Sashe 118
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ana haka su Arshaq suka yi long vacation xa su primary 3, tun kafin hutun Abuturrab ke tunanin kai su can gidansu su yi hutun, rabonsu da gidan tun suna jarirai, sun dai san paternal grandpa din nasu a hoto, a ko da yaushe kuma su kan tambayi Abban nasu yana ina, me yasa basu taba ganinsa ba, sai yaushe xa su gansa, labarinsa kam bbu wanda basu sani ba don Abban nasu na gaya masu about him, Abuturrab na son kai su gidan su ga Mahaifinsa amma yana tsoron abinda xai iya biyowa baya, shi dai ya kan je duk da har lkcn Abba baya sake masa, Da small Mum dinsa yyi shawarar kai su can gidan nasu su yi hutu ta kuma basa goyan baya dari bisa dari tace idan sun je sai a ga ko xai koro su, Ita dai Noor bata ce komai ba, boys din kam where very happy xasu gun kakan nasu, ranan lahadi Noor ta gama hada masu kayansu na hutun gaba daya har da takardun karatun su, suka dau hanyar gidansu Abuturrab, ita ke driving din, Abuturrab kuma na xaune bayan motar da boys din nasa yana kuma basu lbrin Col Ahmad, Arshaq ya xaro ido yace "You mean Gun Abbu?" Abuturrab ya gyada kai yace "Of course, but the gun is meant for only those dat commit crimes like arm robbers, and kidnapers" Ashraf yace "Ohh that sounds nice, do he still wear his army wears?" Abuturrab ya dan bude ido yace "I don't think so, buh you can ask him to show u the wears, of course i knw he will" Arshaq yace "Waow am so eager to see him dad" Abuturrab yace "But mind you, he doesn't understand Hausa or English, but only Arabia" Ashraf yace "That's weird, even the lingua franca?" Abuturrab yace "Yeaa" Arshaq yace "Buh Grandma do speak English" yace "Ohh yea, but my dad doesn't" Ita dai Noor bata ce masu komai ba, Abuturrab na kallonta ta madubi yace "Ummu ain't you interested with our conversation" a takaice tace "Buh you told me to be mute always while driving" Ashraf ya bude hannu yace "Abbu forget things easily" Abuturrab yyi murmushi yana shafa kansa yana son ce mata ta gwale sa gaban yaransa amma bai san da wani yare ba, turancin suna ji, Hausan ma suna ji, Larabcin ma ji suke, can dai a hankali yace "Alryt, i remember now" Har suka isa gidan Col twins din basu bar jefa ma Dad dinsu tambayoyi game da kakan nasu ba, A waje yasa Noor tayi parking, Ya bude motar ya fito, yan biyun basu sakko ba sai da suka manna ma momma dinsu kiss tayi murmushi ta rungumesu gaba daya tace "Ku yi behaving kan ku kun ji, Abbun ku ya mance bai gaya maku ba har da bulalan dukan yara idan suka yi misbehaving grandpa ke da shi, duk suka yi shiru suna kallonta Arshaq yace "But, is he going to cane us also?" Ta hade rai yace "I didn't communicate with English" Ashraf yace "Toh xai doke mu mu ma?" Tace "Ehh idan ku ka yi rashin ji amma, boys kar ku yi fada don Allah, barin kai Arshaq, duk wanda yyi fada a gidan baxae sake xuwa ba, maza ku bi bayan Abbu, ku gaida min grandma kima" ba musu suka sauka motar suka bi bayan Abban su, bbu kowa gidan ynxu bnda Ilham duk biyun sun yi aure lst yr, masu gadi Abuturrab ya hada da kayan boys din yace su kai masu ciki, su kuma yana kallonsu da larabci yace su bi bayansu kuma suce da Grandpa yana gaishe sa, duk sai yaga mood din su ya canxa ya duka yyi kissing dinsu a forehead yace "Grandpa will be glad seeing his grandboys, immediately you get in hug him nd give him a kiss before greeting him, go now" sake su yyi suka bi bayan soldiers din suna daga masa hannu, yyi murmushi ya mike ya koma gun mota, Mami ce ta fara ganin yaran ta fito daga kitchen, suna ganinta suka nufeta da gudu suka rungumeta suka ce "Grandma we came for holiday" sosai tayi farin cikin ganin jikokin nata ta rungumesu gaba daya tace "Ohhh Welcm my boys, ina Abbun naku" Ashraf yace "Ya tafi da Ummu" tace "Maa sha Allah, Ku xo ku gaida grand dad" daga haka ta ja su xuwa parlon col ta bar su nn bakin kofa tace su shiga, duk