Sashe 54
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Kusan a tare suka shigo da Ummi compound din hakan yasa suka karasa can part din gaba daya don gaisheta, Abuturrab bai jima parlon ba ya koma part dinsa don tun da ya shiga bai ga Samha ba, yana kwance idonsa kan news da ake a tv aka bude kofa hade da sallama, Khadija ce ta shigo tare da Samha rike da abinci hannunta, har suka karaso inda yake idonsa na kan Samha, khadija ta ajiye abincin hannunta tace "Ina yini Uncle" ya kalleta ya amsa yace "Lafiya dija, sannu da aiki" tayi murmushi bata ce komai ba, Samha da kanta ke kasa tace "Ina yini?" Ya kalleta yace "Lafiya lau..." Sai a snn ta daga ido ta kallesa, murmushi tayi ganin yanda yake kallonta, tace "Ya aiki?" Yace "Alhmdllh...." Mikewa khadija tayi tace "Bari in dauko plate...." Daga haka ta wuce kitchen, saukowa kasa Abuturrab yyi yana kallonta har lkcn, cikin sanyin murya yace "Kin guje ni Heart beat...." Murmushi take ta girgixa kai tace "A'a" Dago kanta yyi ya kamo hannunta yana kallon kwayar idonta yace "I love you Samha...." Murya can kasa tace "I... i love you more" rungumeta yayi kan idon yusuf da ya shigo parlon a lkcn, Khadija kuma ta fito daga kitchen rike da plate, a hankali Samha ta xame jikinta, Yusuf kuma pretends he saw nothing yana danna waya, mikewa Samha tayi tana kallon Khadija da ta ajiye abun hannunta tace "Ba mu kai ma Ummi abinci ba" Daga haka ta nufi kofa Khadija ta bi bayanta.
Ummi na xaune bedroom dinta Yusuf ya shigo, kallonsa take har ya nemi waje ya xauna, ta kalli agogo ganin goma ya wuce tace "Baka tafi can ba?" Yace "Yanxu xan wuce" Bata kuma cewa komai ba ta ci gaba da shan fruit din gabanta, Yana kallonta yace "Ummi...." Kallonsa tayi tace "Ya aka yi?" Ya shafa kai yace "Ummi ya Aliyu suke da yarinyar nn ne..." Wani kallo tayi masa tace "What's ur problem with that Yu
suf, if am nt mistaken you've asked me that before, fine...
Matar sa ce are you okay by that?" Yar dariya yyi yace "Buh few days ago ce min kika yi ba matarsa bace Ummi, how's this?
Hmmm?" Hararansa tayi tace "Yea sun rabu ne then buh ynxu everything is normal" kallonta yake ko kiftawa bbu kmr me son gano abu, ta ci gaba da cin fruits dinta ba tare da ta kuma kallonsa ba, can ya dai yace "Toh mai take xama yi nan har yanxu?" Cike da masifa tace "Lemme rest pls Yusuf, i want him to know her value shi yasa har yanxu bata koma ba, kuma baxa ta koma ba..." Shiru yayi yana kallonta, can yace "Amma within dis short period din xamansu a gidan nn har kuka saba haka kika gano suna da prob... buh em fatima told me sabon aure ne, sabon aure shine har aka fara samun matsala, from my investigation na gano abu Ummi...." Mikewa tayi a fusace tace "Enough!
Leave right away" mikewa yayi yana shafa kai fuskarsa dauke da murmushi ya nufi kofa ya fita, Ummi ta xauna hade da sauke ajiyar xuciya underneath her breathe tace "Damn it!
Shi wai Barrister, Ya Allah kar ka bari ya gano komai kar in xama mara alkawari, i spoilt everything at d beginning" Yusuf na fita har xai nufi kofa yaji motsi kitchen a tunaninsa Khadija ne ya karasa kitchen din, Samha ya gani tana wanke wanke, suna hada ido ta dauke kai ta ci gaba da abinda take, shiga kitchen din yyi ya rufe kofa yace "Sannu da aiki" tace "Na gode" yana gyada kai yace "Ohk, ya ma sunan naki?" Ba tare da ta kallesa ba tace "Samha" yace "Nyc....
