Sashe 6
Noorul Huda Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Fitowa yyi da flask din parlor da cup, ta dau Bible dinta tana kallon agogo taga shidda har ya wuce kmr xata yi kuka tace "Ka ga har lkci ya wuce koh?" Da damuwa yace "Ayya, am sorry...." turo baki tayi tace "Yanxu I've missed church sai gobe kuma" yace "Toh ae nace am sorry, ki xauna in sha lipton din kad'an sai in raka ki har kofar gidan ku" xaro ido tayi tace "Dare xai yi" ya hade gira yace "Ba fa pounded yam nace xanci ba" murmushi tayi tace "Ohk ohk, I will wait" daga haka ta xauna ya dau cup ya bude flask ya debi lipton din ya kai lips dinsa, xaro ido tayi tace "Xai kona ka fa" dariya yayi yace "Na fi ki sanin haka" turo baki tayi ta dau Bible dinta ta bude tana kallo, da ta daga kai sai su hada ido, sun yi hakan ya kusa sau uku, yayi murmushi yace "Why you staring at me?" Kafin ta ce komai yayi saurin karawa da cewa "What are you reading" tace "Uhm!
Holy Bible" shiru yyi yana kallonta can yace "Toh karanta min nima in ji" ta wara ido tace "Da gaske?" Ya gyada kai ta mike ta dawo kusa da shi da sauri ta xauna a kasa tace "Ohk I will, give me ur attention" kai ya gyada mata yana kallonta, verse din da chapter ta fado masa snn cikin sanyayyan muryarta ta fara karanto masa content din chaptern tana masa explain, kallonta kawai yake cike da tausayi, can ya lumshe ido ya ci gaba da shan lipton dinsa yana saurarenta, haka ta dinga karatun har ya ji kiran sallah, da sauri ya bude ido yana kallonta yace "Alryt, let stop there for today!" Tayi murmushi tace "Ohk!" Mikewa tayi tace "It's almost dark, xan wuce" yace "But nace xan raka ki ai, ki jira in dawo Masallaci" kamar xata yi kuka take kallonsa, can a hankali tace "Ohk!" Ya mike ya mika mata empty cup din hannunsa yace "Ke ma ki xuba ki sha" ba musu ta karba, ya nufi toilet din parlon ya dauro alwala ya fito yace "will be ryt back!
You can lock the door kafin in dawo" Bin sa tayi da kallo har ya fita snn ta mike ta kulle kofar ta dawo ta xauna ta debi lipton din kadan ta sha, snn ta kai sauran kitchen, bin kitchen din ta dinga yi da kallo ganinsa fes kamar da mace a part din, fitowa tayi parlor shi ma ta dinga bin da da kallo can ta juya ta koma kitchen ta dauko sweeper da mopper ta dawo, tattare parlon tayi cikin yan mintuna don ba wani dirt bane a ciki snn ta hada ruwa ta sa freshener din da ta gani ta shiga mopping din parlon, tana gamawa ta goge kayan wutan gaba daya cikin mintunan da basu wuce talatin ba ta gama komai ta mayar inda suke snn ta dawo parlor ta xauna tana kallon agogo taga har bakwae da sha biyar, ji tayi kmr ta saka kuka, yanxu ina xata ce ma Mumy ta je, haka tayi ta xama har bakwae da rabi, can ta mike ta dau Bible din ta, taji an kwankwasa kofa, still tayi gabanta na faduwa, kaddai yan gidan ne, karasawa tayi a hankali tana leka window ta ga shi ne tsaye, takalminta ta sa ta bude kofar hade da hade rai ta fito xata wuce ya riko hannunta ya wara ido yace "Wait in raka ki mana, Abbana ne muka hadu a mosque ya aikeni fa" ta kallesa kamar xata yi kuka tace "Toh yanxu ina xan ce ma Mumy naje bayan tun six thirty ya kamata in dawo gida" ya langwabar da kai yace "tell her you went to visit a sick frnd" shiru tayi tana kallonsa can ta girgixa kai a hankali tace "My religion is against lies, we don't tell lies" kasa ce mata komai yayi ya kuma kasa daina kallonta duk sai bai ji ddin amsar ba, can yace "And my religion also!
