Sashe 64
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ko minti sha biyar ba ayi da fitansu Aliyu ba mai gadi ya xo yana bubbuga kofa, Hajiya Mariya da ta xauna ta rafka tagumi a parlon ta mike da sauri ta dau hijab ta sa ta isa kofar ta bude, ganin yanayin mai gadin tace "Lafiya Sulaiman?" Yace "Hajiya ba lafiya ba, sojoji ne birjik bakin gate wai kuma gidan nan suka xo xa su shiga...." Nan da nan Hajiya Mariya ta hade rai tace "Sai kace masu me?" Yace "Ban samu damar magana ba ni dai na yo nan a guje...." Tsit yyi ganin Sojojin sun shigo suna tahowa Balcony, wasu kuma sun xaga baya, wasu na tsaye daga gate, Hajiya Mariya ta wani murtuke fuska ganin Abban Abuturrab don shi ne ma gaba, gabanta ya isa yace "Ki ban number mai gidan ki mun shigo masa gida ba izini..." Tace "Ko me ya janyo hakan?" Yace "Za ki sani nan ba da dadewa ba, basu hanya su shiga...." Ta girgixa kai tace "Babu wannan xancen Abban Ramla, ya xa ku
shigo min gida haka ina matsayin matar aure mai gidana bai nan, wannan ko ni nace Aliyu ya bar gida da yar mutane sai haka ai, ni wllh ina ganin mutuncin ka a matsayin ka na mijin yayata banda haka bbu abinda xai sa na ci gaba da daukan wnn cin fuskar haka...." Wayarta ta latsa a fusace ta kira Mami, Mami na dagawa tace "Yaya kiyi hakuri, amma gaskiya bana son wnn abinda Abbansu Ramla ke min, duk fadin kano ya rasa warce xae dinga xargi kan barin Aliyu gida sae ni, a kan wani dalili xae kwaso min bariki guda na soldiers ya shigo min gida ko mai gidana bai sani ba...." Mami dai na sauraranta bata ce komai ba sai dai ita ma gaba daya ranta yyi mugun baci, katse wayar tayi tace "Toh sai ku shiga ku fiddo Aliyu...." Daga haka ta fice fuu ta bar masu gidan gaba daya.
Hakan bai hana Abba yasa an duba masa gidan ciki da bai ba amma bbu Aliyu bbu alamarsa.
Sae bayan Magrib ya koma gida, har lkcn kuma xuciyarsa ta kasa yrda cewar Aliyu bai je gidan Hajiya Mariya ba, har karfe tara Mami bata je part dinsa ba, abinci ma su Ramla tasa suka kai masa, tun da suke bata taba yi masa irin haka ba, da yaso sharewa amma kawai ya tashi ya tafi can dakin nata, tsaye yyi bakin kofa yace "Hajarah baki ji dawowata bane?" Tace "Gaskiya, don na bada tare da Aliyu xa ku dawo gidan nan yau..." D'an murmushi yyi ya juya ya fita daga dakin.
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
59.....