Ain't you missing home" da sauri ta kallesa sai dai bata ce komai ba, ya mata murmushi yace "You re nt tunda ga Aliyu koh" dauke kai tayi, dai dai nn aka bude kofar kitchen din, juyawa yyi da sauri, Ummi ta shigo, kallon Mamaki take masa tace "Me kke nn kuma Yusuf?" Yace "Ummi ruwa na xo sha, just came to take a glass of water...." Hade rai tayi sosai tana kallonsa, ya kalli Samha yace "Good nyt" a hankali tace "Thank you" daga haka yace ma Ummi ma sai da safe, ya fita ba tare da Ummi ta tanka sa ba.
Ummi ta ajiye bowl din hannunta duk jikinta yyi sanyi ta juya ta fita.
Ko kadan Abuturrab bai rintsa ba cikin dare, he was just planning on what to do next, yasan Ummi is truly good to him but bai jin xai iya ci gaba da xama garin when yusuf is around, May be some other time xai dawo gun ta don baxai taba mance irin halaccin nn da tayi masa ba, But he can't stay in gombe with his Samha any longer, kafin assalatu ya gama concluding next step din da xai dauka, and he was relieved.
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By Khaleesat Haiydar
47.....
Washegari Yusuf na bacci Abuturrab ya gama shirinsa, atm cards dinsa kawai ya dauka snn ya fita tun bakwai da rabi bai yi ba, bai fita da mota ba don kar ma Ummi ta ji fitarsa, clinic ya tafi, sai da ya tabbatar Ummi ta iso asibitin kusan karfe goma snn ya fita, gida ya nufa direct, khadija ce da Samha kadai gidan da yake ranan alhamis ne Khadijar bata je islamiyya ba, Gaishesa khadija tayi ya amsa yace "Samha fah?" Tace "Tana daki" daga haka ta wuce dakin sai ga su sun fito tare, kallonta yake har suka karaso, ya kirkiri murmushi yana kallon khadija yace "We will be back soon khadija, Cafe xamu" daga haka ya juya Samha da ta bi sa da ido ta ji yace "Ki dauko Hijab" juyawa tayi ta koma ta sako hijab dinta ta fito ta samesa yana jiranta waje, idonsa na kanta har ta karaso kusa da shi, yace "Mu je..." Tace "Ummi ta sani" yace "Yeah" daga haka ya kama hannunta suka fice.
Mamaki ne ya cika ta ganin inda suka nufo, ya sauka ya ba mai adaidaita kudi, fitowa tayi ita ma tace "Doctor..." Hannunta ya rike ya nufi cikin park din, direct inda ake kiran passenger din Kaduna ya nufa, lkci daya hawaye ya cika idonta cikin sanyin murya tace "Doctor Ummi fa bata sani ba" bai ko kalleta ba bare ya kulata, bbu bata lkci ya biya masu kudin mota, ya nemi bench yyi xamansa kafin motar ta gama cika, can ya kalleta yace "Yea we will be back some other day..." Hawaye sosai take, bata xauna ba har mota ya cika ya mike ya shiga motar, sai da wata mata tayi mata maganar baxa ta shiga mota bane, snn ta shiga ta xauna kusa da matar.
Throughout Journey din Abuturrab hirarsa da mutumin da ke kusa da shi yake don mutumin ba dai surutu ba, Samha kam duk jikinta a sanyaye yake, to ina kuma xa su, ganin bata da amsan ba kanta ta hakura kawai, lkci daya bacci ya dauketa.
Kusan la'asar suka shigo kd, tana fita mota ta je ta tsaya wani gefe ta rungume hannayenta, shi kuma ya tsaya sallama da sabon abokin da yayi, har suka yi exchanging number da xumar xa su hadu wani lkci idan Allah ya yrda, Mutumin da yace sunansa Bashir yayi ma samha sallama don Abuturrab ce masa yyi matarsa ce, Abuturrab ya karasa yana kallonta yace "Kin gaji koh baby?" Dauke kai tayi bata ce komai ba, yace "Don't worry Sweet baxa mu taba mance Ummi ba, wataran xa mu kai mata xiyara amma as husband and wife, may be with our kid ma then....