Sashe 72
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Jinginar da kansa yyi jikin kujera ya lumshe idonsa na kusan minti ashirin can ya bude idon a hankali ya mike, bedroom dinsa ya nufa ya kure ac yyi rub da ciki a kan gado, tun yana controlling kansa yana daurewa har ya kasa, kawai ya tashi ya fita, dakinta ya shiga ya ganta kwance har tayi baccinta, Da kyar ya isa gadon ya fada kai, ta mike da sauri tana kallonsa don baccinta bai yi wani nisa ba, karasawa tayi kusa da shi da mamaki tace "Me ya faru doctor" jawota yyi jikinsa cikin sarkewar murya yace "Samha don't tell me noo....." Kwace kanta tayi ta fara ja baya a tsorace ganin yanda idonsa ya sauya kala, ya fixgota ta fasa ihu a rikice tace "Ni ka kyaleni" ya rufe bakinta, kokuwa ta fara yi da shi da hannu daya ya riketa ta kasa motsi, tayi mugun tsorata ganin yanayinsa cikin kuka sosai tace "Noo doctor plss kar ka yi min haka, don Allah ka daina, i can'ttt" kamar ba da shi take ba haka ya mayar da ita yanda yake son ganinta gabansa, iyakar rudewa ta rude, ta dinga kuka tana son tashi amma ta kasa duk jikinta ya mutu, a ranan ce rana ta farko da yaji ta kirasa da Aliyu, bbu kalan rokon da bata yi masa ba amma kamar tana kara tunxurasa duk da shi kansa ba a son ransa bane, sai take ganin kmr ba shi da ta sani dake kyaleta idan ta fara kuka ne gabanta ba, ta rufe ido ta dinga kiran Mumy ko ina na jikinta na bari, lkci daya ta hadiye kukan da take ta xaro ido hade da kwala ihu yyi saurin hindering dinta daga ci gaba da hakan ta hanyar rufe bakinta, wani karfi ya xo mata xata mike ya nuna mata karfinsu ba daya ba, daga wannan lkcn sama sama ta dinga sanin abinda ke faruwa daga karshe kuma bata kuma sanin komai ba sai bude ido tayi a hankali ta gansa xaune gefenta yana hada allura, ji tayi kmr jikinta ba nata ba ga wani ciwon kai da yasa ko bude idon bata iya yi sosai ko hannunta ta kasa dagawa, juyowa yyi ganin idonta bude ya dawo kusa da ita da sauri yace "Wife...." da kyar tace "Doctor kai na, i don't knw...." Kasa ci gaba tayi don ba sosai ma maganar ke fitowa ba, ya dafa kanta da yyi xafi sosai da damuwa yace "Xai daina baby, am sooo sorry, i never meant that..." kallonsa take kmr me son gane ma'anar abinda yake cewa, lkci daya incident din few hours ago ya fado mata ganin idonsa da bai dawo dai dai ba har lkcn, ta tuna abinda take ji bbu banbanci da wanda taji daxu, ja baya tayi ta fasa ihu wani karfi ya xo mata ta mike da sauri ya rikota ta fashe da kuka mai ban tausayi jiki na rawa tace "Plss kayi hakuri Aliyu, wllh mutuwa xan yi....." Ya rungumeta gam ya lumshe ido jin xafin jikinta cikin sanyin murya yace "Am sorry Samha...
It's nt intentional, i...." Turasa kawai take tana kuka sosai duk a tsorace take tana cewa "Don Allah ka sake ni plss" yace "Toh ki bari in maki allura your temperature is high...." Wani k'aran da ta sakar masa bai san lkcn da ya cikata ba, ta sauka kan gadon kawai ta durkushe nn bakin gadon jin ba iya barin gun xata yi ba ta dinga rusa kuka, tunda take bata taba jin abinda take ji a lkcn ba, duk ya ji tausayinta ssae amma ya kasa xuwa inda take, can dai yyi ta maza ya mike, ba wahala kadan ta basa ba kafin yyi mata alluran relieve hade da na bacci, kuma lkci daya baccin ya dauketa ya kwantar da ita ya xauna gefenta yana da ya sanin abinda yyi at the 1st place, har aka kira asuba bai rintsa ba ya mike da kyar ya shiga yyi wanka ya dauro alwala ya fito ya fita xuwa masallaci, ya jima xaune bayan an idar yana Azkar kafin ya koma gida, bedroom dinsa ya shiga don dauko disinfectant a bathroom, yana shiga wayarsa na katsewa dauka yyi yaga kiran Ummi da Dr Sharif, Ummi ya fara kira ta daga suka gaisa yace "Ummi ina masallaci ne" tace "Alryt baku yi magana da Sharif din ba knn?" Yace "No, mis call na gani shi ma bari in kirasa" tace "Okay" daga haka ya katse ya kirasa yana dagawa suka gaisa Dr Sharif yace "Ummi ce dama tace in kira ka, in the next 1 hr xa a shiga da matar nn theatre Dr Mubarak bai nan haka Dr Amina....
