Sashe 109
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ina ce ita ta haifesu?" Hajiya Rahina ta girgixa kai tace "A'a kmr ynda kika ce ta tashi ku tafi gidan ubanta, su ma sai ki bar su gidan ubansu" Tsaki Rachael ta ja tace "Toh baxa a bar su ba, abinda nake so ki gane a nn shine ae ba wani ya haifar mata su ba, ba uban ya haifesu ba" Hajiya Mariya tace "Amma kuma ai mijinta bai mata izinin tafiya ba naga" Rachael tace "Wani mijin, ni ban ma 'ya ta aure ba, kar wanda ya sake lakaba mata miji, duk da ma ni ynxu ba ta ita nake ba, albarkacin nonon da xata basu yasa ma ni xan tafi da ita yanxu, banda haka ni da ta bi ni da kar ta bi ni duk uwasu daya ubansu daya, yara ne dai suka xama dole in tafi da su don nawa ne, dama ance min duk 'ya yan da ban haifa ba ita xata haifar min su, ba don ita kadai Allah ya halicce ni ba," Ita dai Anty Maryam na sama tana jin hayaniyar Rachael ta kasa saukowa, ganin dai ta dage sai ta tafi da yara da Noor tayi karfin halin saukowa parlorn, da kyar tace "Sister Rachael bai kamata kice xa ki tafi da su ba, kin ga....." Wani tsawa Rachael tayi mata tace "Munafukaa, muna nn dake Allah xai mani sakayya, ba dai 'ya ta kika jefa a halaka ba har abada ni dake Maryam kuma ni ba yafewa xan yi ba, kika sake tsomo bakin ki nn kuma sai na baki mamaki, muguwa kawai" Mami dai sakin baki tayi tana kallon ikon Allah, Ummi da ta kasa cewa komai tun daxu tayi karfin halin cewa "Madam kiyi hakuri don Allah a xauna ayi magana ta fahimta" ta gefen ido Rachael ta kalleta tace "Ban san shi ba, fahimta dai koh?
To ni bn san shi ba" Abba ne ya dawo parlon yace "Ku bar ta su tafi, you go with them...." Muryar Abuturrab suka ji yana saukowa daga stairs yace "Noo Abba.... they are nt going with my children" Noor ta juya tana kallonsa hawaye cike idonta, Rachael tayi wani shewa tana hararansa tace "Halan kai ka dau cikinsu ka haife su???
Ai idan kaga na fita bbu yaran nn yau toh a sume aka fitar da ni parlon nn, suman ma irin dogon nn da ban san waye a kai na ba, yau dai jikokina baxa su kwana gidan nn ba ko da ita bata yrda ta bi ni ba ta sha xaman ta, kuma daga nn church na nufa da yara a sa masu albarka kmr yanda kaga uwarsu tayi albarka har ta haife su" Mami sai kallon Abuturrab dake tahowa take, Sadeeq kam tsaye yyi sama ya rungume hannu yana kallonsu, Abuturrab ya karaso parlon ya girgixa kai yace "Sorry ni baxa ki fitar min da yara gidan nn ba, it's nt, nd wil never be possible" tana masa wani kallo tace "Then i will show you that it's very possible" Abba ya kallesa ya hade rai yace "Leave immediately now" ya girgixa kai yace "But she can't just leave with my children dad...." Wani tsawa Abba yyi masa yace "I said leave now" Rachael ta ja tsaki tana hararan Noor dake kuka sosai tace "Idan kin so ki biyo ni ko kar ki biyo ni, hakan baxae sa jikokina su yi starve ba, i will get them a better milk" daga haka ta nufi kofa tana wakan church, Sadeeq ya sakko da sauri yace "But Abba ina xata kai yaran mutane, she can't just..." Wani kallo Abba ya watsa masa shi ma yace "Leave too before i kick you out" Noor ta xube kan kujera ta fashe da kuka sosai, lumshe ido Abuturrab yyi maganganun Small mum dinsa da tayi masa da dadewa na yawo a kansa 'meye makomar kids din ka Aliyu??? kar ka manta ita xa kayi converting ba family dinta ba, sannan Kasan baxa ta taba rabuwa da family dinta ba, Aliyu keep everything aside and think reality, this is the biggest mistake you are to make in ur life' bude ido yyi ya juya a hankali yana kallon Small mum din tasa ya ga ita ma kallonsa take, Hajiya Rahina da kanta ya gama daurewa tace "A'a Col, gaskiya wnn ba magana bace ya xaka ce a bar ta ta tafi da su, kaji fa inda take cewa xata kai su ynxu wai church!" D'an murmushi yyi yace "Kin mance wanda ya k'i ji baxae k'i gani ba?
