Sashe 122
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Babu kowa parlon sai Tv dake a kunne, Noor dake bedroom dinta da little Noor ta fito jin an bude kofar parlor, dakin Abuturrab ta leka ta gansa xaune yana operating laptop ya dago ya kalleta yace "Someone is at d door" bata ce komai ba ta sauka, kasa karasawa parlorn tayi ganin Mum dinta tsaye, Arshaq da Ashraf suka taho da gudu ganinta suka rungumeta suna cewa "We re back sweet mum, our holiday was superb with grandma" Rachael kam sai wani kallo take mata na tara saura qtr, Arshaq ya ja hannun mum din tasa yace "Ummu we came with grandma" Noor sai kirkiran murmushi take ta karasa parlorn Ashraf ya karbi little Noor ya kai ta gun Rachael yace "Take a look at our little sis grandma" Rachael ta karbi yarinyar da ta fara bata fuska xata yi kuka, kallonta kawai Rachael ke yi don sak Samantha tana karama, xaunawa tayi kan kujera har lkcn tana kallon Noorul Huda, Arshaq yace "Isn't she cute?" Murmushi Rachael tayi tace "Yess she is" Arshaq yyi peck din kanwartasa yace "Little Noor meet grandma for d 1st time, she's d best, she took very good care of us during our stay with her" Ashraf yace "Ummu, Grandma came to see u, go to her" Rachael ta daga hannu da sauri tace "Noo, noo i came to see my little angel" Arshaq ya bata fuska yace "With mum also" Rachael ta kirkira murmushi tana shafa kansa tace "Yes Prince" da kyar Noor ta xauna kasan carpet tana kallon Uwar tata tace "Ina yini Mum" Ba tare da Rachael ta kalleta ba tace "Eh lafiya lau" Abuturrab ne ya sakko parlon jin muryan kids din nasa, ya karaso parlon yana kallon Mum din Noor ya dai yi karfin halin cewa "Ina yini mum" ta kallesa ta watsa masa harara tace "Lafiya lau" Mikewa Noor tayi ta tafi fridge dauko ma mum dinta ruwa, Rachael kasa barin gidan tayi sbda jikokinta, duk da taki sake ma Noor bare Abuturrab fuska, gaba daya su Arshaq na xagaye da ita da yar kanwarsu da Rachael taji kmr ta gudu da ita amma ba dama, ji tayi dama ta dauwama har abada tare da yaran sbda so, su suka tilastata ta ci lunch din jollof din Cous Cous da yaji kayan hadi wanda Noor ta yi, sai kusan karfe uku ta bar gidan, bbu ynda Abuturrab bai yi yyi dropping dinta ba amma taki yrda don tuni Mr David ya wuce, wannan ne mafarin fara kiran Abuturrab da Rachael tayi bayan ta karbi numbersa gun Mai gidanta, kusan kullum sai sun yi waya da yan jikokin nata, wani lkcn Noor kan karbi wayar ta gaisheta duk da ba wani amsawan kirki take mata ba amma tana jin dadin yanda take ji da grandchildren dinta, bayan duk sati biyu ta kan xo gidan ranan asabar amma iyakarta balcony ta ba yaran abinda xata basu tayi wucewarta, hakan yasa Noor ta fara kwadayin xuwa gida ko da kuwa da yaran ne, kilan sanadin hakan su samu masalha da mahaifiyarta, hakan kuwa aka yi ranan wata friday Noor tace da Abuturrab tana son xuwa gidansu tayi weekend da kids din nata, da kansa ya kai su gaba daya gidan, har ya shiga ya gaida mum din shi ma, Rachael tayi murnan xuwan su har ita Noor din amma a fili nuna cewa murnan xuwan yaran kadai tayi, bbu abinda ta rage su da shi, duk da fa magana me tsayi bata yrda ya hadata da 'yar tata, ranan lahadi da safe Noor na daki tana bacci Rachael ta shigo tana tafe hannu tace "Toh nonbelievers ni dai xan wuce church, ga yara can basu tashi ba ki dinga kula min da su har in dawo, idan kuma suka tashi ga breakfast na hada masu a kitchen, wankan ma ba sai kin masu ba xan masu idan na dawo" bata jira cewar Noor ba ta fita, Noor tayi murmushi ta koma ta kwanta, a yammacin ranan little Noor ke ta xaxxabi Rachael duk ta rikice nan ta samo Rosary ta rayata mata a wuya, Noor dai ta kasa cewa komai kuma bata cire ba, Arshaq na kyalla ido ya gani ya cire yana cewa "Grandma am begging you plss don't put this on our little sis again, it's a burden" Rachael da ke ta kallonsa ta kwace abarta tace "Alryt give it to me" daga haka ta bar masu parlon, Noor tayi murmushi tana kallon Arshaq da ya koma ya ci gaba da kallonsa, hka suka karashi weekend din a gidan Abuturrab ya xo da daddare ya daukesu suka koma gida.
