Sashe 101
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karfe biyar da yan mintuna Ahmad ya isa dai dai gate din su Abuturrab, ya juya ya kalli Usman yace "I think it's here" bude motar suka yi a tare suka fito suka nufi gate din gidan, Usman ya d'an tura gate din yaji a rufe, bude gate din aka yi, suka ga wani da khakin soldier tsaye, Ahmad yace "Barka da Yamma" Sojan ya amsa masa, Ahmad yace "Tambaya muke don Allah, sorry for the inconvenient, pls akwai Dr Aliyu a gidan nan?" Sojan yace "Eh, yaron mai gidan kenan" Ahmad ya shafa kai yace "Toh madallah ko xa a yi mana sallama da shi pls" Sojan yace "Daga ina ku ke?" Yace "Shagari qtrs" Rufe gate din sojan yyi, Usman ya kalli Ahmad yace "Lallai!! ko waye mai gidan" Usman ya koma gun motarsu yace "Babba ne tun da kaga haka" bin bayansa Ahmad yyi suka tsaya jikin motar, tsayuwar kusan minti goma sha biyar suka yi basu ga an bude gate ba, Usman yace "Anya nn ne gidan kuwa bro, dubi fa ynda aka shanya mu nan" Ahmad yace "Cool down, let wait a little more" bude gate din aka yi sojan ya fito yace "Xa ku iya shigowa" Ahmad yace "Toh godiya muke" daga haka suka bi bayansa suka shiga compound din, sae a snn suka ga sojoji hudu a compound din, gaishe su suka yi, Sojan ya nuna masu karkashin wani Artificial tree mai dauke da kujeru uku yace "Ku jira sa a can" godiya Ahmad ya kuma yi masa snn suka karasa suka xauna suna kare ma makeken compound din kallo, kamar bai son taka kasa haka ya dinga tahowa har ya iso inda suke xaune, gaba dayansu biyun kallonsa suke, ya d'an yi murmushi yyi masu sallama ya ja kujera ya xauna, suka amsa sallamarsa snn aka gaisa, Ahmad ya kalli hannunsa dake dauke da alluran drip yace "Baka da lfya?" Abuturrab yace "Yea, amma naji sauki Alhmdllh" gaba dayansu suka yi masa Allah ya sauwake, Ahmad ya d'an sauke ajiyar xuciya don ba ma sai ya tsaya dogon tambaya ba ya ga kamannin twins din Noor sak tare da Abuturrab, Shi kansa Usman kallonsa kawai yake, nan da nan kuma yaji tausayinsa don kana ganinsa kasan bai da isasshen lfya, Ahmad yyi breaking silent din yace "Dr Aliyu right?" Abuturrab ya kallesa yace "Yea, sai dai bn gane ku ba" Ahmad ya d'an yi murmushi yace "Ehh baka san mu ba dama Dr, mu ma kuma bamu sanka ba, sai dai mun gane ka ta dalilin carbon copies dinka" kallonsu kawai Abuturrab ke yi don bai gane inda suka dosa ba, Ahmad da ya kula da haka yyi murmushi yace "Alryt Dr, mun jima muna jin lbrin ka, mun kuma xo neman taimako ne a gun ka sbda Allah" Abuturrab ya jinginar da kansa da kujera yace "Na me fa?" Usman dai sai kallon yayansa yake don bai gane what he is up to ba, Ahmad yace "Mara lafiya xaka duba mana mu biya ka ko nawa ka bukata doctor" Hade rai Usman yyi yana kallon Ahmad, to what's d meaning of this kuma, Abuturrab yace "Ayya Allah ya bada lfya, sai dai nima bani da lafiyan, am under medication ma na fito yanxu" Ahmad yace "It won't take long Dr, na ga alamar baka da lfya, but ka taimaka sai ka ga kai ma ka samu waraka gun Allah, mun baro asibiti da dama mun baro likitoci da dama muka taso takanas gun ka..." Mikewa Usman yyi don ransa ya gama bacewa yana kallon yayansa yace "Excuse me" daga haka ya bar gun don bai ga amfanin hakan ba, shi dai Abuturrab bai ce komai ba, har ya mance rabon ya duba patient, can ya kalli Ahmad yace "What's wrong with the patient?" Ahmad yace "Ka taba dubata da dadewa kuma an samu waraka a lkcn, i cnt say what's wrong with her" Abuturrab yace "Alryt, a ina ku ke?" Ahmad yace "Shagari qtrs" Abuturrab yyi shiru, can yace "It's kinda far, anyway bari in shiga in fito" Ahmad yace "Toh mun gode Dr, Allah ya yaye maka damuwarka soon" kallonsa Abuturrab yyi kafin yace "Amin" ya shiga ciki, murmushi Ahmad yyi a xuciyarsa yace "Buh he is kind of nyc, he have got a free heart, bai ji tsoron ko cutarsa xa mu yi ba ya yrda xai bi mu duba mara lfya" text ne ya shigo wayar Ahmad ya duba yaga Usman ne, bude content din yyi yaga text din kmr haka, "Haba bro, hakan bai da amfani just tell him what we re here for mu bar nan, stop playing with his sense ko kai ake ma haka baxa ka ji ddi ba" Ahmad bai tanka text din ba sai ma murmushi da yyi, Abuturrab na shiga ya sanar da mami xai je duba patient a shagari qtrs an kira sa, taji ddin jin hakan sai dai kuma yanda taga yanayin jikinsa tace "Buh you re weak son, haka xaka fita gashi ko karewa ruwan bai yi ba" Yace "Worry not Mami, xan iya da baxan iya ba baxan je ba ai" tace "Toh shknn Allah ya tsare" yace "Ameen" drip din hannunsa ya cire, ya sauya jallabiyar jikinsa xuwa kananun kaya snn ya fita, har lkcn Ahmad na nan yanda ya bar sa, ya karasa yace "Am ready" mikewa Ahmad yyi yace "Alryt Dr" daga haka suka fita gun mota, Ahmad ya xauna maxaunin driver, Usman dama na xaune gaban motar, Abuturrab ya bude baya ya shiga.
