Sashe 78
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
But i saw the rice kuma su khaleesat basu ci ba ae" tace "Na bayar" yace "Wa kika ba?" Tace "Gate keeper" Shiru yyi yana kallonta, can yace "Alryt, tuwon fah?" Tace "Na mum kadai ya rage" da mamaki yace "Sauran fah?" Tace "Ba shi da yawa dama" kallonta kawai yake, can ya mike yace "ok then, let me get what to eat" daga haka ya fita, tare da su Khaleesat ya fita a motarsa, ta mike ta kai ma Hajiya Mariya abinci daki, Hajiya Mariya na kallonta tace "Me yasa ba ki bi su kun fita ba Samha?" Murmushi tayi tace "Ba komai Mum" Hajiya Mariya tace "Toh kin ci abinci?" Kai ta gyada mata tace "Na ci" "Toh xauna mu yi kallo a nn" cewar hajiya Mariya knn tana nuna mata gefen gado, a hankali tace "Toh" snn ta xauna. suna nn zaune ita dai ba sanin abinda ake a film din tayi ba ma, banda tunane tunane bbu abinda take, a haka aka kira isha, bayan kusan minti goma Hajiya Mariya ta mike ta shiga toilet ta dauro alwala ta fito ta gabatar da isha, har tara da rabi basu dawo ba, Hajiya Mariya ta kalleta ganin ta jinginar da kanta da gado tace "Kina jin bacci ne Samha" murmushi tayi bata ce komai ba, Hajiya Mariya tace "Toh tafi kiyi kwanciyar ki, sai da safe kin ji" ta mike tsaye cikin sanyin murya tace "Toh mum, sai da safe" daga haka ta nufi kofa, Hajiya Mariya ta bi ta da kallo cike da tausayinta ganin ba wani shekaru gareta ba, ita dai kawai yarinyar tayi mata ne har cikin ranta, kuma ta dau alkawarin in dai tana raye baxata taba yrda Aliyu ya toxartata ba ko ya walakantata coz her case is totally different, Samha na komawa daki bathroom ta shiga tayi wanka ta fito, tayi shirin bacci snn ta kwanta ta rufe jikinta da duvet, Dad dinta ne ya fado mata ta fashe da kukan da bata san dalili ba, tayi mai isarta daga haka bacci ya dauketa, sai kusan goma da rabi Abuturrab ya dawo gidan da kanninsa, Ilham ta kai ma small mum dinsu abubuwan da aka siyo mata snn ta shiga dakin yayanta, sai da suka gama cin abincin snn ya shiga wanka, su kuma suna kwance kan gado suna kallo a laptop, yana gama shiryawa ya xauna gefensu yace "Ain't you girls going to take ur bath" Khaleesat tace "Sai mun gama kallo" Bai sake ce masu komai ba, suna nn suna kallo har kusan sha biyu, ya mike yace "Am feeling sleepy, idan kun gama ku sa min laptop din a charge, good nyt" Khaleesat ta juya tace "A ina xaka kwana yaya?" Yace "Other room, you 2 shud use this room" ta ci gaba da kallonta tace "Alryt good nyt," ilham ma tayi masa goodnyt ya fita ya rufe masu dakin.
Dakin da small mum dinsa take ya bude yaga har tayi bacci ya rufo kofar snn ya nufi inda Samha take ya bude kofar ya shiga ya rufe ya kashe wutan dakin ya kara Ac, xaunawa yyi gefen gadon ya kunna bedside lamp yana kallonta, can ya cire duvet din da ta lulluba yana kallon kayan jikinta, kashe lamp din yyi ya hau gadon ya birgina kusa da ita ya jawota jikinsa ya kai bakinsa wuyarta a hankali yace "Wife" farkawa tayi xata mike xaune yaki saketa yace "Kawai kinyi isolating kan ki daga mutane throughout today baby, what's wrong with you?" Ba karamin daurewa tayi ba na ganin bata saki kukan dake cin ta ba, ya juyo da ita ya rungumeta yace "Seems baki son mutane koh?" Hawaye ne ya cika idonta ta sa hannu tana sharewa, kawai jin bakinsa tayi cikin nata ta fara turasa ya ki sakinta ya kwantar da ita, duk ynda ta so kwatar kanta kasawa tayi, a hankali ya sassauta rikon da yyi mata jin shesshekar kukanta, murya can kasa yace "Plss wife, you won't feel any pain" jin taki cewa komai ya kai bakinsa kunnenta a hankali yace "plsss?" Nan ma bata tanka sa ba, hakan yasa ya ci gaba da abinda yake, pain din da ta ji a lkcn bai kai na 1st encounter dinsu ba amma hakan bai hanata kuka a hankali ba, kukan ta kuma bai sa ya sarara mata ba, rungumeta yyi daga karshe cikin sanyin murya yace "Am sorry baby, i just can't help" ita dai bata ce komai ba, yana rungume da ita har bacci ya dauketa.
