Sashe 114
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Washegari misalin goma na safe Abuturrab ya xo gidan Hajiya Mariya, suna daki gaba daya, tana yi ma Noor kitso don ko da suna bata yrda an mata kitson ba ynxun ma lallaba ta tayi ta yrda take mata sai yatsine fuska take, Hauwa mai aikin Hajiya Mariya kuma tana rike da Ahmad tana basa ruwa a feeder d'an uwansa kuma na kwance, Hajiya Mariya ta amsa gaisuwar Abuturrab tace "Sai yanxu Son" yace "Muna tare da Mujaheed ya dawo jiya" kallon Hauwa dake gaishesa yyi ya amsa gaisuwar snn ya dau Abubakar dake kwance yace "Frnd, good morning" Hajiya Mariya tace "Lallai kam frnd, frnd me hana mutane bacci da daddare, kaga Sadeeq din nn fitinanne ne na karshe" yyi dariya yace "Abokin nawa, to Abbana fa" ta kalli Ahmad tace "Shi kuma d'an taya bera 6ari ne, da yaji ya fara shi ma sai ya cafke" kallon Noor da ta sake ma kai tuntuni tayi tace "Ba ku gaisa ba Samha" Noor ta d'an kallesa tace "Ina kwana" a takaice yace "Lafiya lau mum twins" mikewa yyi yace "Na gaishe ku mum, xan je gidan boss dina ne ynxu" tace "Wai Dr Mustapha" yace "Ehh" tace "Har ya gaji da tambayar ka ya bari, xaka ci gaba da aiki a clinic din nasa knn" yace "Sae idan akwai vacancy mum" tace "Ae ko bbu na tabbata xai bari ka ci gaba, yana sonka mutumin" d'an murmushi Abuturrab yyi, yyi mata sallama ya fita.
Haka Noor ta ci gaba da rayuwa da yaranta gidan Hajiya Mariya dake basu kulawa yanda ya kamata, ba ita kadai ba har mai gidanta na mugun son Arshaq da Ashraf sunan da Hajiya Mariya take kiransu da shi daga baya, yaran suka yi girma tun kan arbai'n din, sai rigima da tayi masu yawa, gasu kamar larabawa don kyau hakan yasa duk wanda ya gansu sae ya shiga ransa, ynxu kam mai aikin Hajiya Mariya bata da aiki sae na rainon yaran tsabar yanda take sonsu, ko da yaushe suna wajenta, duk da irin nutsuwar da Noor ta samu a gidan don tayi kyau ta kara haske amma bata da kwanciyar hankali don har lkcn gaisuwa kadai ke hadata da Aliyu, kuma sau daya yake xuwa wataran ma baxae xo ba don ya fara aiki a gun aikinsa na da, ita kanta small mum dinsa na lura da take takensa sai dai bata ce masa komai ba tukun, da ya xo duk awannin da xae yi a gidan yana tare da yaransa ne, Noor kam tsakaninsu gaisuwa, abun ya fara damun Noor ssai, sae dai bata iya nunawa, ranan Hajiya Mariya ta kirasa daki ta tambayesa ma'anar behavior dinsa, yyi murmushi yana shafa kai yace "Mum haka take min ita ma" Tace "Kamar ya?" Yace "Ko da yaushe share ni take ta mayar da shi habit dinta ynxu" Hajiya Mariya tace "Haba Aliyu sae kace baka fi ta hankali ba, ynxu sai ka biye mata kamar wani mara tunani" yace "No mum, am just giving her space ne, naga kamar haushi na take ji" tace "Kasan me yasa take maka haka" kallonta yyi bai ce komai ba, tace "Gani xata yi kai ga ka tare da yan uwanka ko wanne na ji da kai, to ita fa, bata da kowa nata kusa da ita ga irin uwar da Allah ya hada ta da, she will always feel dejected idan ta tuna haka" bai ce komai ba, tace "To gaskiya bna son wnn shashancin gashi naga hakan na damunta sosai, ka dinga mata adalci Aliyu" yace "To nima ta dinga min, har ynxu idan abu bai min dai dai ba sai naji xuciyata na min xafi sosai mum, nima ba a son raina nake mata haka ba, but i have no option taki kwantar da hankalinta kuma ba komai ke damunta ba illa kishi ita bata ki kar in