Sashe 62
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna isa gidan mai gari suka sauka a dai dai kofar gida Abuturrab na kare ma gun kallo ya fiddo dari biyar dake aljihunsa ya mika ma masu machine din, tuni Sadeeq ya nufi tabarmar dake shimfide kofar gidan da mutane a kai, Abuturrab ya bi bayansa, sai a sannan ya ga mijin Anty Maryam xaune cikin mutanen, kallo daya yyi masu ya gano waye mai garin ganin irin shigar da yayi, Sadeeq ya xauna kan tabarmar ya gaida su gaba daya, Abuturrab ma ya xauna duk ya gaishesu, mai gari ne yayi gyaran murya yace "Toh da wa xa a daura auren cikinsu?" Mijin Anty Maryam ya nuna masa Abuturrab, Mai gari yace "Ya sunansa?" Nan ma mijin Anty Maryam ne ya bada amsa, mai gari yace "Maa sha Allah, Malam Aminu yyi min bayanin komai Aliyu, na kuma ji tausayin ku ainun, amma ina son ka sani in har aka daura auren nn ka cuce yarinyar nn ko ka ci amanarta ko da so daya ne tamkar ka ci amanar musulunci ne, albarkacin islama kayi kkrin ganin ka rike ta da amana Aliyu, abu na biyu kada ka tilastata kace sae tayi addinin ka, ka bari tayi hakan don kanta, kai dai yi iyakar kkrin ka wajen nuna mata shi fa musulunci addini ne mai sauki, halayyanka gareta da irin xamantakewar da xaka yi da ita shi xae nuna mata hakan ba sai ka fito baro baro ka dinga fada mata ba, duk da addinin ku ya sha bam bam ta yrda ta baro iyayenta ta biyo ka don haka in dai ka cuceta ko dai dai da rana daya to Allah xae mata sakayya, ita kuma Allah ya mata rahama ta gane menene musulunci har tayi sha'awar dawowa cikinmu, ni xan xama waliyyinka in shaa Allah, shi kuma Malam Aminu xae xama nata, mun kuma yanke sadakinta a kan dubu hamsin....." Duk jikin Abuturrab yyi sanyi hakan yasa bai iya dagowa ya kallesu ba, Maminsa ce ta fado masa, to haka xa a daura masa aure mahaifiyarsa bata sani ba bare ta sa masa albarka, irin ynda mami ta ci buri kan aurensa ace xa ayi sa ynxu bata sani ba, tunanin hakan ya sakko masa da mugun sanyin jiki duk yaga gaba daya bai kyauta mata ba, Sadeeq ne ya kirgo dubu Hamsin kmr jira yake ya ajiye masu, nan take aka daura auren Aliyu da Samha akan sadakin da aka bayar, har lkcn Abuturrab bai iya ya dago kansa da yaji yyi masa nauyi ba, Malam Aminu ya jawo ledan goronsa da alawa ya bude ya shiga rarrabawa mutanen dake xaune gun ana ta sa ma auren albarka, ganin Shirun Abuturrab yyi yawa Sadeeq ya tabo sa sai a snn ya dago da sauri, Murmushi ya kirkira cikin sanyin murya yace "Allah ya ba ni ikon riketa a bisa koyarwar addinina ya kuma taya ni fahimtar da ita gaskiya da wuri..." Duk aka amsa masa da Ameeen, basu wani jima ba suka mike gaba daya har da Malam Aminu suka yi ma mai gari da sauran mutanen gun godiya snn suka wuce, Malam Aminu yace "Yanxu xa ku je can gun Antyn tata tana son ganinku wai, amma ba gida xa ku sameta ba, sae mu je in raka ku inda xa ku sameta" har suka isa gidan Malam Aminu nasiha yake ma Abuturrab kan kada ya bari Samha tayi da ta sanin amincewa da shi, ya dinga nuna masa kada ya manta ita kadai ke gare iyayenta bbu irin jin ddin da ba a shayar da ita ba a rayuwa bbu gatan da bata samu ba tun daga kan iyayen nata har kan yan uwa, amma lkci daya ta yrda ta amince da shi ta guji kowa nata ta biyosa, kada ya bari wataran maganganun da mahaifiyarta ke yawan yi na cewa ae musulmai basu da alkawari basu da amana ya xamto gaskiya ya nuna karya take bbu abinda ya kai musulunci gaskiya da rikon amana, ya nuna mata musulunci Rahama ne, Abuturrab bai iya yace masa komai ba kansa a kasa, sae Sadeeq dake ta cewa wnn gaskiya ne, xaune suka tadda Anty Maryam tsakar gidan uwar dakinta bayan an masu ixinin shigowa, nn dai malam Aminu yyi masu sallama don xae koma gun harkokinsa ya bar su daga su sai Anty Maryam da uwar dakinta Hajiya Salamatu, cikin sanyin murya Anty Maryam tace "Aliyu kai musulmi ne ni musulma ce, mun san Do's and don't din addininmu, don't let my daughter regret trusting a musulim, make her fall for it plss, show her it's teaching and aim, Samantha ita kadae ke gare yayana don't ruin her life, idan ka ci amanarta tamkar ka ci amanar addininmu ne...." Tana magana ne hawaye cike idonta, Abuturrab ya kasa kallonta, Hajiya Salamatu tace "Ina jin ta fada maka duk abinda ya kamata D'an nan, kar ka ba mu kunya ka rike amana, Allah kuma ya kawo sassauci cikin lamarin ya huci xuciyar iyayenku, sae kaga ta dalilin hakan Allahu ya dawo da iyayenta hanya madaidaiciya, ita