Sashe 61
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
But ni baxan jima can ba ina da aiki da xan yi Government house yau" Abuturrab yace "You re really a frnd in need" yar dariya Sadeeq yyi yace "That's me" daga haka ya nufi titi don sama masu abun hawa da xa su Zaria, Abuturrab ya kama hannunta suka koma inda yake xaune ya xauna da damuwa yace "Samha what's wrong...." Kamar jira take ta fashe masa da kuka a hankali, tausayinta yaji sosai, ya jawota jikinsa cikin sanyin murya yace "Am sorry Love, am making you past through all this difficulties, baxan iya rayuwa ba ke bane Samha in har ba haka na dinga yi ba xa a rabani da ke, nafi son ko da xa a rabamu ya kasance ke matata ce komai xai fi xuwa da sauki, i can't just imagine me idan aka yi parting dina da ke Samha, you now a part of me, you transformed me frm who i was then" Bata ce komai ba sai kukan da take a hankali, ya dago kanta yana kallon kyakkyawar fuskarta ya shiga share mata hawayen da ke saukowa idonta a hankali, daure fuska yyi yace "Alryt you stop those tears now idan ba haka ba i give u a french kiss in public...." Kalle kallen wajen ta shiga yi taga ai fa da mutane kawai ta shiga share idonta a hankali, murmushinsa mai kyau yyi ya hade hannuwansu yace "I love you Samha...." Sunkuyar da kanta tayi kasa, ya langwabar da kai cikin sanyin murya yace "No reply wife?" D'an murmushi tayi wanda hakan yasa yaji dadi har cikin ransa don har ya mance rabon da yaga murmushinta, ya murxa hannunta yace "Uhnn?" A hankali ta matsa daga kusa da shi ganin Sadeeq na xuwa, yana karasowa yace "Yeah, Romeo, Juliet ga mota me kyau na sama mana..." Mikewa Abuturrab yyi yana shafa kai suka bi bayansa, har suka isa Zaria kallon agogo yake don bai son ya wuce awa biyun da aka ce masa, tsayawa yyi a wani mall ya d'an yi mata siyayyar abubuwan da yasan xata bukata da drugs snn suka dau hanyar gidansu Zainab budurwar Sadeeq, yar masu kudi ce sosai itama, tun a waya ya kirata ya gaya mata gasu nn xuwa, suna isa gidan ya sanar da ita tafito, yar kyakkyawa da ita ta karaso tana kallonsu da fara'a dauke fuskarta suka gaisa, can ta dawo kusa da Sadeeq tace "Ita ce yarinyar koh?" Yace "Yeah sweet, sauri muke ynxu, xuwa yamma xan dawo" kama hannun Samha tayi tace "Welcome pretty" murmushi Samha tayi mata a hankali tace "Thank you" ita ta karbi ledar da Abuturrab ke mika ma Samha sannan tayi masu sallama Sadeeq ya kashe mata ido yace "Mu yi waya" tayi yar dariya suka wuce ciki tare da Samha.
Bbu bata lkci su Abuturrab suka juya, Throughout journey din Abuturrab labarinsa da Samha yake ba Sadeeq dake ta hail dinsa kace abun arxiki yayi, jin a ranan ma xa a daura auren nasu yace "Bravo jare, toh amma shine bbu gayyata gun daurin auren?" Abuturrab yace "Naji kace min kana da aiki a government house" Sadeeq ya sosa kai yace "Yea xa mu je taro governor ne" Abuturrab yace "Are you a soldier also?" Sadeeq ya yamutsa fuska yace "I dodge that!" Abuturrab yace "That funny, you re related to d governor knn?" Sadeeq yace "Inaaa karere fa kawai, son dinsa is my best frnd shine xan rakasa dauko Abban nasa....." Abuturrab yyi dariya yace "Buh what did you study in schl?" Sadeeq ya gyara xama yace "Chemical Engineering, ina aiki a port Harcourt, na dau transfer na koma lagos naga duk shirme ne lagos din, kawai na dawo kd ynxu...
Gombe daurin auren wani abokin frnd dina naje suka bata min rai kawai na biyo motar haya ko sani basu yi ba...." Abuturrab da ya saki baki yana kallonsa yace "Uhm that's nyc, where did you schl?" Sadeeq ya d'an yi shiru yana shafa sajensa, sai kuma yace "I always never want to talk about this because i schl in Abuja when my mate are schooling abroad!!!" dariya ssai Abuturrab yyi yace "Why is that" Sadeeq ya buda ido yace "Wai kar in xama terror in ji Abba" Abuturrab bai kuma cewa komai ba sae dai danne dariyarsa kawai yake, can dai yace "Toh ynxu xa ku je taro governor din ne?" Sadeeq yace "A'a bari kawai inje in shaida daurin auren new frnd" Abuturrab yyi murmushi yace "Alryt am grateful" Sadeeq yace "Yanxu dai ni bari in karasa kd sai in samo mana fararen shaddodi ko ya kaga" Dariya Abuturrab yyi bai ce komai ba, Sadeeq yace "Rubuta min number ka xan kira idan na taho, coz kunna waya ba tawa bace ynxu, i will get a frnds phone" gun driver suka karbi pen Abuturrab ya rubuta masa number snn ya basa Atm dinsa yace "Sai ka ciro min 100k sadakin da xan bada" daga haka ya rubuta masa pin din a bayan numbersa, Sadeeq ya karbi takardar yace "Don't worry gudunmawata knn, xan biya maka bride price din" Abuturrab ya buda ido sai kuma yyi dariya yyi patting shoulder dinsa yace "Allah bar mu" Sadeeq ya sosa kai yace "Kuma ya shirye mu" Abuturrab na dariya yace "Yeah, yeah" daga haka ya sauka a maraba mai motar ya wuce da Sadeeq.
Abuturrab na sauka ya kalli agogonsa yaga daya saura hakan yasa ya nufi masallaci don yi azahar, wani gun me shago ya zauna bayan ya fito yana jiran Sadeeq, sai kusan biyu sadeeq ya kirasa yace Yana bakin titi shi yana ina, fitowa Abuturrab yyi suka hadu, Sadeeq yace "We need to get a hotel don ka shirya" hotel dake nan kusa suka nufa, Abuturrab na gama shiryawa ya kira Mijin Anty Maryam ya sanar da shi xae taho snn suka dau machine xuwa gidan mai gari.
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
56.....