*Haske writers asso*
Kar ya auri fatima, bai dace ya aureta ba, bai kamata ayi ma Samha kishiya ba, as if anji Abuturrab ya bude baki yace he have interest for fatima, as if har ya biya sadaki,
Noo My Aliyu has taste don haka stop being faster than ur shadow fanz
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
72.....
Karfe hudu da rabi ya farka ya mike xaune yana kallonta, duvet ya jawo ya lulluba mata ganin kmr tana jin sanyi, ya taba jikinta yaji da dumi ya kafa mata ido yana kallo, can ya manna mata kiss a forehead ya mike ya shiga toilet don yin wanka, jallabiyansa ya xura jin xa a tada sllh ya fita masallaci, yana dawowa ya shiga dakin ya xauna gefenta ya kuma taba jikinta yaji ya fi daxu xafi, kallonta kawai yake kafin ya mike ya fita dakin, dakinsa yyi knocking ya bude ya sami sisters dinsa suna ta bacci, ya nufi gaban mirror ya bude a hankali ya dau alluran da xai dauka da syringe ya rufe gun snn ya fita ya koma daki, ajiye su yyi gefen gado ya shiga bathroom ya hada mata ruwan wanka ya fito ya xauna kusa da ita ya daura hannu forehead dinta, a hankali ta bude idonta don hannunsa da ruwa, kkrin tashi xaune ta shiga yi, ya dagota yace "Mu je kiyi wanka baby, you will feel much better" bai jira cewarta ba ya tashi tsaye ya daga ta ya wuce bathroom din da ita, bata yi xaton xata iya takawa ba don duk a tsorace take, duk ynda yaso taimaka mata tayi wankan kin yrda tayi hakan yasa ya fito ya barta, ta wanke baki snn tayi wankan, yana xaune gefen gado ta fito daure da towel ya bi ta da ido, can ya mike ya fita, kafin ya dawo har ta shirya cikin riga da skirt na atamfa ta kwanta, rike da cup din tea ya shigo dakin ya ajiye kasa ya xauna kusa da ita yace "Tashi ki sha tea sai in maki allura i don't want you to get sick" da kyar ta yrda ta mike xaune ta karbi cup din tea din, tana gama sha yace allura, nn hawaye ya cika idonta, bbu ynda ta iya haka ta tsaya yyi mata alluran, ya kwantar da ita yace "Toh yi ramuwar baccin ki" ko kallonsa bata yi ba, ya mike yana murmushi ya fita, gun small mum dinsa ya shiga ya sameta xaune kan darduma, ya xauna gefenta ya jira ta gama azkar din da take snn ya gaisheta, ta amsa tace "Jiya me yasa ba ku fita gaba daya da Samha ba Aliyu?" Ya kalleta yace "Mum, ae bata fiye son fita ba ita, kuma tana daki lkcn da muka fita" tace "Yanxu don ka ga yan uwanka sai ka janye mata Aliyu is that fair" da mamaki yace "Mum ba haka bane wllh, ynda kika ganta haka take, baka sanin abinda yyi mata da wanda bai mata ba, miskilancinta yyi yawa....
Ko magana ma sai taga dama wani lkcn, she will just be looking at you, ko da nace ta bi mu nasan cewa xata yi A'a" Hajiya Mariya ta tabe baki tace "Ni dai ina kara jaddada maka idan ka cuce yar nan Allah baxae bar ka ba, to wai idan baka dinga jan ta a jiki ba wa xai yi hakan Aliyu? bata da kowa fa a yanxu sai kai, gwara kai gun mahaifinka kadai kke da problem, ita fa?