sake ma ko wace mace magana ba in dawo muyi ta xama bana xuwa ko ina" dariya Hajiya Mariya tayi tace "How will dat be possible kuma" Sau biyu Mami na xuwa gidan da su ilham ganin Arshaq da Ashraf, ana gobe Noor xa su yi arba'in Abuturrab na gidan tun yamma har bayan isha sbda ruwan da ake, Hajiya Mariya tace "You spend the nyt here sbda ruwa Aliyu" yace "Yea am thinking of that" Noor na daki kwance wajen karfe goma da rabi, har tayi shirin bacci Hajiya Mariya ta shigo mata da yara ta kwantar kusa da ita tace "Baxa ki sha furan ba kuma Samha" tace "Na koshi Mum" Hajiya Mariya tace "Toh shknn sai da safe" daga haka ta fita, Noor ta d'an yi mamaki don in har mai gidanta bai gidan ta kan kwana da su, Hauwa kuma ta wuce gida, ranan da yake nn kuma Hauwa ce ke tsayawa ta kwana da su, bude kofar dakin aka yi ta dago kai, tayi mamakin ganinsa don bata san yana nn ba har lkcn, ya rufe kofar ya karaso cikin dakin har xai kunna Ac ya tuna da yaran dake kwance ya rage kayan jikinsa kawai ya kashe wutan dakin ya nufi kan gadon ya kwanta, turo baki tayi ta mike xaune ta dau Arshaq ta sa shi a tsakiyarsu, ta dauko Ashraf shima ta ajiyesa duk yana kallonta ta koma can karshen gado ta juya masu baya, daukan yaran yyi gaba daya ya ajiye su can gefensa ya dawo kusa da ita, ta mike xaune tana kallonsa, tashi xaune yyi shi ma xata sauka kan gadon ya fixgota, fadawa jikinsa tayi ta fashe da kuka yace "Na rashin gaskiya koh?" A hankali take kukan bata ce komai ba, can yaji a hankali tace "Am sorry...." ya dago kanta yace "For?" Kin cewa komai tayi ta mayar da kanta kirjinsa, ya lumshe ido yana murmushi yace "Sorry for ur new habit baby, in dai kika kashe ni shknn sai kiyi ta rainan yaran ki ke kadai" kuka ta fara yi sosai, ya kai bakinsa kunnenta yace "Alryt baxan mutu ba sai kin haifa min yara shidda koh?" Abbansa ne ya fado masa ya lumshe ido, ita kam gyada masa kai tayi yace "Alryt, tel me u love me" murya can kasa tace "It's nt worth sayin....." bata rufe baki ba ya fara kissing din ta, Nan ita ma ta nuna masa tayi kewarsa fiye da yanda yyi, washegari da sassafe Abuturrab ya bar gidan tun kan Small mum dinsa ta fito, ita kanta Noor bata san ya wuce ba don tunda tayi sllh ta koma bacci, karfe sha daya Hajiya Mariya ta kirasa da yake ranan lahadi ce sai ga shi ya taho, a daki ya sameta bayan sun gaisa tace "Kaga yau suka yi 40 days son, ya kamata ku koma can gidan tare, before then kuma lefen da baka yi mata ba sai kayi xa su koma" dariya yyi yace "Kai mum" tace "Yes in raka ka kasuwan, kuma miye na wucewa da asuba" ya d'an shafa kai yace "Ba komai mum" mikewa tayi tace "Toh ni dai bari in shirya mu je kasuwan ynxu" fita yyi ya shiga dakin da Noor take ya sameta xaune tana ta wasa da yaranta, xaunawa yyi kusa da ita yace "Tom kin gama da su, it's now my time" hararansa tayi tace "Ni bn gama da su ba" rungumota yyi yace "Ashe kema kin yi missing dina baby?" Ta rufe ido bata ce komai ba tana murmushi tana shakan kamshinsa me ddi, murya can kasa yace "yesterday was great...." Bude kofar dakin Hajiya Mariya tayi, Noor ta janye jikinta da sauri, yi tayi kmr bata gansu ba tace "Ina jiranka ne Aliyu" ya mike da sauri yace "Okay mum" tana fita yayi kissing dinta a lips yace "Sai mun dawo baby" bin sa tayi da ido don ba karamin kyau kananun kayan jikinsa suka yi masa ba, yana fita Hauwa ta shigo dakin.