Lying is one of the greatest sin in islam" Wani kallo tayi masa sae kuma tayi dariya tace "amma karya kace inyi a gida yanxu fah!" Kallonta kawai yake duk sai yaji ya tsani kansa hakan da yace mata, "I was only joking, idan nace ki shiga wuta sai ki shiga, religion din ki ya hana karya amma bai hana fita night birthday ba koh?" A bit annoyed yayi maganar hakan yasa tayi shiru tana kallonsa bai kuma kallonta ba ya karasa cikin parlon yayi xamansa ta bi sa da kallo, can ta juya cikin sanyin murya tace "Ohk, good nyt" a takaice yace "Nyt!" Ta fita daga parlon, ta kusa minti biyar da fita sai kuma ya mike shi ma ya fita, ko alamar ta bai gani a layin ba, yayi jam din gate dinsa ya bi ta da sauri, yana shan kwana ya hango ta tsaye ta rakube jikin wani flower ya daga k'afa ya karasa gun da sauri, k'arnuka biyu ya gani a gun suna xaune shine yasa ta kasa wucewa, dafata yayi ta fasa wani ihu a tsorace ya juyo da ita da sauri ta fado kansa ya rungumeta, lamo tayi jikinsa yana jin yanda kirjinta ke bugawa kamar xai fito, a hankali tace "Doctor!" Yace "Yes matsoraciya" janyeta yayi jikinsa ya rike hannunta suka ci gaba da tafiya har suka wuce gun karnukan tana shishshige masa, bbu wanda yace komai cikinsu har suka iso bakin gate din gidan nasu ya sake hannunta ta kallesa cikin sanyin murya tace "Thank you" murmushi yayi ya rungume hannayensa yana gyada mata kai, ta mayar masa da murmushin ta bude gate dinsu ta shiga ta daga masa hannu snn ta rufe gate din, lumshe ido yyi ya bude sannan ya juya ya bar wajen.
Samantha na shiga gida suka kusa cin karo da Mum dinta bakin kofa, uwar ta hade rai tace "Where are you coming?" Shiru Samantha tayi tana kallonta a tsorace, "Baxa ki bude baki ki min magana ba kina kallona, karfe shidda aka tashi church, daga ina kike yanxu?" Sauke kanta tayi kasa, ta mata wani tsawa tace "Ba kya ji na ne?" Kamar xata yi kuka tace "Am sorry Mum, baxan kara ba" Mum din ta daure fuska tace "Wato ba daga church din ma kike ba ko....." Dad din Samantha ne ya karaso bakin kofar Samantha ta kamo hannunsa hawaye cike idonta tace "Abba kace ma Mumy tayi hakuri baxan kara ba, am so sorry" patting din shoulders dinta Abban yayi yace "It's ohk love kar ki sake dadewa church da an tashi ki dawo gida" kai ta gyada masa, ya ja hannunta suka bar wajen.
Karfe tara Samantha na shirin kwanciya Mumy ta shigo tace "Oya tashi ki shirya mu je vigil tunda gobe friday da wuri xaki dawo sch sai kiyi bacci" Samantha tace "Mumy but karatu nake son xan....." "C'mon my frnd tashi kiyi abinda nace, karatu ya fi addinin ki ne" mikewa Samantha tayi bata kuma cewa komai ba ta fara shiri uwar ta juya ta fita, sai da suka yi ma Dad sallama snn driver ya fita da su xuwa church a mota, suna kusa kai wa dai dai gidansu Abuturrab Samantha ta hango gate din a bude sai gashi ya fito da mota, dai dai tsakar titin ya bude motar ya fita ya shiga gida don kulle gate din, masifa Mumy ta shiga yi Driver na taya ta don ya tare masu hanyar wucewa, Abuturrab ya fito da niyar xai basu hakuri Mumy ta sauke glass cike da masifa tace "Kai halan titin nan na Ubanka ne?" shiru yayi yana kallonta don sarai ya ganeta, Samantha sai kallonsa take, can ta kamo hannun Mumy tace "Mumy kiyi hakuri kila bai san...." Turata uwar tayi tace "Uwarki, shi makaho ne bai hango motar mu ba?" Abuturrab ya dauke kai ya nufi motarsa ya bude ya shiga ya gyara parking ya basu hanya, har suka wuce idonsa na kan motar.
Ranan Juma'ah yana isa main road xai je masallaci ya hangota tana saukowa daga motar gidansu, tana sauka kuma motar ya wuce, xata wuce motarsa yace "Hello!" Juyowa tayi da sauri tana ganinsa tayi murmushi ta d'aga masa hannu.
*Noorul Huda*
5.....
Ganin yaki tafiya ta karasa kusa da motar tace "Ina yini?" Yace "Lafiya ya schl?" Kai kawae ta gyada masa yace "baki yi bacci bane see ur eyes!" Langwabar da kai tayi tace "We went for vigil" ya kalli wrist watch din hannunsa yace "Come in let me drop you" ta xaro ido tace "Ba masallaci xaka je ba?" Yace "There is still time" xagawa tayi ta bude front seat ta shiga, yayi reverse ya juya, a hankali tace "Sorry for what happened yesterday night" murmushi yayi yace "Yeah am at fault, gaskiya mama ta fadi" bata kuma cewa komai ba har suka iso bakin gate dinsu yayi parking ta bude motar ta fita ta rufe snn ta jingina jiki tace "Thank you" gyada mata kai yayi tace "Don't forget to pray for me fa" murmushi yayi yace "Alryt," daga haka ta nufi gate shi kuma ya tada motar ya bar layin.