Sashe 33
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Oya duk ku tashi ku fita daga dakin nn, breakfast din ma sae Mami taje tana muku?" Yanda ya buda murya yasa duk sauran suka farka, yasan Ramla na iya leka window idan ya fita don haka sai da ya tabbatar duk sun fita suna turo baki snn shi ma ya fita, da sauri ya xaga ya dau kayan ya koma part dinsa, har lkcn tana xaune ya sameta, ya sakar mata murmushi ya ajiye mata kayan ya nuna mata gaban mirror yace "Ga lotion, body spray, perfumes, ki shirya kafin in fito" daga haka ya shiga bathroom don yin wankan shi ma, ko kafin ya fito har ta gama shiryawa tana xaune tayi jigum, mikewa tayi ganinsa da towel ta fice daga dakin, bai wani dau lkci ba ya fito sanye da kananun kaya hannunsa rike da makullin mota yana kallonta yace "Tashi mu je, idan mun fita sai kiyi breakfast" bata ce komai ba ta bi bayansa, ya nufi gun da motarsa ya ke ya bude mata snn ya xaga ya bude ya shiga driver seat, ya fara warming din motar, kamar wanda ya tuno abu yace mata yana xuwa ya koma cikin gidan, kayan ta na jiya ya dauka har da dankwalin ya saka a leda snn ya fito, ya bude bayan mota ya ajiye ya rufe motar, gate ya bude ya dawo ya fitar da motar, ya kuma fitowa ya kulle gate din snn ya shiga motar ya ja suka bar layin, sai da suka hau kan main road snn ya kamo hannunta yace "Samha!" Bata iya ta amsa ba hakan yasa ya kuma kiranta, ta juyo ta kallesa, yace "Gaya min me ya faru jiya" ganin ta ki cewa yasa bae takurata ba, har sai da suka yi nisa sannan yaji cikin sanyin murya tace "I told Mumy everything" kallonta yayi da sauri yace "Me kika ce mata" tsaf ta gaya masa yanda aka yi jiya bata boye masa komai ba, duk jikinsa yayi sanyi ba kadan ba ya kasa ce mata komai, kuka take a raunane wanda yake jin hakan har cikin xuciyarsa, kasa daurewa yayi, yayi parking ya kamo hannunta biyu cikin sanyin murya yace "forgive me samha, ni na janyo komai, kuma duk hakan ya faru ne ta dalilin son da nake maki, no matter what kar ki guje ni Samha, ban taba yi ma wata diya mace irin son da nake maki ba, baya ga mahaifiyata bbu wata a xuciya ta sai ke, ina son ki son da baxan iya kwatanta maki ba, ki yarda da ni, na maki alkawarin har abada baxan barki ba komin wuya da tsanani....
Kuma kin san alkawari kaya ne, i am not using a sugar quintet mouth on you, i mean all what am saying, it's coming from the bottom of my heart" hawaye kawae take, wanda hakan yasa yaji kamar shi ma yayi kukan, ya hade hannayensu yace "But kema ki min alkawarin baxa ki bar ni ba" bata iya ta bude baki ba banda kai da take gyada masa kawai, sun kusa minti goma a haka kafin yayi karfin halin ci gaba da driving din.
Karfe bakwai da kusan rabi mota guda na 'yan sanda suka yi parking kofar gidansu Abuturrab, kusan 'yan sanda shidda suka diro, bude kofar wata bakar mota da yayi ma motar 'yan sandar jagora aka yi, Mumy da su Anty Sarah suka fito da wasu maza har uku, da ganin idanuwan Mumy kasan ba tayi bacci ba daren jiya, bubbuga gate yan sandan suka dinga yi da karfi, kwata kwata Mumy bata san main gate din na ta daya bangaren ba, irin bugun da yan sandan ke yi ya ja hankalin masu gadi a can gate din, suka karaso su biyu duk da kayan sojoji jikinsu, suka bude gate din, kallon kallo suka shiga yi tsakaninsu, wani d'an sanda cikinsu ya fiddo id card dinsa yana nuna masu yace "Inspector Gbenga..." Tun kan sojojin su ce komai sae ga Mami da Ramla, duk suka bata hanya ta dinga bin 'yan sandan da su Mumy da kallo, duk da yanda gabanta ya fadi hakan bai hanata dakewa ba murmushi dauke fuskarta tace "Sannun ku da safiya, Allah dai yasa lafiya!" Mumy ta tabe baki tana girgixa kafa tace "Ae babu lafiya har sai dan ku ya fito min da 'ya ta yanxun nan wllh" da mugun mamaki Mami ke kallonta, inspector Gbenga yace "Muna son Hajiya a bamu dama xa mu shiga gidan nn yanxu...." Mami xuciyarta ke ta bugawa ta matsa da sauri tace "ohh bismillanku" daya daga sojan dake tsaye yace "Kiyi hakuri Hajiya sae mun kira Col mun sanar da shi..." Yan sandan suka ce "Sorry plss amma mu ma a bakin aikin mu muke ae" Sojan yace "Ehh gaskiya knn wnn, amma sai mun kira mai gidan" a hasale Mami tace "Toh me xae yi idan kun kirasa xae hanasu yin aikinsu ne?" Wani inspector yace "Alryt kirasa ku sanar da shi...." Cikin kankanin lkci sojojin suka kira mahaifin Abuturrab dake Port Harcourt a lkcn suka sanar da shi komai, mikewa tsaye yyi daga xaunen da yake yayi shirun kusan second talatin a xuciyarsa kuwa ya nanata Aliyu ya kai sau biyar, can ya gyada kai yace "Alryt su shiga..." Daga haka ya katse wayar yan sandan suka shiga gidan tare da su Mumy, iya bincike duk anyi a gaba daya gidan bbu samantha bbu alamar ta kuma, Mumy sae kuka take tana cewa "Yesu why me, ya gudu min da 'ya na shiga uku, wllh duk inda yake ku nemo sa ya fito min da ita, xan dauresa har sae inda karfi na ya kare, xae san da ni yake..." Mami dai na tsaye gefe duk jiki a mace, lkci daya hawaye ya cika idonta, Ramla da su ilham ma banda kuka bbu abinda suke.
