Sashe 9
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Fitowa yyi ya bude kofar parlon ya ganta tsaye rike da basket din abinci, wara ido yayi yana kallonta, tace "Um na kawo maka abincin" rungume hannayensa yayi yana murmushi yace "Da gaske?" Ta gyada masa kai ya bata hanya ta shiga parlon ya juya ya bi bayanta, tsakar parlon ta ajiye abincin ta kallesa ya sakar mata murmushi yace "Thanks Samha!" Mikewa tayi ta dau jakarta tace "Uhm am going to church!" Shiru yayi yana kallonta, ta wara masa ido tace "Bye" daga haka ta nufi kofa ya bi ta da kallo, can ya bi bayanta da sauri yace "Church kuma?" Ta kallesa tace "Eh Catechism xan je" rasa abinda zai ce mata yyi, ganin har ta fita ya bi ta yace "Which means baxa ki rakani ba knn, ke fa nake jira....." Ta juya tace "Ina xan rakaka?" Ya langwabar da kai yace "Clinic xan je duba patients dina" tayi shiru tana kallonsa, can tace "Toh church din fa, it's being a long time bn je church ba fa" yace "Ehh to daga can sai inyi dropping din ki a church din" bai jira cewarta ba ya juya ya dau car key a daki ya dawo yace "Mu je" yana gaba tana biye da shi suka isa gun motarsa ya bude mata snn ya tafi ya bude gate yana fita da motar ya fito ya rufe gate din snn ya shiga ya dau hanyar Clinic din da yake aiki, Ba tare da ya kalleta ba yace "Tell me about ur self!" Ta d'an kallesa sai kuma tayi murmushi tace "Ohk" jinginar da kanta tayi jikin kujera a hankali tace "Sunana Samantha David, but my baptism name is Rebecca, I am an only child, ni kadai parent dina suka haifa, I was born and brought up into a devoted Christian home, My maternal grandfather is a pastor, and my Mum Rachael took over him my mum is a Ghanian....." Shiru tayi tana kallonsa, duk da ba kallonta yake ba idonsa na kan titi amma gaba daya hankalinsa na kan abinda take cewa, still ba tare da ya kalleta ba yace "Ur Dad?" Ta wara ido tace "Sunan Abbana Aliyu Umar, but he's baptism name is David, my paternal grandfather is a Muslim, a Fulani from Adamawa, he married my paternal grand mum that was a Christian after he converted her to Islam, my father was the 1st child daga shi sai kanninsa mata biyu, duk suna kanana babansu ya rasu, shine Mum dinsu ta daukesu ta koma Ghana sbda akwai yayanta Christian a can, and that was where she re- converted to Christianity, then Abbana was still practicing the Islamic religion but when he met my mum at Sikkim Manipal University SMU sai ya koma Christian shi ma, buy he's younger sis Khadija is still a muslim she's in kaduna....." Driving kawae Abuturrab yake amma da ganin yanayinsa kasan takaici ne karara a tattare da shi, Ta langwabar da kai tace "My dad is a politician, he's a true devoted Christian also like my Mum...." Gyada kai yayi don bai ma son ci gaban labarin yace "That's nyc...." ta kallesa tace "Toh ni baka fadi min about ur self ba" shiru yayi na d'an lkcin kafin yace "Am Aliyu Ahmad, an only son with three siblings, My mum was a lecturer then, My dad a soldier....
I think that's all" Kallonsa kawai take ya kure wakar da ke tashi a motar don bai son magana kuma, har ya isa asibiti bbu wanda yace komai, yana gama parking ya kalleta ya bude motar ya fito ita ma ta fito tana kare ma asibitin kallo, tana biye da shi a baya suka shige reception, nurses din sai gaishesa suke sai dai ya gyada masu kai, ita kuma su bi ta da kallo har suka haura sama ya bude office dinsa, sai da yasa ta fara shiga snn shi ma ya shiga ya bude curtains ya kunna A.c ya xauna, tana kallonsa a hankali tace "I will like to be a doctor like you also" d'an murmushi yayi ya mike ya nufi fridge ya fiddo coke biyu ya mika mata daya ta karba ya bude dayan ya fara sha, kallonsa kawai take ko kiftawa bbu, ji tayi komai yayi burgeta yake, bai ajiye can din ba sai da ya shanye ya juya yana kallonta yace "If you study hard you will be a medical doctor also" wara ido tayi tace "Ohk I will by the grace of God" Wani d'an wardrobe ya nufa ya bude ya fito da pure white laboratory Coat dinsa ya saka ya dau stethoscope ya nufi kofa yace "taso mu je mu duba patients dina" mikewa tayi ta bi bayansa suka fita, haka ya dinga bin ward ward tana biye da shi duk jikinta a sanyaye ganin marasu lafiya abun tausayi a kwance, second to the last ward din da ya shiga ya juya bayan ya gama duba patients din ciki ya ga bbu ita, juyawa yyi da sauri ya fita ya ganta durkushe jikin bango hawaye a idonta, da mamaki yace "What happened?" Ta fashe da kuka ta mike tace "Doctor bana son gani kuma....." Rungume hannayensa yayi ya bude ido yace "is that why you are crying?" Bata ce komai ba sai hawaye, yyi murmushi yace "Alryt, tafi office ki jira ni" ba musu ta dau hanyar office din ya bi ta da kallo.
