Sashe 77
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Hira sosai Ummi da Hajiya Mariya suka yi, nan Hajiya Mariya ta dinga bata lbrin dalilin barin Abuturrab kani, Ummi tayi murmushi tace "He told me everything, Prayer is the best thing for him, sae dai ni inda yake burgeni duk abunsa yana da kamun kai, yana da addini, kinga duk xamansu da yarinyar nn kafin ya aureta bai yrda ya sa6a teachings din addininsa ba..." Hajiya Mariya tace "Ba fa xama waje daya kike da su ba Hajiya" Ummi tace "Noo ni nasan abinda nake ce maki, Aliyu is different" Hajiya Mariya tayi murmushi tace "Toh mu dai gashi har yau ya bari mahaifinsa na xarginmu" Ummi tace "Toh Allah ya kawo sassauci lamarin" Ummi ta dau wayarta tace "Bari in kira Namesake din tawa ynxu" Ummi na dialing number Mami ba a dau lkci ba ta daga, da fara'arta tayi mata sallama daga daya bangaren, Ummi ta amsa tace "Kuna lfya Hajiya?" Mami tace "Lafiya lau wllh, ya yarana" Ummi tace "Duk Alhmdllh, ya kano?" Mami tace "Gamu a cikinta, ya mai gidan ki" Ummi tace "Yana lafiya wllh, Hajiya ga ni ga kanwar ki" Mami tace "Kanwata kuma, a ina kenan?" Ummi tayi dariya tace "Ga ta ku yi magana" mikawa Hajiya Mariya wayar tayi ta karba tana murmushi tace "Hello Mami" Mami da mamaki ya cika ta tace "Toh fa, kinsan ta ne Mariya?" Hajiya Mariya tace "Gashi nasan ta yau ta dalilin Aliyu" Mami tace "Aliyu?" Hajiya Mariya tace "Shi fa, gidansu daya da shi, ita ce kuma wanda kika ce min ya taba baki lbrin ta" Mami tace "Ikon Allah, ae tare muka yi Umrah da ita last year" Hajiya Mariya tace "Haka ta ce" Mami da farin ciki ya lullube ta tace "Allah mai iko, bata wayar" mika ma Ummi wayar tayi, nan Mami ta fara mata godiya, Ummi tace "Haba ae d'an ki nawa ne Hajiya, it's nothing yi wa kai ne, mu dai muna xuba idon xuwan ki gombe soon" sun fi minti sha biyar suna magana daga bisanni Ummi tace "Wai dama Aliyun da kike cewa xaki hada da 'yar ki fatima knn" Dariya Mami tayi tace "Shine fa, kin kuma ga abinda ya xabar ma kansa, sae dai duk da haka ae bai baci ba" Ummi tayi dariya tace "A'a Samha ma 'ya ta ce Hajiya...." Mami tace "Ehh sai ya xauna da duk 'ya yan naki biyu" Dariya kawai Ummi take daga haka suka yi sallama ta katse wayar, sai kusan la'asar ta bar parlon bayan sun yi hira sosai da Hajiya Mariya, Abuturrab kam na bedroom dinsa a kwance da sisters dinsa, lbrin tun daga ranan da ya bar gida kawai suke basa, da irin abubuwan da Abbansu ya dinga yi, wani yyi dariya, wani ya xaro ido, muryar small mum dinsu suka ji a kansu suka juya gaba daya, tace "Ina Samhan take?" Su ilham suka dauke kai, ya mike xaune yace "Ina jin kmr tana daki" tace "Shine xa ku bar ta ita daya Aliyu?"
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
71.....
Khaleesat tace "Lbri fa muke basa mum" harararta tayi tace "Did i ask for your opinion?" Mikewa Abuturrab yyi ya fita daga dakin ya wuce dakin Samha, ganin bata ciki ya juya ya fito, Hajiya Mariya dake tsaye tana kallonsa tace "Tana ina?" Kallon spare room yyi yace "Ina jin tana nan" daga haka ya karasa ya bude kofar ya ganta kwance, tana jin an bude kofa ta rufe ido da sauri, ya isa bakin gadon yace "Dear are you sleeping?" Bata tanka sa ba kuma bata bude ido ba, ya juya ya fita yace "Mum she's sleeping" bata ce komai ba ta bude dakin Samha ta shiga ya koma dakinsa.
