Sashe 52
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kar ki bari son ki ya xama ajalina, don't make me a living dead...." Ta rungumesa cikin kuka tace "Why is all this happening to us...
Why did you teach me how to love you deep...." Saketa yyi ya goge fuskarsa jin motsi a balcony ya mike tsaye sai ga Ummi ta shigo, wani kallo take masa daga sama har kasa strictly tace "What happened?" Rasa abinda xai ce mata yyi, tace "Baka ji na ne boy?" Da kyar yace "Mami...
Ji nayi i want to throw up...." Kallon Samha da ta tashi tsaye ita ma tayi ta hade rai tace "Me kika xo yi nan?" Kamr xata yi kuka tace "Ummi, naga..." Kofa Ummi ta nuna mata tace "This shud be ur last, kada ko da wasa ki sake shigowa nn, leave now" A hankali tace "Toh Ummi..." Daga haka ta fita, Ummi ta kallesa tace "If you like throw up till tomorrow...." Daga haka ta juya tayi ficewarta, ya jingina jikin bango xuciyarsa na bugawa.
Samha na komawa bata yarda ta je dinning ba tayi shigewarta dakinsu Khadija ta kwanta duk jikinta yyi sanyi, har ta fara bacci Khadija ta tada ta wai ta tashi tayi Isha, mikewa tayi ta shiga bayi.
Karfe goma Yusuf ya shiga bedroom din Umminsa, as usual tana aiki, ya xauna tace "Ya aka yi Barrister..." Ya shafa kai yace "Gobe Abba xai taho week end ko Ummi?" Ta girgixa kai tace "Sai next week" yace "Okay, Ummi wai Aliyu ashe matarsa ce yarinyar nn" Ummi ta kallesa tace "Wa ya gaya maka?" Yace "Khadija..." Ta girgixa kai tace "Ba matarsa bace...." Lumshe ido yyi na kusan second biyar kafin ya bude a hankali, shiru Ummi tayi kamar bata so fadin hakan ba, duk yusuf na lura da ita, can tace "Amma ba wai nace kaje ka fada masu bane, i mean ur siblings, shi kuma you don't say anything to him about it...
Yanxu ka tashi kaje can part din nasa sai ku kwana tare" da sauri yace "Why???" Ta kallesa tace "Sbda ina son ku yi xumunci sosai, he is very good nd brave..." Yace "A ina ma kika samo sa Ummi?" Tace "You leave now, sai da safe...
You've interrupted me enough...." Murmushi yayi ya mike yace "Aiit Mother, sai da safe...
But in ji dai bai da ji da kai, idan naga haka xan dawo inyi kwanciyata a nan" murmushi tayi tace "No, he is nyc son" sai da safe Yusuf yyi mata ya fita, a parlor ya kusa cin karo da Samha da taje dauko ruwa kitchen ta koma baya da sauri, ya koma gefe yace "Yi wucewar ki..." Gefensa ta bi ta wuce kanta a kasa, shi kuma ya nufi kofa da system dinsa xuwa part din Abuturrab, kwance ya samesa parlor Abuturrab ya mike xaune ganinsa, Yusuf yace "Hi Dr, came to spend d nyt here, hope m welcome..." Murmushin karfin hali Abuturrab yayi yace "Of course you are Brrstr..." Yusuf yace "Ohh tnx..." Daga haka ya xauna gefen Abuturrab yana kkrin kunna system dinsa yace "As I've said before, i am yusuf, born nd brought up in Abuja...
I school in Uk, i soo love football" daga haka ya kalli Abuturrab dake kallonsa, Abuturrab yace "Uhn!
That's nyc...
I was born nd breed in kano, studied Medicine nd Surgery in Uk, amm may be i do love table tennis, and....
Snooker" dariya yusuf yyi ya kai masa Knuckle, Abuturrab ya dunkule hannunsa yana murmushi ya kai kan nasa, Yusuf yace "It's nyc meeting you...."
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By Khaleesat Haiydar
44.....
Abuturrab ne ya fara mikewa bayan awa daya yana kallon Yusuf yace "If you er done sai ka shigo ni xan kwanta yanxu" Yusuf yace "Aiit...." Daga haka Abuturrab ya shiga daki yayi kwanciyarsa sai dai ya kasa bacci, ya rasa me ke masa dadi a duniyar, har Yusuf ya shigo bayan kusan minti talatin bai yi bacci ba, sae dai idonsa a lumshe suke, Yusuf ya shiga toilet ya dauro alwala snn ya fito yayi kwanciyarsa.
Da asuba kusan a tare suka tashi duk suka yi alwala suka fita xuwa masallaci, ko da suka dawo yusuf ya koma yayi kwanciyarsa shi kuma Abuturrab ya shiga bathroom.
Kafin karfe bakwai har ya gama shirinsa, bai tada yusuf dake bacci ba ya dau makullin motar dake gun sa ya fita, yana warming motar yaji an kwankwasa masa glass ya daga kai ya ga fatima ce tsaye, ya dauke kai snn ya sauke glass din, ba tare da ya kalleta ba ya shiga jiran jin abinda xata ce, a takaice tace "Good morning" har lkcn bai kalleta ba yace "Morning how you?" Tace "Ummi tace in kira ka" yace "Ohk..." Juyawa tayi ta bar wajen, sai a snn ya daga kai ya bi ta da kallo, can ya bude motar ya fita ya nufi part din Hajiya, yana shiga parlon ya xauna, Ummi ta fito daga kitchen ya sauke kai kasa ya gaida ta ta amsa tace "Baxa kayi break ba boy?" Yace "Xan yi a office..." Tace "A'a ka jira dai kayi kafin ka tafi ka ji...
