Sashe 79
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk duniyar nn ynxu da kai xata yi takama..." Ya d'an yi murmushi yace "Na sani mum, nd am trying my best to always be there for her...." Hajiya Mariya ta kuma kyabe baki tace "Amma da ai naga ba haka kke mata ba kafin ka rabata da iyayenta, ka fa kawota gidana na gani, duk da baka san tana da miskilancin ba ka iya lallabata har ka rabata da kowa nata, dama namiji in dai ya samu abinda yake so gun mace shkkn...." Kallon mamaki yake mata, can ya girgixa kai yace "No mum, you re misinterpreting me, kar ki ce haka pls, am very different, nasan yanda aka yi na samu Samha don haka i will value her till my last breathe on earth sai dai idan am nt on my right senses" Tace "Toh kuma da ka biye ma sangartattun kannin ka suka ki cin abincinta me hakan ke nufi?" Yyi murmushi yace "You knw it's being long mum, bana son daga xuwansu na fara bata masu rai a kanta it will look somehow, nima i wasn't happy with what they did but it's too early na masu magana, har cikin raina naji hakan da suka yi wllh amma kinga dole bai dace inyi magana a lkcn ba, sai dai kuma i won't take that today" tace "Toh xa mu ga ai" mikewa yyi yace "Mum kenan, kin fi kowa sanin halina fa" tace "Oho nasan ko ka canxa?" Dariya yyi ya nufi kofa yace "Ina nn a yanda kika san ni momma" daga haka ya fita, daki ya shiga yaga bata dakin, ya fita parlor ya ji ta a kitchen, ya karasa kitchen din, Irish take ferayewa ya durkusa kusa da ita yana kallonta yace "Baby da wuri haka, ba bacci nace kiyi ba, how you feeling now?" Ba tare da ta kallesa ba tace "Am fine" yyi shiru yana kallonta, can yace "Kinsa mum na xargin bna kula dake baby whereas it's nt like that, ke ce da halinki at times, sai a rasa gane kanki...." Ganin ko kallonsa bata yi ba ya karbe abun fere dankalin hannunta yace "Ki bari su ilham su xo su yi, mu je kiyi baccin ki" sai a snn ta kallesa tace "A'a xan yi da kai na" ta karbi peeler din ta ci gaba, haka yasa ta gaba yana kallo har ta gama ta mike tana kallonsa shi ma ya mike yace "Sannu da aiki Baby" d'an murmushi tayi bata ce komai ba, sai yaji ddin murmushin da tayi, bude kofar kitchen din aka yi Khaleesat ta shigo, ta langwabar da kai tana kallonsa tace "Good morning bro" yace "Morning kin tashi lfya?" Ta gyada masa kai tace "I want to take cornflakes, is there any?" Yace "Did you greet her?" Tace "Who?" Yace "Ur aunt" kallon mamaki take masa ta sake cewa "Who?" Ya watsa mata wani kallo yace "My wife," turo baki tayi ta juya xata fita ya fixgota yace "Kee! r u stupid ina maki magana xa ki fita?" Ganin bbu wasa idonsa tace "Yaya nayi gaisuwa fa da na shigo" Samha da bata ko kallesu ba tace "She greeted ai" yace "Toh bn ji ba, u greet her immediately now" khaleesat ta d'an kalleta ta wani tsuke baki tace "Good morning" saketa yyi yace "Leave, bbu yara gidan don haka bbu cornflakes" juyawa tayi ta fice daga kitchen din, Samha tace "Sai ka fita ka siyo mata since that's wat she want" yace "Toh ke ki fita ki siyo" tace "Uhm to bani kudin" juyo da ita yyi ya ja hancinta yace "Kiyi amfani da kudin ki idan kina da" daga haka ya lumshe ido yyi kiss dinta kan idon Ilham da ta shigo kitchen din a lkcn, Samha ta turasa ta juya masu baya ta ci gaba da slicing potatoes da take, a takaice ilham tace "Good morning bro, we want custard, is there?" Yace "Kin gaida matata?" Kallon Samha tayi, a takaice tace "Good morning" ba tare da Samha ta juyo ba tace "Ina kwana" Ilham ta dauke kai tace "Lfya lau" ya girgixa kai yace "She's making breakfast now, beside bbu custard gidan nn" juyawa tayi ta fita, ya kalli Samha yace "Baby bari in yi wanka" daga haka ya fita kitchen din, tana soya dankalin aka kwankwasa kofa, ta raga gas din ta fita, khadija ce tsaye bakin kofar, tayi murmushi tace "Sis Samha good morning" murmushin ta mayar mata tace "Morning sis khadija" khadija tace "Dama Ummi ce tace i shud tell you to just make tea nd irish, tana masu girki" Samha tace "Toh shknn" daga haka khadija ta wuce ita kuma ta koma ciki, cikin yan mintuna ta gama ta tsaftace kitchen din ta fito.
