ya hau zuka, stick biyu ya gama da cikin d'an kankanin lkci ya mayar da sauran aljihu snn ya mike ya koma gun motarsa ya bude ya fito da wani abu kamar turare ya feshe bakinsa da shi ya mayar ya kulle motar snn ya shiga gida cike da tafiyarsa ta kasaita, a hankali ya murda kofar parlor ya shiga ya rufe a nutse yanda baxa a ji ba yana kallon agogon dake manne parlon yaga har karfe daya, xaro ido yyi da mamaki, how time flies, yaushe ya ajiye yarinya snn yaje gidan frnds dinsa suka tafi club amma har lkci ya wuce haka bai sani ba, stairs ya nufa yana tafiya a hankali kada ma aji footstep dinsa, yana isa corridor din rooms aka bude wani kofa, wata dattijuwa da baxata wuce 50 da wani abu ba ta fito tana kallonsa, wara ido yayi yace "Mamiiii!" Ta karaso inda yake bbu yabo bbu fallasa tace "Daga ina kake Abuturrab?" Ya shiga sosa kai yace "Am Mami daga clinic nake ban gama aiki da wuri...." Ta girgixa kai tace "Karya kake!" Shiru yayi bai ce komai ba, Cike da damuwa Mami tace "Yanxu Aliyu baxa ka ma kanka fada ba, it's high time fa kasan inda ke maka ciwo, banda bin mutanen banxa bbu abinda ka iya a rayuwa, what's the use of this, me yasa baxa ka bar ni in huta bane a rayuwar nan, idan kanninka suka yi kuma kace me?" Shiru yayi ya sinnar da kai bai ce komai ba, ta karasa gabansa kamar me son gano abu, ya rike breathe dinsa da sauri, ta kamo hannunsa ta kai hancinta ta girgixa kai tace "Ae shknn, continue destroying ur life, ur being an only son does not mean u are an only child...." Ya marairaice yace "Plss Mami am sorry...." Tsawa tayi masa tace "Shut ur mouth!" Yayi shiru yana kallonta ta juya ta shige bedroom dinta ta rufe kofar, ajiyar xuciya ya sauke ya shiga dakinsa, bathroom ya fada yayi wanka ya saka sleeping robe dinsa ya kwanta, ji yyi cikinsa na kugi, sai a snn ya tuna ashe fa bai yi dinner ba, hamma yayi ya mike xaune, tunanin abinda xai ci ya shiga yi, can ya mike ya nufi kofa ya bude a hankali ya nufi dakin sisters dinsa, a hankali ya tura kofar ya shiga ya rufe, ya lalubi switch din room din ya kunna, suna kwance su uku gaba daya sun yi bacci, ya karasa gadon ya xauna yana kallonsu, Ramlah ya shiga tashi a cikinsu ta bude ido da kyar tana kallonsa ya marairaice yace "Lil sis I've not eaten...." Hade rai tayi tace "Ohh yaya bacci fa nake xaka tashe ni....
Ga Leesah ka tashe ta mana" daga haka ta juya masa baya, kallon Khaleesat yayi ya shiga tashinta, ta mike xaune kamar xata yi kuka tace "What again ya Abuu?" Ya marairaice murya yace "Ban ci abinci ba fa" tsuke fuska tayi tace "Toh ni ba ni na raba abinci ba Mami ce, but you can ask Ilham" daga haka tayi kwanciyarta ita ma ta juya masa baya, ji yyi kamar ya kwada masu mari don dai dare ne kuma kada Mami ta juyo su, ya kalli Ilham ya shiga tada ta, ta juyo tana kallonsa yace "Pretty ban ci abinci ba fa" hade rai tayi ta mike xaune tace "Toh ba kai ne baka dawo da wuri ba, ni dai ya Turab ka daina tashi na idan ina bacci ba ga Anty Ramlah da Leesah ba...." Turo baki tayi ta sauko daga kan gadon tana gunguni ta fice daga dakin, duka ya d'ada masu su biyun suka mike a firgice ya hade rai yace "Duk xan yi maganin ku" daga haka ya mike ya fice daga dakin ya sauka downstairs, yana tsaye bakin kofar kitchen Ilham ta gama hada masa abincin nasa a tray ta fito ya bi bayanta suka koma sama, a dakinsa ta ajiye masa ya xauna gaban abinci ta nufi kofa xata fita sai kuma ta juyo tace "Baxa ma kace thank you ba ko" wani kallo ya jefa mata yace "Baxa ace ba" murguda baki tayi ta fice daga dakin.
Washegari da safe da ya kasance Lahadi Abuturrab da wasu frnds na xaune gaban gidan daya daga abokin nasu Ayman street na uku away from gidansu Abuturrab din, Abuturrab ya kalli direction din da Saleem ke kallo ya hango wasu mata su uku suna tahowa, gaba daya abokan suka maida hankali gun matan, Abuturrab ya d'an yi tsaki ya dauke kai, har suka iso dai dai inda suke, Ayman yace "Cute!" Sai a snn Abuturrab ya juya yana kallonsu, ido hudu suka yi da ita, ya kasa daina kallonta ita ma haka kuma lkci daya ya ganeta, da alamar ita ma ta ganesa ganin kallon da take masa, da sauri ta dauke kai ta ci gaba da tafiya, Ita kadai ce me doguwar riga har kasa cikinsu amma sauran duk halve gown ne jikinsu, Basu wani yi nisa ba ta kalli kawayen nata tace "Kunsan me, shine guy din da nake gaya maku daxu, he rescued me..." Ta gefenta tace "Really?