Bayan sati biyu sai ga Sadeeq ya kawo ma Abuturrab Katin aurensa, Abuturrab ya taya sa murna sosai yace "In ji dai Zainab ce?" Dariya Sadeeq yayi yana rungume da Namecy dinsa Arshaq yace "Yea ta ci sa'a ita ce" Abuturrab ma yyi dariya yace "Ka dai ci sa'a" Sadeeq yace "Assiddiq nake son ka bani yyi mata xaman daki" Abuturrab na shafa kai yace "Na baka" Sadeeq yace "Am jet serious fah, ita kuma little Noor ina nan ina jiran girmanta kishiyar Zainab ce tun yanxu ka ji" Abuturrab ya wara ido yace "Me xata yi da tsoho?" Da yammacin ranan Abuturrab yasa sadeeq ya rakasa kasuwa ya siya bike sabuwa dal, Sadeeq sai mamaki yake bai dai ce masa komai ba sai da suka bar kasuwar yace "Kai kuma me xaka yi da bike frnd?" Abuturrab yace "Mu je kai dai kaga, dama kai nake jira ka xo" a gate din wani gida Abuturrab ya tsaida bike din ya sauka Sadeeq ma ya sauka, Abuturrab dai sai kallon gidan yake, yana kkrin tura d'an gate din gidan wasu matasa biyu suka fito, Abuturrab ya kare ma wanda ke facing dinsa kallo daga sama har kasa snn yace "Ka gane ni kuwa?" Mutumin na gyada kai yace "Kwarai kuwa na gane fuskar nan" Abuturrab ya kama hannunsa ya sa masa makullin bike din yace "Ga Machine dinka na dawo maka da shi, so srry for the inconvenience" kallonsa kawai mutumin ke yi ya kasa cewa komai, har Abuturrab ya juya xai wuce mutumin yace "Nagode kwarai da gaske" Sadeeq dake ta jinjina lamarin yace "Tab ai in nine tuni na mance, sai dai in biya sa a aljanna" dariya duk suka yi mutumin yyi exchanging Number da Abuturrab ya rakasu suka hau tricycle xa su koma gida, washegari Sadeeq ya koma Uk, don can yake rayuwarsa.
Noor na shirin kwanciya Abuturrab ya shigo da Huda dake bacci ya kwantar da ita kan gado, ya karasa kusa da wife din tasa ya rungumota ta baya ya lumshe ido yace "Kinsan me Ummu?" Tana kallonsa ta mirror tace "Sai ka fada Abbu" jan hancinta yyi yace "Xa mu je Convocation din fatima Gombe" Bata ce komai ba bata sake kallonsa ba kuma ta shiga kkrin daure gashinta, ya karbe ribbon din yace "Am talking Ummu" still ba tare da ta kallesa ba a takaice tace "I don't think am going, baxan je ba" yace "But why?
Naga kids din na midterm break ranan" A d'an fusace tace "Toh ku je mana ni baxan je ba" murmushi yyi sosai yace "Har bikin nata knn, cos an gama convocation din da kwana biyu bikinta" sai a snn ta kallesa, can kuma tace "Toh Allah ya kai mu, wa xata aura?" dariya yyi yace "Baki ji kunya ba Samhata?" Murmushin tayi ita ma tace "Kunyar me?" Yace "Kin fini sani" ta juyo ta wara masa ido tace "Ohh baka son ina kishin ka knn?" Lumshe ido yyi yace "So kai" ta rungumesa tana murmushi tace "Yauwa Abban twins dina" shirye shiryen xuwa gomben suka dinga yi, ranan talata kuwa suka dau hanya bayan sun je sun ma iyayensu gaba daya sallama, Noor bata wani yi mamakin cewar Dr Shariff ne angon fatiman ba, suna gombe har bayan bikin da kwana biyu, Noor bata so hakan ba don kids dinta xa su yi fashin makaranta knn, ranan Monday suka sallami Ummi, Ummi tace "Anya takwarata xata kuma bin titi kuwa Son, gaskiya k'ura yyi yawa" Rabi'a dake parlon ita ma tayi dariya tace "To Ummi ki biya mata jirgi kawai" Ummi tace "Ae hakan ma xa ayi, nawa ne flight din, daga baya sai ka xo ka dau motar ka" dariya Abuturrab yyi yace "Mami ba gida xa mu direct ba ma" Tace "Ina xa ku?" Ya shafa kai yace "Xa mu biya gun wani frnd dina ne" Ummi tace "Toh shkkn, Allah ya tsare" duk ynda Ummi ta so su karbi kudin da ta ba takwararta a cewarta Abuturrab bai yrda ya karba ba, a hka suka bar gidan, Noor dai na bayan motar da yaranta dake ta game da wayar Abbun su, ganin ba hanyar Kano ya dauka ba tace "Abbu ina xa mu kuma" ta madubi yake kallonta yace "Ziyara Ummu" tace "Kai Abbu my kids r missing classes fa" yace "This the only opportunity we have wife, baxa mu dawo garin nn lkci kusa ba" tace "Buh nan da wata hudu ae bikin khadija" Yace "Duk da haka dae Ummu" bata kuma cewa komai ba, sai da suka yi tafiyar kusan minti talatin snn ta d'ago inda xa su, tace "Kai dear hw did u want this kids to cope there?
Kasan ba sabawa suka yi ba" yace "Ke lkcn kin san xa ki iya copying a can?