Sashe 93
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har suka yi nisa Samha bata daina hawayen da take cikin motar ba, bbu wanda yasan abinda take don ta rufe fuskarta da hijab din jikinta, lkci lkci Hajiyan kan kalleta don tana gabanta ne, gajiya tayi da kukan ga wani yunwa da take ji, can bacci ya dauketa, sai kusan shidda suka isa kano, matar da ke gefenta ne ta tada ta don har an fara sauka a motar, ta bude ido da kyar ita ma ta fito daga motar ta tsaya tana kare ma park din kallo, can ta hango matar da ta biya mata kudin mota suka hada ido don kallonta matar take, a sanyaye ta karasa kusa da ita kanta a kasa tace "Mumy na gode, Allah ya saka da alkhairi" Hajiyar tace "Ameen, ya sunan ki yarinya?" Ta kalleta a hankali tace "Sunana Samha" Hajiyar tace "Kin taba xuwa kano kuwa Samha" Gyada mata kai Samha tayi, matar tace "Toh wani anguwa xa ki?" Wasu sabbin hawaye ne suka taru idonta, matar tace "Ina mijin ki?" Share hawayen tayi nan ma bata ce komai ba, wani bakin ciki yasa ta fashe da kuka sosai, matar tace "Subhanallah, ni bnce kiyi kuka ba Samha, ki fadi inda xa ki, xa a xo daukata sai in rage maki hanya ko kuma in baki kudin adai daita ki wuce" Matar bata kuma cewa komai ba ganin Samha ta ki bata amsa, ko minti biyar basu kara a tsaye ba wani mota ya shigo park din, dai dai inda Hajiyar ke tsaye motar ya tsaya, wani mutum da baxai wuce shekara 40 ba ya fito ya isa har inda take da fara'a yace "Sannu da isowa Umma, ya hanya" tace "Alhmdllh Ahmad...." daga haka ya bude mata back seat ta kalli Samha tace "Shiga...." sai a snn mutumin ya kalleta yace "Ohh bn kula tare ku ke ba, sannun ku da isowa" gaishesa Samha tayi ya amsa da fara'a yace ta shiga, sai da ta shiga motar snn Hajiya ta shiga ya rufe ya shiga maxaunin driver, tun da suka shiga motar Hajiyar ke ta hira da d'an nata, jin Samha bata ce xata sauka a ko ina ba yasa bata yi mata magana ba har suka iso gidansu dake Shagari qtrs, mutumin yyi horn gaban gate din wani babban gida mai gadi ya bude gate din, yana parking a space da aka tanadar don haka ya fito ya bude mahaifiyarsa ta fito snn Samha ma ta fito, wasu yan mata ne har su uku suka fito a daya daga part uku dake cikin babban compound din, can sai ga wata ma ta fito daga wani part din da yara uku, duk suka taho da murna gun matar, sai bayan da suka gaisheta snn matar da ta fito da yara uku ta kalli Samha tace "Sannun ku da xuwa, ya hanya" Samha ta kirkiri murmushi tace "Alhmdllh" sauran yan matan ma duk suka gaisheta da fara'a daga haka Umma tace su shiga ciki kafin a kira Magrib, babban parlor ne sosai duk suka xaxxauna Umma na kallon yar ta Farida tace "Farida ku shiga da ita ciki ta huta" Farida ta mike tana kallon Samha tace "Mu je Anty" mikewa Samha tayi ta bi bayanta suna shiga wani daki farida ta nuna mata gado tace "Xauna sai in hada maki ruwan wanka" daga haka ta shiga bathroom, ba a dau lkci ba ta fito ta ciro xani a Press dinsu ta mika ma Samha tace "Ki shiga" Samha ta karba a hankali tace "Na gode" daga haka ta shiga bayin, ko da ta fito har an kawo mata abinci, Sumayya ta dauko mata doguwar rigarta ta ajiye mata da man shafawa tace "Ga kaya nn" Samha tace "Toh nagode, xan yi sllh" Darduma yarinyar ta shimfida mata ta fita, la'asar tayi snn magrib don har an kira, tana xaune kan darduma mata me yara uku wanda da alama wanda ya dauko su a park ne mijinta ta shigo dakin da warmer tace "Sannu bakuwa" murmushi Samha ta kirkira ta kasa cewa komai, matar me suna Maryam ta ajiye warmern tace "Ki ci ynxu kar ya huce" Cikin sanyin murya Samha tayi mata godiya, Maryam ta fita, Sadiya ce ta shigo dakin, ita ma dai 'ya ce ga Umma ta gaida Samha tayi mata ya hanya snn ta fita, da kyar Samha ta mike ta shiga shiryawa, haka kawai hawaye ke xubar mata ta rasa dalili, ta gama sa kayan ta xauna kasa ta jinginar da kanta da gado, Sumayya ta shigo dakin tace "Baki xuba abincin ba Anty" durkusasawa tayi ta bude abincin ta shiga dibar mata, tana diba ta kai mata gabanta, ta dauko pepper soup din da Maryam matar yayanta ta kawo mata shi ma ta ajiye gabanta, Samha ta d'an yi murmushi tace "Baki gaya min sunanki ba" tace "Sunana Sumayya" Samha tace "Nagode Sumayya, ni sunana Samha" murmushi Sumayya tayi tace "Haba dai, welcm to our home samha" daga haka ta mike ta fita daga dakin, ba laifi Samha ta ci abincin sbda yunwar da take ji, da taji ta koshi ta kwantar da kanta jikin gado ta rufe ido, Sadiya ta shigo tace mata ta hau gado mana, mikewa tayi ta hau kan gadon.