Shi ya ji ya gani kuma xai iya, i just love her action, bbu kuma ynda xa' ayi a rabata da jikokinta kema kin sani, yes ta kai su duk inda xata kai su she have the right" Ummi da ranta ya gama baci tace "Noo Abban Aliyu, u re sounding Sarcastic" Col ya girgixa kai yace "Rather, i am absolutely right" daga haka ya juya ya bar parlon, wani kallon gefen ido Sadeeq ya bi sa da shi haka ma Hajiya Mariya dake ji kmr ta kwade sa, Mami kam tuni hawaye ya fara sakkowa idonta, shi dai Abuturrab ya kasa kallonta, tuni Rachael ta isa kofa xata fita suka kusa cin karo da Yakumbo da ta rafka uban sallama da kaya niki niki a kai"
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
96.....
Yakumbo ta dire kayan dake daure kanta tana kallon yaran hannun Rachael da ke kkrin fita kofa tace "Ke ya haka, ina xaki kai 'ya yan mutane da magariba, wani gwanannen ne baxai shigo ba sai an fitar masa da 'ya yan waje cikin sanyin nn" ko kallonta Rachael bata yi ba ta fice daga parlon, Yakumbo ta juya tana kallon su Hajiya Mariya dake tsaye parlorn tace "Wace mahaukaciya ce kuma wnn? ko dai kurma ce" Hajiya Mariya tace "Sannu da xuwa Yakumbo, ba mahaukaciya bace, xuwa tayi ta tafi da yaran wai" Yakumbo ta d'an yo waje da ido tace "Ta tafi da su?
Ina xata kai su" karasowa parlon tayi tana kallon Mami da ta kasa daina hawaye ta kuma kallon Hajiya Mariya tace "Ke wai me ke faruwa, Aliyun sake gudu yyi?" Bata rufe baki ba ta gansa tsaye kansa a kasa yana rungume da hannunsa, ta tafe hannu hade da kyabe baki tace "Ikon Allah, Ka gaji da guje gujen ka dawo kenan, ae dama duk wawan da ya bar gida da kafarsa to fa da kafafuwar nn xae dawo in da rai da lafiya, ni ba dan naka naka bane da na ja maka Allah ya isa a kan wahalhalun da ka saka k'anina Aliyu, uwar ka kam dama bakin ku daya da figaggiyar kanwarta...." Daga haka ta ja tsaki tace "Na xo ne dama ayi ta ta kare ina Ahmad din..." Daga haka ta dau hanyar stairs, Rachael na fita gate Mr David ya fito daga mota da sauri yana kallonta da mamaki yace "Rachael meye haka, ina xa ki kai yaran?" Wani kallo ta jefa masa tace "Ina xan kai su kamar yaya?
Ba jikokina bane" bude bayan motar tayi ta shiga, ya girgixa kai yace "Kina da hankali kuwa Rachael, kan ki daya kuwa?
Ina xaki da yaran mutane" fitowa tayi daga motar tace "You're wasting my time David" daga haka ta k'ara ma sayyadarta mai ta dau hanyar gida uwa xata tashi sama, ya dafe kai yace "My God!" Yakumbo na shiga parlon Col ta gansa xaune da laptop, ya mike ganinta yana murmushi yace "Sannu da xuwa yaya" tace "Sannu Ahmad, na same ku lafiya" yace "Lafiya lau, ashe kin taho baki yi waya ba" tace "Kaga ma ni na mance wayar a gida ban da yanxu da kayi magana" xaunawa tayi tace "Ya muka ji da wannan bakar masifar, wai Aliyu ya dawo da yara, anya Ahmad baka yi masa baki ba kuwa" Col ya girgixa kai yana murmushi yace "ko daya" tace "To ita kiristar tana ina?" Col yace "Tana gidan, yanxu uwarta ta xo ta kwashi yaran ma" Yakumbo tace "Wasu yaran kuma?" Col yace "Yaran dai, baki gansu tsatstsaye parlor ba" mikewa Yakumbo tayi tace "Xata ina da su? tare da uwar yaran ta tafi?" Col yace "Xata raine su mana, ba yar ta bace ta haife su, Uwar yaran na nn parlor...." Yakumbo tace "Ban gane xata raine su ba?" Col yyi yar dariya yace "Ae fa tana da gaskiya yaya, jikokinta ne ai" ta rike kugu ta saki baki tana kallonsa, can tace "Ae ni dama tun ba yau ba nasan kai mugu ne Ahmad, wllh kai mugu ne, to muguntar taka ta sojoji sai ya kare a kan mu? ta kwashe min jikoki ka bar ta ta fita?