Sashe 24
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ko kuma mu ci gaba da wanda nake baki ranan" ta kallesa tace "Toh barin in fara baka sae ka ci mim gaba, wani iri kake so?" yace "ko wanne" ta langwabar da kai tace "Ohk let me tell you the story of Joseph you will like it" yace "Tohm" hawa gadon yayi ya nuna mata kusa da shi ta turo baki tace "Nan ma yayi" yayi murmushi yace "Ohk" shiru tayi sai kuma a hankali ta hau ta dawo kusa da shi, nan ta fara basa story din Joseph according to the new testament of their Holy Bible, jin shirun yayi yawa ta dago tana kallonsa taga idonsa lumshe, murya can kasa tace "Doctor..." taji shiru, tsura ma long lashes dinsa ido tayi snn ta sauke idonta kan cute lips dinsa, bacci yake hankalinsa kwance, murmushi tayi ta gyara masa kansa a hankali snn ta koma can karshen gadon ta kwanta ta juya masa baya, nan da nan ita ma bacci ya dauke ta, can cikin dare ya farka ya mike xaune da sauri ta dalilin hasken dakin don wuta a kunne yake har lkcn kuma dama shi bai saba kwana da wuta ba, ya juya ya kalleta yaga ta dukunkune gu daya tana bacci don sanyi ne sosai a dakin ta dalilin ac da ya kure, sauka yyi daga kan gadon ya shiga toilet ya fito snn ya dauko duvet ya dawo kusa da ita ya lullubata da shi ya durkusa kusa da ita yana kallon kyakkyawan fuskarta, lumshe ido yayi ya kai lips dinsa goshinta snn ya mike ya kashe wutan dakin ya koma inda yake ya kwanta.
Da asuba a gefensa ya ganta, ya mike zaune bayan ya karanto addu'ar tashi a bacci, ya kusa minti biyar xaune kafin ya mike ya shiga bayi don yin alwala ya wuce masallaci.
Ko da ya dawo daga masallaci bata tashi ba, ya cire bargon jikinta ya ja hancinta, mikewa xaune tayi ya wara mata ido yace "Come and start going kar mumy ta dawo" kallon agogo tayi da sauri ta xaro ido, sai kuma ta mike tsaye ta cire kimonon jikinta ya rage daga ita sai half nighty ta shiga bayi, wanke fuskarta tayi ta wanke bakinta da freshener snn ta fito, xaune ta gansa kan darduma da Al-quran a gabansa, dago kai yayi yana kallonta ta karaso ta duka d'an nesa da shi tace "Good morning" ya wara mata manyan idonsa yace "Good morning Baby, kin tashi lafiya" xaro ido tayi tace "Ni kuma?" mikewa tayi tana murmushi ta dau kimononta ta saka ta tattara books dinta tace "Xan tafi" yace "Toh bari in raka ki" da sauri tace "No thank you" daga haka ta d'aga masa hannu ta nufi kofa ya bi ta da ido har ta fita.
Karfe hudu da kusan rabi Abuturrab ya dawo daga gun aiki, wanka yayi ya shirya cikin kananun kaya ya fito, kallo daya yayi ma abincinsa da ke ajiye parlor ya fita, main house ya nufa, ya tadda Mami xaune parlor mai aiki na yi mata gyaran gashi, ya xauna ya gaisheta ta amsa tace "Har ka dawo?" Ya jinginar da kansa jikin kujera yace "Na dawo Mami" tace "Toh ka ci abinci?" Girgixa mata kai yayi yace "Ban ci ba tukun" tace "an kai maka can ai" yace "Na gani!" Mikewa yayi ya wuce sama.
