← Book details Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 123

Sashe 75

Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Abuturrab na xaune office ya kira small mum dinsa, tana dagawa suka gaisa yace "Mum kinsan me, pls ina son ku taho min da motata ne wllh" ta bude baki tace "A kai xa mu dauro motar?" Dariya yayi yace "Nooo Mum, driver xa ku yi hiring yayi driving din har gombe" ta tabe baki tace "That's if it's going to be possible son" daren ranan Ilham da Khaleesat driver ya kai su gidan Hajiya Mariya cikin motar Abuturrab bayan tayi ma Mami bayanin ynda suka yi da shi kan cewar a taho masa da motarsa, ba motar kadai ba har wasu daga kayayyakinsa sai da Mami ta hada ta sa a Booth din motar har da laptops dinsa biyu, snn tayi masa dambun nama me yawa, Ramla bata wani damu ba don bata san gun yayansu kannin nata xa su ba, su kansu basu sani ba kawai dai Mami tace masu yola xa su tafi da Hajiya Mariya.

Bayan isha Abuturrab ya dawo gida, wanka yyi ya canxa kaya ya fito, tsaye yyi bakin kofar dakinta na kusan minti biyar kafin ya tura kofar, xaune ya ganta can karshen gado ta jinginar da kanta da gadon tana sanye da kayan bacci, ya rufe kofar ya karasa kusa da ita yace "Na xo da wasu takardun saura ki kuma yaga su Madam" bata ko kallesa ba, yace "Au ni bn yi fushi kin bata min aiki ba sai ke da kika yi barnan?" Kkrin sauka take daga kan gadon ya jawota ya kwantar da ita kan gadon yace "Xan yi maganin ki ynxun nn yarinya" ja baya ta fara yi da sauri ganin rigarta yake son ya cire tace "Meye haka doctor, bana so...." Bata rufe baki ba ya fara kiss dinta, iyakar tsorata tayi a lkcn ganin abinda yake mata, ta fashe da kuka tace "Na shiga uku, Allah xan mutu ne doctor, ka kyaleni pls kayi hakuri baxan sake ba na rantse maka" Sai da yaga numfashinta na neman daukewa snn ya kyaleta, ko second biyar bata kara kan gadon ba ta mike jiki na rawa xata sauka yyi saurin riketa, ta kuma fashewa da kuka cikin rawar murya tace "Wayyo doctor am begging you kayi hakuri" mayar da ita yyi ya kwantar yana kallonta da idanuwansa da ya sauya kala yace "Sleep" rufe idon tayi da sauri har lkcn jikinta na bari, kwanciya yyi shima ya jawota jikinsa, xata fara kuka yyi mata alamar tayi shiru, ba shiri ta hadiye kukan, suna nn a haka har bayan minti goma, a hankali taji yace "Kin ci abinci?" Ta gyada masa kai da sauri, yace "Sure?" Nn ma kai ta gyada mai, a hankali ya kai bakinsa kunnenta yace "Baby bbu fa abinda zan maki, just want to play with you, i promise i won't pass that" ta fashe da kuka sosai yace "Plsss wife" tana ji tana gani ya mayar da ita yanda yake so gabansa, ba a jima ba tsoron ya saketa gaba daya, bata kuma hanasa abinda yake ba, sai da yaga tayi likis ya kyaleta ya shiga bathroom, lkci daya bacci ya dauketa.

Har ya dawo daga masallaci da Asuba bacci take, ya xauna gefenta ya tsura mata ido, komai nata is just different and special, he can't wait knowing her for the second time, ya sauke idonsa kan dogayen kafarta masu taushi da haske sosai, hannu ya kai kafar ta bude ido a hankali, suna hada ido ta kauda kai da sauri, yyi murmushi har lkcn hannunsa na kan kafar yana shafawa cikin magana irin tata yace "Doctor stop pls, stopp, doctor Wait...." Yar dariya yyi yace "And she likes it so much fahh, she's enjoying it" yana fadin haka ya mike ya leka fuskarta yaga murmushi take suna hada ido tayi yar k'ara ta boye fuskarta jikin pillow ta dukunkune waje daya, dariya yyi ya fita daga dakin.
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
69.....

Tana daure da towel ya shigo dakin, tayi masa kallo daya ta mirror ta ci gaba da abinda take, ya isa bayanta ya d'an duka dai dai fuskarta yace "Shud i help?" Bata fuska tayi ta girgixa masa kai, ya ja hancinta yace "You love pretending" tashi take son yi daga wajen yaki barinta tace "Shiryawa xan yi fa doctor" yace "But am nt stopping u nurse" bata kuma cewa komai ba, ya daura hannu gashinta yana shafawa yace "Kin san me wife?" Ta madubi ta kallesa, ya wara mata ido yace "My small mum nd siblings will be coming today in sha Allah" juyawa tayi ta kallesa tace "Da gaske?" Yace "Yea dear, har sun taso" tace "Toh Allah ya kawo su lfya, what will i be cooking for them?" Yace "Abinda kika ga ya dace" tace "Ohk, xan yi shinkafa da miya with cow meat, sai inyi tuwo da miyar vegetable with meats also, i will make them xobo nd ginger drink, sai inyi coslow....