Karfe biyar da rabi Samha ta fito sanye da hijab ta shiga bedroom dinta, Hajiya Mariya ta katse wayar da take tana kallonta murmushi dauke fuskarta tace "Kin tashi daughter?" Samha ta kirkiri murmushi ta karasa inda take ta durkusa tace "Na tashi mum" Hajiya Mariya tace "Amma kin ci abinci koh?" Kai ta gyada mata tace "Na ci, dama xan tambayi me xan dafa maku ne" Hajiya Mariya tace "Ba kince akwai tuwo ba?" Samha tace "Eh akwai" Hajiya Mariya tace "Toh kar ki damu kanki xa mu ci tuwon" mikewa tayi tace "Toh" snn ta juya ta fita, parlor ta nufa ta kwashe duk kwanukan dake gun ta kai kitchen, shinkafa ta diba kadan ta sa stew ta ajiye a gefe, ta dau sauran shinkafar dake cikin warmer din ta xuba miya da coslow da ya rage a gefe, ta bude kofar kitchen ta fita ta kai ma mai gadi ta dawo, wanke kwanukan tayi ta sake gyara kitchen din ta goge ko ina snn ta dau shinkafar da ta diba da goran ruwa ta fita ta koma daki, duk yanda ta so cin abincin kasawa tayi, ta jinginar da kanta da gado tana kkrin mayar da hawayen da ya taru idonta, mikewa tayi a hankali ta isa gun window ta tsaya tana kallon waje.
Dab da Magrib aka danna bell din gidan, Abuturrab ya tare da su Ilham yana bude kofar ya ga fatima ce tsaye da warmer biyu a hannunta, ya juya ya bar gun, khaleesat ta bi bayansa tace "Who's she, she's cute" Ilham ta karbi dayan warmer din hannunta tace "Welcome" fatima ta sakar mata murmushi tace "Thank you, kun xo lfya?" Ilham ta mayar mata da murmushin tace "Alhmdllh" daga haka suka karasa cikin parlorn, dukawa tayi ta ajiye abincin hannunta ta saci kallon Abuturrab taga kallonta yake, ta dauke kai tace "Good evening" yace "Evening" ta daga ma khaleesat hannu tace "Welcm" khaleesat tayi murmushi tace "Thank you" ta kalli Abuturrab tace "Mum fa?" Ilham tace "Ki shiga tana ciki" karasawa dakin fatima tayi, ilham ta kalli Abuturrab tace "Who's she Big bro?" Yace "Our neighbor" khaleesat tace "Ohk mum dinta ce ta shigo daxu?" Kai ya gyada mata, ta wara ido tace "She's cute, just like me" tabe baki yayi ya mike jin ana kiran magrib ya shiga toilet dake parlon, Ilham ta mike da sauri ta nufi kitchen don dauko plate da spoon, tana fitowa tace "As if she knws am very hungry" Khaleesat ma ta je ta dauko nata plate din, Abuturrab na fita masallaci fatima ta fito daga gun Hajiya Mariya, sallama tayi masu, ilham tace "The name?" Murmushi tayi tace "Fatima" ilham tace "I am Rabi'a but they do call me Ilham, and this is my sis khaleesat" Fatima tace "It's nyc meeting you all" khaleesat tace "Nyc meeting you too" fatima tace "Gobe ku shigo wajen mu pls" ilham tace "Sure, Allah ya kai mu" daga haka tayi masu sai da safe ta fita.
Abuturrab na dawowa masallaci Ilham tace "Yayanmu gobe da safe xa mu shiga part din su fatima....
She's inviting us" bai tanka ta ba ya nufi bedroom, khaleesat tace "Ya Abuu?" Juyawa yyi ya kallesu, ta hade rai tace "Where r u goin to, magana fa ilham ke yi maka" yace "Ohh sorry, just 2mins ina xuwa" daga haka ya wuce dakin da Samha take ciki, xaune take idonta a kan magazine dake hannunta, ya isa kusa da ita ya xauna gefenta yace "Baby me yasa baki son ki saki jiki da siblings dina?" Bata dago ta kallesa ba ta girgixa masa kai kawai, ya amshe magazine din hannunta ya dago kanta yace "Baki son ku saba da su ne? kin ma ci abinci kuwa?" kai ta gyada masa, ya langwabar da kai yace "Ni ko abincin ba a bani ba dear" bata ce komai ba ta sauke idonta kasa, yace "Ki xuba min shinkafar am hungry" tace "Ya kare" ya buda ido yace "Ya kare kuma?