Sashe 88
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka suka ci gaba da rayuwa Samha kullum masifarta karuwa yake, har wani shakkarta ya dinga ji don in ta masa wani tsawa har cikin kansa yake ji, gashi shi bai son hayaniya, abu kadan ke bata mata rai, ko kadan bai jin haushin hakan sbda condition dinta duk da dai ba kamar da ba don ta fara samun kanta, wani lkcn ta kan ci abinci ko kadan ne, amai kuma bai fi tayi sau daya a rana ba, kyanta ya kara fitowa sosai, sai dai ramar da tayi yyi yawa, bai gajiya da xama yyi ta kallonta don abubuwanta dariya suke basa, ganin she's getting her self ya fara fita aiki duk yamma ya dawo karfe takwas, yau ma yana clinic wajen karfe shidda wayarsa dake kan table ya fara ring, bai dauka ba sbda patient dake gabansa har wayar ya katse, bayan ya sallami patient din ya dau wayar ya ga Anty Maryam ce ta kirasa, bin kiran yyi tana dagawa suka gaisa ta tambayesa Samha da jiki yace "Alhmdllh da sauki Anty" tace "Toh Allah kara mata afuwa, kila in taho gobe idan Allah ya kai mu" yace "Toh Allah kawo mana ke lafiya Anty" daga haka suka yi sallama ya ajiye wayar, tunawa yyi da plantain chips da chocolates da Samha tace ya siyo mata, ya kalli agogo yaga shidda ya d'an gota, yyi deciding kawai yyi magrib snn ya wuce, mikewa yyi ya dau file dake gabansa ya fita office din don xuwa office din Ummi, Ummi na xaune sai Dr sharif dake xaune yana facing dinta Fatima kuma na kwance kan 2 seater, ya ajiye file din hannunsa ya kalli fatimar, har ya mance rabon ya ganta don tafi xaman hostel kan gida, ganin yanayinta yace "Bata da lfya ne Mami?" Ummi tace "That's her cup of tea, ni baxata daura min tension dinta ba, is she the only Asthmatic patient, kullum sai ta jangwalo ma kanta ta xo tana daura min wahala, is she a kid?" yyi murmushi yace "Kiyi hakuri Mami, it's nt her fault...." A fusace tace "It's nt her fault kmr ya, is she big enough nt to be going around with face mask, inhaler kuma ynda kasan needle haka yake a gun ta, kullum sai ta sa ni cacan inhaler, ajiya take ban?
Ko Rabi'a baxa ta min abinda take min ba," Dr Shariff yace "Kiyi hakuri Dr" Abuturrab ya kalli Fatima yace "Me yasa baki yawo da mask" ko kallonsa bata yi ba, yyi murmushi yace "Allah ya sauwake, bari mu je masallaci Mami" daga haka suka fita da Dr shariff, ana idar da sllh ya dawo yace ma Ummi xai koma gida, tace "Toh ku tafi da fatima am nt leaving now" sai da gabansa yyi mugun faduwa tunawa da Samha da yyi, ya dake yace "Toh Mami" daga haka ya kalli fatima yace "Mu je" snn ya juya ya fita, har ya ja motar ya fita daga clinic din gabansa bai daina faduwa ba, har suka yi nisa bai ce ma Fatima komai ba, ya dai tsaya yayi taking excuse ya fita ya siyo plantain chips da chocolate da Samha tace masa snn suka dau hanyar gida, yana isa gate yayi parking yana kallonta yace "Ohh i forgot bn gama siyayya ba, ki shiga ciki xan juya" bude motar tayi ta fita, ya ja motar ya bar gun, ajiyar xuciya ya sauke, yana isa gun masu sayar da fruits yyi parking ya sauki ya siya fruits din da xai siya ya koma mota, Kitchen ya same Samha, yyi mamakin hakan ssai, yana tsaye bakin kofa yace "Baby me kike yi nan" ta juya ta kallesa kamar xata yi kuka tace "Yunwa nake ji" Yace "Toh me xa ki ci?" Ta bude ruwan dake tafasa kan gas tace "Ni indomie xan dafa" ya wara ido yace "Ohh that's nyc baby" dukawa tayi ta fiddo kwalin indomien ta ciro daya yace "Just one?" Bata tanka sa ba ta mike tsaye, yana tsaye yana kallonta har ta gama dafa indomien da ta cika ma uban yaji, ta daura kwai biyu a wani tukunyar, murmushi yyi yace "Baby duk wnn yajin" bata tanka sa ba still sai daure fuska da tayi wato ya fara isarta, hakan yasa ya ja bakinsa yyi shiru, tana xuba indomien a plate ta jira kwan yyi ta kashe gas din ta 6are ta daura kan indomien snn ta dau abinta ta juya, hanya ya bata ta fita snn ya bi bayanta, tana ajiye indomien ta dauko ruwa a fridge ta dawo ta xauna, ganin kallon da yake mata tace "Xaka ci ne?" Yace "Bayan daya kika dafa" tace "Toh ai baka ce min xaka ci ba" Yace "Koh?" Tace "Ka xo ka ci idan xaka ci mana" murmushi yyi yace "Tohm let me just taste" daga haka ya mike ya taho inda take ya debi abincin kadan ya kai baki, ji yyi kansa ya dauka tsabar yaji, ya mike yana girgixa kai yace "Yayi dadi sosai" daga haka ya bude fridge ya dau ruwa ya wuce daki.