Ko da ya koma office xaune ya ganta ta kife kanta da table, ya karasa yana kallonta ya duka gabanta, bak'in gashin kanta dake kyalli yake kallo ta dalilin xamewa da dankwalin kanta yyi, a hankali ya sa hannu ya karasa xame dankwalin don a rayuwar sa bbu abinda yake so kamar yaga gashin kan mace da tsayi, sai da ya rike breathe ganin gashinta din dogo ne ba na wasa ba ga tsantsi ga baki, kana ganinta kasan ta hada jini da Fulani, hannu ya daura a Hankali kan gashin yaji uban laushinsa, bude ido tayi ya koma baya da sauri ta mike xaune tana kallonsa tace "Doctor" wara ido yayi ya fara kame kame yace "Oh! you've...
You've got a beautiful hair.....
It's...
It's very fine" mayar da dankwalin kanta tayi bata ce komai ba ya mike yana shafa kansa yace "har na gama duba patients din...." tace "Toh xan wuce church" kallon agogo yayi yaga biyar ya gota yace "Ohk...." Bude kofar office din aka yi, wani guy da baxai wuce Abuturrab ba ya shigo yace "Kai fa dan rainin wayo ne Aliyu, ina ta jiran....." Shiru yayi ganin Samantha, barin da ya ganta xaune kan office chair, Abuturrab yace "Yanxu fa da xan kira ka, to muje in ji urgent call din...." Daga haka ya nufi kofa, Jaheed dake ta kallon Samantha yace "Bakuwa kayi ne?" Abuturrab yace "Yea!" Snn ya fita, Mujaheed ya kalleta kafin yace komai tace "Ina yini" yyi murmushi yace "Lafiya lau, ykk" ta sunkuyar da kai tace "Lafiya lau" juyawa yyi ya fita, ba a wani dau lkci ba Abuturrab ya dawo yace "Ohk let get going" ta mike daga zaunen da take suka fita.
Hanyar da yasan xa su hadu da traffic sosai ya bi da su, duk ta damu ita church, ko kallonta bai yi ba har sai da yaga shidda yayi yace "Wai karfe nawa ake tashi daga church din naku ne?" Kamar xata yi kuka tace "Six mana" ya dauke kai yace "Ashe ma an tashi kenan...." Bata kuma kulasa ba amma da gani xaka gane ranta ya baci, bai damu ba har ya isa kofar gidansu yyi parking xata fita ya riko hannunta, juyawa tayi tana kallonsa ya ga hawaye idonta, da mamaki yace "Kuka kuma?" Share idon tayi bata ce komai ba, yace "Toh Allah baki hakuri, but you can still go the church...." bata ce komai ba ta bude motar ta fita bai yi wata wata ba ya ja motarsa yyi reverse ya nufi gida ta bi motar da kallo, a sanyaye ta bude gate dinsu ta shiga.
Abuturrab na dawowa daga masallaci ya bude abincin da ta kawo masa, Shinkafa ce da miya sai fried cow meat a wani gun daban da kayan vegetables da aka yanka, kallon abincin kawai yake duk da ya burgesa a ido amma bai jin xai iya ci, ya tabe baki ya mike ya dau naman ya kai ma karensa da ya fara sabawa da ya ajiye masa a cage, abincin kuma ya dauka ya kai ma masu gadi ya dawo ya xuba abincin da Ramla ta kawo masa ya ci kadan ya tafi masallaci, yana dawowa ya ganta da Mum dinta suna tahowa da kafa ko ina xa su, ido hudu suka yi da Mum din tata, tayi masa wani matsiyacin kallo da alamar ta tuno tare masu titi da yyi ranan ne, haka kawai yaji gabansa ya fadi, ya dauke kai ya ci gaba da tafiyarsa, Samantha sai kallonsa take har ya shiga gate.