Har suka isa Shagari qtrs bbu wanda yace komai cikinsu, Ahmad yyi parking a compound din snn ya fito yana kallon Abuturrab da ya fito daga motar yaji gabansa na faduwa haka kawai, Ahmad yace "Mu shiga Dr" bin bayansa yyi, Usman ma na biye da su a baya har xuciyarsa ya dinga jin tausayin Abuturrab ganin bai ma yi tunanin ko cutarsa suka kawo sa nn su yi ba ya biyo su da xuciya daya, Xama Abuturrab yyi a babban parlon gidan, Ahmad na murmushi yace "Welcm to our home Dr" Abuturrab ya mayar masa da murmushin, Usman ya wuce ciki sai ga sa sun fito da Umma, tun da ta shigo parlon take kallon Abuturrab, a xuciyarta tace Eh lallai twins sun yi ma Noor wayo, Abuturrab ya kalleta yyi kasa da kai yace "Ina yini mama" xaunawa tayi tace "lafiya lau" mamaki take a xuciyarta anya me innocent face din gabanta xae iya aikata abinda Noor tace, ta kawar da tunanin da wuri tunawa da tayi abun ba a fuska take ba, Umma tace "Sannu da xuwa Aliyu" ya kalleta da mamaki jin ta kira sunansa, can ya sunkuyar da kai yace "Nagode mama" Mikewa tayi ta wuce ciki, ba a dau lkci ba sai ga Maryam ta fito rike da Hassan, Ahmad ya mike ya karbi yaron ya isa kusa da Abuturrab ya mika masa yana kallonsa, kallon jaririn Abuturrab yake kafin ya karba yace "Oh dama baby xa a duba, buh am nt an expert a wnn bangaren, they shud have take....." Shiru yyi yana kallon jaririn lkci daya gabansa ya tsananta faduwa, Usman ya karbi hussain da Sadiya ta fito da ya nufi gun Abuturrab shi ma ya mika masa a hannunsa, Abuturrab ya kallesa shi ma, can ya dago a hankali yana kallon occupant din parlorn, ganin irin kallon da suke masa gaba daya yace "Noo" lkci daya ya mike ya ajiye yaran gaba daya kan kujera ya nufi Ahmad ya rikosa cikin rudewa yace "Noo plss, I want to see their mother, where is...." Makalewa sauran maganan yayi ganin Samharsa da yyi tsaye bakin stairs ta ki karasowa parlon tana wasa da fingers dinta kanta a kasa, wani mugun bugu xuciyarsa yyi, ya dafe kirjinsa da sauri, lkci daya ya fara ganin jiri, idonsa ya fara juya masa, Ahmad ya nufo sa da sauri ganin yanayinsa, kafin ya iso tuni yyi kasa har lkcin yana rike da kirjinsa da duk hannunsa biyu, Ahmad ya rikesa yana salati, Rudewa Umma tayi haka su Maryam, bbu abinda ya kuma rikitasu sai irin karan da Noor ta saki, ta taho parlon da gudu ta durkushe kusa da shi ta rikesa cikin tashin hankali tace "Doctor....." Haka ta dinga kiransa tana jijjigasa, Umma ta janye ta su Ahmad kuma suka fitar da shi daga parlon sai asibiti.
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
90.....
Har aka yi magrib Abuturrab bai bude ido ba duk da alluran da aka yi masa, Ahmad na tsaye cikin ward din da Usman Abbansu kuma na gun likita, sai a snn ya fara daya sanin k'in gaya masa da yayi tun a gida, kilan da duk hakan bai faru ba, Noor dai na xaune kusa da gadon da Abuturrab yake ta hade kanta da gadon, a hankali take kuka wanda su da suke tsaye dakin ma basu san abinda take ba, Abbansu ne ya shiga da sallama yana kallon Ahmad yace "Bbu waya tare da shi ne?" Usman ya mika masa wayar Abuturrab dake hannunsa, Abban yace "Ka ba Ahmad, ya kamata a kira can gidan nasu" Ahmad ya karbi wayar ya shiga contacts yana duba number da ya kamata ya kira, bbu wasu contacts a ciki da yake ba main sim dinsa bane, ganin wani number da aka yi saving da Mum kawai yyi dailing, yana fara ringing Hajiya Mariya ta daga tace "How you my son..." Ahmad yace "Ina yini mama" Hajiya Mariya ta d'an yi jim, can tace "lafiya lau" yace "Dama Aliyu ne ke asibiti...." A rude tace "Asibiti? kai waye?" Bai amsa tambayar ba, ya dai fada mata sunan asibitin, bata kuma cewa komai ba ta katse wayar ta shiga kiran Mami da sauri, Mami na dagawa tace "Yaya wai kin ji ynxu aka kira ni Aliyu na asibiti, ya fita gida ne?" Kasa cewa komai Mami tayi, Hajiya Mariya ta dafa kanta tace "Pls ki kwantar da hankalin ki yaya, ki gaya ma Col sai ku taho asibitin tare nima gani nn xan fitowa ynxu" har ta katse wayar sai ta tuna bata fadi asibitin ba ta kuma kiranta ta gaya mata snn ta dau makullin mota ta fita da sauri.