Dago kai Abuturrab yayi da sauri jin an dafa kafadarsa yaga Hajiya Mariya ce, da mamaki tace "Tunanin meye haka Aliyu, ga ni ga ka na kira ka ya fi sau uku amma shiru!" Ajiyar xuciya ya sauke ya lumshe ido yace "Mumy jikina na bani there is something happening at home, my heart is throbbing..." Cikin kwantar da murya Hajiya Mariya tace "Kayi addu'a Allah ya kawo komai da sauki ka ji son..." Kai kawai ya gyada mata, tun shigowarsu gidan ya kasa cin komai, samantha kuwa tilasta ta Hajiya Mariya tayi ta yi breakfast daga nan kuma ta kai ta bedroom dinta tasa ta kwanta, tana kwanciya kuwa bacci ya dauketa.
*Haske Writers asso*
*Noorul Huda*
26.....
Karfe goma da kusan rabi Abuturrab na kofar gida zaune yana danna wayarsa kiran Abba ya shigo wayar, sosai gabansa ya fadi da kamar baxae dauka ba sae kuma ya daga ya kai kunne yyi shiru, daga daya bangaren Abba yace "Kana ji na, ka taho gida yanxun nan am waiting for you, i mean immediately!" kasa cewa komai yayi jikinsa yayi sanyi sosai, yayi karfin halin mikewa ya shiga gida, xaune ya samu Hajiya Mariya parlor hannunta rike da Hisnul muslim, ya isa gabanta ya durkusa yace "Mumy wai kin ji Abba in xo, ni nasan all is not well tunda har hankalina yaki kwanciya" ita kanta sae da taji hankalinta ya tashi, ya girgixa kai ya daura kansa a kafarta cikin sanyin murya yace "Mumy ni baxan iya rabuwa da ita, ban san irin son da nake mata ba..." Dago kansa tayi taga hawaye idonsa, wanda hakan ya bata mamaki sosai anya ma ita ta taba ganin hawayensa, ta girgixa masa kai tace "Be a man Aliyu, ko kaje yanxu just show you know nothing about her whereabout, ni kuma in'sha Allah i will take care of her a nan, baxan bari taje ko ina ba, tashi kaje tunda yace yana jiran ka" mikewa Abuturrab yayi jiki ba kwari ya fita, har ya isa gida gabansa bae daina faduwa ba, kallon motar yan sandan dake bakin gate har lkcn ya dinga yi, can ya dake ya fito ya rufe motarsa ya shiga gidan, ko kallon yan sandan dake tsaye tsakar gidan bai yi ba ya nufi inda ya hango Abbansa dake tsaye sanye da uniform da gani kasan saukansa knn, Mami na tsaye daga gefensa Ga Mumy da tawagarta da alama shi dae ake jira, yana isa kuwa Abba ya sauke masa lafiyayyen mari ya sunkuyar da kai ya kasa dagowa, cikin tsananin fushi Abba yace "Ina ka kai yar mutane?" Da sauri ya dago yace "Yar mutane kuma Abba" komawa baya yayi ganin Abba xae kuma marinsa, ya xar
o ido yace "Bbu wata yarinya dake gu na Abba, gun aiki na fita, i know nothing about any girl...." Cakumosa Mumy tayi cikin tsananin fushi tace "Karya kake munafuki algungumi, gashi har ka koya ma 'ya ta karya, na rantse maku yasan inda take, don haka ya fito mun da ita idan ba haka ba a tada Nigeria, bbu ruwana da waye ubanka, ku fito min da yarinya ta....." Cikin kuka sosai ta kare maganar ta sake sa ta daura hannu a ka tace "Na shiga uku na lalace" Abba ya dinga yi ma Abuturrab wani kallo, Mami kam banda hawaye bbu abinda take, kasa kallon inda Mr David ke tsaye rungume da hannunsa Abuturrab yayi, cikin sanyin murya yace "Abba sharri ake son min, i know nothing about all this, toh ina xan kai yar mutane, xa a iya shiga ciki a duba ko tana nan..." Turasa Mumy tayi tana huci tace "Yesu!