Dakinta ta nufa ta shiga da sallama ta isa gun Hajiya Mariya ta durkusa tace "Ina kwana mum" Hajiya Mariya tace "Lfya lau my daughter, kin tashi lafiya" tayi murmushi ta gyada mata kai, ta mike tace "Bari in sa maki ruwan wanka mumy" Hajiya Mariya tace "Toh Allah yayi maki albarka" ba a dau lkci ba ta fito tace "Na sa mum" Hajiya Mariya tace "Toh sannu na gode" daga haka ta mike ta shiga bathroom din, gyaran dakin Samha ta shiga yi, ta gyara gadon ta share dakin snn tayi mopping ta kunna turaren wuta ta fita.
Daki ta shiga ta samu Abuturrab xaune yana danne dannen laptop, yace "Are you done dear?" Ta gyada masa kai, yace "Toh kin je kin gaida mum?" Tace "Naje" xaunawa tayi d'an nesa da shi ya jawota kusa da shi yace "Sai kyau kike karawa baby" janye jikinta tayi tace "Baxa ka siyo cornflakes din ba?" Bai tanka ta ba ya ci gaba da danna laptop dinsa, wayarsa ce tayi ring ya jawo ya ga Ummi ce ke kiransa, dagawa yyi ya amsa sallamarta snn ya gaisheta ta amsa tace "Boy, clinic nake son kaje may be in d next one hr pls" yace "Toh Mami," tace "Good, ya b'aki?" Yace "Alhmdllh" tace "Toh a gaida min su" yace "In sha Allah" daga haka ya katse wayar, tun da ya dau waya Samha ke kallonsa ko kiftawa bbu, ya ajiye wayar hannunsa ya kalli agogo yaga a lkcn karfe takwas yyi, shafa kansa yyi ya kalleta ganin kallon da take masa da manyan idanuwanta ya hura mata iska, sai a snn ta kifta idon ta dauke kanta da sauri, ya juyo da ita tana facing dinsa yace "Kallon meye wnn kike min baby?" Murmushi tayi ta fara kkrin tashi ya ki saketa yace "No sae kin gaya min ma'anar kallon" dariya take son yi sai dai bata yi ba tace "Ba komai fahh" yace "Ae idan baki fada ba abinda kike pretending baki so ynxun nn xan maki" kmr xata yi kuka tace "Ni fa kawai kallon ka nake" yace "Toh me yasa kike kallona" murmushi tayi ta ki cewa komai, ya xame dankwalin kanta ya kai bakinsa neck dinta, da sauri tace "A'a xan fada...." Ya dago a hankali yace "Toh fada" boye fuskarta tayi a jikinsa murya can kasa tace "Kawai naga kana da kyau ne" ya buda ido yace "Tun da baki san ina da kyau ba sai yau baby" dago kanta tayi tana murmushi, a hankali tace "Yeah, ur eyes, nose, beard, lips....
Everything!" bai ankara ba sai gani yyi ta lumshe ido ta daura warm lips dinta kan nasa and she gave him a deep kiss that made him still.
*Haske writers asso*
[11/15, 1:47 PM] Fatima gummy:
*Noorul Huda*
By Khaleesat Haiydar
73.....
A hankali ta xame jikinta daga nasa xata mike ya rikota da sauri, murya can kasa yace "Noo, finish what you've started baby" bata yrda ta bari sun hada ido ba ta kwace kanta ta dau dankwalinta ta fice daga dakin, lumshe ido yyi yana murmushi, can ya mike xaune yana shafa kansa.
Samha na fita parlor ta ga Ilham, khaleesat da fatima a parlon ga cooler din abinci da fatiman ta kawo Ilham har ta xuba waina da miya tana ci, khaleesat kuma na hada tea, bata sake kallonsu ba ta wuce kitchen ta dauko plates da spoon ta fito, ta isa kusa da warmer din abincin ta durkusa ta bude, tun daga sama har kasa fatima ke kallonta, khaleesat ta tabe baki ta dauke kai, Ilham kam ko kallonta dama bata yi ba, Samha ta gama diban wainan ta wuce kitchen ta debi dankali da kwai ta daura a tray hade da wainan ta daura flask din lipton da cup ta dauka ta wuce ta kai ma Hajiya Mariya, fitowa ta sake yi ta dau bread da kayan shayi ta koma dakin ta ajiye, Hajiya Mariya tace "Sannu Samha" murmushi tayi ta juya ta fita, dai dai fitowar Abuturrab rike da laptop dinsa, bata bari sun hada ido ba xata wuce yace "Baby" tsayawa tayi bata dai juyo ba, ya karasa kusa da ita ya tsaya dab da ita yace "Ko mu je clinic din tare ne?" Kallonsa tayi bata ce komai ba, ya gyada mata kai yace "Yea, ko baxa ki ba" ta sunkuyar da kanta tace "Su mum fah?
" yace "Ae ba ddewa xa mu yi ba, dauko hijab din ki" tace "Toh baka yi break fast ba" yace "Ohh, alryt just a cup of coffee, sai ki dibar min chips" tace "Ummi ta kawo wainar shinkafa" ya girgixa kai yace "A'a ki kawo abinda nace maki kawai" tace "Toh" snn ta fita parlor, ya koma daki.