Tun da Samha ta bar gida Abuturrab ke kwance idonsa a lumshe, shi dai ba bacci yake ba ba komai ba, sai kusan karfe biyar a lkcn ya mike xaune, rike kansa da yyi masa nauyi yyi, ga wani ciwo da kan ke masa, ragowar tabarsa ya dauko ya xari daya ya kunna ya kai baki, me yasa yarinyar nn ke neman sa masa hawan jini da ciwon xuciya ne, can dai yyi karfin halin mikewa tsaye ya kashe sauran taban ya jefar ya fita daga dakin, duk da yasan bata dakin nata hakan bai hanasa tura kofa a hankali ba, he just don't want to believe da gaske barin gidan tayi, bbu kowa dakin as he already know, ya juya da kyar ya wuce parlor, nn ma tsaye yyi na kusan minti goma kmr yana jiran ganin billowanta, can ya nufi kitchen nn ma ya gama tsayuwarsa ya dawo parlorn ya xauna ya rike kai, kmr wanda aka tsikara ya mike da sauri yace "Noo" dakinsa ya koma xai dauka makullin mota sai ya tuna ae ya kai ma Ummi, fitowa yyi ya bar parlon ya fita compound, tafiya kawai yake amma wani juya masa kansa ke yi, ya nemi dakali ya xauna ya rike kan, ta ina xae xai fara nemanta, ita dai ba da kudi ta bar gidan ba, ba kuma kawaye gareta a garin ba, infact bata ma san kowa ba, tunanin hakan yasa shi mikewa da sauri, lkci daya hankalinsa ya tashi, to ina xata je haka, tafiya ya dinga yi har ya isa bakin titi, ganin he is just lost ya ciro wayarsa a aljihu ya shigw kiran Dr Shariff.
Karfe goma da wani abu Sumayya ta shigo daki, ganin idon Samha biyu tace "Anty wai ki je in ji Umma" mikewa Samha tayi tace "Toh" Sumayya ta dauko mata hijab ta bata ta sa daga
haka suka fita, Umma na bedroom dinta da yaranta maxa biyu Samha ta shigo da Sumayya, duk da manya ne su ma hakan bai hanasu gaida ta ba suka fita, Sumayya ma ta fita, Umma ta nuna mata gefen gado ta xauna, ta xauna kanta a kasa, Umma tace "Samha xan maki tambaya, but what i hate in my life is lying, kar ki min karya, kar kuma ki ji komai ki bn amsan tambayar da xan maki" Samha ta kasa dago kanta cikin sanyin murya tace "Toh" Umma tace "Kina da miji?" Kasa cewa komai Samha tayi sai hawaye, Umma tace "Nace kar ki ji komai ki min magana" fashewa da kuka tayi, Umma bata hanata ba tayi mai isarta tayi shiru, Umma tace "Answer me now" cikin sarkewar murya tace "Ina da shi Mumy" Umma tace "Na fa ce maki ban da karya" ta dago hawaye na sakko mata cikin sanyin murya tace "Ba karya nake ba Mumy" Umma tace "Toh yana ina?" A hankali tace "Gombe" Umma tace "Toh me ya faru kika bar gida?" Tana share hawayenta tace "Bana son sa kuma, ina son komawa gun iyayena" umma tace "Baki son sa?
Yayi maki wani abun ne, kuma ko kin koma gun iyayen naki su ma ba barin ki xa su yi ba, ki kalli condition din ki fa, ki gaya min gskyan me ya sa kika baro gidan" tace "Mum idan na koma gun parent dina they will be happy that i am back duk da nasan i failed them...." Ta fashe da kuka sosai tace "Mum i wish i can start my life all over again, though m nt regretting coz everything happen for my good, but i wish ba ta wnn hanyar Allah ya nuna min *Noorul Huda* ba" Umma ta dafa shoulder dinta da tausayi tace "Kar ki yi Sa6o Samha, kuma nace kar ki min karya kuma kin min, baki da aure knn koh?" Ta rufe kanta jikinta tana kuka sosai tace "Allah ina da aure Mum, but i got married with out d knowledge of my parent, i chose a man over dem, a muslim for that matter" dagota Umma tayi da mamaki tana kallonta, Tana girgixa kai tace "I was born nd brought up in a Christian home, my name is Samantha...." Kallon Mamaki Umma ke mata ta rasa abun cewa, a hankali Samha ta ci gaba tace "I chose Aliyu a muslim over my parent...." Nan da nn jikin Umma yyi sanyi sosai, ynxu fa sai tace Aliyun yaudaranta yyi, kila ma tace sakinta yyi, nan da nan ranta ya baci ba kadan ba, me yasa xai 6ata ma islam suna haka, me yasa xai ci amana yyi betraying trust dinta yana matsayin musulmi, Samha ta sunkuyar da kai hawaye kam yaki tsaya mata, Umma ta riko hannayenta a hankali tace "Tell me about everything daughter....