Washegari da ya kasance saturday karfe goma saura Samha ta tashi, shi kam dama tun da yyi Sllhn Asuba bai koma ba yana kallon wani movie a laptop, tana fitowa daga daki kitchen ta nufa, ya bi ta da kallo yace "Baby ina kwana?" Juyawa tayi ta kallesa ta d'an turo baki tace "Ina kwana" murmushi yyi yace "A'a ki amsa dai, ni kam duk an canja min babyna" bata tsaya ba tayi shigewarta kitchen, yana jin tana ta 6uruntun ta a kitchen ya kuma san abinci take dafawa don aroma din ya baibaye gidan gaba daya, bayan kusan minti talatin ta fito rike da bowl madaidaici a hannu, sae kallon bowl din yake yana son sanin me ta dafa, ganin xata wuce daki yace "Baby me kika dafa?" Ta juyo tace "Xaka ci ne?" Ya girgixa kai yace "A'a" tace "Porridge na irish nayi" bai ce komai ba, ko me ta tuna sai kuma ta dawo parlon ta xauna ta tankwashe kafa ta fara cin Irish din da yaji nama, duk da abincin ya shiga ransa sau daya ya kalla bai kuma kallo ba ya mayar da hankalinsa kan movie din da yake kallo, sai da tayi rabi ta ture bowl din, ya kalleta yace "Kin koshi ne" Bata ce komai ba ta jinginar da kanta da kujera, bayan kusan minti biyar ta mike da sauri, ya bi ta da ido, toilet dake parlon ta shige ta fara kwarara amai, ya mike ya bi bayanta, yana tsaye kanta har ta gama ya bude mata tap ta wanke bakinta snn ta fito, gun abincin ya ga ta koma ta xauna ta ci gaba da ci, bai ce mata komai ba ya xauna gun laptop dinsa, sai da ta cinye abincin gaba daya snn ta kallesa tace "Toh kai kayi breakfast din ne?" Yace "Kin ban ne?" Tace "na yi xaton ka ci" ta mike xata daki ta kwanta yace "Dear xamu yi visitor yau fa" Ta kallesa tace "Su wa ne?" Ya d'an yi shiru kafin yace "Aunt dita ce ita ma, tana son ta gan ki" Samha tace "Toh Allah ya kawo ta lafiya" yace "A siyo take away kawai koh?" Ta girgixa kai tace "A'a xan iya girkin"
*Haske writers asso*
*Noorul Huda*
By khaleesat Haiydar
80.....
Samha bata iya ta karasa girkin tuwo da miyar ganye, sai jollof din da ta fara ba ta dinga jin jiri da tashin xuciya, bedroom ya wuce da ita ta kwanta, da damuwa yace "Sannu baby shi yasa nace mu siyo take away kika ce xa ki iya" bata ce komai ba sai rufe idonta da tayi, ya langwabar da kai yace "Bari in kira khadija ta karasa maki ko baby..." Bude ido tayi tana kallonsa, yace "Yau Saturday nasan she's at home" bata ce komai ba ya mike ya fita, Ummi kadai ce xaune parlor tana kallon wani program, ya xauna suka gaisa snn yace "Mami khadija na nan don Allah" tace "Ehh tana ciki" yace "Dama Samha ce ta fara girki kuma bata iya ta karasa ba...." Ummi tace "Ayya, toh bari ta fito ta karasa mata" daga haka ta kirawo khadija tace "Dear ki tafi ki taya Samha aiki kin ji" Khadija tace "Toh" daga haka suka fita tare da Abuturrab da yyi ma Ummi gdya, Khadija na shiga kitchen din ta ci gaba daga inda Samha ta tsaya shi kuma ya shiga dakinsa, waya ya dauka ya kira Anty Maryam tana dagawa suka gaisa yace "Kin taso kuwa Anty?" Tace "Eh tun safe na taso Aliyu, mun ma yi nisa" yace "Toh Allah ya kawo ku lfya, ya kiyaye hanya, idan kun iso park sai ki kirani xan xo in dauke ki" Tace "Ameen Aliyu, Alryt xan kira ka" yana ajiye wayar ya fita ya shiga dakin Samha ya sameta tana bacci, ya kalli agogo ya daura hannu fuskarta a hankali yace "Dear baxa ki daure ki shirya ba kafin Aunt din tawa ta xo?" Da kyar ta bude ido tana kallonsa, ya sakar mata murmushi yace "Yes, ki daure kin ji babyna, ko in taya ki wankan?" Gyada masa kai tayi, ya dagota xaune ya cire mata yar rigar baccin jikinta ya shiga bayi da ita.
Abaya ya fiddo mata bayan sun fito bayin, ya shafa mata lotion ta sa kayan snn ya daure mata gashinta da ribbon ya fesheta da turare yana murmushi yace "Kin yi kyau wife" hararansa tayi ta kwanta, kafin karfe daya Khadija ta gama girkin ta wuce.