And you walked passed him baki masa magana ba" kamo hannunta dayar tayi tace "Gaskiya bai kamata ba ki koma ki masa godiya you don't have to pretend shi ma nasan ya gane ki" without a second taught ta juya da sauri ta nufe inda suke xaune, da sauri Abuturrab ya dauke kai, Salman yace "She's coming toward us fah" Salim dake ta kallonta da Ayman suka yi shiru har ta karaso, doguwa ce sosai kuma fara amma ba wani can ba, tana tafe ne kamar iska xae kade ta, yeah she's so beautiful kyau me daukar hankali kuwa, daga nisa ma kana iya ganin girman idonta da haskensa, tana isa inda suke ta tsaya tana kallon Abuturrab da alamar ta ma rasa abinda xata ce, sai fidgeting fingers dinta take cikin in ina tace "I I....
Came to thank you!" Kallonta kawai yake, ya kasa dauke kai, a hankali idonsa ya sauka kan abinda ke rataye a wuyarta wanda hakan sai da yasa gabansa ya fadi ba kadan ba, Salim ya take kafarsa yayi saurin dauke kai, sai kuma ya kalleta yace "Ki gode ma Allah!" Juyawa tayi ta bar wajen da sauri, abokansa suka bi ta da kallo har ta isa gun kawayen ta suka ci gaba da tafiya, Salim yace "Where did you know her?" Bai ce komai ba ya xaro kwalin cigarette ya ciro daya da lighter ya kunna ya kai baki.
Tana isa gida ta tadda Mum dinta na tare da baki a parlor ta gaida su da ladabi snn ta wuce sama xuwa dakinta ta jefa jakar hannunta ta shiga toilet tayi wanka ta fito ta fiddo kananun kaya ta saka ta kwanta, lkci daya ya fado mata, sai a snn taji haushin kanta da taki barin wajen bayan ya shareta, tayi tsaki ta rufe fuskarta da pillow, har ta fara bacci taji muryar mum na kiranta, ta mike xaune da sauri tana mitsike idonta, Uwar tace "Samantha ki fito ga abinci can a dinning, baxa ki Catechism bane?" Tace "Mumy da rana fa yau" hade rai Mumy tayi tace "Kina da hankali kuwa, ranan ne xai hanaki xuwa?
C'mon my frnd tashi ki shirya and get out of this house, mates dinki a karkashin wata suke tafiya ba ranan ba?" Daga haka ta fice daga dakin, Mikewa Samantha tayi ta sauka parlor a sanyaye, xaune ta ga dad dinta a d'an study area yana sanye da medicated glasses dinsa, Holy Bible ne gabansa yana karanta wa, karasawa tayi inda yake ta masa side hug bai ce komai ba gaba daya attention dinsa na kan Bible din, murya can kasa tace "ina yini Abbana" kai kawai ya gyada mata ta nufi dinning ta debi abincinta ta xauna nan ta ci, sannan ta koma sama ta shirya cikin wani gown din tayi rolling kanta ta fito rike da bible dinta da Hymn book, dakin Mumy ta shiga ta ganta tana ta shirin fita fellowship ita ma, ta karasa tace "Mumy sai na dawo!" Mumy tace "Alryt dear, kila baxan dawo yau ba sbda vigil da xa muyi, you take of yourself, ga transport din ki a gaban mirror na aiki driver" Samantha ta d'an bata fuska tace "Har da Abba?" Mumy tace "Nooo shi yana gida bbu inda xa shi, xae yi bak'i anjima" juyawa Samantha tayi tace "Ohk bye!" Daga haka ta fita bayan ta dau kudin, da kafa take tafiya har tayi nisa sosai tayi deciding ta bi layin gidansu class mate dinta Esther su tafi church din tare, tafiya take tana d'an wake wakenta, tayi nisa sosai don bai wuce gida hudu xata wuce snn ta sha kwanan gidansu Esther ba, gabanta ya fadi ganin wanda ta gani tsaye jikin motarsa a gaban wani gida ga wata yarinya na tsaye daga kusa da shi, kamar ance ya daga ido suka yi ido hudu, da kyar ta bude baki tace "Ina...ina yini!" Yace "Lafiya lau" daga haka ta wucesa, yarinyar ta bi ta da kallo snn ta kallesa tace "Waye ita Aliyu?" Da kamar baxai ce komai ba, sai kuma yace "A frnd!" Ta tabe baki tace "A Christian frnd?" Bude motarsa yayi ya shige ta koma baya da mamaki tana kallonsa tace "Abuturrab?" Ta glass yake kallonta yace "Even if she's a pagan (Mara addini) it's non of ur business!" Tada motar yayi ya ja ya bar ta nan tsaye ta bi sa da kallon mamaki, can ta juya da sauri taga har Samantha ta bace, a fusace ta shige gida.