Me ya same ka jiya wai?" Daga kai yayi ya kalleta yace "Ba komai Mami, am ohk now..." Kallonsa kawai take bata ce komai ba, can dai tace "Shknn ka je khadija xata kawo maka kayan karin, naga kamar baka son cin abinci a nn koh?" Murmushi yayi ya mike yace "Toh nagode Mami" daga haka ya mike ya fita, karasawa yayi ya kashe motar snn ya shiga parlonsa ya xauna, bayan kusan minti bakwai aka bude kofar, daga kai yayi yaga fatima ce ta shigo rike da tray na breakfast, ya kauda kai har ta karaso ta durkusa gabansa ta ajiye tray din, ta dau cup xata bude flask ya dakatar da ita yace "No..
No kiyi tafiyar ki...." Bata tanka sa ba ta bude flask din xata xuba ruwan shayi a cup din, yace "Wai ba kya ji ne, i said..." Dago kai tayi tayi masa wani kallo ta xuba ruwan a cup snn ta rufe flask din ta shiga hada tea'n, mamaki ne ya cika sa, tana gama hadawa, ta ajiye gabansa ta bude plate din dake dauke da Irish da kwai sai plantain, snn ta mike tayi ficewarta ya bi ta da ido, can yayi tsaki ya dau tea din.
Damuwa bai barsa ya ci break din da yawa ba kawai ya mike daga karshe ya fita ya hau mota ya fice xuwa office.
Khadija da Samha na shirin tafiya islamiyya Ummi ta shigo dakin, tana kallon Samha tace "Ki bari gobe ki je Samha...
Ita khadija ta yi wucewarta" Samha tace "Toh" Khadija ta turo baki tace "Sbda me Ummi....
Yau fa kika ce xata fara" Ummi bata tanka ta ba ta fita, haka khadija ta gama shirinta ta wuce ita kadai ba don ta so ba, Samha kam tayi kwanciyarta don dama duk sai taji ma xuwa islamiyyan ya fita kanta...
Tana kwance ita kadai dakin aka bude kofa ta kalli Kofar, Yusuf ne tsaye wajen ganin ita kadai ce dakin bai karaso ba yana kallonta yace "Good morning" ta mike xaune tace "Ina kwana..." Ya d'an yi murmushi yace "Kin tashi lfya?" Sunkuyar da kai tayi ya juya ya fita ta koma ta kwanta, mai aiki ce ta shigo tace mata Ummi na kiranta, ta dau hijab dinta ta sa ta fita xuwa bedroom din Ummi, xaune ta ganta gaban computer, ta xauna kasa tace "Ga ni Ummi..." Ummi ta kalleta tace "Tashi kiyi xaman ki sama..." Ba musu ta mike ta koma gefen gado, Ummi tace "Samha..." A hankali ta dago tana kallonta tace "Na'am" Ummi tace "Duk tambayar da xan maki ki fada min gaskiya, kar ki ji shakkan komai kin ji daughter...." Samha ta gyada mata kai, Ummi tace "Do you have interest for islam?" Kallonta kawai Samha take bata ce komai ba, Ummi tace "Talk to me dear..." Hawaye ne ya cika idonta, a hankali ta girgixa kanta alamar A'a, shiru Ummi tayi tana kallonta, can tace "Baki da interest knn?" Samha ta gyada mata kai, Ummi tace "Toh me yasa kika yarda kika biyo Aliyu" hawaye sosai take yi, ta kasa cewa komai, cikin sanyayyan murya tace "You take me as ur mother Samha, tell me what's in ur mind kar ki ji komai...." Samha ta shiga goge fuskarta bata ce komai ba, Ummi tace "Tell me why did u follow him bayan baki da ra'ayin addinin islam..." Murya can kasa tace "I don't know...
Buh i know i love him shi yasa na biyosa, snn ya taba ce min in yi addinina yayi na sa...." Da mamaki Ummi ke kallonta, can tace "Toh me yasa kike sllh, har kike sha'awar shiga islamiyya, kuma wa ya koya maki sllhn?" Wasu sabbin hawayen suka kawo idonta cikin rawan murya tace "Aunt dina dake kaduna musulma ce ita ta koya min sllh, she is my dad's younger sister...." Ummi tace "Toh islamiyyan da kike son shiga fa?" Shiru tayi bata ce komai....
Ummi tace "Talk daughter" ta share idonta a hankali tace "Kawai dai ina son xuwa ne...." Ummi tace "Toh kince you don't have interest for islam me yasa kika yarda da musulmi kika amince masa har kika biyosa kin san baki son musulinci?" Kuka ta shiga yi a hankali, Ummi tace "Kuka kuma?
Ni ban ce ki min kuka ba Samha...." Bude kofar dakin aka yi Yusuf ya shigo da sallama...
Kallonsa Ummi take, shi ko idonsa na kan Samha barin da yaga hawaye idonta, Ummi tace "Ya aka yi Yusuf?" Kallon mum din tasa yayi snn ya kalli Samha, da harshen fillanci yace "Ummi kukan me take yi?