← Book details Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 120 OF 123

Sashe 120

Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Daki Abuturrab ya samu su Arshaq suna hada bricks, ya xauna duk suka dawo kusa da shi yace "You two are going to ur grandma's place for the Holiday!" A tare suka ce "which?" Yace "Your Ummu's mum" Xaro ido Arshaq yyi yace "Waoww, but ummu once told me she's nt like us, i didn't get what she meant then, is it that she is not Human?" Ashraf yace "Yeaa i also remembered Ummu saying that" Abuturrab yace "Noo, she is Human like us..." Arshaq yace "But Ummu have never for once said she is going to her mum's place" Abuturrab yace "It's because her mum is angry with her just as my dad was with me sometimes ago" Arshaq yace "That's strange, why are ur parents both angry with you?" Abuturrab da yaji tambayar har tsakar kansa yace "I think we need to close that chapter now, and as i was saying, i knw Ur Mu'allima's and Mu'allim's have taught you what is prohibited nd accepted in Islam, i want you two to abide by it while in Grandma's place.
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
104......

Kamar wancan lkcn Noor ce ke driving din sai dai gaba daya hnklinta bai jikinta, Abuturrab kuma na xaune da yaran nasa uku a bayan mota, Baby Noor na kafarsa su kuma suna gefensa, Arshaq ne yyi breaking silence din yace "Abbu, will grandma be happy seeing us?" Abuturrab ya ja hancinsa yace "Of course my boy, she will be very very happy" Ashraf yace "Are we going in alone?" Abuturrab ya shafa kansa yace "Yes boy, lastly i want you two to behave ur self while with grandma" kai kawai suka gyada masa, suna isa gidan Noor tayi parking tana kallon Abuturrab, ya sakar mata murmushi ya mika mata Baby Noor ya fita daga motar don ciro kayan yaran a bayan mota, Noor na kallon twins dinta tace "Kar ku yi ma Grandma rashin ji xata yi caning din ku, kuma bata son surutu dayawa ko kuma ku fadi abinda ba a tambaye ku ba, kuma ku ce da grandpa ya dinga k'ara maku karatu" Duk suka ce "Ohk Mum" 'yar kanwarsu me kyau suka yi ma kiss suka sauka daga motar ta bi su da kallo tana murmushi, Mai gadi Abuturrab ya ba kayansu yace ya karasa da su ciki, suka rungumesa suka ce "We wil mis u Abbu" Yace "I will miss my children also" daga haka ya mike suka bi bayan mai gadin.

Comfort ce kadai kwance parlon tana kallo, suka tsaya suna kallonta kamr ynda ita ma ke kallonsu, Arshaq yace "Good afternoon," ta mike xaune har lkcn tana kallonsu, Ashraf ya kalli d'an uwansa yace "That's strange, i don't think she understands English" dai dai fitowar Rachael daga kitchen tana cewa "Gashi can kije ki debi abincin na gama" kallon gun da Comfort take kallo tayi ta ga yaran tsaye, sai ita ma ta tsaya kallonsu, Arshaq ya karasa parlon yana kallonta a hankali yace "Sorry plss, are u our grandmum?" Rachael tace "Jesussss christ of Nazareth, Comfort these are Samantha's Children, they are her boys" Arshaq ya kalli Ashraf da ya karaso ciki shi ma murya can kasa yace "May be Ummu nd Abbu mistook this to be d house" Rachael ta karasa da sauri ta rungumosu cikin mugun farin ciki tace "Yess my boys i am ur grandmum, this is me, who brought you two here?" Ashraf yace "Our Mum nd Dad" ta kalli kofa da sauri tace "Where are they?" Yace "They are gone, they brought us here for holiday" rungumesu ta kuma yi tace "You are welcm my children, you are welcm, you re welcm" Daga haka ta ja su xuwa sama baki har kunne tana cewa "I am ur grandma children, i gave birth to ur mother" Dakinta ta shigar da su ta xaunar da su kan gado tace "Let me get you two something" tana fita dakin Arshaq yayi tagumi, bayan mintoci yace "I don't think i will like it in here" Ashraf dake ta kare ma dakin kallo yace "Why did u say so?" Shigowar Rachael yasa Arshaq bai ce komai ba, ta mika masu lemo a glass cup suka karba ta xauna gefensu tana washe baki tace "So what shuld i cook for my twins" Ashraf yace "Noodles.." Ta kalli Arshaq tana shafa kansa tace "And you boy?" Yace "Same" tace "Do you take it with egg?" A tare suka gyada mata kai ta mike ta kunna masu TV tace "Let me get it right away for you two" daga haka ta fita, Arshaq ya dau remote ya maida channel din xuwa na Cartoon.
Chapter 120 · 0% Book details