kuma ina mata fatan amsan kalmar Shahada nan ba da ddewa ba, sae dai hakan xae faru ne idan ka rike a bisa koyarwar Musulunci sae kaga don kanta hakan ya burgeta..." A hankali Abuturrab yace "In shaa Allah" Anty Maryam tace "To yanxu kuma ina ku ka nufa?" Abuturrab ya d'an shiru sai kuma yace "Kila mu koma Gombe can ya fi kwanciyar hankali Anty" Cikin sanyin murya Anty Maryam tace "Toh Allah yasa hakan da alkhairi, idan Babansu Asiya ya yrda sae in bi ku in ga inda ku ke...." Ya d'an yi murnushi yace "Toh Allah yasa ya yrda Anty" Hajiya Salamatu tace "Toh yanxu ina ita Rebeccan take?" Abuturrab yace "Zaria muka kai ta da abokina" Anty Maryam tace "Gun wa a Zaria?" Abuturrab yace "Gidansu yarinyar da xae aura yasa muka kai ta" Murmushi kawai Sadeeq yyi, Hajiya Salamatu tace "Toh dama ina son ita ma mu xauna da ita ne, sae dai kuma dawowanta nn da hatsari sosai, kanwata na Zaria ko gobe sae mu je can da Maryam ku kai mana ita gidan kanwar tawa" Abuturrab yace "Toh Allah ya kai mu" Anty Maryam tace "Shknn Aliyu Allah ubangiji ya hada kan ku ya baka ikon rikon amana, xa ku iya tafiya" Sadeeq ne yyi masu godiya snn Abuturrab, duk suka mike Sadeeq ya ciro sauran dubu hamsin din ya ajiye gabansu yace "Ga wannan bbu yawa Anty..." Bbu ynda Anty Maryam da Hajiya Salamatu basu yi ba kan su tafi da kudinsu amma basu dauka ba suka fita, samun Machine bai masu wahala ba a kofar gidan, suna isa titi Sadeeq yace "Ya ne frnd na ga mood dinka ya canxa, you ought to be happy ta xama mallakin ka yanxu ae" Cikin sanyin Murya Abuturrab yace "Sadeeq my mum knew nothing about this, kaga bn fita hakkinta ba, bn mata adalci ba, am just restless" daga haka ya nemi gu ya xauna ya rike kansa, Sadeeq ya durkusa gabansa yace "And that's very through, kana bukatar addu'anta, kana bukatar ta sa maka albarka" Dago kai Abuturrab yyi lkci daya idonsa ya kada ya kasa cewa komai, Sadeeq yace "Here is an advice, why not ka je kano, you do all you can ku hadu da ita secretly sae kayi mata bayanin komai, uwa ce xata fahimce ka...." Shiru Abuturrab yyi sae kuma ya gyada kai yace "Yea, gaskiya hakan xan yi frnd, xan je gidan sister dinta, sae mu hadu a can in shaa Allah, buh if you're less busy plss mu je tare" Sadeeq ya shafa kansa bai ce komai ba, sae kuma can yace "Alryt ba damuwa mu je frnd..." Abuturrab ya mike yace "That's kind of you" Sadeeq yace "Za mu fara xuwa Zaria kenan?" Abuturrab yace "Noo, mu tafi kanon kawai, but before then i need to change" Boutique suka nufa suka siya kananun kaya da P cap snn suka koma hotel din da suka yi lodge, suna gama shiryawa suka fito suka samu mota xuwa kano.
Sai kusan karfe uku da rabi suka shigo kano, suna fitowa daga park Abuturrab yasa p cap dinsa yanda in dai ba durkusawa kayi ba to ba lallai ka ga fuskarsa ba, Sadeeq yyi dariya yace "Saboda tsaro ba don tsoro ba koh?" Dariya Abuturrab yyi shi ma yace "Sure kai ma daura naka" Sadeeq ya daura cap din shi ma, adai daita sahu suka dauka da xae kai su har Nasarr
awa, basu suka isa gidan Hajiya Mariya ba sae kusan Hudu da rabi, suka sauka a sahun suka basa kudinsa, lkci daya gaban Abuturrab ya shiga faduwa, daga cikin p cap din ya dinga surveying anguwar kafin ya kwankwasa gate mai gadi ya bude masu, ya daga hular kansa suka gaisa ya mayar snn suka shiga gidan da Sadeeq.
Babban parlon Small Mum din tasa ya nufa mai aiki ta bude masu kofa bayan sun danna bell suka shiga parlon suka xauna, ta wuce sama don kiran Hajiya Mariya, Abuturrab ya kalli Sadeeq yace "Kasan me?" Sadeeq ya girgixa masa kai, a hankali yace "I'm just restless" Sadeeq yace "Chill, bbu abinda xae faru in shaa Allah, mu da muka san Allah na tare da mu...." Saukowar Hajiya Mariya yasa yyi shiru, ta karaso parlon tana kallonsu gaba daya duk da ba ganin fuskarsa take ba amma ta gane Abuturrab ne, shi kam ya ki kallon inda take har sae da ta iso gabansa, a hankali tace "Aliyuuu" dago kai yyi ya cire cap din kansa, kasa boye farin cikinta tayi, ya mike ya rungumeta yana murmushi yace "Sweeet Mum" dago kansa tayi lkci daya farin cikin yyi fading ganin yanda ya rame ba kadan ba sai haskensa dake nn kawae, shafa kansa tayi cikin sanyin murya tace "Daga ina kake Aliyu!" Komawa baya yyi ya nuna mata Sadeeq yace "Meet my frnd, a brother!"
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
57.....
Kallon Sadeeq Hajiya Mariya tayi, can tayi murmushi ta nufesa shi ma tace "Welcome Son!