With a little pepper soup" yace "Duk ke kadai?" Tace "Eh mana xan iya ai" yace "Toh wa xai je kasuwa" tace "Kai mana" yace "Ni kuma, noo i can't just go the market nd start pricing meat, i only knw how to go to supermarkets to get foodstuffs" dariya tayi yace "Yea baby, sai dai mai aikin Mami ta raka ki ku je, xaki fi sanin duk abinda kike bukata" tace "Tohm" yace "Bari in fadi ma Mami my mum is coming" daga haka ya manna mata kiss a wuyarta ya fita daga dakin.

Fatima ce kadai ya gani parlor a kwance handout a hannunta, yana kallon mai aiki yace "Ummi na ciki?" Ta kalli fatima tace "Eh, sai dai tayi maka magana da ita a daki" Sai a snn ya kalleta suka hada ido, ta mike xaune tace "In
a kwana" yace "lafiya lau" Mai aikin tace "Madam yake nema wai" ta gefen ido ta watsa mata wani kallo, can ta mike, jeans ne jikinta da top, ta dau hijab dinta ta sa ta wuce daki, dauke kansa yyi daga kallonta ya nemi kujera ya xauna, ba a dau lkci ba Ummi ta fito, ya gaidata da ladabi ta amsa tace "An tashi lfya boy" yace "Alhmdllh Mami," tace "Toh ya aka yi, ko wani Malaria typhoid din take yi kums?" Sunkuyar da kansa yyi yana murmushi, sai yaji nauyinta ba kadan ba, ya kawar da xancen yace "Mami dama mum dita da sisters dina ne xa su xo yau, shine na xo in gaya maki" tace "Ayya, that's nyc, Allah ya kawo mana su lfya, daga kano xa su taho knn?" Yace "Eh Mami" tace "Toh Allah ya tsare hanya" yace "Kuma Mami wai kasuwa zata tana son mai aikin ki ta rakata" tace "Har ta warware ne da zata fita" yace "Ta ji sauki Mami" tace "Toh shknn, sai su je, fatima tayi masu driving din" yace "Toh Mami, thank you" tace "You took pills for a virgin sbda rashin imani koh?" Bai zaci maganan nata a lkcn ba, ya kasa dago kai yace "Ba haka bane Mami" tace "Toh ya ne" yana shafa kai yace "Mami bn san ynda ya faru ba" tace "to ae ka kyauta" Mikewa tayi tace "Alryt bari in yi fatima magana ta shirya sai su je" yace "Toh nagode Mami" daga haka ta shiga ciki, shi kuma ya fita, yana xaune balcony mai aikin Ummi ta iso gun ta gaishesa tace "Samhan ta shirya?" Mikewa yyi ya shiga ciki, ba a dau lkci ba suka fito tana sanye da hijab ta rataye jaka, yana kallonta yace "Baby baxa ki koma ki sa nikab ba kuwa?" Ta d'an kallesa ta dauke kai tace "No" daga haka ta kalli Usaina tace "Mu tafi" Usaina ta bi bayanta suka bar gun, yyi murmushi ya koma ya xauna.

Fatima na mota tana jiransu, Samha ta bude gaban motar ta xauna, Usaina ta xauna a baya, hada ido suka yi da fatima ta sunkuyar da kai tace "Good morning" can ciki fatima tace "Same" snn ta tada motar.

Suna isa kasuwan Usaina ta fara fita kafin Samha, Fatima ta kwantar da kujeran motar ta sakala earpiece tana kallon Usaina tace "Kar a bata min lkci ina da abun yi me muhimmanci" Samha ta kalleta tace "It's ohk, kiyi wucewar ki akwai abun hawa" kallonta kawai fatima ke yi, ta juya ta bar gun Usaina ta bi bayanta, Minti talatin suka yi a kasuwan ta siya duk abinda tasan xata bukata snn suka fito, bata yu mamakin ganin wucewa fatima tayi ba, tana kallon Usaina tace "Mu samu adaidaita mu wuce" hakan aka yi, suna isa gida, Abuturrab yace "Ina fatimar?" Wani kallo Samha tayi masa tace "How wil i knw" daga haka ta shiga ciki, har ta fara girkin Usaina ta xo wai Ummi tace ta taya ta.

Sai kusan sha daya da rabi suka gama komai, ta dibar ma Ummi ta ba Usaina ta kai mata ta kuma ce ta dawo ta karbi nata.
Chapter 75 · 0% Book details