I think you have to come over da wuri" Shiru Abuturrab yyi kafin yace "Sharif my wife is sick i can't leave her a halin da take yanxu...." Dr Sharif yace "Subhanallah, Allah ya sauwake mata, but ka kira Dr ka fadi mata she will come over ita" Abuturrab yace "Alryt....
Bari in kirata" daga haka ya katse ya kira Ummi tana dauka yace "Mami, Mun yi magana da shi amma Samha bata da lafiya....." Ummi tace "Subhanallah me ya sameta?" Ya shafa kai yace "Zazzabi Mami, yanxu ma pharmacy xan fita siyo mata drugs" Ummi tace "Is it that critical?" Ya d'an yi shiru kafin yace "Ehh Mami, bata samu bacci jiya ba, i think it's malaria probably with typhoid" Ummi tace "Alryt ka siyo treatment din bari in taho" buda ido yyi sosai yace "emm, noo Mami, ae Mami da ki bari kar ki yi wahala, it's too early, i think it's nt critical" shiru tayi sai kuma can tace "Just to see her condition ne dama, or is she pregnant ne kke boyewa" Ya kuma buda ido yace "Nnoo Mami, i..
I....
Just notice she's very sick jiya da daddare, just sick..." Tace "Toh gani nn xuwa" bai iya yace komai ba, ya juya da sauri ya koma dakin da take, bedsheet din ya rufe, ya d'an gyara dakin ya lullubeta ya fita ya dau makullin mota, a balcony suka ci karo da Ummin ya kuma gaisheta tace "Ina kuma xa ka?" Yace "Amm Mami tunda xaki dubata bari in je clinic din kawai, yace min Dr Mubarak ma bai nan" daga haka ya kara gaba ta bi sa da ido, can ta karasa cikin parlon ta wuce dakin da ta gani bude, kan gadon ta karasa tana kallonta ta dafa goshinta tace "Samha" kallonta kawae take jin xafin jikinta, da kyar Samha ta bude ido ganinta tace "Ummi" Ummi ta dagota tace "Ina ke maki ciwo daughter, tun yaushe ne baki da lfya?" fashewa da kuka tayi, Ummi tace "I didn't ask you to cry, ina ke maki ciwo" ta rike kanta cikin kuka tace "Ummi kai na" Dagota Ummi tayi ta saki wani kara, da mamaki Ummi tace "What happend" tana rike da hannunta tace "Ummi baxan iya ba" Ummi tace "Baxa ki iya me ba me ya sami kafar" bata ce komai ba sai kuka, Ummi tace "Toh tashi tsaye" girgixa kai ta dinga yi hawaye na sakko mata, Ummi ta dagata da kanta amma ta durkushe nn kasa da sauri, mamaki ya cika Ummi, ta dai dake tace "Kin ji ciwo a kafar ne nace?" Girgixa mata kai tayi, shiru Ummi tayi kmr me son gano abu, can ta kalli gadon, bude gun xanin gadon da ke rufe tayi tana kallo, can ta rufe ta kalli Samha a hankali tace "It's okay daughter daure ki tashi let me help you" sosai Ummi ta tausaya mata don iya daurewa ta daure, ta bata tea da magani ta hadiye snn ta sa ta ta kwanta sai bacci.
Ta kimtsa ko ina na dakin ta fita, haka kawai taji Abuturrab ya burgeta ta sake yarda da shi fiye da ynda tayi a da sai dai kuma haushinsa ne cike a ranta, is he on his Right senses?? sai kusan karfe sha daya, a kofa suka kusa cin karo don ta shigo duba Samha dake ta bacci, kasa barin su hada ido yyi ya koma baya sai kame kame yake, ta juya ta koma cikin parlon ya bi bayanta.
*Haske writers asso*
_Am also under NLC don haka na tafi nima ehe_
*Noorul Huda*
By Khaleesat Haiydar
67.....