suka shiga parlorn da sallama, Col dake waya ya juya yana kallonsu, katse wayar yyi ya ajiye ya cire glass din idonsa yana kallonsu da mmki, duk suka karasa inda yake da gudu suka rungumesa a tare suka manna masa kiss a forehead da murnan su suka gaishesa da larabci kmr ynda Abbu yace masu, murmushi ne yyi escaping lips dinsa ya rungume su shi ma da larabcin ya amsa gaisuwarsu yana tambayarsu daga ina suke, nn suka fara yara masa, tun yana tsintar yaren yana gane abinda suke cewa har ya daina, dariya yyi sosai da turanci yace shi kam baya jin Arabia, Ashraf yace "Oops but Abbu told us u don't understand lingua franca, only Arabic" ya rungumo yaran yace "He is just pulling ya legs boys" nan suka dinga hira da kakan nasu with English, Arshaq ya dage sai ya nuna masu bindigarsa da kayan soldiers, shi kam murmushi kawai yake yace To xai nuna masu da daddare, Mami bata taba xaton Col xai ji da yaran kmr ynda yake ji da su ba, in dai ba fita me nisa xae yi ba to da su xai fita, in ko yana gida suna makale da shi suna masa shirme abinci ma tare yake ci da su, har ransa yake son yaran wnda ya kasa boye hakan, duk bayan sllhn asuba shi ke masu karin qur'an, tun da suka xo gidan bai taba ce masu su tashi su yi sllh ba sai dai idan bacci suke, da lkci yyi xa su yi alwala su tafi masallaci tare da shi, a tare yake kwana da jikokin nasa a bedroom dinsa, tsakaninsu da Mami sai dai tayi masu wanka ta shirya su, a haka har hutun su ya kusa karewa, shopping ba na wasa ba Col yyi masu, ana gobe xa su koma makaranta ya umarci driver da ya maida su gida, suka ce inaa sai dai Grandpa
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
103.....
Duk ynda Col ya so yyi convincing dinsu Driver ya kai su k'in amincewa suka yi, hakan yasa ya shirya ya dau makullin motar sa, Mami da Ilham suka kai kayan boys din cikin mota, duk suka yi kissing Mami suka ce "We will miss you grandma" Murmushi tayi tace "I will miss you also boys" daga haka suka bude front seat xa su shiga ilham tace "Oh nice baxa ku yi miss ba ko?" Dariya suka yi Arshaq yace "Alryt cum closer" ilham ta karasa kusa da su ita ma suka yi pecking dinta suka ce "We'll miss you aunt" tace "Better" Col ya bude driver seat ya shiga Mami ta xagaya tace "You didn't ask for the Address col" ta gefen ido ya kalleta yace "Da yake ke kika siya fili gun kika gina gidan" yar dariya tayi tace "A'a ba sai an hada da baka ba ai" Tada motar yyi su Arshaq suka dinga d'aga ma Mami da ilham hannu har motar ya bar gidan, Ashraf yace "Grandpa would we be cumin here for our next holiday?" Arshaq yace "Yes grandpa, we love it in here" Col yace "It's left for your papa" suka yi shiru, Ashraf yace "We will convince him in sha Allah" murmushi Col yyi yace "But how old are my brave boys?" Arshaq yace "Ohh i am eight yrs old, while he is seven" ya karasa yana nuna Ashraf, naushi Ashraf ya kai masa ya hade rai yace "How dare you say u re older than me, we re of the same age grandpa" lallaba su Col yyi suka hakura, har dai ya isa gidan Abuturrab, Ashraf yace "Waow hw did you knw our dad's home grandpa" Col ya kallesa yace "He is my Son just as he is ur dad..." Arshaq yace "But for all this while why didn't you cum to see him" Ashraf yace "He once told us that u re angry with him, why is dat grandpa...." Murmushi kawai Col yyi yace "He lied" Arshaq yace "Noo our Abbu doesn't lie" bude motar Col yyi ya fita har lkcn murmushi yake, su ma suka fito ya fiddo masu tsarabar su, tuni mai gadin gidan ya karaso yana gaishesa ya amsa ya mika masa babban ledan hannunsa yace "Ka shiga da su" Arshaq yace "Grandpa ain't u cumin in with us" yace "Yes am nt" da damuwa Ashraf yace "But why?" Yace "Am in a haste u see" Arshaq da har ya bata fuska xai yi kuka ya koma cikin motar yace "Ni ma baxan shiga ba, i am going bck with you, Ashraf cum in" Ashraf ya shiga motar shi ma, dariya yaran suka basa ya dake yace "But....