Bayan magrib Aliyu na kwance Sadeeq ya kira Zainab, basu ji ma suna waya ba yace ta ba Samha wayar, tana mika mata ya kalli Abuturrab ya mika masa wayar yace "Ur wife" mikewa xaune Abuturrab yyi ya karbi wayar, Sadeeq ya mike yace "Let me get us something to eat" daga haka ya fita, Abuturrab ya kalli screen din wayar jin shiru yaga har lkcn ba a katse ba, A hankali yace "Assalamu alaikum" duk da yasan it's wrong, Samha dake xaune dakin tare da Zainab da kanwarta ta sunkuyar da kai bata ce komai, murmushi Zainab tayi ta mike ta fita Hafsat ta bi bayanta, Abuturrab yasan tana jin sa hakan yasa yayi shiru shi ma, jin shirun yasa cikin sanyin murya tace "Ina yini?" Ya langwabar da kai yace "Baki amsa sallama ba wife?" Murmushi tayi kmr yana ganinta tace "Peace be unto you too" ya wara ido yace "That's sweet baby, how you?" Tace "Lafiya lau" yace "But do you like it there?" Gyada masa kai tayi kamar yana ganinta tace "Yeah" yace "How about the cramps?" Tace "Da sauki" d'an shiru yyi kafin yace "Kin ci abinci kuwa" tace "Mun ci yanxu" ya lumshe ido yace "Baby you re now mine" bata ce komai ba don bata ma gane abinda yake nufi ba, yace "An daura auren mu daxu...." Dago kai tayi da sauri tayi shiru, lkci daya mood dinta ya canxa, a hankali yace "Samha!" Nan ma bata ce komai ba, yace "I know you re there" Da kyar ta bude baki tace "ban gane bane" Yace "You are now my wife in shaa Allah" tace "How?" Yar dariya yyi yace "I will explain better idan na xo yarinya" Bata kuma ce masa komai ba, yaso ce mata yana kano amma ya fasa don bai son daga mata hankali, yace "Gobe xan xo idan Allah ya yrda kin ji Babynah" "Toh" kawai tace masa yace "Kin sha drugs din ki?" Tace "Na sha" yace "Good, sleep tight wife, xan inyi isha yanxu" tace "Toh" ya kuma yi mata sai da safe ya katse wayar.
Washegari shi ya kira Hajiya Mariya, nan ta gaya masa inda xa su je wato gidan wata kawarta.
Karfe goma sha daya suka isa gidan suka tarar har ta je tana jiransu, bayan sun gaisa yake tambayarta Mami fah, tace "Tana hanya, yanxu na kirata, kun karya kuwa?" Ya gyada mata kai yace "Mun yi break Mum" Sai kusan sha biyu Mami ta iso gidan, da yake tun kwanaki biyu da suka wuce tace ma Col xata fita da wnn excuse din ta fito yana bacci ma ta baro gidan, tun da Abuturrab yaji shigowarta gabansa ya shiga faduwa, Sadeeq kam kallonta yake don ya santa years back, ta karaso parlorn tana kallon Abuturrab fuska daure, ba tare da ya kalleta ba ya mike tsaye duk jikinsa yyi sanyi sosai, karasawa yayi gabanta ya rungumeta, duk yanda ta so hanasa yin hakan kasawa tayi, ji tayi duk wani bakin ciki da ta shiga a baya tun barinsa gida ya gushe lkci daya a xuciyarta jin d'an nata a jikinta, a hankali tayi karfin halin janyesa jikinta, ya durkusa kan kneels dinsa ya hade kansa da kafafuwanta yace "Forgive me Mami, i know i failed you, i disappointed you, i caused you go through a lot...." Tuni hawaye ya kawo idonta ta durkusa gabansa tace "Why did you choose to make me look at fault always, Why Haiydar, me yasa baka san farin ciki na, me yasa baka jin ddi idan baka sa ni cikin matsala one way or the other ba" bai iya ya dago kansa ba, Mikewa Sadeeq yayi ya fice daga parlon don bai ma son ganin scene din sak irin yanda suke da mahaifiyarsa ko da yaushe, Abuturrab kam bai iya ya dago kansa ba jin furucinta, jin hawayensa a kafarta ta dagosa tana kallon fuskarsa, tun bayan tasowarsa yau ce rana ta biyu da ta kuma ganin yana hawaye, ta dake tace "Daga ina kake Aliyu?" Sunkuyar da kansa yayi a hankali yace "Kaduna" Ji tayi kamar ita ma ta fara hawayen ganin irin ramar da yyi, wannan wani irin so ne Aliyu ke ma yarinyar nn har yake neman hallaka kansa, hannunsa ta kamo cikin sanyin murya tace "Ina yarinyar take Ali?" Sai a snn ya kalli kwayar idonta ya ga damuwa karara cikinsu, ya lumshe ido cikin rawar murya yace "Ki yafe min plss Mami, sbda fushin ki gare ni babban masifa ce, na tuba Mami" Mami tace "Ce maka nayi ina yarinyar mutane?