Sashe 58
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ga Abba can yana gadi a corridor kar mu fita" tabe baki tayi tace "You again" da damuwa yace "Plss" tace "Toh me xan maka" a hankali yace "Fita xa kiyi idan kin kai parlor sai kiyi ihu sosai kamar kin fadi din nan nasan Abba xai sauka daga nan ni da shi sai mu shigo nan mu dira ta balcony that's all, idan mun fita sai mu san next action" Sumy da ta saki baki tana kallonsa tace "Tabdi, to me ku ka yi" yace "Plss mana angel" tace "Noo ni ba ruwana baxan yi ba" wayarsa ya fiddo lkci daya yayi mata transfer din dubu hamsin, Ya dau wayarta dake kan mirror ya mika mata, karba tayi ganin alert ta bude ido tace "Har da bribing" ya langwabar da kai yace "Haba sisterna dama muna haka da ke" shiru tayi sai kuma tace "Toh ni dai bbu ruwana, idan kuma aka gano karya nayi fa!" Sadeeq yace "Haba kin fa iya pretending baby, kin ga muna bata lkci plss" turo baki tayi tace "Toh" yace "Yauwa sis of life" daga haka ya fita, waya ya tarar da Abba ke yi ya shige dakinsa kawai, mikewa Abuturrab yyi yana kallonsa, yyi murmushi yyi patting shoulder dinsa yace "Chill na samo mana hanya" gaban madubi sadeeq ya nufa ya bude ya fiddo lighter daga haka ya koma ya xauna yana jiran jin ihun kanwarsa, Can dai ya kalli Abuturrab yace "Hope ka iya dirowa daga sama xuwa kasa" Dariya Abuturrab yyi yace "Sure" Dai dai nn suka ji wani uban ihun da Sumy tayi wanda sai da gidan ya amsa, sai da sadeeq ya jira har second goma snn ya bude kofa ya ga ba Abbansa ya yafito Abuturrab suka shige dakin Ummansa da sauri ya bude Balcony, Abuturrab ne ya fara Dira kasa snn shi, Ya nufi gun da ake ajiye generator din gidan da sauri ya kinkimo gallon din mai dake ajiye gun ya isa gun flowers, da mamaki Abuturrab yace "Hey!
What re you trying to do" Sadeeq bai kulasa ba ya xuba fuel kadan jikin flowers din ya mayar da gallon din snn ya dawo ya yanko wani flower mara fuel ya kunna masa lighter, sai da ya kama snn ya jefa kan flowers din da ya xuba ma fuel, lkci daya wuta ya kama, kama hannun Abuturrab yyi da sauri suka xaga xuwa daya side din suka shiga bayan wasu flowers ta yanda xai iya dinga hango gate, kan kace me daya barin ya fara ci da wuta sosai wanda hakan ya ja hankalin soldiers dake bakin gate suka taho da sauri suna raising alarm, Sadeeq na ganin gate wayam ya kalli Abuturrab yace "Gudu sosai fa xa mu yi" daga haka ya mike haka ma Abuturrab, a dari da sittin suka isa gate a kan idon Abban Sadeeq da ya fito da sauri jin alarm din soldiers dinsa, sake baki yyi yana kallonsu har suka fice, kamar masu gudun relay race suka isa bakin titi suka afka Adai daita sahu, sai a snn Sadeeq ya dinga kyal kyala dariya, Abuturrab kam lumshe ido kawai yyi yana murmushi.
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
52.....
Bude ido Abuturrab yyi har lkcn yana murmushi ya kalli Sadeeq yace "Kai babba ne!" Yar dariya Sadeeq yayi yace "That's the only way out ae" Abuturrab yace "Uhm amma komawar ka gida bbu rana koh?" Sadeeq yace "Haba daii ko anjima sai naje, amma da Thummun bukumun xan shiga...." Dariya Abuturrab yayi yace "Really!" Sadeeq yace "But wani laifi ne kayi haka har ka bar gida for 2months, ni fa duk abinda xanyi ban wuce 2days a waje xan samo solution in yi komawa ta gida kuma lafiya lau" Abuturrab yyi murmushi bai ce komai ba, Sadeeq yace "I might find a solution for you kar ka ji komai ka gaya min" Abuturrab yace "You know Col Ahmad ur dad's frnd?" Sadeeq ya d'an yi shiru can yace "Na kano?" Abuturrab yace "Yea kasan shi?" Sadeeq yace "Wait!