Yana dakinsu Ramla ta shigo, ta karaso tana kallonsa ganin ba yanda ta saba ganinsa ba ta xauna gefensa tace "What's wrong with you Aliyu?" Kallonta yayi yace "Nothing Mami" tace "ko dai kana son dawowa nan ne?" Murmushi yayi yace "Not at all" ta tabe baki tace "Toh kai ka sani" Shafa kansa yayi yace "Mami a kan maganan da Yakumbo ta min ranan" shiru tayi tana kallonsa sai kuma tace "Toh ya aka yi" ya langwabar da kai yace "I don't know what to do mum" ta tabe baki tace "yanxu duk yan matan da kake bani mu gaisa a waya ina suke?" Dariya yayi yace "Ohhh Mami na fa ce maki they are my frnds!" Tace "Toh, kana son in maka zabi?" Kallonta yayi da sauri yace "No Mami ni fa ina da warce nake so" tace "Toh kuma shine xa ka taho nan kana damuna" ya marairaice yace "Shawara fa na xo nema Mami" Mami tace "Toh ina jin ka, yar ina ce?" Shiru yayi yana kallonta, tace "Kayi shiru!" Xai yi magana aka bude kofar dakin, Khaleesat da Ilham suka shigo da alamar daga boko suke, mikewa yayi yace "Xa muyi magana anjima Mami" bin sa da kallo tayi, Su ilham suka gaishesa a tare, bai ko kallesu ba ya fice, khaleesat ta tabe baki, Ilham tace "Mami kin ga ya daina amsa gaisuwar mu koh?" Mami tace "ku kuka san me ya hada ku da shi ba ruwana" juyawa khaleesat tayi ta fice ilham ta bi bayanta, suna shiga dakinsu Ilham tace "You know what leesat, mu je mu basa hakuri, he's ignoring us" kamar xata yi kuka ta kare maganar, khaleesat na kokarin cire kayan jikinta tace "Am going no where" Ilham tace "Why?" Wani kallo Khaleesat tayi mata tace "Don ma ba mu gaya ma Mami abinda muka gani ba" ilham tayi shiru tana kallonta.
Abuturrab na xaune parlornsa yana kallo a laptop misalin shidda da yan mintuna yaji an bude gate, kallon kofa yayi da sauri, aka turo kofar a hankali ta shigo rike da basket dauke da abinci, sosai abayar jikinta yayi mata kyau, ta karaso parlon ba tare da ta bari sun hada ido ba ganin kallon da yake mata, d'an nesa da shi ta xauna tace "Good evening, i brought you food" wara ido yayi ya mike tana ganin haka ita ma ta mike da sauri tayi hanyar kofa, suka ji an kwankwasa kofar, still tayi tana kallon kofar, kawai gani yayi ta juya da sauri tayi hanyar bedroom, aka bude kofar, ilham ce ta shigo ta tsaya daga bakin kofa tana kallonsa kamar xata yi kuka tace "Ya Abu ni dai kayi hakuri....." Ya hade rai yace "Me ya faru da xan yi hakuri, fitan min a parlor" tace "Plsss am sorry sweet bro" xai yi magana ta karaso ta rungumesa tace "Yayana plss mana" shiru yayi bai ce komai ba, a hankali tace "Kaji" janyeta yyi jikinsa yace "Toh tafi daki ki ba ta hakuri right away" dago kai tayi ta kallesa, sai kuma ta kalli hanyar dakin snn ta tafi, tsaye ta ganta ta juya baya, da sauri ta juyo tana kallon Ilham, Ilham ta karasa kusa da ita tana turo baki tace "Kiyi hakuri, we are sorry for everything...." Shiru samantha tayi tana kallonta ko kiftawa bbu.
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
19.....
Ilham ta juya ta fita xuwa parlor tana kallonsa tace "Ya Abuu na bata hakurin" yace "And promise you two will be frnds daga yanxu" ta langwabar da kai tace "that's a promise, we re frnds now" yace "Good!" Murmushi tayi tace "Bye xamu tafi islamiyya" daga haka ta juya ta fita, bedroom ya shiga ya sameta tsaye har lkcn, ya rungume hannayensa yana kallonta, sunkuyar da kai tayi xata fita ya jawo ta yace "Ina xa ki?" Ba tare da ta kallesa ba tace "Gida xan koma" kallonta yayi daga sama har kasa murya can ciki yace "I love ur dressing...." Kwace kanta tayi ta fita da sauri, ya bi ta da ido, sai da ya ji fitar ta sannan ya fito parlor ya xauna ya bude abincin da ta kawo masa, pounded yam ya gani da vegetable soup yayi murmushi ya rufe warmer din hade da lumshe ido.
Bayan kwana biyu yana xaune gaban gate da yamma yana danna waya sai dai da biyu yake xaune gun don for the past 3 dayz bai ga Samantha ba, duk ya koma kamar mara lafiya sai dai har kusan magrib bbu alamar ta.