Don't te
ll me u re his son, don't tell me kai ne wanda ka gudu da yar mutane for months?" Kallonsa kawai Abuturrab yake, Sadeeq ya kalli me Napep da sauri yace "malam malam tsaya nn" Mai adai daita ya ja ya tsaya, Sadeeq ya fita yana kallon Abuturrab dake kallonsa shi ma, can ya fashe da wani dariya yace "Kaiii.... ashe da babba nake tare da...." Dariya Abuturrab yayi ya fito daga adai daitan Sadeeq yace "Waow... kasan da naji abinda kayi na dde ina son in gan ka ko a hotone, gaskiya kai babba ne, nasan duk yaran abokan Abba na amma banda kai how comes, kai ne wanda i think 2 years back ku ka yi fada da yaron wani minister a Uk" Abuturrab ya ba mai adai daita kudinsa ya kalli Sadeeq yace "Ai ni ban taba attempting kona gidanmu ba, kaga kuwa kai ne babba" Dariya Sadeeq yayi yace "Toh wai ina yarinyar yanxu....
Kaiii don't tell me ita ce na gan ku tare jiya?" Abuturrab yace "Yea..." Sadeeq ya xaro ido yace "Bari muyi lodging hotel kayi gist dina plsss in kara course and probably in samo maka solution" Abuturrab yace "Maraba xan wuce yanxu haka it's very urgent" Sadeeq yace "Haba, bari in kira frnd dina ya kawo mana mota sai mu je i really want us to be frnds" Murmushi Abuturrab yyi kawai, cikin minti Sha biyar aka kawo masu mota suka dau hanyar maraba, Sadeeq ke driving din, Abuturrab ya kallesa yace "But pls let this be a secret between us plss, i don't trust easily sai gashi nayi trusting dinka lokaci daya don't betray that" Sadeeq yace "C'mon baka da damuwa frnd," Abuturrab yace "Amma idan ka koma gida Abba ya tambayeka inda nake me xaka ce?" Sadeeq yace "I don't know ur whereabout and that's it" Abuturrab bai kuma cewa komai ba lkci daya Samha ta fado masa, yasan period dinta yau ne ko gobe don ya ga changes jikinta, tunanin hakan yasa hankalinsa yyi gunta gaba daya.
A can maraba kuwa tunda Samha ta tashi ta kasa fitowa sbda ciwon ciki, duk a tunanin Anty Amina bacci take, tun tana daurewa har ta kasa ta fara juye juye wajajen karfe goma, yarinyar Anty Amina na ganin haka taje ta kira Uwarta, tsaye tayi tana kallonta tace "Me ya faru yar nan?" Cikin kuka Samha tace "Cikina" tace "Ikon Allah, yana maki haka ne dama?" Kasa bata amsa tayi sai kuka, can ta mike da sauri ta fita jin amai na taho mata nan ta dinga kwarara amai bakin kofar, Anty Amina da abu kadan ke rudata barin yanda taga tana aman ta dau gyale ta fice da sauri, machine ta samu bata dire ko ina ba sai gidan Anty Maryam ta fada gidan da gudu, Anty Maryam na sharan tsakar gidan amma duk hankalinta bai gun, tsoronta daya kada Abuturrab ya xo gidan mahaifiyar Samantha na nan, mijinta har ya gaji da jira ya fita, sis Rachael kam na xaune bible hannunta ana karatu tsakar gidan, Anty Maryam na ganin kawarta ta mike da sauri, Amina na haki tace "Maryam kada yar mutane ta mutu min a gida in shiga uku ki taho mu je yar da kika kai min kar ta mutu" Maryam da ta rikice tace "Me ya faru, me ya sameta?" Amina ta fashe da kuka tace "Ki taho mu je amai take ta yi wai cikinta" Rachael tace "Wace yarinyar kika kai mata?" Anty Maryam da gabanta ya dinga faduwa duk ta rikice ta shiga ciki da sauri don dauko hijab, Amina na kallon Sis Rachael tace "Mama taso mu je kar wani abu ya faru in shiga uku" mikewa Rachael tayi xata bi bayanta Anty Maryam ta fito da sauri tace "A'a sister ba sai kin je ba, kiyi xaman ki gida," Rachael ta watsa mata wani kallo tace "Ai ba ke kika gayyato ni ba, kuma rai xan je ceto...." Daga haka ta bi bayan Amina da har ta fice.
Tsaye Sadeeq yyi da motar inda Abuturrab yace ya tsaya, Abuturrab ya bude motar ya fito yana kallon kofar shiga gidan, Sadeeq ma ya fito yana kare ma garin kallo, dai dai lkcn da Anty Amina ta fito Rachael na biye da ita a baya, ido hudu suka yi da Abuturrab, still tayi inda take tana kallonsa ko kiftawa bbu, xuciyar Anty Maryam ya kusa shigewa cikinta ganinsa ita ma, kmr xata tashi sama ta bar gun ta nufi titi, Abuturrab kam kallon sadeeq yyi yace "it's nt safe here....." Daga haka ya bude mota ya shige haka ma sadeeq suka ja motar, wani ihu Rachael ta saki ta bi motar da gudu.
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
53......